Sashe 12
Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta fashe da wani irin kuka mai ban tausayi shima saleem kukan ya keyi sai da suka yi mai isar su kafin dakyar saleem ya tura nauwara toilet ya had'a mata ruwan wanka sannan ya fito a toilet d'in ya xauna abakin gadon cike da tausayin er uwar shi
"saleem na gama xo ka fito dani" yaji muryar nauwara tana kwala mishi Kira da sauri ya tashi ya shiga toilet d'in ya turo ta sai da ya bata kayan da xata sanya da hannun shi Kafin ya shiga toilet d'in don yayi wanka lokacin da ya fito har ta gama xura doguwar riga da d'aura d'an kwalin kanta ta rufe gashin kanta shima saleem canja kayan yayi kafin ya kwashe masu dattin ya shiga toilet dasu ya wanke su dakyar Allah sarki saleem rayuwa kenan juyi juyi lokacin da suke gida sai dai ya cire masu dattin ya xubar a ko'ina sai dai a kwashe a wanke mishi a goge sannan a jera mishi a wardrobe sai dai kawai ya d'auka (daman Hka rayuwa take Ko wanne bawa da irin k'addarar shi sai dai fatan Allah ya bamu ikon cinye ta Ameeen)
Suna xaune a d'akin duk yunwa ta gama galabaita su tun suna yin hira har magana ta gagare su sai wurin 11pm na dare aka banko kofar d'akin a fusace a firgice suka tashi don har wani wahalalen bacci ya soma d'aukan su gaban su sai fad'uwa yake ba irin saleem da yake ganin ta yanda ta b'ata rai cikin jin haushin su tace "gashi nan idan kuna da ra'ayin ci tun da kuka biyo mijina gidana Wlh da kafar ku xaku bar gidan hka kawai bansan da mugun abun da kuka shigo min gida ba mtsss matsiya ta kawai "
Tana gama fad'in hka ta ja kofar da karfi ji kake bammmm, kuka ba k'in fito wa yayi daga idon su banda kaddara yaushe har xaki ganmu balle ki dunga cin mutunci mu abin da nauwara ta fad'a acikin xuciyar ta kenan "Don Allah nauwara da saleem Kuyi hak'uri bansan har yanxu bata kawo muku abinci wlh bacci ne ya d'auke ni ban dad'e da farka wa nake tambayar ta an kawo muku abinci take cewa wai bata baku ba Kuyi hak'uri "
Taji muryar aminu yana yi musu magana nan ya rarrashe bai tafi ba sai da ya tabbatar sunci abincin sun sha ruwa saleem ya bawa nauwara magungunan ta tukunna yayi musu sai da safe ya fice daga d'akin cike da tsananin tausayin su rufe kofar saleem yayi kafin ya taimaka wa nauwara ta, ta kwanta kan gadon shi kuma ya kwanta kan carpet d'in da yake shimfid'e a k'asa nan da nan bacci ya dauke shi ita kuma nauwara ta dad'e Bata yi bacci ba tana tunanin yanda rayuwar su xata kasance anan gidan.........
*```Aishat A muh'd*```😘
[2/19, 7:13 PM] Aishat A muh'd ✍🏻: 🍀🍀☘☘🍀🍀
*K'ARSHEN WAHALA*
🍀🍀☘☘🍀🍀
*NA*
*Aishat A muh'd {Aunty}*😘
*~pg 20~*
Washe gari da safe aminu ya samu lokacin bawa hindatu matar shi labarin su nauwara da saleem tare da rokan ta da kwantar da hankalin ta taimaka musu kawai xasu yi kuma xasu samu d'inbbun lada wajen ubangiji tun da taimakon marayu ne nan Yayi ta lalla6a amman sam hindatu bata amince da abin da ya fad'a mata hkan da yayi yasa ta dad'a jin tsanar su nauwara don hka yana gama maganar shi ta d'ago kai ta kalle shi Kafin tace "ka gama maganar ka don ina da abin yi wlh sam yaran nan basu kwanta min arai ba yara kamar 'ya'yan aljanu don kyau ka wani ya yibo mana su "
Tana gama fad'in hka fuuuu ta shige ta gaban shi kamar wanda xata ta tashi sama ranta a matuk'ar b'ace ta shige kitchen aminu ya bita da kallo a ranshi yana mata fatan shiryawa Allah dai yaga niyyar shi taimakon su xai yi ba da wata mafita ya ajiye su a gidan shi ba
Da hka ya shirya ya fice office don ko breakfast bai tsaya yayi ba saboda haushin hindatu da yake ji hkan da yayi ba k'aramin k'ara kular da ita yayi ba gashi ko sallama bai yi mata tana kallo ya shiga d'akin da su nauwara suke yayi musu maganar ya fita office daga hka yasa kai ya fice daga gidan, yini cur su nauwara suka yi bata basu abinci ba sai gaf da aminu xai dawo daga Wajen aiki sannan ta xubo wani abinci d'an Kad'an shinkafa da mai kawai ta basu don mugunta abincin da saleem shi kad'ai baxai isheshi yaci ya koshi ba ballan tana su biyu
Sunci kuka sun koshi saboda yunwa su kadai a d'aki sai ruwa da saleem yake d'ebo musu a famfon cikin toilet d'in suna sha idan yunwa ta dame su duk sunyi wani xura xuru garammm ta turo kofa tare da kallon su irin kallon wulakancin nan kafin tayi dariyar mugunta ganin duk sunyi wani xuru dasu tace "Wlh horan yunwa ma kadai ya isa ku barmin gida "Mtsss taja tsaki kafin ta dangwarar musu da robar da ta xuba musu abincin tayi gaba da sauri saleem ya tashi ya d'auko robar ya mik'ewa nauwara robar tare da kamo hannun ta ya xura shi a cikin robar da sauri ta janye hannun ta a ciki jin abincin ko saleem baxai koshi ba cikin rawar murya tace "saleem kaci kawai ni na hak'ura "
Ta K'arasa fad'i hawaye suna xuba a idon ta shima saleem d'in hawaye ya fara Kafin yace "Aunty nauwara kici abincin pls muyi maleji dashi "
Girgixa kai tayi tana cewa "baxa'a yi hka ba nafi son kaci don kayi karfi ka dunga tare min fad'a kaga bana kallon komai a ido na sai duhu "
Ta K'arasa fad'i tana Murmishin yak'e wanda ake cewa yafi kuka ciwo duk da hka saleem bai hak'ura yaci shi kad'ai ba yana ci yana bata a baki har suka lamushe shi gaba d'aya sannan suka sha ruwa sai lokacin saleem ya bata magungunan ta don yinin yau bata sha ba saboda basu ci abinci ba
Aminu kuwa yana office amman Allah Allah yake lokacin tashin su yayi saboda gaba d'aya tunanin su nauwara ya yini dashi a office dinshi don yasan halin hindatu sai ta hanasu abinci don hka da suka tashi sai da ya tsaya yayi musu takeaway ya d'an siya musu irin kayan tea da manyan bread ya taho musu dashi amman yana addu'a acikin xuciyar shi Allah yasa hindatu bata xaune a falo don ya samu damar basu abin da ya siyo musu ajiyar xuciya ya saki ganin bata nan don hka da sauri ya shiga d'akin da sallama suka amsa mishi da fara'ar su nan ya yiwa nauwara ya jiki sannan ya dad'a basu hak'uri ko hindatu tayi musu wani abun bayan tafiyar shi don mai hali baya fasa halin shi tukunna ya mik'ewa saleem babbar ledar hannun shi yace "ga wannan Kuyi maleji dashi Idan bata baku abinci ba sai ku dunga ci idan ya k'are sai ku fad'a min amman saleem ku B'uye shi saboda Idan ta gani xata kwace muku "
Godiya suka yi mishi sosai sannan ya fice daga d'akin yana fito wa falon suka had'a ido da hindatu kallon shi tayi tare da tabe baki ta shige kitchen cike da b'acin rai saboda da ya dawo mai makon ya fara neman ta da yaran shi sai wad'annan en iskan Ya fara nema dole ma nasan yanda xan billo musu don su bar gidan nan baxan iya xama dasu ba wlh
Yana fita daga d'akin saleem yace "aunty nauwara na b'oye mana kayan idan dare yayi muka kulle kofar ma bud'e muci saboda kada ta shigo ta gani ta kwace mana "
"Ehhh saleem hka xa'a yi ka kawo shawara mai kyau shi yasa nake k'ara son ka autan ammi"
Murmishi kawai yayi sannan yace "aunty an kirawo sallah fa na kai ki toilet kiyi alwala "
"Yawwa d'an kanina kai ni sai muyi sallah"
Alwala duk suka yi suka gabatar da sallah har aka kirawo sallahr isha'e ita ma sukayi tare da yin addu'o'in su suka xauna suna hira sai 9 na dare ta kawo musu abinci kamar na rana sai da ta gama yi musu rashin mutunci da gori tukunna ta dangwarar musu da robar tayi gaba nan saleem ya janyo suka ci suna gama ci aminu yaxo yayi musu sai da safe yana fita saleem ya je ya rufe kofa da key ya dawo ya janyo ledar tare da firfito da abubuwan ciki yana gaya wa nauwara abin da suke ciki tana gid'a kai tare da yiwa aminu fatan alkhairi a ko'ina yake saboda ba k'aramin taimakon su yayi ba a Wannam xamanin da muke ciki son xuciya yayi wa mutane yawa d'ai d'ai Kune masu halin irin na aminu sunci sun koshi sun sha ruwa tare da bata magungunan ta sannan suka kwanta bacci..........
*```Aishat A muh'd*```😘
*K'ARSHEN WAHALA*
????☘☘????
*NA*
*Aishat A muh'd {Aunty}*??
_wannan page d'in sadaukar wa ce ga duk masoyan wannan littafin Allah ya bani ikon kammala muku shi, Kuyi hak'uri da yanda bana yi muku typing kullum kunsan jiki da jini ga kuma uxirrika dafatan xakuyi hak'uri da hkan luv you so much_❤??
*~Pg 21~*
Kwance yake a katafaren gadon shi yana kwance but ba sleeping yake ba kawai tsabagen sha'awa ce take masifar damun shi sai juyi yake tare da yin tsaki lokaci lokaci a kalla ba kasara ba rabon shi da kasance wa da matar shi (jiddah) yau tsawon 2weeks kenan tun da ya baro kano cike da haushin ta gashi ko kiranta yak'i yayi a waya wani mugun tsaki ya dad'a ja Kafin ya mik'e ya nufi toilet a xuciyar shi yana tunanin ya xama dole ya k'ara aure tunda yana da kud'in da xai iya auren uku nan gaba yana da damar ciyar dasu kuma addini ya bashi damar hkan