Sashe 29
Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Pillow ta janyo rungume shi a jikin ta tayi kyakkyawar fuskar Yah abduljabbar take hango wa yana yi musu masifa murmishi kawai take tare da shafa fuskar ta inda ya mare ta xumbur ta mik'e tsaye jin xafin dukan da fa'iza tayi mata a fusace tace "dalla malama me nayi miki kika duke ni? "
"toh nayi miki magana kin yi shiru sai faman tunani kike kina xabga murmishi kamar wadda take tunanin masoyin ta"
Zaro ido tayi tare da dafa Kirjin ta cikin fad'uwar gaba tace "hba Kinsan dai har yanxu ba mu fara xance ba ni fah duk samarin da suke nuna suna sona sam basa birge ni "
"Har da fyasal? "
"Har shi d'in "
Nauwara ta bata amsa "Allah ya shirya ki " Cewar fa'iza
"Ameeen Idan da gaske kike "ta fad'a tana shige wa toilet
Tun daga lokacin basu k'ara fita ko'ina ba duk kuwa da cin burin yawo a abuja hka suka hak'ura har aunty asma'u ta haihu baby girl aka samu taci sunan ta khadijah,sai da aunty asma'u tayi arba'in tukunna suka tarkata su kayo kano gaba d'aya basu k'ara sanya abduljabbar a idanun su ba
Cikin Wannan lokacin results d'in su nauwara ya fito sunyi kok'ari sosai ba 6ata lokaci suka samu addimission a BUK nan suka fara karatun su hankali kwance
Iyayi da felek'e ya k'aru sai dai sam basa shiririta abin da yakai su suke duk da hka abduljabbar sai da ya baxa masu kula da motsin su a skul batare da sun sani ba, mota sabuwa dal Abba ya siya musu ta xuwa skul a ka koya musu mota da kansu suke xuwa makaranta su dawo hka rayuwa ta cigaba da tafiya..............
*Aishat A muh'd*😘
🍀🍀☘☘🍀🍀
*K'ARSHEN WAHALA*
🍀🍀☘☘🍀🍀
*written by*
*Aishat A muh'd {Aunty}*😘
*~Pg 51~*
Kwance take kan bed k'wana 2 nan bata jin dad'i sam sai dai yawan bacci ko office taje bata iya tsinana uban komai ga tashin xuciya ta rasa mai yake damun ta asibiti kawai xata je ita ta gaji da wannan yanayin Mtsww taja tsaki tare da tashi toilet ta shiga wanka tayi ta fito ta shirya cikin wani less cotton milk colour da touch d'in brown a jiki
Falo ta fito sai Yatsina fuska take tana shirin xama taji k'amshin abincin da kuku yake dafa wa hba tuni jiki ya hautsine nan ta tsugunna tana kakarin amai, da sallama ya shigo parlourn ganin jiddah tana kakarin amai yasa shi xuwa inda take da sauri yana d'ago ta
"me yake damun ki? "
Cikin tsananin gala6aita tace "my darling ka kaini hospital ban da lafia"
"OK tashi muje "
Shi ya taimaka mata ta sanya takalmi da mayafi hannun ta ya rik'e suka fito basu xarce ko'ina ba sai asibiti nan likita yayi mata en tambayoyi ta bashi amsa daga K'arshe ya had'a ta da nurse don yin test din fitsari
Bayan an gama nurse ta kawo wa doctor result d'in nan ya fara karanta wa fuskar shi d'auke da murmishi hannu ya mik'a wa abduljabbar yana cewa "congrats captain matan ka tana d'auke da ciki na tsawon 2 month's"
Cikin matuk'ar farin ciki abduljabbar yace "da gaske doctor? "
Cikin tabbatar wa yace "wlh da gaske nake captain, dole sai tayi hak'uri da yanda xata fuskanci yanayin laulayi sannan akwai wasu magunguna da xan rubuta mata Xasu taimaka mata sosai akan yanayin,sai kuma nan da kamar 2 month's xata dunga xuwa awo Allah ya raba lafia ina taya ka murna"
"thank u so much doctor "
Gaba d'aya ya rasa mai xai yi saboda tsabar murna, Hmmm a b'angaren jiddah kuwa ji tayi kamar ta mutu don bak'in ciki sam baxa ta haifi cikin nan ba wlh dole na d'au mataki duk ranta a 6ace
Duk da bashi da fara'a sosai amman yau fuskar shi tafi ta ko yaushe fara'a sai kissama yanda babyn nashi xai kasance yake yanda bai kula ta ba itama Hka ta share shi don wani bala'in haushin shi take ji fuskar nan ko fara'a babu yana gama parking ta bud'e murfin motar ta fito kai tsaye d'akin ta ta wuce mayafin jikin ta ta cillar tare da xube wa kan gado sai huci take kamar wadda ta had'iye kunama
Tafi wajen minti 15 a xaune ta rasa mafita don ita gaskia bata shirya haihu wa yanxu ba wani d'an tunani tayi xumbur ta mik'e tare da janyo wayar ta number farida ta kirawo ringing 2 tayi ta d'auka cikin matuk'ar tashi hankali ta kora mata bayanin ciki ne da ita kuma bata son ta haihu yanxu saboda kada jikin ta ya canja gashi xai kawo mata cikas wajen aikin ta don sam baxa ta iya had'a raino da aiki ba
"yanxu ki ban shawara me Xanyi ya fita?"
Jiddah ta tambayi farida "cikin watan shi nawa Idan har bai girma ba xai fita ba matsala ammam Idan ya girma fitar shi da matsala? "
Cewar farida cikin k'aguwa jiddah tace "Yayi 2 month's "
Dariya farida tasa tana cewa "ahh k'awalli xai fita, akwai wani magani da xaki sha tsab xai xube"
"toh yaushe xaki kawo min don wlh hankalina ba'a kwance yake ba? "
"kwantar da hankali yanxu xanje na kar6o miki Kinsan da xafi xafi ake dukan karfe"
Sai lokacin taji hankalin ta ya kwanta dariya tayi tace "Yawwa k'awata hka nake son ki ina xuba ido, daga hka suka ajiye waya ta xube kan gado farin ciki cike a xuciyar ta
Shi kuwa abduljabbar cikin murna ya kirawo umma yake sanar da ita wannan daddad'an labari ba k'aramin farin ciki tayi ba su aunty sadiya da abdulkareem aunty asma'u duk sai da ya kirawo ya fad'a musu sun taya shi murna sosai jinshi yake kamar bashi ba wai shine xai samu d'an kanshi wayyo dad'i hka ya yini cikin farinciki duk da wani na b'angaren xuciyar shi yana mamakin yanda Ko Kad'an jiddah bata nuna jin dad'in ta ba ta6e bakin shi yayi ita ta sani
Misalin karfe 5 na yamma farida taxo gidan cikin jin dad'i Jiddah ta rungume tare da janta xuwa bedroom d'in ta kan gado suka xube cikin xakuwa Jiddah tace "Yah Allah yasa an dace? "
"an dace man sai dai ai kyabari na huta tukunna"
Cewar farida dariya Jiddah tayi tana cewa "tun da andace ai Shikenan "
Tashi tayi ta bud'e k'aramin frige di'n dake d'akin ta d'auko mata lemo da ruwa ta kawo mata sannan tace "Bari nasa akawo miki abinci? "
"no barshi a kashe nake wlh"
"ok"
Sai da suka sha hirar su sannan ta bata maganin tare da fad'a mata yanda xata sha ta cigaba da cewa "Kina shan wannan toh fah xai xube, sai ki kiyaye gaba "
"hba ae bama sai kin fad'a ba ngde sosae farida "
"ah ba godia a tsakanin mu"
Da hka ta yafa mayafin ta tare da d'aukar handbag di'n ta tayi gaba, Ko minti 5 batayi da fita ba jiddah ta 6allo maganin nan ta kora da ruwa hankalin ta kwance tabi lafiyar gado nan da nan bacci ya d'auke ta
Ta kusan minti 30 tana bacci Kafin wani axabbaben ciwon mara ta tashe ta ba shiri ta mik'e tsaye sosai marar ta take ciwo tun tana daure wa har takai ta fara xirgaxirga a d'akin tana yarfe hannu cikin matuk'ar axabar ciwo, a hankali taji wani abu yana bin kafar ta da sauri ta duba ido ta xaro waje me xata gani jini ne yake binta kamar ruwa nan ta fara jin wani jiri da K'arfi ta bud'e baki ta k'walla wa abduljabbar kira nan ta xube a sume
Yana xaune a parlour yana kallon mbc 2, xuciyar shi cike da tunanin nauwarah wani b'angaren kuma yana son yaje ya ga jiddah yasan ma ko yaje 6ata mishi rai xata yi yana cikin hka yaji jiddah ta k'walla mishi kira xumbur yayi ya mik'e saboda daga jin kiran kasan ba na lafia bane a 360 ya isa dakin idon shi ya hango jiddah a kwance k'asa a sume ba alamar numfashi a tattare da ita ga jini yana xuba a jikin ta...........
```Aishat A muh'd```😘
🍀🍀☘☘🍀🍀
*K'ARSHEN WAHALA*
🍀🍀☘☘🍀🍀
*written by*
*Aishat A muh'd {Aunty }*😘
*~Pg 52~*
A rud'e ya k'arasa wajen yana Jijjiga ta yana kiran sunan ta Amman ina shiru kake ji da sauri ya kinkime ko suka fito waje mota ya bud'e ya kwantar da ita sannan ya shiga ya bawa motar key a guje ya fice daga gidan addu'a yake axuciyar shi Allah yasa babyn shi bai samu matsala ba
Cikin gaggawa nurse's suka d'auko ta xuwa b'angaren emergency room don taimakon gaggawa take buk'ata lokacin da doctor xai shiga d'akin abduljabbar ya kamo hannun shi yana cewa "doctor ka taimaka min kada baby na ya samu matsala pls"
Dafa kafad'ar shi yayi cikin tausayin shi yace "kada ka damu captain xanyi kok'arin Insha Allah ka cigaba da addu'a "
Yana gama fad'in hkan ya shige d'akin, abduljabbar ya koma ya xauna tare da dafe kanshi abin tausayi