Sashe 82
Abdul Nasser Alfah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abdoul ya mike zaifita mami ta nuna mun briefcase dinsa daya ajiye,kamar zan kuka na dauka na bisa da ita wajen mota aharabar gidan.
Yana jingine da motar nafito tunda nafito ya kafeni da ido,har jinake zanyi tuntube saboda yadda ya tsareni dakallo.
Mika mashi nai ina daga nesa kadan.
Hadawa yayi da hannayena ya fincikoni nida rigar muna shigewa jikinsa,
Ya dago habata yana kallon idanuna dana zaro cike da tsoro.
"Nikike kora karna ga jikinki ko,to duk wayon amarya dai dole asha manta,kigama boye boyen dakanki zaki budemun ingani"
Runtse ido tai tanajin nauyin kalamansa,
"Meyasa bakajin nauyin furta abu idan yazo bakinka,Allah ma ya sawake hakan bazata taba faruwa ba"
Murmushi yayi ya sunbaci kuncinta ya sake rike kugunta sosai yana kallon cikin idonta yae"are u sure?"
Dauke kai tayi tace"100% sure ma kau,ni ka sakeni kagani ga yaya malik nan zaifito nabani karya ganni"
Kallon Kofar fitowa yayi yace"kalla kigani dayake shi matarsa tana sonsa kalli abunda take mashi"
Dasauri na juya garesu na gansu rike da hannun juna,ya sunbaci kanta itama tayi tuntudo ta yimashi,sannan ta rungumeshi tana mashi by by.
Kauda kai nayi gabana yana faduwa nidai wlh bazan iya wannan rashin kunyarba,acikin gida nan ga mami dasu abbi kai ko babusu nidai kunya nakeji.
"Kingani KO"
"Zanmaka amman sakarni tukun"
Sakinta yayi yana hadiye wani uban yawu da yaji motsin na shanunta sun sauka daga kirjinsa.
Ganin rugawa xatai yayi saurin rikota,
Yana rungumo bayanta sosai ya saka kanshi gefen wuyanta,cikin yan second taji hankalinta yana neman tashi.batai aune ba taji wani zazzafan kiss ga wuyanta wanda yasaka duk wata kafa ta gashinta tatashi,sakinta yayi ya shige motarsa yabarta nan kafafunta suna rawa.
Tunda take rayuwarta hakan bata taba faruwa ba,wanan sabon abune gareta daker ta iya takawa tashige cikin gidan,duk suna dakin mami suna hada kayansu.
Can ta nu fa tana kokarin daidaita kanta,
"Gama ta nan mami saiki fada taji sosai"
Jiyowa mamin tai tana murmushi tace"yawwa safiyya zauna muyi mgana yanzu nace cewa zakiyya saita ringa nuna maki kulawa da miji,shi namiji dakike gani yana son tarairaya wajen matarsa musamman ma irin mazajenku,naga abun naki yana neman wuce misali,saikace ba wayyaya ba kinsanshi ya sanki batun yau kuke tare ba,idan kikai sake yadda yakeda farinjini zakiji asalansa.inasonki sosai ina maki kallon danake wa su ni,ima da zakiyya.kiyi koyi dasu yadda suke yi dani kema kidaukan kamar mamanki zanfi jin dadi.nima abunda uwa zata fadama yarta dan gyara zamantakewarta zan gaya maki don inasonki da Abdoul,kuma ina ganin yadda yanmata suke kara kaina akanshi bazanso hankalin yayi wajen wata ba bacin ke gaki,kisaki jikinki kinuna mashi soyayyar dakike mai da yadda kike kewarshi hakan zai dauke hankalinsa da tunanin kinbar sonshi,don haka zanba zakiyya amanar kula mun da lamarinku in naji sabanin yadda nakeso zan bata dake"
Sadda kai tayi tana murmushi tace"mami shine fa yake wani dixgani wai nace bana sonsa,kuma wlh niba haka bane"
Me zakiyya xatai ba dariya ba ita da ni ima mami tayi masu dakuwa"kunga naku kason,zakuyi mun shiru koko"
Rage dariyar sukai zakiyya na boyewa tana yin abunta.mami ta jiyo ga fiyah tace"dayace haka aiba biye mashi zakiyi ba,alokacin saiki nuna mashin kina sonsa din bawai kitayashi nuna hakin ko in kula ba,don haka zagewa zakiyi kizama jaruma yadda zaiyyi alfahari dake kibar wanan sanyi sanyin bana sonshi"
Daga kai tayi tana murmushi.
Xakiyya tace"zamushiga lesson time to time ko amaryar yaya Abdoul"
Harararta nai ina dauke kai.
Taya mamin shirya kayansu muka cigaba dayi tana janmu da fira don nasake dasu,kuma nai kokarin yin hakan ina biyesu muna hira da dariya,har time na dora sanwa yayi nida zakiyya muka shiga kitchen din bayadda mami batai ba akan mufito zatayi amman muka kiya.
Abinci mai lafiya muka sarrafa dan danan sai kamshi,mami da ni,ima na cewa sun kagara suji sunfara xubashi cikin cikinsu,haka suka yini cikin farin ciki suna farantawa junansu,Abdoul baidawo da rana ba malik ne kawai sai su Abbi,don yana ta son maido kasuwancinsa london mami tace karya tattago wannan aikin yayi hkr ya bude sabon reshi anan,yake mata bayanin kudin dazayyi asara kafin yafara samun nasara,kuma ahalin yanxu idan yace zai kashe wadannan kudin karshe dole ya saida wancen company na nigeria.
Wannan hirar tasu Abbi yaji saiya saka baki yace"yabarwa malik wancen kasuwancin yayi mashi alkawarin bashi duk kudin dayakeso ya bude wani anan london,don yace bazai cigaba da zaman Nigeria ba saidai yaringa xuwa yaa gaidasu,kuma basu takura mashi ba.
Hakan yasa yanzu yaketa fafutukar ganin ya samun wurin dazai tsira sabon company,sannan har ya saje bude wani store din saboda anan baifi sati ba,amman kayan nan sunfi nacan kyau da quality dan danan kuma dayake hannunsa yana da sa,a saiga customers daga ko ina ana dibar kaya har daga Nigeria anke xuwa.shiyasa yafara zaman busy.
Karfe shidda nayi ya dawo gida lokacin har su mami sun fito daga cikin gidan shikadai ake jira.
"Mami har na yi wanka infito ko"
Harararsa tai tace "lokacin jirginmu ya jima da tashi idan azaka samu rakamu ba kayi xamanka matarka ma saita tayaka zama"
Kallona yayi ina makale da hannun mamin murmushi yayi yana shafa kai yace "aa meyayi zafi kushiga muje su Abbi nacan munyi waya dasu"
Malik yaga fiyah na niyar shiga wajen da mami ta zauna yayi dariya yace"hajiya fito ga mijiki can kiketa likemata dake za,a koma ne"
Dariya sukeyi shida zakiyya,ahankali ta fito tana cewa"mami kimasu magana"
Itama murmushin tai tace"kyalesu zangyara masu zama"
Kamar wadda kwai ya fashewa aciki haka ta isa wajen motar ta shiga,sannan suka dauki hanyar filin jirgi.
"Sannu da dawowa"
Ta furta mashi hankalinsa yana kan titi.
"Na zaci ai bakiga shigowata ba,meyasa kikeson canza dabi,arki kokuma ince kikeson juya alakarmu,na dauka kina sona ina sonki akai mana aure amman yanzu kina nuna cewar kamar tilastaki akai bakiso,kina behaving like wata yar ruga kinsan muhimmancin aure kinsan girman miji kinsan hakkinsa kinsan komi akan dawainiyar gidan aure,ke dalubar ilimice kila ma zaki fini sani akan wannan fagen why kike haka"
Duk saitaji ta muzanta tabbas abunda ya fada hakane,ni kaina ina mamakin yadda nake mashi bacin irin yadda nakejin sonsa cikin raina,amman sainake ganin ai shine ya fara nuna mun haka.
"Kayi hkr ganinai daga gareka"
"Shine saiki biyemun?SOFIYYA! idan kina ganin antakuraki aurena dake why bazaki sanar dani ba."
Gabanta yafadi sosai muryarta kamar zatai kuka tace" meyakawo wannan maganar"
"Taya bazan kawota ba bacin kina nuna man bakisona baki damu dani ba"
Muryarta tayi rauni sosai tace"wlh ni ba haka bane idan da kasan halin dana shiga danake shirin rasaka bazakace mun bana sonka ba,plss kabar cewa haka."
Yaji dadin maganarta sosai har hakan yakusa nuna ga fuskarshi,amman sai ya dake don tasan cewar ba wasa take ba kuma baya son yadda take tafiyar dashi.
"Taya Zan sani tunda ba ganinki nake ba,kuma ai bazan tabbatar ba tun yanzu dakika samenin sai kike nuna mun halin ko inkula,idan hakan ta cigaba da faruwa zuciyata zata karkata xuwa wani wajen,tunda ke kin nuna bakisona"
Baiyyi mamakin jin shashshekar kukanta ba don yasan zatayi sarkin kukace ai,muryar tana rawa tace"wlh ba haka nake nufi ba,don Allah kayi hkr wlh na damu dakai daidai da second baka taba barin xuciyata ba,ina son.............shiru tai ta duke tana kuka son ranta.
Murmushi take yanajin wani irin dadi yana dawainiya dashi,abunda yadade yana jira wadannan kalaman daga bakinta,kullum sai jamashi rai take vata fada ba saida taji wuta uffan baice mata ba har suka isa filin jirgin,goge fuskarta tai sosai don kar agane duk da haka daka kalleta kasan tayi kuka.
Bata jira ya bude mata ba ta fito ta wuce wajensu mami,bankwana suka shigayi dasu sunajin kamar karsu tai mami tace "diyata waye ya taba man ke"
Rungume mamin tai tana fashewa dakuka don abun biyu ya hade mata bata son mamin ta tafi ga kuma kalaman sa daya gaya mata masu kona xuciya.
"Mami bashi bane ya sani kuka"
Gaba daya dariya suka saka masu harda su Abbi da dady,murmushi mamin tai tace"mekika mashi"
Bazata iyacewa ba dole ta gilla karya.
"Cewafa yayi inkikatai zairinga gasa man aya ga hannu"
Dariya kurin suke masu shikanshi Abdul din dariyar yayi abun ma saiya bashi sha,awa takuma burgeshi yadda take kukan shagwabar.
Kiransa mami tai tace"xonan son"
Takowa yayi ya iso ta dagoni daga kafadarta ta kama hannuna ta saka cikin nashi ta dan sha mur.
"Ko kwarzane nagani jikinta saika gaya masu,don haka ka kulamun da diyata."
Rike hannun yayi gam yana jawoni gefen kafadarsa yace"insha Allah karkisha damuwa saikinyi mamakinta kince menake bata idan kika ganta."
"Haka nakeson ji kaima malik ka kulaman da diyata banason inga ta rame ko kadan ta rike hannunsu ta saka masu albarka sannan suka sake bankwana,ni,ima tana cewa"Anty zakiyya Anty safiyyah kuyomun tsarabar babies kafin kudawo"
Dungure mata kai mami tai suna dariya har suka shige jirgin,malik yace"kinjito abunda qanwarki tace"
Gaba tai tabarshi tana cewa"abunda ma wanda zaibayar da babyn baishirya ba waya sani ko tsorona yake"
Ta fada tana darita biyota yayi dagudu itama ta karasa cikin mota da sauri don tasan sauran idan ya kamata,
Yace"insha Allah shigar farko zan xuba twins shiga ta biyu kuma triple shiga ta uku.........rufe mashi baki tai tana bashi hkr suna dariya sun riga su Abdoul tafiya.
Tunda taji abunda ni ima tace ta daskare awajen, takasa juyawa tana jiyo su zakiya ita da yaya malik,ta jinjina rashin kunya irinta ta ita ina zata iya wannan tabarar,amman kuma inbata dage da wannan kunyarba za,ayi babu ita.
Jinshitai abayanta saida ta dauke numfashinta na wucin gadi kafin ta jiyo tana fuskantarshi.
[10/20, 9:41 AM] Mom Muhseen: 💞💞💞💞💞💞💞
*ABDOUL-NASSEER*
*(ALFAH)*
WRITTEN BY
MRS BB
MOM MUHSEEN
FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970
🅿️...........66