Sashe 55
Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nan fah ya shiga gabatar da hujjojin shi har da bawa nuna jakar da nauwara ta yarda da ita wanda Kaf takardun dukiyar su yana ciki nan alkali ya kar6a ya ajiye a gefen shi lokacin da nauwara ta ga jakar nan sai da gaban ta ya fad'i saboda tsabar farinciki don ta tabbatar xa'a samu hujjoji akanta
Ta 6angaren Alhj salisu sun d'an fara tsorata musamman yanda suka ga lawyer di'n su ya kasa ta6uka komai basu k'ara tsinken wa ba da al'amarin sai da suka ga Shigowar yaran su a matuk'ar gala6aice saboda tsabar firgita sai da Alhj salisu da hajia binta suka saki fitsari a tsayen sai jin Fitowar shi suka yi yana bin kafafun su tuni jikin su ya fara rawar shoki
Wani murmishin mugunta abduljabbar ya saki da ya Kalli su Alhj salisu yanda suka kid'ime tare da gigicewa rashin gaskiya ya bayyana k'arara a fuskar su, babu gardama yaran Alhj salisu suka bayyana komai tun daga lokacin da suke bibiyar Alhj sa'eed don su kashe shi basu yi nasara ba sai lokacin da xai je kano wurin aminin shi suka markad'e su a mota sannan suka sace ammin su nauwara suka sawa gidan wuta don su nauwara su mutu sai kuma d'aya ce ta mutu ya umarce mu da mu binciko sauran mu kashe su da muka gansu sai muka bi ta kansu da mota muka gudu............. Duk suka sanar da komai
Gaba d'aya kotun tayi shiru sai shashshak'ar kukan mutane saboda tsabar tausayin su nauwara bayan sun gama fad'in komai su Alhj salisu Alhj lawan shana da hajia binta ladi suka fara ihun cewa k'arya suke musu sharri ne
Wani kallo da abduljabbar ya watsa musu sai da sukayi shiru ba shiri don ba k'aramin kwarjini yayi musu ba K'arshe kuma da kanshi abduljabbar ya nuna wa alkalin videon da Alhj salisu yake fad'a wa nauwara xai kashe ta ita da saleem kamar yanda ya kashe mahaifin su da safah kuma sosai alkalin ya aminta da hkan ya kuma duba takardun dukiyar su nauwara da ta Alhj salisu yaga tasu nauwara itace ta ainahin gasken nan aka tattara komai aka mikawa alkali ana jiran hukuncin da xai yanke
Abba umma ammi aunty sadiya nauwara saleem FA'iza aunty asma'u aunty kausar abdulkareem da aunty maryam matar abdulkareem gaba d'aya sun daskare a wajen tsabar dumbin mamakin abduljabbar daman yana da hujjoji a hannun shi shine ya barsu suna faman shan wahala a banxa harara umma da abba suka dalla mishi lokacin da suka had'a ido murmishi kawai yayi musu yana shafa lallausan gashin kan shi
6angaren su Alhj salisu baxan iya fad'a muku irin tashin hankalin da suke ciki ba gaba d'aya a firgice suke kamar ace kat su xura da gudu sai faman rarraba ido suke ga gumi ya gama jika musu jiki sai muxurai suke kallo d'aya mutum zai musu ya hango rashin gaskia k'arara a fuskar su jikin su sai rawar shoki suke
Daman ance komai nisan jifa k'asa xai dawo rana dubu ta 6arawo rana d'aya ta me gaskia, Idan xaka gina ramin mugunta gina shi dai dai da kae watakil ka fada cikin shi gashi su Alhj salisu sun gina shi fiye da tsayin su gashi sun rufta cikin shi
Baffah haruna da inna habiba sunyi kuka sosai d'an uwan ka ya kashe ka ya tarwatsa maka iyalai har ya nemi kashe su don duk wai *Adalilin son* matar shi da dukiyar shi, dukiyar da xaka mutu ka bar su a duniya, kunyar duniya ta ishi inna larai wato mahaifiyar Alhj salisu matar Baffah haruna tayi nadama sosai kuma duk batasan salisu ya aikata hakan ba
A cikin nutsuwa da kamala irin ta alkalan da suke yanke hukunci tsakani da Allah babu corruption nd bribery acikin xuciyoyin su ya fara da nasiha Kafin ya gangaro kan tabbatar da dukiya tasu nauwara ce kuma an mayar musu da abarsu sannan aka ci tararar su Alhj salisu na tsorata su nauwara da niyyar hallaka su da kuma B'uye ammi da yayi sannan daga K'arshe daman ance K'arshen tika tiki tak aka yanke wa su Alhj salisu Alhj lawan shana da hajia binta ladi da kuma yaran su masu taimaka musu wajen aikata munanan laifuka aka yanke musu hukunci dai dai da laifin kowa a cikin su
Wani raxanannen ihu hajia binta ta saki tare da d'ora hannu ta a saman kanta nan wasu mata en sanda suka cafke ta tare da xura mata anka a hannun ta Hka ma su Alhj salisu aka tura k'eyar su
Nan kotu ta tashi su nauwara sun samu nasara daman duk wanda ya dogara da Allah baxai ta6a ta6ewa ba a rayuwar shi nan suka suka fito wajen kotun mutane sai faman taya su murna ake suna mai la'antar masu hali irin nasu Alhj salisu en jaridu sunyi musu caaa suna xuba musu tambayoyi nauwara maganar mintuna 2 ta iya magana da wani nacaccen wani d'an jarida da yasa ta maganar da bata shirya yin taba
Rungume juna nauwara ammi da saleem suka yi suna kukan farinciki yau saboda tsabar farinciki sai da nauwara ta rungume abba tana xuba mishi godia
Kallon wajen dasu Alhj salisu nauwara tayi wadanda ake kok'arin tura su a mota cikin wata tafiyar kasaita ta K'arasa wajen da suke sai da taxo gab dashi tana murmishin mugunta tace
"Ya akayi na baka kunya na tuna asirin ku duk dukiyar da kake da ita yau kaine sanye da anka xaka yi xaman prison Kafin a rataye ka ka mutu har kana ikirarin sai ka ga bayan mu an gaya mata mutanen da suka dogara da Allah xasu ta6e "
Kallon shi ta sake yi tana d'aga mishi gira ran shi idan yayi dubu ya 6aci kallon Alhj lawan shana da hajia binta da ladi tayi tukunna tace
" K'aramar yarinyar da ka raina yau gashi ta shayar dakai mamakin da baka ta6a tsammani ba a rayuwa ka ba, baxan ta6a yafe maka ba *wata Shari'ar ma sai a lahira* Kad'an ka gani wannan iya na duniya ne ma"
Kallon ta yake cikin 6acin rai Kafin ta rufe bakin ta taji wata mummunar shak'a a wuyan ta tuni idanun ta sun firfito saboda tsabar wahala dakyar ta ke iya jan numfashi kallon shi tayi fuskar ta cike da wani irin murmishi da ni kai na na kasa gane murmishin da nauwara take
"Kafin na mutu bari ki fara mutuwa don uban ki ai nayi alkawarin sai na kashe ki da hannuna shegiya tsinanniyar yarinyar "
Tuni mutane sun taro wajen ana kok'arin ceton nauwara amma ina yak'i cikata duk da dukan da en sanda suke mishi da kulkin hannun su
Su umma sai kuka suke ganin yanda har nauwara ta fara lumshe idanun ta ga jini ya fara xuba ta hancin ta da bakin ta
Ihun da ake a wajen ya janyo hankalin abduljabbar da yake cikin office d'in alkali suka fito da gudu ganin abin da yake faruwa a guje abduljabbar ya ratsa cikin mutanen da suka taru ya kai wa Alhj salisu wani wawan naushi a fuska tuni jini ya soma xuba a bakin shi amman don taurin kai yak'i ya saki nauwara don so yake ya kashe ta
Ganin bai sake ta ba kuma Idan yace xai kwakule hannun shi a wuyan nauwara xai ji mata mummunan ciwo yasa abduljabbar d'auko pistol di'n shi ya saita kafar shi ya harbe shi wata k'ara ya saki amman yak'i cika ta abin ba k'aramin mamaki da tsorata mutanen wajen yayi ba Lallai ba k'aramin k'iyayya yake nuna wa nauwara banaushi ta ko'ina ya dunga kai mishi ba shiri ya sake ta don axabar dukan da abduljabbar yake mishi
Fad'uwa nauwara tayi a jikin umma da ammi jiki a sake ko motsi da numfashi bata yi cikin wata raxannaniyar k'ara ammi tace
"Shikenan ya kashe min itaaaaa"
Ta fad'i tana girgixa nauwara kuka sosai ammi take Abduljabbar fah allurar sojoji ta motsa dukan Alhj salisu yake ta ko'ina kuma ba wanda yayi yunkurin hanashi amman kuma abin mamaki murmishi ya saki yana kallon nauwara yace
"ka kashe ni tunda na kashe ta daman buri na na K'arshe na kashe tsinanniyar yarinyar nan "
A fusace abduljabbar ya bashi wani naushi a cikin shi lokaci d'aya ya saki k'ara ya xube a wajen a sume shi ma
Da gudu yayi kan nauwara cak ya d'auke ta suka nufi asibiti sai ruwa suke xuba mata tare da girgixa ta suna ambatar sunan nauwara amman ko motsi Bata yi jikin ta ya saki yayi sanyi qlau kamar mataccaciya
_kuyi hak'uri da wannan wlh ban da lafia ne_
Aishat A muh'd
🍀?🍀🍀☘☘🍀🍀
*K'ARSHEN WAHALA*
🍀🍀☘☘🍀🍀
*written by*
Aishat A muh'd
_this page dedicated to fateen soja ( *Mr's umar*) Allah ya baki ikon kammala littafin ki lafia hak'ik'a littafin maxa da mulki mata da tak'ama yayi sosai Allah ya k'ara basirah Ameeen, ina yi miki fatan alkhairi a duk inda kike_❣
*~Pg 83~*
Suna isa asibitin da gaggawa aka shige da nauwara emergency room don bata agajin gaggawa tana cikin tsaka mai wuya *mutuwa* ko *rayuwa* su umma suna wajen room d'in a tsaitsaye suna jiran Fitowar doctor duk hankalin su a tashe yake
Yini guda cur likitoci suna kan nauwara amman har yanxu bata farfad'o ba su kansu likitocin Sun tsorata da hakan Duk jikin su yayi sanyi sun rasa ta inda xasu fara yiwa wannan family d'in bayanin halin da nauwara take ciki daga K'arshe dai babban likitan shi ya nemi abba abduljabbar sai abdulkareem don iya maxan xai iya d'aure wa ya fad'a musu halin da nauwara take ciki