Sashe 14
Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin masifa tace "me kike yi kina ji ana danna door bell ba fa nason shiriri ta wlh don hka ki nutsu ki dunga kula da aikin ki "
"ayi hak'uri hajia xa'a kiyaye Insha Allah "
"okay, oya kiyi sauri ki bud'e kofar "
Da sauri ta mik'e taje ta bud'e falon cikin nutsuwa ta shigo falon da sallama a bakin ta larai ce ta amsa mata tare da yi mata sannu da xuwa waje ta samu ta xauna tare da cewa "Aunty jiddah ina yini"
"lafia qlau "
Wannan kalmar ta iya amsa wa FA'iza dakyar ikon Allah Idan da sabo sun saba da halin jiddah kamar maman ta da umman su ba uwa d'aya uba d'aya suke ba shi yasa sam basa shiri da FA'iza k'wata 2 don hka ta mik'e tana cewa "kisa er aikin Ki ta biyo ni ta d'auko abincin a mota "
Daga hka ta fice daga falon da sauri cike da jin haushin jiddah sam yayan su bai yi dacen matar aure ba amman wai umma take goyon bayan ta tana xuba iskan cin ta son ranta, a bangaren jiddah kuwa harara tabi FA'iza da ita Kafin taja tsaki Wannan yarinyar er rainin wayo ce ta fiye ji da kai kamar wata uwar mata baki sanni ba amman xan dai dai ta miki sahu sai da ta b'ata lokaci Kafin tayi wa larai magana taje ta d'ebo manyan food flask guda 3 har da babban jug cike da had'in hadadden so6o nan dad'i ya kama jiddah ta shirya abincin akan dinning table kamar ita ta dafa ana jiran dawowar abdul
**********
"Aunty nauwara bari nakai wannan kwanon kitchen kada ta hana mu abinci "
"toh d'an kanina ka kula kaji kuma kada ka dad'e "
Nauwara wadda ke xaune akan kujerar ta ta amsa mishi tashi yayi ya d'auki robar ya fice daga d'akin falo ya fito ya tarar da yaran aminu suna wasa abin ka da yaro sai yaji yana sha'awar yin wasan don hka ya shiga cikin su suna yi abin tsautsayi suna tsaka da wasa sai saleem ya d'an ture yarinyar karama sai ta fad'i har bakin ta ya d'an fashe Kad'an jini ya fito da yake tafiyar ta batayi k'wari ba hba nan yarinyar ta saki ihun kuka da gudu hindatu ta fito daga kitchen tana fito wa taga saleem a wajen cikin masifa tace "usman me ya same ta"
"wannnan ne ya ture ta shine ta fad'i ta fasa baki "
Usman ya bata amsa a harxuk'e tace "kan ubancan ai wlh yau xaka ci uban ka sai kayi da ka sanin tab'a min yarinya don mugun hali shine ka ture min 'ya"
Tuni jikin saleem ya fara karkarwa ganin yanda take bala'i da masifa ita kad'ai cikin kuka yace "don Allah kiyi hak'uri wlh ban san na bige.............."
Ai Kafin ya K'arasa yaji saukar duka ta ko'ina tuni ya fara ihun kuka Allah sarki abin tausayi abinka da yaron hutu ba'a dukan shi nan ta dunga dukan shi kamar ta samu babba tana yi tana zagin shi sai da tayi mishi lilis tukunna tana haki tace "gobe ma ka k'ara shegen yaro jarababbu "
Tana gama fad'in hka ta janyo shi a k'asa har d'akin da suke ciki ta cillo shi kummm ya bige kai da kujerar da nauwara take xaune a kai tana nata kukan tausayin saleem don tana jiyo irin dukan da take yi mishi rarrashin ta dunga yi Duk da ita ma kukan take yi........
```Aishat A muh'd```??
??☘☘??
*K'ARSHEN WAHALA*
????☘☘??
*Written by*
*Aunty*??
*~Pg 24~*
Dakyar saleem yayi shiru Kafin wani wahalalen bacci yayi awon gaba dashi sai faman sauke ajiyar xuciya yake irin wanda yaci kuka ya koshi, nauwara xuba mishi ido tayi cike da tausayin kansu Wayyo rayuwa idan ba kaddara ba ina xaki ganmu balle kiyi mana wulakanci da ace ina gani da idanuna kafata ina tafiya da ita kamar kowa da wlh baxa mu xauna a gidan nan ba xan xage nayi sana'a komai wahalar ta don kada mu walakanta amman ya xaayi da ikon ubangiji sai hak'uri xuciyar nauwara ce take wad'annan tunanin lokaci xuwa lokaci tana share kwallar idon ta
6 na yamma aminu ya dawo daga wurin aiki kamar kullum d'akin su nauwara ya fara shiga hannun shi da wata babbar leda da sallama ya shiga Kafin yayi magana ya hango jikin saleem rud'u rud'u abin ka da farar fata a rud'e yace "Subhannallah mai yafaru da kai saleem? "
kasa magana suka yi sai sunkuyar da kan su k'asa suka yi yayi maganar duniya amman sunki fad'a mishi gaskia to me xasu ce matar shi hindatu ce ta doki saleem hba da kunya duk halaccin da Yayi musu ai duk da matar shi bata kirki bai Kamata su had'a su shi kuwa aminu tsaf ya fahimce abin da ke faruwa don ya tabbatar hindatu ce ta aikata hkan tun da yaran ba fita suke ba kullum suna d'aki har tausayin su yake ji saboda xaman waje d'aya babu dad'i takeaway d'in da yayi musu ya vasu ai kuwa da sauri suka karb'e suna ci hannu baka hannu kwarya sosai tausayin su ya kama aminu har er kwalla sai da ta xubo mishi da ganin yanda suke cin abincin kasan yini guda basu ci abinci ba a fusace ya fice daga d'akin
Hindatu kuwa tun lokacin da ya shigo akan idon ta "Lallai ma wWannan mutumin wato har abu yake siyo musu ya basu tabb ai kuwa xa'a yi bala'i agidan nan da karfi ya turo kofar wanda yasa har firgita sai da tayi da sauri ta d'ago ta kalle shi fuskar nan tashi a had'e itama d'aure fuskar ta tayi
"yanxu hindatu kin kyauta abin da kike? "
"yo menayi kuma"
"ban sani ba sarai Kina sane da abin da na fad'a miki wannan wane rashin imanine yaran nan ki dunga yi musu horan yunwa sarai ina sani da abin da kike yi musu shine don tsabar iskanci xaki kama wannnan yaron k'arami ki lakad'a mishi irin wannan dukan me yayi miki"
"yo ai zahra ya tunkude ta fad'i har da fasa baki ni kuwa shine na doke shi tunda nasan mugunta ce "
Cikin takaici yake kallon ta yana yi mata wani mugun kallo "tur da mai irin halin ki hindatu kin 6ata wayon ki wlh kamar baki da Ilmi "
Nan ya shiga yi mata tuni ta fashe da kukan takaici hka ya fice ya barta tana kuka ranta inyayi dubu ya b'aci tunda sukayi aure da aminu suke xaune lafia sai da wad'annan matsiyatan yaran suka shigo cikin rayuwar ta Lallai idan tayi sake xata sha mamaki tunda har aminu ya fara yi mata fad'a nan ta shiga tunanin hanyar da xata bi don ta Kori su nauwara daga gidan
Shi kuma aminu ran shi a 6ace ya xauna a falo yana tunanin hanyar da xai bi don hindatu ta kar6i su nauwara da mutunci ta daina horar dasu da yunwa Lallai Idan *YAYI SAKE*(littafina na gaba) garin neman lada hindatu xata sa su samu xunubi tun da rikon maraya akwai takatsantsan a ciki.........
```Aishat A muh'd```????☘☘????
☘☘????
*K'ARSHEN WAHALA*
????☘☘??
*Written by*
*Aishat A muh'd {Aunty}*??
*~Pg 25~*
Da misalin karfe 8pm abduljabbar ya shigo kano sai da ya biya gidan su don ganin mahaifan shi tunda ya dad'e rabon shi da xuwa a gurguje suka gaisa sannan ya tafi saboda ganin dare ya fara yi
*9:30pm* dai dai ya shigo cikin gidan jiddah wadda take xaune a falo har ta fara gyangyad'i saboda gajiyar da tayi sai jin sallamar shi tayi xumbur ta mik'e tsaye tana amsa wa fuskar ta cike da fara'a ta rungume shi tana yi mishi oyoyo sosai ta bawa abduljabbar mamaki ganin sauyin ta a lokaci d'aya tunda suka yi aure bata ta6a yi mishi irin tar6ar ba shima yasa hannu ya k'ara rungume ta a jikin shi cikin kissar shagwa6a tace "my darling sannu da xuwa, Hw r u? "
"I'm absolutely fine, nd I hope everything is fine?"
"yes my darling no problem at oll " ta K'arasa fad'i tana kar6ar briefcase d'in shi k'ayataccen murmishi ya saki har wushiryar shi ta fito Kafin yace "Gud my cwt jiddah naaa"
Yanda ya fad'i hkan ba k'aramin sa ta wani dad'i taji ba a ranta da hka ta jashi xuwa bedroom d'in shi yayi wanka ya shirya cikin wani 3 qauter black nd white vest ya gyara gashin kanshi tare da fesa perfumes d'in kai sannan ya fesa normal turare na kaya jiddah tana xaune a gefe ta xuba mishi ido don ba k'aramin kyau yayi mata ba a xuciyar ta tana cewa ji don Allah yanda yake kyalkyale kyalkyalen jiki kamar wata mace
Yana gama shiryawa suka fito falo a dinning table ya xauna nan ta shiga serving d'in shi k'amshin abincin kawai yaji yasan wannan girkin umman shi ne amman bai nuna mata hkan ba nan yaci ya koshi suka dawo cikin falo suka xauna hira suke d'an ta6a wa har xuwa 11 na dare tukunna suka tafi bedroom d'in shi, har Xasu kwanta naga jiddah ta mik'e tsaye da sauri tana cewa "my darling give me 2mints only nayi mantuwa " tana gama fad'in hka naga ta fice da sauri d'akin ta ta shige janyo drower d'in bed d'in ta tayi wani pill naga ta d'auko ta 6alla sannan ta hadiya da ruwa Sannan ta mayar (tohh xaro ido nayi ganin jiddah ta sha maganin nan ina me mamakin ko saboda me tasha ohhh sai dai mu cigaba da bin ta don ganin ko mai ne) tukunna ta dawo bedroom d'in abduljabbar haye wa kan bed d'in tayi tare da kwanciya a jikin shi nan take yayi switch off d'in hasken d'akin a Wannan daren abduljabbar sun raya shi cikin jin dad'i saboda jiddah ta bashi had'in kai dai dai gwargwado har yaji daman hka take mishi da baxai yi tunanin sake aure ba amman sai dai kash jiddah anya xata jure hkan ganin yanda bata son motsa jikin ta sai wurin uku na dare suka samu yin bacci sai nace
*ASUBA TA GARI JIDDAN ABDULJABBAR*