Sashe 15
Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washe gari sai misalin 10 na safe suka tashi da yake ranar saturday ce jiddah agogo sarkin aiki bata xuwa office, cikin farinciki suka tashi dakyar ta iya dafa musu tea aka soya kwai sai bread shine aka iya hadawa ta xube a kujerar dinning table tana cewa "Washhh na gaji my darling "
Kallon ta kawai yayi tare da Murmishi yana girgixa kai shi kanshi yana mamakin jiddah idan ya tuna a irin gidan da taso da hka suka kammala breakfast d'in ba tare da Abduljabbar ya gamsar da shi ba
Yinin ranar ba inda ya fita suna gida ana xuba soyayya don abduljabbar bada ganan ba wajen iya luv ai kuwa jiddah tuni ido ya raina fata saboda ta gaji iya gajiya dakyar ya iya barin ta, bedroom din ta nufa toilet ta shiga tana gasa kanta tare da mita shi baisan ayi abu Kad'an a kyale ba sai an wahalar da mutum mtsss taja tsaki (daman a xahirin gaskia ita jiddah bata fiye son abduljabbar ya shige ta ba ita kawai barta a romance anan ta K'ware wa shi yasa sam tak'i bin shi abuja)
5 na yamma suna cikin gidan su jiddah nan ya gaida maman ta tare da yi musu alkhairan da ya saba yi musu sam jiddah ba ta dauki halayyar maman ta Ko d'aya ba saboda maman ta ba ruwan ta akwai ta da sanyin hali ba sufi 20 mints ba suka yi mata sallama sannan suka nufi gidan su abduljabbar anan suka fiye dad'e wa don sai around 9 na dare suka dawo gida........
```Aishat A muh'd```??
????☘☘????
*K'ARSHEN WAHALA*
????☘☘????
*Written by*
*Aishat A muh'd*??
*~Pg 26~*
Wannan weekend d'in abduljabbar ya d'an samu sauk'in matsalar jiddah tun da tana d'an kok'ari wajen kula dashi dakyar ta lalla6a shi ya samo musu mai yi musu abinci don hka yanxu bata da matsalar nan tunda yana xama ya d'an ci abinci duk da baya gamsar dashi yanda ya kamata haka yake hak'uri yaci
Kamar yau wajen 4 na yamma yana xaune a garden laptop a gaban shi yana amfani da ita jiddah ta Karaso wajen ko sallama babu ta xube a gajiye dawowar ta daga unguwa kenan kallon ta yayi cike da jin haushin ta tun safe tasa kafa ta fice abinta kuma tasan yana gida amman ko ajikin ta sai yanxu taga damar dawowa
"washhh Allah na na gaji wlh, my darling ya gida ?"
Maganar da tayi ita ya dawo dashi daga tunanin da ya tafi "Ohh sai yanxu kika ga damar dawowa yayi miki kyau"
"haba darling yanxu fa 4:42 kasan kuwa na dawo da wuri tunda ban kai mangariba ba"
Shiru yayi mata bai k'ara ce mata komai saboda bai fiye son surutu ba ya cigaba da abin da yake, ganin yayi shiru ya kyale ta yasa cikin kwantar da murya tace
"my darling don Allah so nake ka canja min mota"
Da sauri ya d'ago kanshi cikin mamaki yace "jiddah ina ce last month na canja miki mota? "
"Ehhh my darling nasan hakan kawai wata nake son a sake min na gaji da wannan "
"Hmmm jiddah ai ke mai kud'i ce ki canja mana"
"na canja fah kace da wanne kud'i? "
"albashin ki da kike d'auka kowanne month me kike dashi?"
Had'e fuska tayi don ta gaji da wad'annan tambayoyin shin nashi Don hka cikin kosawa tace "ni dai kawai Idan xaka canja min ka canja ba ka tsaya yi min tambayoyi ba"
"baxan canja ba don ba'a sani yin abin da ban shirya ba "mtswww yaja tsaki tare da tashi ya d'auki laptop d'in shi yayi cikin gida jiddah ta bishi da harara cike da jin haushin shi don hka ita ma a fusace ta shige cikin gidan
A bangaren abduljabbar ba wai bashi da kud'in da xai canja mata mota ba kowai jiddan ta fiye son kodayaushe taxo da buk'ata ayi mata bata san babu ita kawai ayi mata shi yana mamakin ko ina take kai kud'in albashin ta
Don haka wannan weekend d'in shima baran baran aka rabu shi abduljabbar Ko a jikin shi tunda Idan da sabo ya saba sai ma barin jiddah da yayi cike da 6acin rai.............
********
Acikin k'wana 2 jikin saleem ya warware saboda samun kulawa da yake samu daga aminu hakan kuma ba k'aramin k'ara kular da hindatu yake ba wata muguwar tsana da kyara had'e da hanttara take yiwa su nauwara tunda yanxu aminu yace su dunga fito wa falo su dai na xaman d'aki suna tak'ure wa a d'aki
Hkan kuwa ba k'aramin Dama hindatu tayi ba wajen axabtar dasu ba ta hanyar wani lokacin sai dai kawai nauwara taji an sheka mata ruwan sanyi tun da ba gani take ba ko kuma taji an jefo mata wani abun ko kawai taji saukar duka ta ko'ina hka saleem ba duk sun bi sun rame sunyi baki saboda ba ishasshen abinci ba k'arami *K'ARSHEN WAHALA* take gana musu ba .........
Abin ya fara damun nauwara Wannan wanne irin cin xali ne har ta fara tunani su gudu su bar gidan kada ta illata su don abin nata yayi yawa shi daman aminu ba maxaunin gida ba Idan ya fice tun safe sai daf da mangariba yake dawo wa shawarar da nauwara ta yanke da su gudu kawai shi yafi musu da xaman ukubar da suke sha....
*Aishat A muh'd*??
??☘☘????
*K'ARSHEN WAHALA*
????☘☘??
*Written by*
*Aishat A muh'd {Aunty}*
_wannan page d'in naki ne my sadeey saNaz ina mik'a miki sak'on gaisuwa ta Allah ya jikan ta da rahma,Allah yasa mai ceton mu ce, ita kuma mahaifiyar yarinyar Allah ya bata hak'urin rashin ta ya bata masu albarka,Ameeen thumma Ameeen_
*~Pg 27~*
Misalin karfe 9 na dare aminu ya shigo gidan kamar yanda ya saba shiga d'akin su nauwara Hka yau ma ya shiga da sallama suna nan a xaune waje d'aya sunyi shiru tagumi suka xabga kowanne da irin tunanin da yake yi a xuciyar shi
Sunyi matuk'ar bashi tausayi k'wata k'wata nawa suke yaran amman Har sun d'aura kawance da damuwa tare da tunani sam basu san ya shigo d'akin ba shima xama yayi gaba d'aya tausayin su ya gama kamashi har baisan lokacin da hawaye ya xubo mishi ba hannun shi yasa ya goge hawayen Kafin yayi gyaran murya firgice saleem ya Mike tsaye yayin da nauwara kuma gaban ta ya hau fad'uwa saboda tsoro duk a xaton su hindatu ce don ba k'aramin tsoron ta suke ji ba
Shi kanshi aminu yayi mamakin yanda suka tsorata nan take xuciyar shi ta ayyana mishi hindatu tana yiwa yaran nan wani abun Idan baya nan gashi xai yi tafiya gobe da safe wani aiki aka tura shi daga office kuma aikin xai d'auke shi tsawon 2days baisan wanne irin xama xa suyi da hindatu ba yana gidan ma bata fasa yi musu mugunta ba balle baya gidan
"uncle aminu lafia kayi shiru? "
Firgigit ya dawo hayyacin shi jin maganar saleem kura musu ido yayi cikin tsananin tausayin su kafin ya bud'e baki yace "I'm fine saleem daman naxo na fad'a muku ne xan d'anyi tafiya na tsayin k'wana 2, so don Allah kuyi hak'uri da abin da hindatu take muku Insha Allah idan na dawo xan samo muku mafita "
Ba k'aramin kad'uwa nauwara tayi ba bcoz tasan sun shiga 9 ma ba 3 don Mybe ba ta kore su a gidan ko ta kashe su da axaba tunda bata da kirki ko Kad'an
"ku cigaba da hak'uri nauwara komai yayi farko xai yi K'arshe wata rana sai labari ina dawowa xamu xauna Kuyi min cikakken labarin ku don nasan ta yanda xan taimaka muku Kuyi hak'uri"
Wata irin fad'uwar gaba nauwara taji Don baxa ta iya gaya mishi cikakken labarin su ba don watak'ila baxai amince ba don hka dole tasan yanda xata yi Kafin ya dawo su gudu daman ta gaji da zalincin matar shi ta gaji wlh dakyar ta iya bud'e baki tace
"toh Shikenan Allah ya dawo dakai lafia"
"Ameeen nauwara nagode "
Shima saleem yayi mishi fatan alkhairi xuba mata ido yayi yana nazari a kanta gasky da ganin yaran nan basu fito daga gidan wahala ba ba don nakasar dake tattare da ita ba da ba shakka baxa ta tsaya ana yi musu wulakancin ba don duk inda ake buk'atar kyau da cikar mace nauwara ta kai ko'ina duk da wahalar da suke sha ga nakasa hkan bai hana kyanta fito ba ga xak'in murya tuni aminu ya fad'a kogin tunanin nauwara
Jin shiru d'akin ba motsin aminu da saleem yasa cikin muryar ta mai dad'in gaske tace "saleem ya tafi ne "
Firgigit ya dawo daga duniyar tunanin nauwara jin muryar ta "aunty bai tafi ba gashi a xaune"
"kada ka damu Insha Allah ba komai xaka je ka dawo muna nan "
Dad'i ne ya kamashi acikin xuciyar shi yana tunanin xai nema mata magani ta samu lafia don ya aure ta kuma xai rik'e su tsakani da Allah ita da saleem (Hmmm kaji aminu da wani batu nace ya mance hindatu matarshi)
"Yawwa ngde nauwara duk abin da xata yi muku Kuyi hak'uri da ita har naje na dawo sannan ga wannan kuma "
Ya fito da kud'i ya basu ya cigaba da cewa "gashi Idan bata baku abinci ba saleem ya fita ya siyo muku ko wani abun ne a waje kuci,sannan ga kayan tea nan da biscuits nan "
Nan suka yi mishi godiya sosai kamar baxai barsu hka ya dunga kallon su kafin dakyar ya fita saboda ganin dare ya yi sosai nan yaje ya tarar da masifar hindatu shi dai bai kula ta ba da ta dame shi ma sai kawai ya bar mata d'akin cike da jin haushin ta ba don dare ne ba da sai ya mammare ta don ba k'aramin kular dashi tayi ba
Hka ya k'wana juyi cike da tunanin su nauwara farat d'aya yaji son yarinyar ya shige shi da ya d'auka tausayin tane kawai Ashe har da so ma (to fah aminu ka d'ebo ruwan dafa kanka awajen hindatu Don shi kanshi yasan ba k'aramin tsanar kishiya tayi ba tasha fad'a mishi Idan yayi mata kishiya sai yayi nadama mai tsanani)