Sashe 67
Abdul Nasser Alfah Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
"Bayan duk abunda yafaru zakiyya na dauki zafi dake sosai,kuma har yau ban daina ganin laifinki ba.may be idan naji hujjarki zuciyata zata iya sassautowa,amman aduk sanda zan kalleki wannan bakar ranar nake tunowa"
Hawayenta ta share tana kallonsa kamar xara hadiyesa don tsananin kauna.
"Yaya Abdoul ka fahimceni wlh Allah ne shedata banda zabi banda wata mafita daya wuce bin bayan umma da sunan amuncewa,saboda wannan hanyarce kurin zan iya taimaka maka.ta cigaba da bashi labarin duk abunda tai har kawo kan abunda yafaru da ita da zamansu da fiyah komi ta sanar dashi ataiaice,wani malolon tausayinsu ne su biyun wata kaunar yarinyar ta sake dabaibaye xuciyarsa,yasan tabbas kaurace matan dayai tana cikin wani hali,amman shima yana cikin halin da yadace amashi uxiri.
"Shikenan kibar kukan komi ya wuce,koma miye nasan gobe zanji abakin dady,nagode maki kiyya kuma kiyi hkr abisa rashin fahimta danai maki,duk wanda ya ga abunda yafaru zaiyyi ma fiye sa abunda nai kiyya,don haka ina maki albishir Abdoul din dakika sani baya he will return okay"
Yafada cikin tsokana ta sadda kai tana murmushi,ahakali yake janta da fira suna cin naman suna shan fresh milk din,zakiyya jitake kamar tanayawo agajimare,yau itace da abdoul dinta haka lallai komi yayi farko zaiyyi karshe,amman fargabanta guda har yau yana kan bakarsa ta bangaren fiyah ko aa,tanajin zafi da kunan kishin fiyah yana taso mata,tana zargin Abdoul bazai iya rabuwa da itaba.
"Kije ki kwanta dare yayi munyi mgn da safe"
Badan tasoba haka tatashi tana waigensa,murmushi yake binta dashi har tafice.
Dafe kanshi yayi dake masifar sarawa............abubuwa suna dawo mashi tsanar umma da yaranta tana ninkuwa cikin ransa,inama zai iya daukar doka ga hannunsa,ya rantse da saiya kashe duk mai saka hannu cikin tashin hankalin daya shiga,amman ina bazai iya ba yasan ko yayi yunkurin hakan baza,abarsa ba amman zaiso yaje yaji matakin dasuka dauka muddin bai mashi ba dole xai dauki nashi dakanshi.
Ajiye ayyukan yayi yana daukar wayarsa daya samu missed call uku kalon no din yake yana karanta su,yayi saving no din amman baisaka suna ba,bangare duga na xuciyarsa yana jansa ga wani waje,amman yanaga hakan ba mai yuwuwa bane.
Fitowa yayi yana wuce bedroom dinsa,shirin kwanciya yayi amman xuciyarsa ta azalzalesa akan kiran no din kodan ya tabbatar ma kanshi da cewar itace ko ba itabace,saida yayi relax agado ya kure Ac sannan yayi dailing number yanaji tana ring amman babu ansa.
Kasa hkr yayi ya sake kiran.
Lokacin fiyah tasha kukanta ta godema Allah tana cin alwashin muddin bai biyota ba ta yafeshi har gaban abada,koda hakan na nufin sonsa zai kassarata,tana jin wayar na vibration saida ta gama ta duba taga shine,bata bisa ba saida ya sake kira.hannunta yana rawa ta dauka wasu hawayen tausayin kanta suna silalowa,sai kurin ta sa kuka........
Kuyi hkr da wannan ina cikin jimamine wlh nagode da adduoi ku
[10/5, 7:03 PM] Mom Muhseen: 💞💞💞💞💞💞💞
*ABDOUL-NASSEER*
*(ALFAH)*
WRITTEN BY
MRS BB
MOM MUHSEEN
FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970
🅿️...........55