Sashe 41
Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka suka cigaba da hidimar bikin su har xuwa lokacin da xa'a tafi dinner 'yammata ne cike a farfajiyar gidan kowacce ta hau wanka na Kece raini wannan tana wace Wannan sun sha ankon ba k'aramin kyau sukayi ba ga kuma manyan mata k'awayen su umma da aunty sadiya suma naso ankon daban hka k'awayen aunty sadiya da aunty kausar nasu daban ba k'aramin kyau da tsari suka yi ba a hka abokanan abduljabbar suka fara fara deban mutane suna kai su wasu kuma a motocin su motar amarya da ango ne na K'arshen tafiya don sai da aunty sadiya ta lalubo shi a waya tukunna yace gashi nan xuwa yana gama wayar ya Kalli jiddah wadda take cika tana batsewa saboda yace lallai dole sai taje dinner ganin yanda ya had'e rai yasa ta tilas shirya wa cikin wani less marron colour tayi amfani da handbag shoes nd mayafi farare tayi kyau ba laifi shi kuwa abduljabbar shadda ash colour yayi amfani da ita shi ma yayi kyau sosae
"Wow masha Allah nauwara Kinyi kyau bana Kad'an ba" Cewar aunty asma'u irin doguwar riga ce a jikinta an tsara d'inkin da ganin kayan nera tayi kuka saboda tsabar tsadar su gwaggwaron kanta da takalmin ta hill da poss di'n hannun ta ash colour kai masu karatu baxan iya kwatanta muku Kyan da nauwara tayi ba yayin da fa'iza tace "yau idan ba ai wasa ba sai aunty jiddah ta had'iyi xuciya"dariya suka tuntsire da ita, hannun ta aunty asma'u ta rik'o suka fito su fa'iza na biye da ita saboda a motar ta xasu tafi don mus'ab dinta baya gari, fuskar ta a lullu6e har suka k'araso inda motar take ta bud'e mata motar sai da ta shiga ta gyara mata rigar da har jan k'asa take daga baya sannan ta rufo kofar motar suma shiga tasu motar suka yi don sun riga motar su Abduljabbar yin gaba
K'amshin turare da sanyin ac ne ya fara yiwa nauwara sallama lokacin da ta shiga motar to da yake tasan da jiddah xa'a tafi dinner sun sa shi a tsakiya jiddah in banda harare harare ba abin da take cikin sanyin muryar ta mai dad'in gaske tace "aunty jiddah ina yini"
Mtsww taja tsaki tare da juya kanta ganin bata da alamun amsa wa abduljabbar yace "Kina ji ana gaida ke koh? " dakyar ta iya cewa "lafia" don ba k'aramin tsorata ta yayi ba kada tayi mishi haukan kishi bai k'ara bi ta kanta ba ya kamo hannun nauwara murya k'asa k'asa yace "ni baki gaida ni ba"
"ina yini "
Ta fad'a tana turo baki duk da baya ganin fuskar ta "sai da na roka toh rik'e gaisuwar ki marairaice fuska tayi tace "yi hak'uri don Allah "
Sake damk'e hannun ta yayi cikin nashi har tana cewa "auuch " ran jiddah idan yayi dubu ya 6aci saboda tana ganin shi yayin da abdulkareem yake xaune gaban mota shi yake driving saleem a d'aya sit d'in yayi gyaran murya jin yanda jiddah take faman xuba tsaki hararar shi yayi yana cewa "xaka fara sa idon ko Allah kai da asma'u kun fiye shiga harkar da bata ku ba" er dariya abdulkareem yayi yana cewa "ai sa idon ma iyawa ne " ya K'arasa fad'i yana kok'arin yin parking....
Aishat A muh'd
🍀☘☘🍀🍀
*K'ARSHEN WAHALA*
🍀🍀☘☘🍀🍀
*written by*
Aishat A muh'd 😘
*~Pg 66~*
Ya K'arasa fad'i yana kok'arin yin parking don har sun iso Inda xa'a gabatar da dinner d'in nan jiddah ta fara kici kicin bud'e motar xata fita "bance ki fita ba " taji maganar abduljabbar dole ba yanda xatayi ta dawo ta xauna shi dai abdulkareem danne dariyar shi yayi yana fita daga motar shi da saleem basu fito ba har sai da aunty asma'u tace su fito tukunna suka fito a nutse hannun abduljabbar ta kama ta sak'alo dashi ta jikin nauwara sannan ta kamo hannun jiddah ta had'a da nashi d'ayan hannun nauwara na gefen dama yayin da jiddah ke gefen hagun shi sannan suka fara tafiya cikin hall di'n ta6e baki aunty asma'u tayi ganin wai kamar ita yayar abduljabbar jiddah ta kasa gaida ita bayan hka kuma er uwar tace ta jiki ma sosai Allah ya kyauta abin da tace tabi bayan su ita dasu fa'iza
Babban hall ne yasha decoration ya had'u ko ina mutane xaune table ne mai d'auke da kujera 4, en yara ne 'ya'yan aunty asma'u da aunty kausar suke fesa musu wani turare mai kyalkyali tuni idanun mutane ya koma kanshi nan masu d'aukan pictures da video suka fara nasu aikin wak'a mai sanyin dad'i take tashi a wajen
Fuskar nan tasu d'auke da Murmishi yayin da fuskar jiddah ba yabo ba fallasa da hka har suka K'arasa maxaunin suka xauna jiddah ta xame hannun ta daga na abduljabbar bai ma san tayi ba hankalin shi yana kan nauwara hasken idaniyar shi har xuwa lokacin da aka buk'aci amarya da ango su fito su taka rawa toh shi dai abduljabbar bai iya rawa ba nauwara ta iya sai dai kunya ta hanata yin rawar hannun shi yasa ya xagayo dashi ta bayanta ya d'an rungume ta a jikin shi suna d'an tattaka wa ba k'aramin burge mutane suka yi ba nan aka fara xuwa yi musu lik'i kai har umma sai da tayi musu lik'i har xuwa lokacin da suke koma suka xauna don shifa har ga Allah ya mance da wata jiddah a wajen
Kai kishi bala'i ne yanda jiddah ta dunga ji kamar xuciyar ta xata tarwatse har da d'an hawayen ta lokacin da idon ta ya hasko mata yanda abdul d'inta ya kwantar da nauwara a jikin shi har da yi mata kiss a kumatu duk ta rasa nutsuwar ta dakyar ta danne abin da take ji ta tashi tsaye jin an buk'aci su yanka wedding cake shine ya fara yanka ya sawa jiddah a baki sannan ya juyo kan nauwara ya samata tukunna jiddah ta gutsura ta sa mishi a baki kamar yanda tayi Hka nauwara tayi sai dai Kafin ta cire hannun ta daga bakin shi sai da ya d'an cije ta Kad'an da sauri ta janye tana hararar shi irin ta gefen idon nan duk kunya ta rufe ta ai kuwa ji kake raf raf ana tafa musu don sun birge mutane xame wa tayi ta fice daga hall di'n ta tari taxi ta tafi gida don baxata iya kunsar bak'in ciki ba don ji take xuciyar ta kamar ta fashe
Bai damu ba da bai ganta ba don yasan kishin ne ya motsa ya gode wa Allah da bata yi mishi hauka ba shi yasa wanda xasu yi gobe bai yi niyyar tafiya da ita sai sun fi sakewa shi da habibty di'n shi ba'a tashi ba sai wurin 12 na dare Kafin kace me mutane sun fara tafiya saboda bacci ga gajiya, yana kula da ita sai faman lumshe ido take alamar bacci take ji a kunne ya rad'a mata "bacci ne ya xo? "
D'aga kanta tayi alamar ehh ganin hkan yasan ba k'aramin gajiya tayi ba tattare hannun rigar shi ya fara yi Kafin ta ankara ya sure ta sun fita daga wajen bai dire ta a ko'ina ba sai cikin mota ya nemo abdulkareem a waya ya fito su tafi ko mintuna 5 bai yi ba ya shiga motar suka fita daga Wajen tsam ya rungume ta a jikin shi sai faman sunshina ta yake ba k'aramin dad'i turaren jikin ta yake mishi ba tuni abduljabbar ya fara sakin layi ya kusan mance Inda suke ma ya lalubo bakin ta da yake matuk'ar son sumbata tun ba yanxu ba gashi yanxu ya samu damar hkan a hankali ya fara kissing d'in bakin ta kamar ya samu sweet mai tsananin dad'in nan bai ankara ba sai jin parking yayi a matuk'ar gala6aice ya d'ago kanshi duk idanun shi sunyi ja da su ya xuba wa nauwara ido cikin wani irin Shauk'in sonta da sha'awar ta duk tabi ta lafe a jikin shi kamar wata mage kunyar had'a ido take dashi gashi duk tsoro ya cikata sansanyan ajiyar xuciya ta saki jin aunty asma'u ta bud'e kofar motar tana cewa "nauwara fito mu tafi dare yayi "
Mtsww yaja tsaki rai a 6ace yace "wai kina tunanin xan cinye tane"
Baki ta ta6e tana cewa "wa ya sani irin wannan kallon hka duk tak'ura mata"
Xai yi magana yaji muryar umma tana cewa "au ashe sun dawo asma'u to tsayuwar me kuke ne ku wuce ciki mana don naga alama nauwara a gajiye take "
Tana mishi dariyar mugunta suka wuce kwafa ya saki cikin takaicin yanda asma'u ta sami shi ido akan matar shi amman xai yi maganin ta kwafa ya sake saki don yau yaso ko yane ya d'an mayar da kwadayin shi abdulkareem dariya sosai yake yi mishi tare da tsokanar shi kyale shi yayi bai kula shi ba har ya sauke shi a gida bud'e motar yayi ya fice yayin da abdulkareem ya bishi da dariyar shak'iyan ci
A cikin Wannan daren xuciyoyi uku sun k'wana da wani irin yanayi xuciyar abduljabbar cike da d'okin gobe kamar yanxu yana tare da habibty di'n shi, yayin da xuciyar jiddah cike da tsantsar 6acin rai da kishin da yake damunta tare da tunanin me xata yiwa nauwara don ta raba ta da mijin ta gaba d'aya, ita kam nauwara xullumi da tsoro fal a cikin xuciyar ta gaba d'aya baccin su rabi da rabi ne
Ranar asabar da rana suka gabatar da walimah wadda suka gayyato shaharariyar malama ta xuba lectures sosae akan xamanta kewar aure hakk'in miji akan matarshi da hakkin mata akan mijin da yanda xaki xauna da kishiyar ki lafia ba k'aramin k'aruwa mutane suka yi ba da wannan nasihar bayan an gama walima suka yi yinin bikin su