Sashe 7
Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"daman abin da ya kawo ka kenan toh maxa tattara tsumman jikin ka, ka barmin gida Allah ya sauwak'e min na aure ka ai ko maxa sun k'are a duniya baxan aure ka ko da ina da ra'ayin auren balle ba k'ara auren xanyi ba"
"hba maimuna kalle ki fah yarinya sharaf dake Kice baxa ki sake aure ba,ae kawai ki cire matacce a xuciyar ki gani yaro sabon jini na aure ki don nasan baxa Ki iya jure rashin namiji a kusa dake ba dole ki nema don hka...........
Kafin ya K'arasa fad'i ammi ta cike da takaice ta cilla mishi wayar hannun ta a goshin shi ji kake k'um da sauri ya dafe wajen cike da rad'ad'i nan da nan idon shi ya kada yayi jawur sai huci yake kamar wanda ya had'iyi kunama cikin masifa ammi ta cigaba da cewa
"kuma daga rana ita yau kada ka k'ara shigo min gida tunda kai baka da mutunci d'an akuya kawai kuma ina sane da dukiyar su nauwara da kake ci kamar na ka wllh salisu kaji tsoron Allah don kayan marayu kake ci, kuma aure ne naga ya maka bazan yi ba koda xanyi baxan aure ka ba "mtssss
Ammi ta K'arasa fad'i tana jan tsaki don ba k'aramin haushi ya bata ba da xata iya had'a hannun ta da fuskar shi ae da marin shi xata yi mara imani kawai shi kuwa Alhj salisu iya k'uluwa ya k'ulu tayi mishi cin mutunci da tunda ya fito daga cikin babar shi ba'a taɓa yi mishi don hka ya mik'e tsaye a fusace yace
"ko kin k'i Ko kinso sai na aure ki wllh sai na cika buri na akan ki naga wanda ya isa ya hana don *adalilin son*(na saNaz) dana ke miki xan iya aikata komai don hka ki xuba ido ki gani,kuma dukiya ce anci ki fadawa duniya naga uban da ya isa ya hana"
Yana gama fad'in hka ya fice fuuuu a fusace kamar ya tashi sama ammi ta xube akan kujera tana kuka tare da ambato sunan Allah a bakin ta Allah yayi musu tsari da sharrin salisu
Shi kuwa yana fita daga falon a farfajiyar gidan ya had'u da nauwara tana fito wa daga mota harara ta bishi da ita shima hararar ya watsa mata a xuciyar shi yana cewa xaku ci uban ku yau don gaba d'aya sai na huce takaicin da uwar ku ta kunsa min a xuciya ta da matuk'ar gudu ya fice daga gidan
Nauwara ta taɓe baki kafin ta shige k'wata k'wata ammi bata nuna wa su safah wani abun ba ko da nauwara ta tambaye ta mai yaxo yi gidan ammi cewa tayi ina ruwan ki tunda ba wajen ki yaxo ba daga hka nauwara ta ja bakin ta tayi shiru amma can k'asan xuciyar ta bata yarda ba da abin da ammi tace ba saboda yanayin ammin tasu ya jan xa......
Bedroom ta shiga ta bud'e wardrobe d'in ta ajiyar jakar da abban ta ya bata ta dauko tare da bud'e wa tana gyarawa har da d'auko pictures d'in su wanda suka d'auka gaba d'aya tana gani tare da goge hawayen da ya xubo mata a fuskar ta gyara jakar tayi tare da d'auko er K'aramar laptop d'in abba ta sanya a ciki kwanciya tayi akan bed tare da rungume jakar a jikin ta don k'amshin turaren abba take yi Har ynx da hka bacci ya dauke ta....
*12:45 pm*
Karfe 12:45 na dare gari ko'ina yayi shiru baka jin motsi mutane sosai saboda lokacin sanyi ne kowa ya shige gidan shi abin da ban mamaki ganin wani haske nayi a gidan su nauwara ya tashi da na sake matsawa sai naga ashe gidan ne ya kama da wuta gaba d'ayan shi kuma a lokaci guda duk kuwa da girman gidan yanda wutar ta tashi lokaci guda da wuya wani ya tsira da ranshi sai dai wani ikon Allah..........
*Aishat A muh'd {aunty}*😘
[2/19, 4:54 PM] Aishat A muh'd ✍🏻: 🍀🍀☘☘🍀🍀
*K'ARSHEN WAHALA*
🍀🍀☘☘🍀🍀
*Na*
*Aishat A muh'd {Aunty }*😘
*~pg 12~*
Cikin kankanin lokaci mutane suka taro a wajen duk da sanyin da ake xabga wa a daren Hka en unguwar suka firfito cike da tashin hankali Kafin a samu a kirawo en kashe gobara gashi ba ta yanda xa'a samu a shiga saboda wutar ta kama ko'ina na gidan balle a taimaka musu
Ba ɗau wani dogon lokaci ba en kashe gobara suka shigo unguwar nan da nan suka fara aikin su wajen kashe wutar ana cikin hka suka ji ana cewa "help me please somebody help me"
Jin Hka yasa suka fara neman hanyar shiga dakyar suka iya samun hanya aka shiga ta Wajen da suka ji ana neman taimako ai kuwa sunyi nasarar fito da mutum 2 mace da namiji wani ikon Allah basu k'one sosai ba sai hayak'in da suka shak'ane ya sumar dasu nan da nan aka nufi hospital dasu
Da gaggawa aka karɓe su nan likitoci suka Duk'ufa akan su don ceto rayuwar su bayan sun gama duba su numfashin su ya dawo normal suka yi musu allurar bacci don tsabar rud'ewa tasa su suma
Acan kuma dakyar sukayi nasarar kashe wutar amma ba'a dauki komai a gidan ba sai yara 2 da aka d'auko sosai makwabtan su nauwara hankalin su ya tashi don sun san maimuna (ammi) da safah sun mutu tun da iya nauwara da saleem aka samu gashi ba mai number wani acikin en uwan su nauwara balle aneme su don hka suka hak'ura xuwa gobe da safe a neme su.........
*9:20*am
Misalin karfe 9:20 na safe nauwara ta tashi a firgice ta duba ta ganta a gadon asibiti nan kuma tayi shiru kwakwalwar ta ta fara tuno mata da abin da ya faru a daren jiya......
Bayan bacci ya dauke ta tana cikin bacci kamar a mafarki taji ana tashin ta a hankali ta bud'e idon ta suka had'a ido da safah harara ta watsa mata kafin tace
"malama don Allah lfy kike tashi na ina cikin bacci na"mtssss
Taja tsaki tare da juyawa xata koma bacci amman ganin hawaye a idon safah yasa ta tashi a firgice murya na rawa tace "aunty safah lfy meke faru wane??? "
Cikin shashshak'ar kuka tace "nauwara ki nutsu kiji abin da xan fad'a miki Shigowar wasu mutane na gani yanxu sun nufi d'akin ammi kuma dukkanin su jikin su a rufe har fuskar su"
Innalillahi wa'inna ilaihir rajiun abin da nauwara ta fad'a kenan da sauri ta sakko daga gadon ta jikin ta na rawa hankalin ta yayi mugun tashi xata fita daga d'akin da sauri safah ta kamo ta cikin k'asa da murya tace
"baki da hankali da hka xaki fita ki nutsu kiji abin da xan ce miki, yanxu muje d'akin saleem mu d'auko shi sannan mu bi ta kofar baya ta d'akin wanda xai sadamu da part d'in ammi"
Nauwara gaba d'aya ta rasa abin da xatace har sun fito daga d'akin sai nauwara ta tuna da ajiyar ta da sauri ta koma d'aki ta d'auko goyar jakar tayi a bayan ta daman tana sanye da riga da wando sai hula a kanta tana fitowa safah ta watsa mata harara Kafin tace
"ke komai sai Kinyi shirme me kuma xakiyi da jaka da kika goyo ta,? "
Ko uhm nauwarah ba tace ba sai ta kama hanyar da xata kai ta bedroom d'in saleem ganin hka yasa safah ta bita a hankali suke tafiyar har suka iso d'akin saleem suka shiga yana baccin shi hankali kwance har nauwara take hannun ta xata xabga mishi duka da sauri safah ta tare hannun nata tace
"Allah nauwarah xan kulle ki a d'aki tunda baki da hankali Idan kika doke sa ai ihu xai yi kinga ai mun tunawa kanmu asiri mu da xamu cece ammi"
Tana gama fad'in hka ta tashi saleem a hankali kafin ya watstsake taja hannun shi sun fice ta kofar baya a nutsu suka isa part d'in ammi suka labe suna sauraron kukan ammi jin an bud'e kofa xa'a fito yasa su k'ara lafewa a jikin labulen gani sukayi anjanyo ammin su ana janta ga wani da katuwar roba a hannun shi yana yayyafa abin da ke cikin robar Kafin su tantance komai ne warin shi ya doki hancin su xaro ido sukayi lokaci guda tare da had'a ido da sauri nauwarah tace
"fetur ne fah aunty safah ya xamuyi ga ammi a hannun su"
Bata rufe bakin ta ba taga safah ta fito daga jikin labule tana ihun akawo musu taimako tana rik'e da ammi ganin hka yasa nauwara da saleem suma suka fito suna ihun tare da rirrike ammin su nauwara tana cewa
"ku sakar mana ammin mu mai tayi muku mugaye kawai "
D'aya daga cikin su ya kifeta da mari saboda xafin marin sai da ta durkusa k'asa cikin k'atuwar murya wanda ke rik'e da ammi yace
"ku tattara munsu ku kulle su a falon nan so nake su k'one gaba d'aya don Oga yace baya son su a rayuwa "
hasbinnallahu wa ni'imal wakil,la ilaha illallahu anta subhanaka inni kunta munar zalimun abin da ammi ta fad'a kenan ta sume awajen d'aukan ta sukayi suka fice da ita sannan suka kulle su nauwara a gidan suna fitowa suka kunna wuta a gidan bayan sun xuba fetur a gidan gaba d'aya
Su nauwara sai kok'arin yanda xasu k'arya kofar suke but sun k'asa suna cikin hka sai sukaji an bud'e kofar falon ido hud'u sukayi da baba mai gadin su a dai dai lokacin kuma wutar tayi karfi gashi Hayak'i ta ko'ina basa ganin junan su da hka baba mai gadi kawai yaja hannun d'aya daga cikin su sukayi hanyar fita sauran suka biyo amma Kafin su isa hanyar da sukayi wani yankin abun ya fad'o a hanyar gashi da wuta a jikin shi don hka anan suka rabo har xuwa inda aka kawo musu a gaji...........