Sashe 5
Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wata yarinya ce 'yar kimanin 16yrs da wasu 'yan watanni na hango ta a tsaye a jikin wani gida ta raku6e alamar jiran wani abun take tana sanye da jeans blue da t-shirt red colour ta sanya wata riga a saman kayan irin ta sanyin nan har kusan gwiwar ta black colour ce sai tayi rolling d'in kanta da dark blue d'in veil da yake fara ce sol ya haska ta ta sanya wani glass ya rufe kusan rabin fuskar hannun ta d'auke da waya jin alamar bud'e get yasa ta da d'a lafewa a jikin ginin wata motace k'irar honda accord ce ta fito daga gidan ta harba kan titi da sauri ta fito daga jikin ginin ta nufi titi Tana tsayar da keken napep amma Bata samu ba har motar ta b'ace wa ganin ta mtssss taja tsaki kamar ta tsinka harshen ta saboda takaice sau 2 kenan take kok'arin bin motar amma take b'ace mata wani murmishi ta saki ganin ta samo hanya mafi sauk'i don hka ta tsayar da keken napep ta shiga direct gida ta wuce tana sauka a kusa da gidan ta biya shi sannan ta shige gida.......
*_Aishat A muh'd {aunty}_* 😘
[2/19, 4:54 PM] Aishat A muh'd ✍🏻: 🍀🍀☘☘🍀🍀
*K'ARSHEN WAHALA*
🍀🍀☘☘🍀🍀
*NA*
*_Aishat A muh'd {Aunty}_* 😘
*~pg 8~*
Da sallama ta shiga falon su ammi na xaune suka amsa mata sai da ta warware mayafin da tayi rolling dashi Kafin ta xauna tana cewa
" _washhh ammi na gaji wlh, kai saleem samo min wani abun na jika makoshi na_"
Da sauri saleem ya tashi ya nufi kitchen yayin da ammi tace " _wai ni nauwara ina kike xuwa ne kullum sai kin fita idan kika dawo daga schl na rasa yaushe kika koyi yawo wlh_"
Murmishin yak'e tayi sai da tasha ruwan da saleem ya kawo mata kafin tace " _ammi ki yarda da ni wani d'an bincike nake yi amma da xarar na gama Shikenan_"
Harara safah ta xabga mata kafin tace " _wanne bincike kuma sai kace wata lawyer ko police 'yar rainin wayo kawai ki fad'a mana inda kike xuwa_" mtsss taja tsaki tare da cewa
" _wlh aunty safah kin fiye sa ido da yawa ina ruwan ki naga da ammi nake magana_"
Ta K'arasa fad'i tana Murgud'a baki safah ta cillo mata pillown hannun ta caraf tasa hannu ta cafe har ta bud'e baki xatayi magana amma maganar ta mak'ale sakamakon ganin mutumin da ya b'ace mata da gani d'axu ya shigo da sallama kamar wani mutumin kirki bayan shi wata mata ce ammi ce ta amsa musu sallamar ya samu waje ya xauna ya xuba wa ammi ido kamar wani tsohon najadu ko nace tsohon maye nauwara tana kallon shi har tana mamakin wannan wanne irin kallo ne yake yiwa ammin ta hka dam dam gaban ta ya fad'i sakamakon maganar da abban ta yayi mata ta fad'o mata *Adalilin son* ammin ki da dukiya ta ake neman ranshi nan take ta shiga tunani maganar da yayi ita ta dawo da ita hayyacin ta baki ta saki tana kallon shi yace
" _dama 'yar aiki na samo muku tunda na lura mai yi muku aiki bata nan_"
Caraf nauwara tace " _ae uncle ba sai ka kawo mana mai aiki ba tun da muna iya aikin mu babu abin da ya gagare mu_"
Kallon ta yayi ita ma ta xuba ido ko kiftawa babu a xuciyar shi yace Idan nayi wasa wannan yarinyar sai ta sai ta bani mamaki sosai ina sane da irin binciken da take yi akai na amma Idan tasan wata ae batasan wata ba kuma komai abin ta yafi ta dad'e wa a duniyar kuma yafi ta sanin tuggu amma da yake d'an duniya ne a fili sai ya saki Murmishi yace
" _hba nauwara ni da nake so ku huta bana son Kuna wahala ku barta ta dunga taimaka muku_"
Har ta bud'e baki xatayi magana ammi ta riga ta da cewa " _Shikenan salisu ae ba damuwa ta dunga taya ni hira idan sun tafi schl mun gode_"
Wani d'an iskan Murmishi ya saki na jin dad'i abin da ammi tace ya wani watsa wa nauwara kallo wanda na kasa banbance wane kalar kallo ne Kafin ya mik'e tsaye yana cewa
" _toh maimuna xan koma sai na sake xagayo wa_"
" _okay ka gaida gida a gaida hjy binta_"
" _xata ji da kyau kuwa_"
Yayi hanyar fita daga falon sai da ya bigi kafar wadda ya kawo a matsayin 'yar aiki ta d'ago da kanta karaf suka had'a ido ae kuwa ya kashe mata ido d'aya ita ma ta mayar mishi da martani toh fah ba wanda ya kula da hkan sai nauwara da yake ba k'aramin xargin shi take ba shi yasa kowanne action d'in shi akan idon ta da hka ya bar gidan cike da farin ciki wani sashe na xuciyar shi yana tunanin yanda xai aiwatar da mugun nufin shi akan nauwara don ya fahimci yarinyar tana bibiyar shi ya sha ganin ta awajajen da yake yawan Xuwa.......
*1:40 am*
Karfe 1:40 na dare na hango nauwara ta fito daga bedroom d'in su tana sanye da wata night gown blue colour cotton ce rigar ba takalmi a kafar ta amman ta sanya wata white d'in hula akan ta tafiya take sadaf sadaf don iita hankalin ta bai kwanta da ladi mai aiki ba sai taxo dai dai d'akin da aka bata ta tsaya sai taji ana magana k'asa k'asa bata ji mai ake cewa ba jin anyi shiru kuma sai ta d'an tsaya can kuma taji motsin bud'e kofa da sauri tayi baya ta shige cikin labule tukunna ta d'an leko da kanta sai taga ladi ta fito sai da ta d'an dudduba bata ji wani motsi ba sai ta nufi stairs tana hawa a hankali nauwara ta fito daga bayan labule cike da mamaki take bin bayan ta taga ina xata je mamakin ta ya k'aru ganin tayi part d'in abban ta nan ta dunga binta a hankali
Bata tsaya a ko'ina ba sai bedroom d'in abba ta shiga bincike ka'in da na'in kamar ta bawa wani ajiya har tayi nasarar fito da wani file cike da takaddu sosai mamaki ya dad'a kama nauwara don exactly irin takardun da abba ya bata ne sai dai wad'annan basu kai na hannun ta yawa ba ji tayi kmr ta fito ta nuna mata ta ganta sai kuma tayi tunani idan baka iya kama 6arawo ba shi ya kama ka kuma tana son taga yanda xata yi dasu
Gaban nauwara ne yayi mugun fad'uwa ganin ta nufo inda take nan jikin ta ya hau rawa don tsab Wannan matar mai kama da k'irar samudawan kwaf d'aya xata yi mata nan ta fara kiran sunan Allah a xuciyar ta tuni ta fara had'a uban gumi ganin da gaske inda take nan ta nufa..............

*~pg 9~*
Wata sassayan ajiyar xuciya ta saki ganin ta kauce daga inda take ta nufi inda computer abba take har ta dauka sai kuma tayi tunanin amfanin me xatayi tun da ta samu abin da ake so don hka kawai ta juya ta fice daga bedroom d'in
Nauwarah ta fito daga bayan labule tana share gumin fuskar ta tare da sakin ajiyar xuciya sai da ta xauna ta huta kafin ta mik'e tsaye har xata fita sai kuma tayi baya tsayawa tayi adai dai inda computer abba take hannu tasa ta d'auke ta kafin ta fito daga d'akin tana tafiya a hnkl sai taga ladi tana wuya mamaki ya dad'a Kume nauwara da taji tana cewa
" _salisu naga files d'in da kake buk'ata Gasu a hannu na gobe da yamma xanyi dubarar fito wa na kawo maka mu had'u a guest house d'in ka_"
Tana gama fad'in hka ta kashe wayar sannan ta shige d'akin ta ta rufe ita ma nauwara bedroom d'in su ta shige ta jona computer a charge Kafin ta shiga toilet alwala ta d'aura bayan ta fito ta shimfid'a abin sallah ta fara nafilfilo akan Allah ya k'are su daga sharrin Alhj salisu
Gaba d'aya yinin ranar ba inda nauwara taje tana xaune tana kula da shige da ficen ladi mai aiki har xuwa 5 na yamma sai gata ta fito daga d'akin ta durkusa wa tayi agaban ammi kafin tace
" _hajia don Allah ina son ki barni naje na d'ebo sauran kaya na a gidan Alhj salisu ynx xan dawo_"
Shiru ammi tayi kafin tace " _ban da abinki ladi ba sai mu baki wasu kayan da xakiyi amfani dasu ba idan yaso ko drive na aika ya karbo miki_"
Gaban ta ne ya fad'i ta kuma rasa mai xata ce ta fara kame kame na rashin gaskia gashi nauwara ta xuba ido ta rasa me xata ce can kuma tayi wani tunani cikin marairaicewa tace
" _hajia da anbar ni naje akwai abu masu mahimmanci acikin kaya na kada sauran 'yan aikin su d'auke min a taimaka ynx xan dawo_"
" _Shikenan sai kiyi sauri ki dawo Kafin mangariba_"
Ammi ta fad'a tana mik'a mata kud'in transport tasa hannu ta karb'a cikin murmishi tace " _ngde hajia kuma in Allah ya yarda ynx xan dawo_"
Sai da ta koma d'akin ta Sannan ta fito ta tafi xumbur nauwarah ta mik'e tsaye ta nufi bedroom d'in su wayar ta ta d'auko daga jikin charge da sauri ta fito tana cewa " _ammi ina xuwa don Allah ynx xan dawo_"
Kafin ammi tayi magana ta fice daga falon cikin sauri ammi ta bita da kallo Kafin ta girgixa kai tace Allah ya shirya ki nauwara Ko ina xaki kike wannan saurin hka......
Tana fita ta hango ta nesa da ita ta hau keken napep da sauri ita ma ta shiga wani tace
" _don Allah yi sauri kabi bayan wannan_"
Ta fada tana nuna mishi toh yace ya tayar dashi suka tafi yana bin bayan keken napep d'in da ya d'auki ladi har suka Karaso guest house d'in ta sauka sai da ta biya shi sannan ta shige ciki