Sashe 8
Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana dawowa daga tunani da take ta rushe da wani irin marayan kuka shin ina suka kai musu ammin su?, wanne ya turo a d'auke ammin su?, Alhj salisu shi kad'ai ne xai aikata hkan wata xuciyar ta fad'i wa nauwara tabbas Hkane ae kuwa yanxu asirin ka xai tonu ta K'arasa fad'i tana saukowa a gadon inda saleem yake taje ta bubbuga shi a hankali ya bud'e idon shi ta rungume shi a jikin ta kuka sosai take shima saleem da ya tuna abin da ya faru shima kukan ya rushe dashi toh ina aunty safah tayi????
Tambayar da tayi wa kanta Kafin ta tunano wani abun taji an bud'e kofar d'akin an shigo a kidime ta juya da sauri don ganin mai shigowa.........
*Aishat A muh'd {Aunty}*😘
[2/19, 4:54 PM] Aishat A muh'd ✍🏻: 🍀🍀☘☘🍀🍀🍀
*K'ARSHEN WAHALA*
🍀🍀☘☘🍀🍀🍀
*NA*
*Aishat A muh'd {Aunty}*😘
*~pg 13~*
Sansanyan ajiyar xuciya ta saki ganin doctor ne bayan shi da wani makocin su nan likitan ya dad'a duba su sannan ya buk'aci abasu abinci koda tea ne don su sha magani yana gama maganar ya fice daga d'akin,shi kuma makocin nasu waya ya d'auko number d'in Alhj salisu ya kirawo yana d'aga wa bayan sun gaisa yake sanar dashi abin da yake faruwa sannan ya ajiye wayar ya juyo ya Kalli nauwara da gaba d'aya hankalin ta yayi mugun tashi jin ya kirawo mak'iyan su yace
"Sannu nauwara na kirawo uncle d'in don yasan asibitin da kuke tun da su baffah da inna lokacin da aka fad'a musu abin da ya faru nan take suka suma don hka yanxu suna gadon asibiti,ni xan tafi Alhj salisu yana xuwa xa'a sallame ku Allah ya k'ara lfy"
Yana gama fad'in hka ya fice daga d'akin da sauri nauwara ta duro daga gadon ta janyo abin da aka shimfid'a a gadon ta rufe kanta hannun saleem ta kama suka nufi hanyar fita daga d'akin har ta bud'e kofar sai kuma ta tsaya cak saboda tunano inda ta yar da jakar ta don har aka fito dasu daga cikin wutar da jakar goye a bayan ta da sauri ta dawo d'akin ta fara bincike da sauri tana lekawa k'ark'ashin gadon taga jakar Alhmdullilah ta furta Kafin ta d'auke ta suka fito da sauri daga d'akin
A bangaren Alhj salisu kuwa suna gama waya da makocin su nauwara ohhh my god yanxu daman Wannan shegiyar yarinyar bata mutu ba aiko wa duk inda kika shiga sai an nemo min ke hankali na baxai tab'a kwanciya sai naga gawar ki yana gama fad'in hka ya mik'e tsaye tare da kok'arin sanya kayan shi jin k'arar bud'e kofa yasa shi juyo wa suka had'a ido da ladi mai aikin ammi cikin mamaki tace
"ina xuwa Hka kuma bayan muna tsaka da jin dad'in mu? "
"ke dai bari kawai mummunan labari naji yanxu ashe wannan shegiyar yarinyar bata mutu ba ta tsira da ranta da saleem "
Ya K'arasa fad'i yana huci xaro ido tayi kafin tace "yanxu suna ina don ni wlh har jikina yayi sanyi don nauwara barin ta a raye ba k'aramin baraxana ne da rayuwar mu ba don tasan komai har gwanda safah da saleem tun da basu san komai ba"
"ae yanxu xan sheka da ita garin da ba'a dawowa, suna kwance gadon asibiti xuwa xanyi na danna mata pillow a hanci ko shurawa baxata kara yi ba"
Da hka ya fice da sauri daga gidan bayan yayi wa yaran shi waya inda xasu xame shi
A dai2 bakin gate d'in asibitin su nauwara xasu fita daga asibitin sunyi sa'a ba wanda ya gansu d'ago kanta da xatayi taga motar Alhj salisu ta shigo asibitin gaban ta ne yayi mugun fad'uwa tana addu'a a xuciyar ta Allah ya taimake su kada wannan mugun ya gansu ajiyar xuciya ta sauke ganin yayi cikin asibitin ai kuwa da gudu suka fice daga asibitin Ko tsayawa basa yi
Acikin asibitin kuwa Alhj salisu da doctor d'in da yake kula dasu nauwara suka shiga d'akin amma wayam suka ga ba kowa har toilet sun duba basa nan iya kacin tashin hankali Alhj salisu ya shiga shikenan shegiyar yarinyar nan ta gudu xata tona min hba never Wlh!!! da sauri doctor ya juyo yana kallon shi don jin yana magana shikaɗai wayance wa yayi da ce mishi
"ya taimaka mishi a duba asibitin gaba d'aya "
Nan kuwa doctor ya amince aka shiga duba asibitin gaba d'aya amman basu nauwara hankalin shi a mugun tashe ya fito daga asibitin yana fito wa suka had'u da yaran shi don hka cikin tsananin damuwa da tashin hankali tace
"na baku nan da 1hr ku kirawo ni awaya kun kashe yaran nan ai nasan kunsan su kawai kubi ta kansu da mota kada ku saurara musu so nake k'ashin su yayi rugugu ku tafi maxa"
Kafin ya rufe bakin shi har sun shige mota sun rabu gida 2 kowannen su suka baxama neman marayun yaran da ake neman rayuwar su kawai don *Adalilin son* son dukiyar su da mahaifiyar su..........
Sunyi gudu sun gaji matuk'ar gaske xama sukayi a k'asan wata bishiya suna hutawa sun samu wajen 20mint da xama Kafin nauwara ta sauke tagumin da tayi tana goge hawayen fuskar ta tace da saleem
"saleem tashi mu cigaba da tafiya kasan ba barin mu Xasu yi ba dole su biyo sahun mu tashar mota xamu nema mu tafi kano gidan aminin abba xamu nema acan xamu xauna hankalin mu kwance "
Cikin sanyin murya saleem yace "aunty nauwara na gaji sosae gashi yunwa nake ji kuma Kinsan gidan abokin abban??? "
Tambayar da saleem yayi mata tayi matuk'ar ta da hankalin ta tabbas batasan gidan abokin abba ko sunan shi bata sani yanxu a gari kamar girman kano ina xata nemo gidan tabbb wani shine tashin hankali wanda ba'a samishi rana bata taɓa tunanin xata tsinci kanta a Wannan irin rayuwar ba Wayyo ammi Wayyo aunty safah ina kuke na kasa rik'e amanar da abba ya bani kun tafi kun barni wani irin marayan kuka ta saki ita da saleem abin gwanin ban tausayi cak kukan nata ya tsaya jin tsayuwar mota a kansu ɗago kan da xatayi taji ana cewa gasu nan a xaune Wlh sune cikin xafin nama nauwara ta damki hannun saleem suka fara gudu irin na ceton rai don ko tantama babu mutanen Alhj salisu ne suka biyo su
Suma basu ɓata lokaci ba suka bisu da gudu a mota anxo wata ma rarrabar hanya ta kasu kashi 2 nauwara bata tsaya duba wa a kiɗime tabi hanyar hagun ta suma suka bita kash rashin sani yafi dare duhu da tasan hanyar daman da xasu bi anan akwai wani police station a wajen amman hanyar hagun da tabi mutane basu cika binta sosai ba turkashi su nauwara Ko wacce irin *kaddara* xata faru akan su..........
*Aishat A muh'd {Aunty }*😘

*~pg 14~*
Sunyi gudu sosai har sun fara gajiya don har k'arfin gudun nasu ya ragu sosai ganin hka yasa suka Kara speed d'in gudun motar kafin su ankara jikake shuuuuut motar tayi ciki da nauwara da saleem nan suka xube a k'asa ko shurawa basu yi ba jini yana fita ta ko'ina jakar hannun ta kuwa tsalle tayi ta gangara gefen titin cikin wasu bishiyoyi ganin sun samu damar kaɗe su yasa su fito wa daga motar sai da suka duba su suka tabbatar basa numfashi ga jini yanda yake fita ta jikin su sai suka d'auka sun mutu ( *basu san Allah ya rubutawa kowanne bawa iyakar adadin kwanakin shi a duniya ba wanda ya isa ya kashe mutum sai lokacin shi yayi sai dai asha K'arshen wahala*)
Basu ɓata lokaci ba suka gudu daga Wajen an d'auki wajen 45mint Kafin Allah ya kawo wani mutum subhannallah Innalillahi wa'inna ilaihir rajiun abin da mutumin nan ya fad'a kenan Kafin ya tsayar da motar shi ya fito ana hka sai ga wata taxi cike da wasu maxa a ciki nan suka fito kowa yana jimamun wannan hatsarin masu saurin kuka suka fara yi anya wad'annan bayin Allahn xasu rayu ganin yanda jini yake fita ta jikin su
Babu ɓata lokaci suka d'auke su sai asibiti likitoci da fari k'in karɓar su sukayi sai da police sai kuma Allah ya taimaka akwai police cikin en taxi d'in nan don hka nan aka Duk'ufa akan su don ceto rayuwar su sai da likita ya tabbatar musu suna da rai sannan en taxi d'in nan suka tafi akabar wannan mutumin da yafara ganin su a wajen don baxai iya tafiya ya barsu ba...........
Da kyakkyawan labari suka isa guest house d'in Alhj salisu suka tarar dasu da Alhj lawan shana da hajia binta suka sanar da su wannan labarin su nauwara da saleem sun bi inda baban su ya tafi nan suka cika da farinciki sosai Alhj salisu ya sallami yaran shi da kude masu yawa nan suma suka tafi da farin ciki gani nayi Alhj lawan shana ya Kalli saitin inda ladi take ya kashe mata ido d'aya sannan suka had'a ido da hajia binta dashi Alhj lawan shana da ladi sun sake wani murmishi wanda na tabbatar wannan murmishin mugunta ne shi kuwa Alhj salisu hankalin shi sam baya wajen su Tohh fa Alhj salisu kada dai reshe ya juye da mujiya...........
**********
Wata mota ce lafiyayya k'irar jeep dark green ce sai xuba uban gudu take a hanyar kaduna don da gani kasan kano ta nufa gashi dare ya fara yi don Wajen 10 na dare
Kwance yake a bayan motar wayar shi k'irar vivo a hannun shi yana sarrafa ta cikin gwanan cewa kyakkyawan matashi ne ajin farko yana sanye da uniform d'in shi na *army* sunyi matuk'ar yi mishi kyau kamar Don shi aka k'era su *captain Abduljabbar* kenan jarumin namiji jikake kuuuuuu driven shi ya taka birki wanda sauran Kad'an wayar shi ta suɓuto daga hannun shi a fusace ya d'ago da kanshi yace
"r u mad Joseph! da xaka tsayar da mota bake nemi ixinina ba? "