Sashe 7
Abdul Nasser Alfah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallon fiyah mama tayi tace"mama lfy,naga kinyi shiru kina kallona."
Numfashi taja tace"babu komi ina nazarin yaron dakike magana akai ne."
Yesmin tace "Adda daman kinsan shi ne."
Girgiza kai tayi tace"nace maki nasan shine,bakiji ina cewa yana man kamada yaran wancen gidan."
Mama tace"yaron gidanne shine babban gidan gaba d'aya."
Wani dadi ya kamata tasamu abunda take son ji,canza fuska tayi kamar bata damuba tace"kinsan sa kenan mama,to abun mamakin shine meyayi haka da zafi zasu korai."
Mamar yitayi kamar batasan me take fada ba,saida fiyah ta sake magana tace"mama kinji meya yi masu da zafi haka,wlh yaban tausayi."
"Sofiyya bakijin mutuwar sarki bakina,babu ruwana ni kamar kisake baban ku yaji kina wannan maganar,don ranki zai mummunan b'aci.keda damuwar wani sai ta zama taki,kirufa ma kanki asiri ma kibar wannan halin don yana iya jefaki cikin matsala."
Shiru sukai suduka don maganar mama ta daure mata kai,har ta kasa hkr tace"mama don ka ji tausayin halin da wani yake ciki kuma kayi niyyar taimakonsa sai yakoma matsala,tunani na aikin ladane taya zaka shiga matsala."
Wani irin kallo mamar ke mata kamar zata maketa tace"mekike nufi sofiyya,dake nake nace mekike nufi karki cemun zaki saka kanki cikin wannan abun,wallahi karki kuskura kiyi gigin farawa,ina ruwanki ina abunda ya shafeki da rayuwar da yake.wannan halin na shegen tausayi saiya kaiki ga nadama,kisake kuma babanku yaji wannan maganar."
Idon ta yayi rau rau k'iris takejira ta yi kuka,daman kuma sofiyya gwanace ta iya kuka da abunda ya kai da wanda bai kaiba.
"Yanzu mama tsakani da Allah kinji nace wani abu,daga kawai nace haka ni wlh kibarcewa haka kuma ma ina ruwana dashi ina ma zan ganshi balle in taimakeshi ehy."
Tatashi ta nufi dakinsu tana kuka yesmin duk taji babu dadi itama tashin tayi tacewa maman saida safe karfe takwas suna da pratical.
Koda fiyah ta shige d'aki kukanta tayi mai isarta sanan ta kwanta,bakuma don ta hkr da cikar burin ta ba.
Dr daya duba Alfah wancen karon wannan karon ma shi malik ya kira,ya samai drip yayi mashi allurai inda yaji raunika yayi dressing.
Dr yace ma malik"Alfah ya na cikin jarabawar rayuwa,amman a bun damuwar shine yadda zuciyarsa ta k'ekashe babu wani abu dake girgizashi,babu kuma abunda ke sata tayi laushi.malik zama bai gammuba don kuwa idan ya cigaba DA zama haka wataran zaima kanshi illar da mu likitoci bazamu iya gyara taba."
Jan numfashi malik yayi yana jinjina maganar Dr tabbas duk abunda ya fada gaskiyane,a bun ya isa haka yana bukatar matai maki cikin kulawa da Alfah.
"Haka ne Dr nima zuwa yanzu na gaji da halin Alfah,shekara biyar ba kwana biyar bane yadace zuwa yanzu ansamu sauki,don haka Zan San abunyi insha Allah duk sanda nake bukatarka Zan maka a bun ya isheni haka dole asamu mafita."
Haka sukai da dr ya sake yiwa Alfah wata allurar sannan ya tafi,bayan ya gama nuna ma malik yadda zai cire mashi drip din idan ya kare.
Tunda Dr ya tafi malik yashiga tunanin abubuwan dasuka faru baya,yana son ya kamo bakin zaren duk yadda yake za to lamarin a bun yaci tura,don ya kasa fahimatar yadda lamarin yake,yana bukatar dogon nazari da kuma abokin shawara don samun taimako wajen yadai zai kamo makamar matsalar.
************
Tun data tashi yau bata koma ba saida ta gama duk ayyukan gidan,sannan tashiga wanka yau tana son ta samu ganin malik,sufara magana kafin komi ya daidaita.don tayi alkawarin taimakonsa koda yanaso ko baiso,yesmin tariga ta fita sannan itama ta tafi,bayan ta anshi kudin taxi da na break.
Bata da lectures din safe shiyasa ta yanke shawarar Fara zuwa tayi magana da malik,idan ta fito karfe sha daya ta shiga wata 11:30 ta fito 1:00 bata sake komawa kuma sai 4:00 kafin nan har taje gidan Antyn tadawo.
Unguwar ta kwatanta ma Mai taxi din tanajin kirjinta yana dukan Tara tara,runtse idonta tayi tana karanto adduoi,akan Allah ya bata Sa,a.
Biyansa tayi ta tsaya tana kallon get d'in faduwar gabanta yana yawaita,kamar kwai yafashe Mata aciki take takawa zuwa wajen karamar kofar.hanunta yana karkarwa ta danna bell din kirjinta yana duka,ba komi take tsoro ba irin bak'ar zuciyar guy din,karya kafta mata irin Marin da feea tasha rannan.
Saida ta danna sau biyu sannan taji alamun tahowar mutun,ai jitai kamar ta kwala da gudu,saboda tsananin tsoro da fargaba.........budewa akai suka tsurama juna ido itada malik,duk ta dirirce saboda yada yayi Mata kwarjini,kasancewar shima malik ba daga baya ba wajen kyau.
Murmushi ta sakar mashi Mai tsananin kyau tace"ina kwana."
Kallon ta yake fuskarsa da yalwar Fara,a yace"morning,what u want."
Sai yak'e take tace"I'm sofiyya El-ladan Amman anfi Kira na da fiyah,I want discous serious issue nida Kai don zai anfanemu."
Shiru yayi yana nazari kafin yayi murmushi yace"about what."
Tace"ur friend or brother."
Ajiyar xuciya yayi yana waigen bayansa sannan ya juyo yace"ur welcome come in."
Ya bata hanya alamun ta shigo kallonsa take cike DA tsoro tace"inajin tsoronsa ya rik'e fuskata zai iya mun wani abu."
Rufe kofar yayi yace"bai tashi ba ma,har mun gama maganarmu karki damu,muje."
Yashiga gaba ya rufa mashi baya tana adduar ubangiji ya taimaketa akan niyyarta,ya kareta daga sharrinsa Allah yaga zuciyarta abun alkairi take niyyaryi.
FTN ZAKUYI MUN UZIRI SABODA HIDIMAR DAKE KAINA WLH DAKER NAYI MAKU WANNAN,INSHA ALLAH GOBE ZAN MAKU LAST PAGE NA ABIN CIKIN RUHINA,NAGA SAKKONNIKU DA ADDUARKU AKAN BABYN DA MUKA SAMU NGD SOSAI GODIYATA BATA DA IYAKA ALLAH YABARMU TARE.
Mrs bb ce
Mom muhseen.
[9/17, 3:35 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞💞
*ABDOUL-NASSER*
*(ALFAH)*
WRITING BY.
MRS BB
MOM MUHSEEN.
WATTPAD NAME
HUMAIRA7531.
*DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS*
🅿️..........8
Kallon gidan take cike da sha,awa shuke shuke ne masu ban sha,awa take kallo dake can cikin guiden.
Yana gaba tana biye dashi baya har zuwa inda wata rumfa take ta cicci,irin dai rumfunan nan da akeyi na shak'atawa.kujerune masu kyau wajen,yaja mata daya ta zauna,sannan yace"Ina zuwa plz."
Hanya ya dauka yashiga cikin gidan nasu,don inda ya sauke tan cikin compound din gidan ne.
Bai Jima ba yadawo yana rik'e da Dan tire na silver mai shegen kyau.
Ya ajiye gabansu ya zuba mata ruwan Lipton cikin wani d'an cup Mai daukar ido,ya tura Mata wani had'ed'den cake yace"bismillah."
Murmushi tayi tace"am OK banajin yunwa."
Rungume hannu yayi ga kirji yace"bakiso mu yi magana kenan."
Rausayar da Kai tayi tace"yi hkr zansha."
Ta dauki cup din ta d'an kurb'a ta ci cake d'in kadan shima sannan tace"kamar yadda kaji sunana haka yake,zuciyata ta cika da tsananin tausayinsa bansan dalili ba,amman abunda na sani shine inason taimakonsa,yadda abunda ya faru station hakan ya nuna man Abokinka yana cikin tsananin bukatar mataimaki,duk Wanda zaigansa sai ya gane cewa yana cikin tsananin damuwa da kuncin.malik da zuciya guda nazo wajenka don Kaine zamu had'u mu fiddosa daga cikin duhun da yashiga,akoda yaushe fuskarsa babu walwala babu rahma,duk da ganina dashi bai wuce uku ba Amman na lura da hakan.ya kake ganin za,ai,don tun jiya dana koma gida ban samu natsuwa ba saida na samu wasu bayanai wajen mahaifiyata."
Shiru malik yayi yana saurarenta wani dadi yakeji jin irin abunda tazo dashi,hakika hakan yayi matukar yimashi wannan wata dama ce tazo mashi don haka bazai yi sanya ba,jin kalaminta na karshe yasa ya nisa yace"me mahaifiyar taki ta sanar dake."
Sauke ajiyar zuciya tayi tace"nayi Mata tambaya ne akan abokin naka."
Sake jefo Mata wata tambayar yayi yace"mekika ce Mata kenan."
Murmushi tayi tace"nace mata ne Abokin ka yana mun kama da yan gidan Alh muazam shine take sanar da cewa ai Karon gidanne shine babba,naso na sake samun wasu bayanan Amman tace baza,aji mutuwar sarki bakinta ba."
Jinjina Kai yayi yatashi daga kwanciyar dayai cikin kujerar yana gyaran murya yace"naji dadin maganarki sofiyya,ko dai ince fiyah kinfi jin dadinsa."
Dariya tayi tace"no i like inji ankirani da full name dina."
Smile yayi ya cigaba da cewa"tabbas kamar kinsan neman wacce zata taimakeni nake,don kuwa lamarin Alfah kullum sake hauhawa yake,tsawon shekara biyar da wata biyar kenan.hakika Na yarda dake sofiyyah,kuma insha Allah Allah zai cika mana burin mu,sannan kamar yadda kikaji cewar Alfah dan gidan Alh Muazzam ne haka maganar take,dan sane na cikinsa,Ku ma shine first born agidan,haka zalika shine kadai namiji sai karamin kanensa.mahaifiyarsa itace Mata tabiyu agidan Alh muazzam.labarin rayuwar Alfah labarine Mai tsawo fiyah,don cikin kwana d'aya bazan iya gama maki shiba,Amman tunda wanna Karon farkone na had'uwarmu insha Allah next inmun had'u Zan Fara warware maki labarin *ABDOUL-NASSER ALFAH.*."
Shiru tayi tana jinsa kafin tace"shikenan malik,xanjiraka akoda wane lokaci kabukaci gani na namaka alkawarin zuwa,Amman banda waya kaban no d'inka Zan nemeka idan nakoma gida,yanzu makaranta zanje inada darasi."
Murmushi yayi yace"babbar budurwa like u kice bakida phone har kuma kinshiga jamia,gaskiya baidace ba to yanzu ina Zan rubuta maki no d'in tawa."
Itama kyakkyawan murmushi tayi tace"karanto mun zakai Zan iya rik'ewa."
Tafi yayi yana mik'ewa yace"good fiyah,gaskiya dagani kina da k'ok'ari a school."
Itama dariyar take sun jera suna tafiya zuwa k'ofar fita.
Tace"aa kawai dagiya ce irin tamu ta ma rasa galihu,kasan irinmu kobamuda kokari tofa zamu dage don ganin mun fita kunyar iyaye mu."
Murmushi yayi yace"kin fad'a ne don inyarda ko?"
Tad'aga Kai yace"to ban yarda ba."
Dariya tayi itama har zuwa sanda suka k'arasa bakin k'ofar yafara karanta Mata no dinhar karshe,yana gama fad'a ta maimaito masa itama exactly yadda ya karanto mata.
Alamar jinjina yayi Mata da hannu yace"good,dan banyi wanka ba dana saukeki,Amman duk da haka bari ga driver can saiya ya kaiki."
Tace"aa malik wlh ngd,Zan idasa da kaina sai munyi waya."
Sukai bankwana ta tari taxi ta wuce makaranta.