Sashe 1
Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Compiled by Princess Aysha Muhammad (Humaira)
[2/19, 4:54 PM] Aishat A muh'd ✍🏻: 🍀🍀☘☘🍀🍀
*K'ARSHEN WAHALA*🍀🍀☘☘🍀🍀
*NA*
*_Aishat A muh'd {Aunty}_*😘
*GODIYA*
_Godiya ga Allah {SWA} da ya bani ikon fara rubuta wannan littafin nawa tsira da amincin Allah su k'ara tabbata ga Annabi Muhammad {SAW}_.....
*JAN HANKALI*
_Wannan littafin banyi shi don wani ba ko wata nayi shine don fad'akarwa,nishad'antar wa don hka a d'auki abu mai amfani a bar mara amfani abin da yake kuskure Allah ya yafe min,Allah yabamu ikon aikata dai dai a rayuwar mu ameeen_......
*ZUWA GA MASOYA NA*
_godiya mai yawa a gare ku masoya na,nima ina kaunar ku_.
*BAZAN MANTA DA KE BA*
_my cwt Sadeey S Adam {saNaz Deeyah} da irin k'warin gwiwar da kike bani da soyayyar da kike nuna min don *Adalilin son* da kike nuna min na kai hka Allah ya bar mu tare_.......
*~pg 1~*
Yanayin unguwar irin unguwar masu hannu da shuni ce gwamna road a garin kd,family d'in gdn gaba d'aya suna xaune a k'ayataccen falon su hira sosae suke da kagan su kasan happy family ne ....
Alhaji sa'eed haruna kenan da matar shi hajia maimuna sai yaran su safah itace babba sai nauwarah da k'aramin su saleem,su kadai Allah ya basu don sun ma fitar da ran sake haihuwa tun da saleem ya kai 7yr's da haihuwa, suna matuk'ar kaunar 'ya'yan su sosae ana cikin hira caraf nauwarah tayi magana cikin shagwaba take cewa
" _Abba gaskia ina son idan na kammala secondary schl malaysia nake son ka sama min university_"
Dariya abban yayi irin ta manya sannan yace
" _nauwarah 'yar gidan Abba kada Ki damu Insha Allah xan cika miki wannan burin ke dai Allah yasa muna raye ki kwantar da hankali ki_"
Cikin tsananin murna tace
" _Ameeen my abba na_"
Har ta bud'e baki xata sake magana safah ta watsa mata harara kamar idon ta ya fad'o tace
" _tabbb Lallai yarinyar ae yanda nayi karatu a 9ja ke ma hka xakayi ba inda xaki je_"
Turo baki tayi cike da shagwaba tace " _uhm kaji aunty safah da wani xance kuma bayan ynx agaban Ki abba ya amince min koh abb?_"
" _k'warai da gaske nauwarah ta haske mai kyau hasken idaniya ta da ixinin Allah xaki je ke dai ki dage da karatu kmr yanda na san ki_"
Wani tsalle ta buga tana ihun murna yayin da safah ta xumburi baki cike da haushi tace
" _dallah malama kin dame mu da ihu idan baki shiru ba ynx na tashi na bubbuge bakin ki_"
Murgud'a mata d'an k'aramin bakin ta tayi cike da tsiwa tace
" _kaji mu da aunty safah nan ina ruwan ki da ihu ba Naga dai murna nake_"
Axuciye safah ta tashi tayo kanta aikuwa da gudu ta b'uya a bayan ammin ta tana mata gwalo abba da saleem da ammi dariya kawai suke yi musu hannu tasa xata fisgo ta da sauri ammi ta tare tana cewa
" _a'a safah yi hak'uri ki kyale ta kinsan yarinya ce kuma naga ae murna take_"
" _amma dai ammi Kina kallo gwalo take yi min_"
Da sauri ammi ta juya bayan ta ae kuwa taga nauwarah gwalo take mata cikin fad'a ammi tace
" _bana son hka nauwarah baki ga yayar Ki bace ji nake d'axu kika gama bibbige min saleem don ya tab'a miki phone d'in ki_"
" _tohh ammi na dai na yi mata_"
Ta fad'a kamar xata fashe da kuka murmishin mugun ta safah ta saki tare da cewa
" _yarinya xaki xo ki same ni ne_"
Idon ammi ta faka ta Murgud'a mata baki yanda take Murgud'a bakin da ka gani kasan ta riga ta saba da hkan....
Ko _10 mints_ ba'a yi ba na hango nauwarah kusa da safah tana wani marairaice fuska tare da langab'e kai alamar tana son wani abu safah tana kallon ta ta gefen ido kamar xata tuntsire da dariya hka take ji dakyar ta iya danne dariyar bata kula ta ba ta Kalli inda saleem yake tace
" _saleem dauko min maltina a frige mai sauk'in sanyi_"
Ae Kafin ta rufe bakin ta da gudu nauwarah ta nufi frige ta d'auko mata maltina ta Mik'o mata hararar ta safah tayi tare da cewa
" _na ambaci sunan ki ne ae Naga saleem na aika_"
Murgud'a mata baki tayi cikin k'uluwa safah tace " _au Murgud'a min baki kike_"
Da sauri nauwarah ta dafe bakin ta cikin marairaicewa tace
" _hba aunty safah na mance ne I'm so sorry baxan k'ara ba ki karb'a kisha Kinsan baxan ji dad'i ba Idan baki karb'a ba plsss_"
Gaba d'aya falon aka kyalkyale da dariya ita kuma sai wani lalangab'e kai take da yake safah tana masifar son kanwar ta bata son abin da xai b'ata mata rai yasa ta karb'a ae kuwa ta rungume ta tana dariya ba wanda bai yi dariya ba a wajen.....
Tana shan maltina nauwarah cikin K'aramar murya tace " _Aunty safah yaushe xaki kaimu shopping ne gaskia kayan kwalliya na sun kusa k'are wa_"
Harara ta xabga mata kafin tace
" _baxa ajeba sai ki nemi driver ya kai ki_"
" _Kaiiii aunty baxa ki kai ni ba don Allah ki taimaka plsss_"
Abba ne yace " _aunty safah ayi hak'uri akai ta mana_"
Hannu tasa ta dungure mata gaba d'aya aka tuntsire da dariya kafin tace " _kinci darajar abba yarinya_"
Cike da d'oki da murna tace" _xaki kai ni my cwt sister?_"
" _xan kai Ki Insha Allah gobe 'yar cwt k'anwata_"
Murmishi tayi har dimple d'in ta ya lotsa tayi kissing d'in ta a kumatu tare da fad'in
" _thank you so much my aunty safah_"
Saleem yace " _har dani xa'a je koh aunty safah?_"
Harara nauwarah ta xabga mishi tare da cewa " _baxa'a da kai ba yaro_"
B'ata rai yayi tare da cunkushe fuska kamar xai fashe da kuka da sauri ammi tace " _kada ma kayi kuka dole aje da kai_"
Xumbura baki nauwarah tayi tare da tashi ta nufi bedroom.......

*~pg 2~*
*WANE NE ALHAJI SA'EED HARUNA???*
'Dan asalin garin kaduna ne a wata unguwa tudun wada anan mahaifan sa suke mahaifin sa Baffah haruna yana da rufin asirin shi dai dai gwargwado da matan sa 2 inna zainab ita ce babba tana da yara 2 sa'eed da mace safiyya sai inna larai d'an ta d'aya sunan shi salisu da yake Allah bai bashi yawan xuri'a ba......
Baffah haruna yana matuk'ar kokari wajen kyautata wa iyalan shi da bawa yaran shi tarbiyya ta k'warai sai dai kwata kwata ba'a xaman Lfy a tsakanin matan na shi babu jituwa Ko Kad'an....
Inna zainab mace ce mai hak'uri da kau da kai akan komai yayin da inna larai bata da hak'uri ko Kad'an saboda tana ganin baffah haruna ya fisan su zainab da yaran ta alhalin yana iyakar kok'ari wajen kwatan ta adalci a tsakanin matan shi da 'ya'yan sa.
Axahirin gaskia yafi k'aunar zainab da yaran ta saboda sun fi mishi biyayya musamman sa'eed yana matuk'ar kaunar shi yaro ne mai hankali da nutsuwa bai dauki duniya da xafi ba shi yasa uban yake son shi sa6anin salisu da ya dauko halayar mahaifiyar shi akwai shi da mugun hassada da kyashin wani yayi abu shi bai yi ba baffah haruna yayi fad'an yayi nasihar duk a banxa don hka kawai ya kyale shi yana mishi addu'ar Allah ya shirya shi....
*******
Bayan sa'eed ya kammala schl ya samu aiki a wani company albarkar iyaye da addu'ar su tare da yanda yake taimakon mutane yake gani saboda ganin yanda Allah yake bud'a mishi harkokin sa yana samu sosae ganin hka yasa kishi da hassada a xuciyar salisu saboda ganin sa'eed ya fishi samu ba shi kadai ba har inna larai.
Shi kuwa bawan Allah sa'eed ba ruwan shi sau tari sai ya dauki kudi ko yayi musu d'inki tare ya bashi don yana kaunar d'an uwan shi duk da hka salisu bai fasa nuna mishi bakin cikin yafi shi samu don salisu kullum a tunanin shi yafi d'an uwan shi samu amma Allah bai bashi nasarar hkan ba.
Safiyya kuwa dakyar baffah haruna ya barta ta gama secondary schl ya aurar da ita d'an kasuwa lokaci d'aya Allah ya had'a soyayyar su don hka da akayi bincike aka ga yana da Kyan hali ba ada'u lkc ba akayi auren aka kaita unguwar malali lfy suke xaune da mijin ta....
Ahka lokaci yake tafiya har sa'eed ya had'u da maimuna irin kyakkyawan nan ce don gaskia akwai ta da kyau ba k'arya 'yar ogan shi ce Allah ya had'a soyayyar su da yake ogan nashi yana son sa'eed sosae jinin su ya had'u don hka ba'a samu matsala a ko'ina ba akayi auren...
Amarya maimuna ta tare a gidan sa'eed suna rayuwar su cikin kwanciyar hnkl hkan yasa salisu bakin ciki sosae ta yanda akayi ya auri wannan kyakkyawar kamar balarabiya tun ganin shi na farko yaji yana masifar son ta kamar me anan ya kuduri wani mugun nufi a xuciyar shi..........
*BAYAN WASU SHEKARU*............
Abubuwa da yawa sun faru a wad'annan Shekaru Alhaji sa'eed ya samu karuwar haihuwa mata 2,safah ce ta farko sai nauwarah da batafi 3yrs ba sai tsohon cikin da take dashi haihuwa yau ko gobe...
Ana cikin hka salisu yaxo gdn yayan shi cike da bacin rai yana shiga falon ya had'a ido da maimuna tana xaune a falon tasha kwalliya kai ba kace ta haifi safah da nauwarah ba ae tuni yaji duk bacin ran da ya shigo dashi ya yaye washe hak'ora ya shiga yi cikin dariya yace
" _uwar gida ran gida maman safah da nauwarah kina Lfy???_"
Shiru tayi kamar baxa ta amsa ba saboda kwata kwata jinin su bai had'u da salisu ba ta tsane shi saboda yanda yake yiwa Baffah haruna da mijin ta sa'eed rashin kunya a dak'ile ta amsa da
" _lfy qlau nake_"
Bai damu da yanda take b'ata fuska ba ya samu wuri ya xauna cikin murmishi kamar mai tallan maclean yace
" _dftn wannan siririn mijin naki ya nan Don wurin shi naxo_?