← Book details Abdul Nasser Alfah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 87

Sashe 83

Abdul Nasser Alfah Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

"Let's go home,and kipt ur thinking side Indai Akan maganar sister ne saita rasa wane zata dauka cikin twins din da zamu haifo"
Dora hannu tai afuska tanajin girman maganar kamar zata rushe da kuka ta jiyo,cikeda muryar kuka.
"Plsssss don Allah kadaina wlh kana sani jin kinya donAllah"
Murmushi yayi yana sake matsota sosai ya saka hannunsa duka cikin aljihu yana leko fuskarta,cike da shakiyanci yace"wanna kunyar dai yakamata mu fidda raini nida ita amman ba damuwa Allah ya kaimu,muje."
Ya riko hannunta tarasa yadda zatai ta cire kunya ta nuna mashi irin tata kalar kulawar,amman ahankali kila zata rage.
Ba gidan da suka fito suka koma ba wancen gidan da aka daukota jiya suka nufa.
Kallonsa take tace"munbaro can kenan,amman ina da kaya acan fah"
"Indan ta kayane bakida bukatar su a tafiyar da zamuyi zaki mallaki fite da kalarsu oky"
Jinjina kai tayi tana tunanin yadda zatace ya bata waya takira su mama,ga yesmin itama tana ranta taji intana lafiya tasan yadda yesmin tafita tsoro Allah yasa first night dinta bata suma ba.
Bata san sadda murmushi ya kubce mata ba har ya ganta tanayi.
"A u happy?"
"Niba wani happy da nake kawai ina tuna yesmin ne"
Shima murmushin yayi yace"yadda ta kaya mata kike tunani harda murmushi kibar dariya wa wata kema ki iya dakanki"
Kallonsa tai cike da tsoro aman ta dake tace"bangane ba?"
Murmushin yake yace"ehy kema bakiga naki daren ba balle ki yiwa wata dariya"
Zaro idonta tai tana mamakin yadda yasan abunda take ma murmushi kenan.
"Yes I know abunda keranki kenan"
Shiru tayi ta kasa cewa komi dariya yayi harda dukan sikiyari yace"matsoraciya,kwantar da hankalinki ni ba bakon tsanani bane"
Dakewa tai tace"wai nufinka tsoranka nakeji,uhmm da banji tsoronka ba ma sadda kake bugebugen mutane da cire masu kafafun baya balle sai yanzu"
Dariya ta bashi sosai ashe bata mance lokacin dayace zai cire mata kafar baya ba,kallonta yayi yaga tana dariyar kasa kasa itama saiyaga ta kara mashi wani irin kyau ya lumshe idonsa kurin yana cewa.
"Wancen time din da wannan ba daya ba,karma kifara hadasu"
"Uhmmm" kawai tace mashi tafiyar suke ya tsaya yaje ya siyo musu take away binsa tai da kallo hakika Abdoul dinta kyakkyawane,kuma at any moment mata na iya kaimashi cafka to ita miye anfaninta inhar hakane,tunda har ta samu yana sonta so ba dan karami ba,wanda yaki kula yan matan dasuka fita aji yace lallai ilaihin sai ita aikuwa ta ciri tuta,kuma ta maganar mami idan ta sake Abdoul zai subuce mata ajiyar xuciya ta sauke tana tunanin yadda zatai yaki da wannan kunyar,ta tuna yadda kiyya ke nuna ma malik kulawa duk da ba wata soyayya sukai ba,yanzu ne suke kokarin ginata.sai ita data shekare tana dakonta kuma lokacin da ya kamata ta ci anfaninta tana niyyar cutarshi itana ta cuci kanta.
"Ohhh may Allah kaban ikon yin wannan aikin ladar,kabani dakiya na nuna ma mijina how I feel about his love"
Gangoshi tai da leda ga hannunsa suna magana da wata tazo shiga,rigace yar kanti jikin ta iyakar guiwarta sai rolling da dangyale kuma wai musulma.
Wani mulmulelen abune ya tokare mata wuya,har tanajin karar dukan kirjinta ba kamar yadda taga suna dariya,by by taimashi shima ya maida mata ya nufo motar shigowa yayi ta mika mata ledar hannunsa ta ansa tana dauke kai.
Yaja suka cigaba da tafiya ganin shirun nata yayi yawa yasa yace"what's wrong with u my love"
Harara ta maka mashi kamar zatai kuka tace"wacece wacen ko har kafara kokarin mayarda wata acikin gurbin danake?"
Ta fada tana kauda kai don kwallarta tana fitowa.
Murmushi mai sauti yayi yana kallonta lokacin sun iso gidan motar malik ya gani,yasan daman suma anan din zasu zauna shima zaifi son haka din.
Kwallarta take sharewa yayi parking har lokacin murmushin yake jiyowa yayi yace "kibar gigewa kiyi kwallarki zan share maki kinjiko sorry kedince naga kina ta wasan gare gare dani shiyasa ma na anshi phone no dinta.
Azabure ta jiyo tana kallonsa wasu kwallar tana xubowa tace"are u serious?"
Dakewa yayi yace"im serious mana love"
Jinjina kai tayi tanajin wani kakkauran abu yana sake toshe mata makogwaro,wani irin kishinsa takeji har cikin ranta.
Budewa tai ta fito ya dauko ledar yana biye da ita,idonsa akan kugunta yadda take sarrafashi kamar da gayya,amman yasan bata cikin mode din ma har dazata iya mashi haka,kotana ciki ma kunyarta bata barinta.
Main falon babu kowa direct dakinta ta nufa daman abude ta barshi,amman tana turawa taji arufe tai tsaye cike da bakin ciki ga layi layin hawaye dakera zarya ga kuncinta isowa yayi ya zaro key din kofar ya matsa jikinta ya hardo hannunsa ta kasan kugunta ya hade da jikinta ya bude kofar,fizgewa tai ta shige tana samun gefen bed dinta tana durkushewa tana kuka kasa kasa.
"Idan har zaka hada soyayyata da wata wallahi gara kadaina sona bana son soyayyar inhar zaka hadani da wata can kazama marar sanin darajar kanta halan ma jikinta ne yadauki hankalinka karude haka to wlh ban iyawa dole kasan wadda zaka zaba cikin.........jitai anyi sama da ita bata iya tantance mekefaruwa ba saida tajita tinjum cikin komin wanka abayi.
Dauke numfashi tai saboda tsananin firgita daker kafin ta maidoshi cikin shashsheka kamar mai asmah.
Tallabo fuskarta yayi data jike da ruwa ya zuba mata idanunsa dasuke cike da tsananin kaunarta,runtse idonta tai hakan bai damai ba ya dora goshinsa bisan nata yana sauke numfashi a slow,yana goga hancinsa ga nata hancin cikin sassanyar muryarsa yake magana wadda tasata sake lumewa cikin ruwan..........."bazan iya hada sonki da na kowa ba my love,kedin kekadai nakewa so na soyayya so irin na ma,aurata dake kadai xuciyata take ita rayuwa,da ace zan iya hakan da ban juyawa zakiyya baya ba dana hadaku alokaci guda na aureku,saidai kedin kaunar danake maki ban hadata data kowa ba,kidauna cewa wannan xuciyar"
ya dora hannunta kan kirjinsa da babu komi jikinsa sai gashinsa kwance awajen,saida taji tsikar jikinta tatashi tana kokarin janyewa ya sake rike hannun.ya cigaba da cewa.
"Amman inhar muka cigaba da tafiya ahaka wataran tabbas xan iya kallon wata da sunan ta burgeni,inason kulawar matata inason matata ta nuna mun irin son da take ikirarin tana mun,inason inga irin yadda kikai kewata inason ganin iyakar girman danake dashi cikin taki xuciyar"ya dora hannunta kan kirjinta dake wani irin bugawa sake runtse idonta tai don saman na fulaninta ya aza hannunsa,wanda takejin yana kokarin yawo dashi zuwa cikin rigarta,yayin da take kokowa da numfashinta kuma ta kasa hanshi abunda yake kokarin yi don yin hakan zata bata mashi,itama kuma tai alkawarin bazata taba bata mashi rai da ganganba tai wannan alkawarin saidai bisa kuskure.
Dora kanta yayi bisa kafadarda yana zaga hannunsa ta baya yana zuge zif din rigar don doguwace,daker take jan numfashi don abun da bata taba fuskanta ba,wannan feelings din yasha banban da sauran feelings da take ji akanshi,yau na dabanne wanda takejin tsaf xata iya sumewa don koda wane lokaci juriyarta na ita karewa.
Duk abunda yake idonta arunte yake bazata iya kallonsa awanan yanayi ba,tsananin kunyarsa takeji wai yau Abdoul dinta ne yake kokarin rabata da kayan jikinta.........tunaninta tsayawa yayi sanda take gama zare mata ita tazo iyakar kugunta kuma azaune take,bra dinta pink color ce ta bayyana tsayawa yayi kurin yana tsurama wajen kallo,idonsa kamar xaifado kasa lumshe ido yayi hakika shidin mai sa,a ne duk wannan nashine idonshi akan kirjinta yadda suka cika bra din sosai sannan gasu farare tas harma sunfi fuskarta haske,kokarin kwatar hannunta take don karewa amman ta kasa ahankali yaja wata ajiyar xuciya yana kama kafadarta ya mikar da ita tsaye,shafeffen cikinta ya bayyana wanda keda kwantaccen gashi liya liya asama,baisan sadda a furta "wow masha Allah"
Jikinta kerma take saboda ruwan akwai sanyi sadda ta sakata,kallon yadda take rawar sanyi yayi yaja rigar kasa ya zare mata ita pant dinta ya bayyana shima pink kalar bra dinta,dunkulewa tai waje guda tana saka kanta cikin cinyarta.
Murmushi yayi yanajin yau wata kaunarta yakeji ta musanman,tareda tsananin sha,awarta baitabajin irin wannan abun ba irin yau shower ya kunna yaji ruwan nata da dumi sosai ya kashe ya iso wajenta ahankali yana dago kanta,idonsu ya hadu suduka wani jirrrr sukaji ta lankwashe kai tana marairaicewa kamar zatai kuka,shima saiyatinga kwaikwayonta dukewa tai tana darita ciki ciki.
Tana magana da yar muryarta ta sake tunzarashi wajen daukota daga cikin komin.
"Ya...ya don Al...lah"
Bakinsa ga kunnenta yace cikin salo.
"Safiyyah plzzzzz"
Kankameshi tai tanajin kamar tana zarar wani abu daga jikinta.
Dire ta yayi yana kunna shower din,bayanta ya dawo ahankali yana shigewa jikinta har saida ta dauke numfashi kadan kafin ta sake narkewa tana lankwasar da kanta gefe ya saka kanshi gefen wuyanta yana goga fuskarshi wajen,ajiyar xuciya kawai sukeja cikin wayau da dubara ya fara balle mata bra dinta cikin wani irin yanayi ta jawo maganarta daker.
"Yaya........Kar........ka cir.....cire plxxxx"
Aikamar tunzurashi tai ya cireta ya jefar can inda kayanta suke.
Duk hannunsa ya dora saman kirjinta wani marayan numfashi taja mai kamar tana rera waka,kusan tare suke sakin nishin ahankali cikin shauki da sha,awa yake murxa nipple dinta yana lasar kunnenta banda maker keta da rawa rawa da jikinta keyi bata komi sai wannan uban nishin kamar ana yankar namanta.
Saitazo magana taji maganar ta kifitowa daker take fizogo numfashinta tanajin wani irin abu da tunda tazo duniya bataji ba.
Shikanshi bazaice yana cikin hankalinsa ba,don da hankalinshi baitaba yunkurin taba mace irin haka ba,baima san yana da desire har haka ba sai yanxu.
Fiyah kafafunta kasa daukarta sukai neman xubewa take atsayen,daga kasanta tanajin wani abu yana jalalomata mai sata jin kamar zata sume kirjinta take turowa sama tana bankarewa kanta ta hangameshi kan kafadarsa tarasa inda zata tsoma ranta,wani dadine da batasan kalarsa ba saiyau hannunsa taji yana yin kasa wajen pant dinta bata san sadda ta fashe da kuka ba,don abun is too much for her rungumeta yayi sosai yana lashe hawayen da ruwa ya wanke su,yana mata irin abun nan da akewa yara idan suna kuka shiiiii ga kunne,baisan sake tunzura mata feeling yakeba soap ya dauko yashiga matsowa yana mulkemata jiki dashi,duk ta rikece mashi shima din duk arikice yake,don zai iya cewama yafita rikicewar duk ta babbankare tana lakwashewa sai kuka da zan shiiiiii take irin kaci yajin nan ga bakinka jikinsa na nata yahade da kunfa still pant dinta yana nan daya kai hannu wajen zaiji tafara kokarin sumewa,murmushi yake yana jin wani annurin dadi yadda yagano cewar itama tana bukata.
Silalewa tai kasa ya bita kama wuyanshi tai ta makalkale bakinta yana rawa numfashinta yana fizga tace"y......aya"
Cikin dimauta yakai bakinsa kan lips dinta da sukai masifar daukarmai hankali yafara kissing dinta cike da shauki da nuna zallar so da kauna duk sun cure jikin juna da wannan damar yayi anfani bata sani ba ya rabata da pant dinta ruwa yana xuba jikinsu ya jingina bayansa da bango yasata gavanshi,sai lankwashewa take tana jan numfashi ga duk alamu kam fiyah bata cikin hayyacinta (nikam nace ko ina kunyar taje oho kila daita dawo hayyacinta tukun🤭😉)
Cikin wani irin yanayi yana jan numfashi yakai hannunsa kasanta wani silbi da wani ruwa ruwa yaji saida numfashinsa ya dauko dafffff yana niyar sumewar kafin fiyar ta rigashi...........iyakar rikicewa sun rikicewa juna ita dashi acikin bayin nan,kamar wata mota haka yake sarrafata fiyah kuka take sosai tana nishi kamar mai labour,shi kanshi kukan yake don su duka bakin junane ta wannan bangaren saida yaga tana niyyar sumewa sannan ya barta badan ya hkr ba don yau bayajin zai iya bacci bai kai inda yake buri ba,daura ye jikinsu yayi yasata tai alwallah,shina yayi ya nadeta ga towel ya saka boxer dinsa ya dauko ta kamar jinjira ya dorata kan gado,ajiyar xuciya kurin take tanajin mararta tayi mata wani irin nauyi,tana mata ciwo.
Boye kanta tai cikin filo tanajin kamar ta shige cikin katifar ta boye,har jan ajiyar xuciya takai goma.
Kwanciya yayi gefenta yana dora hannunsa kan tashi marar,don jinta yake tana mashi wani irin ciwo abunda yake wajen kurin yake son juyewa.
Amman yunwa yakeji gashi ko sallar magruba basuyi ba,har ishai ta wuce yanajin knocking din malik dazun amman inaaaa bazai iya fitowa daga bayin nan ba kila abinci zasuci yasan har sun shige daki wayasani suma abunda sukeyi kenan.
Dariya yayi kadan yana kallonta yadda duk ta dunkule tana numfashi daker,dariya yasake yi yace cikin slow voice dinsa.
Chapter 83 · 0% Book details