Sashe 57
Abdul Nasser Alfah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rafeea ta jima sosai saida su mama da anty jamila suka zo sannan tatafi,don ita tana da exam da yamma.
Sosai jikin fiyah yayi sauki.
Hira suke da su mama da anty jamila little fiyah tana wajenta tunda suka zo,sai wasa take mata suna dariya tare tana son babyn yadda take da fara,a kamar dai iyayenta.
Muhseen ne yashigo shida uncle yahya,wata gaduwar gaba ce ta sake riskarta,kauda kai tai tana rokon Allah yasa kar Abdoul ya dawo.tarasa gane dalilin dayasa bata son yasan meke tsakaninta da shi.
Gaida uncle tayi yana mata sannu.
"Safiyya ashe kuma haka abun ya kasance,to Allah ya rufa asiri ya kyauta gaba kuma"
"Amen uncle nagode sosai"
Yace ma Anty jamila "kitashi muje rana tayi sosai,komun isa da wuri"
Fiyah tace"Au Anty unguwa ma zaku ko"
Tace"eh wai kaduna zamushiga zamuyo dubiya kanwar hajiyarsu bata da lafiya"
"Allah ya bata lafiya man abarmun little anan nidai"dariya sukai muhseen idinsa kamar zaifado saboda wani salon kallo dayake ma fiyah,mama tace"bakida kangado,yarinyar nashan nono abarta wajenki sabkda daukar alhaki"
Uncle yace yana murmushi"Aa mama ai tana da madara sai abarta kawai tunda ta rage kukan banza yanzu"
Yesmin tace"eh wlh uncle to abarta"
Hararar ta mama tai face"ankiya din kuda bakuda gaba,jamila anshi diyarki ku wuce kinji nima tashi zan naje na dora sanwa har daya saura."
Goya little Antyn tayi sukai masu saisun dawk sukatai,muhseen ne yace "mama muje na kaiki ko"
Tace"aa barshi muhseen naga ruwan ya kusan karewa saika taho dasu ko"
Kokadan bata so haka ba wai meyasa sukeson hadasu,tsaki taja kadan tace"aa mama kije yakaiki nifa akwai ma wani ruwan da za,a sake sakawa,kuma yaya Abdoul da yaya malik sunce zasu dawo karsuxo bamunan"
Kallonta mamar keyi na tsayin lokaci,ita kuma ta kawar da fuska don karta karanci wani anu cikin maganarta,.
"Muje to muhseen inka kaini saika dawo naga ma ko gaisawa bakuyi ba."
Yesmin tace"mama zan biyoku sai mudawo tare zan tahoma da Adda kaya zatayi wanka"
Fiyah kallon qanwar tata take sosai,don taga wani abu tare da ita tunda muhseen din yazo,saitaita kallonsa tana murmushi anya ba akwai wani abuba,kuma tasan mama ada bata yin haka inda dane ma bazata yarda tabarta da wani namiji ba,amman meyasa yanxu.
Fita sukai suka barta ita daya tana shiga kogin tunani,amman maimakon tunanin abunda kefaruwa da yan gidan nasu sai xuciyarta tatafi wajen wanda idan tana tunaninsa,takejin kamar tama yawo saman gajimare,wani bakon yanayi yake bakuntarta.
Tajima idonta arufe tana cikin wannan yanayin,taji budewar kofa.
Kamar ance bude idonki tana budewa idonsu ya sauka cikin najuna..............[9/20, 3:41 PM] Mom Muhseen: 💞💞💞💞💞💞💞
*ABDOUL-NASSEER*
*(ALFAH)*
WRITTEN BY
MRS BB
MOM MUHSEEN
FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970
🅿️.............47
Tsura ma juna ido sukai yana tsaye bai shigo ba yajingina da bangon kofar,yayi crossing legs dinsa hannayensa cikin aljihu.
Baisan meya shagaltar dashi kallonta ba,kawai dai yasan yanajin wata magana disu tana jawo xuciyarsa xuwa gareta,ganin kallon sa bazai kare mata ba kuma idan ta biyesa zatai abunda bata shirya ma haka ba,shissa saita juyar da fuskar ta gefe tana kokowa sa kwayar idon ta akan karta cigaba da kallonsa.
Hakika bata ma taba ganin kyansa ba irin yau,har wani daukar mata ido yake.lumshe ido tayi kamshin sa daya cika dakin yana nausawa cikin hancinta.
Takowa yayi xuwa cikin dakin yana kallon drip din wanda ke digowa kadan kadan,hannu yasa ya murza yar tayar da ruwan zai zubo dayawa yana cewa batare saya kalleta ba.
"Ya akai har yanzu bai kare ba kusan awa guda darabi"
Itama bata kallai ba tace"nurse din data Samunce ta dawo tarage gudunsa bansan dalili ba"
"Gashinan ni na sakeshi yayi ya kare kokinje gida"
Zaro ido tayi gabaki daya tana kallonsa yana danna wayarsa tace"karka jamun wata matsalar,kaifa ba likita bane ko nursing nidai gaskiya ka mayar dashi yadda yake"
Dago ido yayi yana kallonta cikin sassanyar murya yace"bazanyi abunda zai cutar dake ba don't mind"
Lumshe idonta tai bata sake magana ba,suduka sai sukai shiru kamar ruqa yacisu.
Wayarsa yake dannawa yace"ya kikejin jikin naki yanzu"
Idonta rufe saboda yadda yanayin ya canza baki daya kamar suna wani filin sahara ita dashi,
"Inajin ma nawarke"
Murmushi yayi yace"sure?"
Shagwabe fuska tai tace"yes 100% sure ma ni kaje kace suxo sucire mun kurin..........shigowa akai dakin da sallama yesmin ce da muhseen.......runtse ido tai tana karanta innalillahi,meyasa zasu dawo yanxu nashigesu ni fiyah.
Kallo daya Alfah yayi mashi yaganesa wanda yaketa nan nan da fiyah ranar daya kaita gida,babu mamaki yana neman gindin zama.hade rai yayi sosai yesmin tace"sannu da zuwa yaya kadawo kenan"
Yake yayi mata kurin ya cigaba da danna wayarsa,muhseen yabashi hannu yana mashi sallama.
Kamar bazai bayar ba saida ya mula sannan yabashi suka gaisa,direct wajen gadon fiyah muhseen ya tsaya daidai kanta yana murmushi.
"Dear bamu gaisa ba dazun yajikin naki"
Wayyo jitai kamar ya maka mata guduma a tsakar kai,kamar ta rushe da kuka takeji,fuskarta babu walwala tace"nasamu sauki,yanzu ma za,a sallamemu aida baku dawo ba"
Murmushin ya sake yi yace"to dear waye zai kaiki gida idan ban dawo ba,bayaga gaka ma sauri nake nazo naji muryarki don nashiga dimu kwana biyu"
Tsaki taja kadan tana kauda kai tace"ga wanda zai mayar dani nan bayanka,na huttasheka kilan ma kana da abun da zakai"
Saurin girgiza kai yayi yace"wlh koda indashi baikai ki muhimmanci ba,zan ajiye koma miye din nabaki lokacina"
Kuka ne kurin batai ba don wadannan kalaman jinsu take kamar anwatsa mata yaji,satar kallon Abdoul tayi still yana kan phone dinsa inba kasanshi ba bazaka tabagane yanayinsa ya canza ba,amman kallo daya tai mashi ta hango wata jijiya bisa goshinsa,fuskar nan fara tas ta koma jaa abunka da farin mutun.
Runtse ido tai tace"yaya muhseen kaga akwai ma wani ruwan da za,asake sawa bn tunanin yanzu zan tai kadawo anjima saika tafi damu."
"Indai ba zaman naune bakiso ba wlh zan ita jiranki har lokacin"
Muryarta tafara canza wa kamar zatai kuka tace"plsss mana nidai katai bana son kazo ka tsareni kamar wata yarka"
Numfashi yaja yace"sorry dear na bata maki rai,yesmin kikula da ita kinjiko idan anjima zan dawo din dear karfe nawa ne sallamar"
Banza tai dashi don tuni kwallarta tafara fitowa hakanan xuciyarta bata son Alfah ya dora ma ransa wani abu,sannan yadda yabi ya canza abu. Ya tabata,duk ta rikice taya zata daidaita masho mode dinsa,wani haushin muhseen ya kamata.........gajiya yayida jiran ansarta yafita.
Banta san yadda akai ba kukanta ya fito,amman ko kallonta Abdoul baiba saima tashi da yayi yafita.
Yesmin tace"Adda menene kuma na kuka,ke kuka baya maki wuya Adda.wlh yaya muhseen yana sonki kidaina mashi haka babu kyau"
Wata harara ta banka mata tace"rufe mun baki malama ni bana sonsa idan dole sai qanwar Anty zai so ke yasoki mana,ni bansonsa"
Shiru sukai da sukaji sallamar dr tare suke da Abdoul din.
Har lokacin fuskarsa babu walwala "yallabai yama kare ruwan bari acire kuna iya tafiya yanzu Allah ya kawo sauki"
Uffan baice ba yesmin dai na gefe tana zare ido,fiyah kuwa har lokacin kwallarta bata tsaya ba.
Sallamar yabasu ya fita Abdoul ya kalli yesmin yace"kufito ina waje"
Yafita kallon fiyah yesmin tayi tace"saiki tashi ko Adda"
Yunkura wa tai daker tatashi cikin kayan da yesmin ta taho mata dasu ta dauki abaya tasaka,ahankali take tafita har suka fita daga dakin.
Tsaye yake jikin wata mota bazakace a nigeria akwaita ba,yana hangosu ya bude yashiga kurin,bai wani tsaya bude mata ba.
Kamar zata kifa haka ta isa gaban motar tashiga yesmin ma tashiga,kamar motarce ta bata mashi rai daya figeta saida goshinta yabugi gaban motar.
Dan juyowa yayi kadan yace"sorry"
Ya cigaba da bata wuta ko kadan baiji wani dar na dosar unguwarsu ba,ko kadan jiyake xuciyarsa adake take koda suka isa bakin get din maigadi yana hada ido dashi,ya zaro manyan idanunsa yayi saurin budewa yana durkusawa yana kai gaisuwa.ko kallonsa baiba ya shige ciki.
Kofar gidan su fiyah yayi parking ko inda gidansu yake bai kalla ba,amman kasan ransa yanajin wani irin yanayi.
Har hakan ya nuna cikin idonsa,yesmin tafice tabarsu anan.
Kauda kai yayi gefe kurin ita kuma ta tsura mashi idonta yana jin kallon nata har cikin yan cikinsa,amman ya share daya gaji uace"karki cinyeni"
Bata san tayi murmushi ba taja ajiyar xuciya tace"nagode da ceton rayuwata karo na farko,ngd sosai Allah ya saka da alkairi.sannan ina rokon Allah ya daidaita maka lamurranka.wannan xuciyar taka ina rokon Allah ya nuna man randa zatayi sanyi,sannan kace da zakiyya ta maida wukarta acikin kubenta,ta kwantar da hankalinta Abdoul-nasser nata ne domin ta mallaketa aka halittaka,don haka kullatata datai bashida anfani don on ready anmun miji agida.koba haka ba ma ni kafi karfina,ni diyar malam ce jikar malam bankai matsayin da zan maye gurbin zakiyya ba acikin xuciyarka,baya ga haka ma ni banda ra,ayinka kaima baka da ra,ayina shaidanne ya xuga xuciyarta hartake ikirarin inhar itace zata kaini asibiti saidai na mutu.imagine zakiyya take fadan haka saboda soyayya,banga laifinta ba sannan ni abunda nai maka banyi don neman tukuici ba,nayine domin Allah shine nake bukatar tukuici awajensa.itama kuma na taimaketa ne saboda Allah don inagani bazan bari wani ya cutuba,koda hakan yana nufin nizan cutun.
Akarshe ina rokon Alfarma wajenka inhar kadaukeni da daraja arayuwarka yaya Abdoul kamance da komi,kayafe komi aranka ka hakura da duk wasu kudiri daka dauka akan abunda yafaru da rayuwarka ka auri zakiyya,sannan ka yafewa mahaifinka don shima abunne yafi karfinsa,zakaji anan gaba zakace nafada maka.yaua Abdoul Allah ma muna masa laifi mummuna kuma mutuba munemesa afuwa ya kuma yafe mana,saimune tsakanin mu kuskure zai gifta ace bazamu iya yafewa junan mu ba,idan ba,a yafiya taya ubangiji kai zaiyafe maka.
Nidai inhar inada kima inda muhimmanci arayuwarka inhar inada alfarma wajenka.........muryarta ta karye sosai rawa take domin abunda take furta wa yana cutar da ita cikin ranta,amman dole hakan zatai don zakiyya tafita bukatar Abdoul tunda har tana kirarin wani yamutu saboda kishinsa.