Sashe 50
Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokacin aka k'ara mishi matsayi xuwa MG daman burin shi kenan ya samu wannan matsayin Alhmdllh gashi ya samu saboda kwazon shi da jajirce wa wajen aikin shi yayi waya dasu umma da abba ya fada musu har da partyn da aka shirya musu, amman ba wanda yaje a gidan sai abdulkareem har aunty sadiya ta shirya xata bi abdulkareem abba ya hana ta yaron da ya tafi shekara 2 course ya dawo Amman bai neme su ba ko aunty asma'u da take abujan bata je ba sai mijin ta ne ya je wurin partyn hkan ba k'aramin k'ona ran abduljabbar yayi ba Duk da ranar ta kasance ranar farinciki shi ne amman sam farincikin nan nashi ya dakushe saboda ba iyayen shi a wajen har aka tashi daga wajen bai cikin nutsuwa
Yana xaune shi da abdulkareem yana fad'a mishi bai kyauta ba da bai je wajen su abba ba yana cigaba da cewa
"Haba abduljabbar me yake damun ka da Har xaka yi tafiya ta tsawon shekara 2 ka dawo amman baka nemi inda iyayen ka suke ba saboda wani dalili naka "
"kasan Allah abdulkareem ina son xuwa kawai nauwara ce bana son gani abin da ya hanani xuwa kenan gashi umma tace Idan na sake ta sai dai na nemi wata uwar bani ba na rasa yanda xanyi ka bani shawara aboki"
Ya K'arasa fad'i yana kallon abdulkareem fuskar shi d'auke da damuwa
"ni dai shawarar da xan baka kaje ka nemi gafarar su umma su yafe maka don suna fushi da kai kuma kasan fushin iyaye yana da matuk'ar tasiri akan 'ya'yan su "
Wayar abdulkareem aka kirawo tafi kusa da abduljabbar don hka ya dauka da niyyar mik'a shi sai yaga photon wasu kyawawan yara masu matuk'ar kama dashi a fuskar wayar kasa mik'a mishi wayar yayi sai abdulkareem ne yasa hannu ya kar6i wayar don ta kusa katsewa sai da ya gama wayar ya mik'e tsaye har yanxu abduljabbar yana nan a k'ame saboda tsabar mamaki kallon shi yayi yana murmishi yace
"ni bari na shige masauki na don gobe da sassafe xan wuce "
Da sauri ya kamo hannun shi tare da xaunar da shi jikin shi har rawa yake yace
"su waye wad'annan yaran abdulkareem ka fad'a min gasky pls? "
Ta6e bakin shi yayi yace
" 'ya'ya nane au ban fad'a maka maryam ta haifar min twins wani ikon Allah masu kama da kai "
Rungume shi abduljabbar yayi yana hawaye afuskar shi don lokaci d'aya yaji wani bala'in son yaran ya shiga xuciyar shi yana ratsa jinin jikin shi cikin rawar murya kamar xai fashe da kuka yace
"Abdulkareem xaka bani so ina son su don Allah ka barmin su plsss d'an uwa"
Wani irin tausayin shi ne ya kama abdulkareem yana bubbuga bayan shi yace
"calm down d'an uwana kafi k'arfin haka a wuri na xan baka so i promise na bar maka daman naka ne mallakin ka ne jinin ka ne"
Cikin jin dad'i yace "are u sure ka bar min twins d'in ka"
Don shi har ga Allah bai gane maganar abdulkareem ba cikin tausayin shi ya Jijjiga kai nan ya dunga yiwa abdulkareem godia yana cewa "Indai na samu sauk'i aiki xuwa last month d'in nan xan shigo kano na d'auki yara na ka kular min dasu "
ya cigaba da cewa "baka fad'a min sunan su ba? "
"sunan abba ne da babban ibraheem ana ce mishi na'eem sai sa'eed wanda yaci sunan aminin abba ana kiran shi da ameer"
Bai bar abdulkareem ya tafi ba sai da ya tura pictures d'in na'eem da ameer a wayar shi tun daga ran da suka xo duniya har xuwa yanxu da suka kusan cika shekara 3 sai da ya tura pictures d'in su gaba d'aya a wayan shi sannan ya bar abdulkareem ya tafi, k'wana yayi yana juyi rik'e da wayar shi yana kallon photo nan na'eem da ameer son su na k'ara ratsa xuciyar shi yana addu'ar Allah yasa shima Kafin ya mutu ya samu d'an kanshi ko da d'aya ne
******
A nutse abba yake driving suna er hirar su da umma sun dawo daga duban wani abokin shi da bashi da lafia sai hango wata mata suka yi tana tsaida su da hannun ta daga ganin ta a gala6aice take da sauri abba yayi parking gefen titi suka fito shi da umma tun Kafin su K'arasa ta xube a k'asa a sume Innalillahi wa'inna ilaihir rajiun umma da abba suka fad'a tare da kamata suka sanya ta a mota umma ta d'auko ruwa ta xuba mata a fuskar ta ajiyar xuciya ta saki tare da bud'e idon ta tana kallon su umma
"Alhmdllh ta farka abba mu tafi gida idan yaso sai ka kirawo doctor ya duba ta"
"toh Shikenan "
Ya shiga motar yayi mata key suka bar wajen adai dai lokacin wasu matasa guda 3 suka k'araso wajen suna haki d'ayan yace
"Shikenan ta gudu me xamu gaya wa oga"
D'aya daga cikin su yace "ta66 raina mishi hankali xamu yi muce ta nan Idan ba hka ba kashin mu Ya bushe don sai ya kusa kashe mu"
D'ayan wanda bai yi magana ba yace "maganar ka gaskia ce " suna gama fad'in hka suka juya suka tafi
_kuyi hak'uri da wannan ban da chaji_
Aishat A muh'd
☘🍀🍀
*K'ARSHEN WAHALA*
🍀🍀☘☘🍀🍀
*written by*
Aishat A muh'd
*~Pg 77~*
Bayan sun k'arasa gida 6angaren da ake saukar bak'i umma ta shigar da wannan matar suna yi mata sannu har likita ya xo ya duba ta tare da rubuta magunguna da xa'a yi amfani dasu Sannan yayi musu sallama ya tafi
Abba ma yayi mata sannu ya fita daga ya bar umma a d'akin sai da umma ta had'a mata ruwan wanka mai d'umi ta ga ta shiga toilet d'in sannan ta je ta d'auko mata kayan ta da had'o mata abinci ta kawo mata sai ta tarar ta fito daga wanka bayan ta shirya ta xauna tana cin abincin a nutse umma ta xuba mata ido tana kallon wannan kyakkyawar mace kamar ita tayi kanta don kyau har tana tunanin inda tasan mai kusan kama da matar nan amma ta kasa tuna wa don hka sai ta kawar da wannan tunanin tace
"baiwar ya sunan Ki me ya faru dake ???"
Hawaye ne ya xubo a idon ta Kafin tasa hannu ta goge Kafin ta bud'e baki tace
"Sunana maimuna ina xaune a ......................"
nan ta bawa umma labarin ta Kaf tun Kafin ta gama umma take kuka don ba k'aramin tausayin ta taji ba ita ma matar kuka ta dunga yi Kafin umma ta hau rarrashin ta dakyar ta yi shiru tana faman sauke ajiyar xuciya umma ta d'an kalle ta tace
"ni kuma sunana fatyma mai gidana da kika ganmu tare sunan shi Alhj ibraheem ina da kishiya sunan ta sadiya ina da yara guda 4 asma'u sai abduljabbar da kausar sai fa'iza dafatan xaki xauna da mu cikin amince "
"Insha Allah nagode fatimah"
D'an murmishi umma tayi tana son matar ta kuma tausayin ta ki d'aure kisha magungunan ki gasu nan sai ki kwanta ki huta sai da safe "
"Allah ya tashe mu lafia"
"Ameeen "
Daga hka umma ta fice daga d'akin ita ma maimuna tasha maganin sannan ta kwanta nan wani bacci ya d'auke ta da alama da maganin bacci acikin magungunan saboda bata dad'e ba tayi baccin
Umma tana xuba wa abba coffee a cup yace "kin tambayi wace matar nan? "
"Ehh na tambaye ta har tarihin ta bani abin tausayi wlh tasha wahala"
Ta K'arasa fad'i tana bawa abba coffee d'in kar6a yayi yana cewa
"toh Shikenan Allah ya kyauta "
"auuu baxa ka tsaya na baka labarin da ta bani ba"
Murmishi abba yayi tare da rungumo ta jikin shi "ba wannan ne a gaba na tun da Kinsan ita wace kuma kin yarda ta xauna a gidan ki angama"
Sannan yayi mata rad'a a kunne suna dariya gaba d'aya
Washe gari da safe umma take sanar da su nauwara fa'iza saleem xuwan wannan bakuwar a lokacin nauwara dawowar kenan ita da FA'iza daga kai na'eem da ameer skul don an sanya su shi kuwa saleem fita yayi tunda yana da lectures d'in safe umma ta Kalli nauwara tace
" nauwara d'auki breakfast d'in nan ki kai mata tana 6angaren sashen bak'i "
"tohh umma "
Ta fad'i tana tashi d'auka tayi ta nufi 6angaren da er taxara tsakanin su da part d'in umma Kad'an tayi sallama shiru ba'a amsa mata ba sai da tayi sau uku amman shiru sai tayi tunanin ko tana toilet don hka ta kutsa kanta cikin d'akin bata ganta ba sai ma wata irin fad'uwar gaba da taji a lokaci d'aya jin k'arar xubar ruwa a toilet sai tayi tunanin wanka take don hka ta ajiye sannan ta juya ta tafi amman gaban ta sai tsanan ta fad'u wa yake
Tana fita matar tana fito wa daga toilet d'in don hka basu had'u ba
To Hka suke tafiyar da rayuwar su cikin kwanciyar hankali har aka share 3 months abduljabbar bai xo ba sai dai yana kiran su umma su gaisa shima kanshi ya matsu ya xo sai aiki da suka rik'e shi a office ga xaman kad'ai ci don ita ma jiddah ta gaji da xama ta dawo kano don hka shima gaba d'aya hankalin shi yayo gida a wannan time d'in
Indai ya fita sai ya siyo wa na'eem da ameer yaran da abdulkareem ya bashi kayan sawa tsadaddu da kayan wasa Kala Kala kud'i sosai yake kashe musu pictures d'in su kuwa sune abokan hirar shi gashi yayi yayi abdulkareem ya basu waya suyi magana yaki yarda daga K'arshe ma sai cewa yayi suna gidan umma da abba tun da aka yaye su umma ta kar6e su sai dai idan ya dawo ya gansu don hka gaba d'aya hankalin shi yayo gida