Sashe 56
Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Bayan sun xauna cikin sanyin jiki yace " a gaskiya munyi duk iya kok'arin mu don ganin ta farfad'o amman hakan ya gagara xuwa gobe har Indai bata farfad'o ba toh sai dai ku fitar da ita wata k'asar tana cikin hatsari don xata iya rasa ranta a kodayaushe duk da *rayuwa* da *mutuwa* suna hannun Allah "
Kafin doctor ya rufe bakin shi abduljabbar ya Cakumo wuyan rigar shi cikin tsananin tashin hankali da 6acin rai cikin d'aga murya yace
"k'arya kake baxa ta mutu ba, shine don wulakanci kana ganin yanda muka yini ana abu d'aya maimakon ka fad'a mana baxa ka iya komai ba kana wahalar da mu da kan ka"
Nan ya cigaba da masifa doctor kuwa gaba d'aya idon shi ya firfito saboda shak'ar da abduljabbar yayi mishi dakyar ya ke fitar da numfashi jikin shi sai rawar shoki yake saboda tsabar tsorata abba ne da abdulkareem suka kwaci doctor dakyar daga hannun abduljabbar a xuciye ya fice daga office d'in
Tari sosai doctor yake yi abdulkareem ne ya bashi ruwa yasha sannan ya tarin ya lafa sai sannu suke mishi cikin murmishin yak'e yace
"it's okay don't worry yalla6ai "
Ya fad'a yana shafa wuyan shi tare da d'an jujjuya shi su abba suka k'ara yi mishi sannu sannan abba yace
"toh mene mafita doctor sannan wacce k'asa ya kamata mu kaita??? "
Sai da yasa d'an hankicif ya goge gumin fuskar shi xuwa wuyan shi sannan yace
" mafita sai dai nace kawai ku fitar da ita waje saboda sun fimu kwararrun kayan aiki acan, ku xa6i London suna da kwararrun ma'aikata acan sosai kuma da akwai wani friend d'ina doctor acan xan had'u ku dashi Insha Allah xa'a dace ku kwantar da hankalin ku Allah ya bata lafia"
"Ameeen doctor mun gode"
Nan suka bar office d'in suka dawo wajen su umma bayani suka yi musu tare da kwantar musu da hankali sannan suka fita don neman visa xuwa London a corridor di'n wajen asibitin suka had'u da abduljabbar yana faman safa da marwa ko Inda yake Abba bai kalla ba ya shige mota har abdulkareem xai tafi wajen shi abba ya watsa mishi harara Hka ya hak'ura ya shiga mota ya jasu
Abin da abba yayi mishi ya masifar dad'a 6ata mishi rai yaja wani matsiyacin tsaki yace
"toh wai ina ruwana da ita ne da xan damu da ita yarinyar da ta yaudare ni taci amanata ai bai kamata na nuna jin tausayi na akanta ba"
Mtsww ya k'ara Jan saki ya nufi wajen motar shi direct gidan shi ya nufa ran shi a 6ace toh anyi sa'a jiddah tana gida fito war ta daga toilet kenan aikuwa kai tsaye ya nufi inda take cikin tsoro take ja da baya tana cewa
"sojana ya akayi ne lafia kake??? "
Hannu yasa ya fisgo ta jikin shi yana mata wani kallo da rinannun idanun shi bai tsaya 6ata lokaci ba ya fara bin ta da xaxxafan remonce cikin salon da yake hargitsa tunanin jiddah dole kuwa ta bada kai bori ya hau don bata da yanda xata yi...
A 6angaren su abba sunyi nasarar samun visa xuwa london umma ammi da abba abdulkareem sai nauwara da twins na'eem da ameer don hka acikin wannan daren sun gama had'a komai wanda xa'a buk'ata likitan ya had'a su doctor da xasu je gunsa
Karfe 9 na safe jirgin su nauwara ya d'aga xuwa london suka bar da addu'ar Allah ya sauke su lafia Allah ya tashi kafad'un nauwara fa'iza ansha kuka sosai dakyar ta cika nauwara abba yayi mata alk'awarin Indai ta farfad'o xai dawo nnigeria xai sa asama mata visa ta taho ita ma hakan ya d'an sanyaya xuciyar ta
Alhmdullilah sun sauka k'asar London lafia ambulance di'n hospital ce taxo ta d'auki nauwara yayin da doctor d'in nan bahaushe ne d'an nigeria sunan shi doctor muh'd Abdullah matashin saurayi ne hadadden guy wanda ilimin addini dana boko suka ratsa shi nutsatstsan mutum shine ya d'auki su abba a motar shi xuwa gidan shi don yak'i yarda su sauka a hotel a matsayin su na en nigeria tushen da fito kuma en garin kano wanda haifaffen can ne mahaifan shi suna xaune a unguwar janbulo
su abba sun ji dad'in irin wannan karamcin na doctor muh'd Abdullah girmama su yake sosai yake a matsayin su na manya sai da ya wadata su da duk abin da xasu buk'ata sannan ya tafi asibitin
Nan ya shiga room d'in da aka kwantar da nauwara da shi da wani baturen doctor suka shiga gudanar da binciken nauwara
Toh Alhmdllh cikin k'wana 2 da xuwan London nauwara ta farfad'o har tana gane wad'anda suke kanta sai dai tayi mugun wani fari ta rame sosai da hka sauk'i yake samu wa a hankali Sati d'aya abba yayi ya koma nigeria sannan fa'iza ta taho cike da d'okin ganin nauwara
A cikin k'wanakin nan 8 da xuwan su london nauwara da doctor muh'd Abdullah sunyi wata iriyar matuk'ar shakuwa da junan su xai 6ata lokacin shi yana bata labarai masu dad'in gaske da ban dariya tayi ta dariya cike da tarin farinciki gashi jinin su ya had'u da na'eem da ameer yana bala'in k'aunar su sosai sai ya dauke su ya fita dasu wajejan shakatawa suma twins d'in sun saba dasu sosai
Babu wanda yasan abduljabbar yaxo london don jinshi yayi baxai iya xama har su dawo 9ja ba bai ga nauwara ba shine ya taho har asibitin yana da address d'in shi don hka kai tsaye asibitin ya nufa har room d'in da aka kwantar da nauwara har xai shiga d'akin yaji sautin dariyar ta don hka ya fasa shiga ya lek'a ta window abun da ya gani ba k'aramin gigita shi yayi ba nauwara ya gani xaune kan bed d'in asibitin doctor muh'd Abdullah kuma yana xaune kan kujera dab da ita yana fuskan tar ta ya xuba mata ido yana bata labari masu dad'i ita kuma tana er dariya cike da sha'awa hannun ta rik'e da cup d'in tea tana kur6a a hankali garin dariyar sai d'an tea d'in ya xuba a hannun Kad'an er k'ara ta saki da sauri ya kar6e cup d'in ya ajiye sannan ya rik'e mata hannu yana duba mata wani shock suka ji lokaci d'aya a jikin su da sauri ta xame hannun nata duk ya rud'e sai sannu yake mata a d'an kunya ce take amsa wa
Wayyo Allah xan so kuga yanda fuskar abduljabbar ta koma lokaci d'aya jikin shi har rawa yake saboda tsabar kishi tabbas a yau ya yarda da abin da nauwara ta aikata ba sharri ba ne halin tane don hka dole ya d'auki mataki baxai iya sake xaman rayuwar da ita ba ya hak'ura da ita har abadaaa a matuk'ar fusace ya fito daga asibitin a ranar ya juya xuwa nigeria har ya sauka daga jirgi jikin yana tsuma saboda tsabar kishi yana sakkowa daga jirgin ya kunna wayar shi message ya fara tura wa nauwara yace
" _I hate yhu! I hate yhu!! I really hate yhu nauwara!!!_"
Tana xaune ita d'aya doctor muh'd Abdullah ya fita xuwa duba patient taji Shigowar message duba wa tayi taga number d'in abduljabbar gaban ta ne ya fad'i da sauri ta bud'e ta karanta Innalillahi wa'inna ilaihir rajiun abin da nauwara ta iya fad'i wasu xafafan hawaye suka xuba a fuskar ta amman sai ta rubuta ta mishi reply da cewa
" _thank u so much Abban na'eem da ameer_"
Ta tura mishi tare da kwanciya ta dafe kirjin ta da yake buga wa da k'arfin gaske hawaye ne kawai suke xuba a idon ta
lokacin da ya duba message d'in nauwara ya karanta ba k'aramin sake harxuka shi yayi ba sai kawai yabi sharrin xuciya da hud'ubar shaitan hannun shi ya fara rubuta
" _Na rabu dake har abada nauwara na sake ki saki d'aya kije kiyi rayuwar da kike so nayi da na sanin xa6ar ki matsayin masoyiya ta uwar 'ya'ya na I hate yhu_"
wasu hawaye ne masu xafin gaske suka fito daga idanun shi ya kurawa rubutun ido kamar ya tura kamar kada ya tura batare da sanin shi ba hannun shi yayi sending d'in message d'in ya tafi
Can kuma kamar mintuna uku ya dawo hayyacin shi ya duba yaga abin da ya rubuta saboda tsabar kad'uwa baisan lokacin da ya saki wata er k'ara ba had'e da d'ora hannu akai girgixa kai yake yana cewa " noooo nauwara ba nufi na Hka ba ina sonki a kowanne hali kika shiga wannan abin kuskure ne da sharrin xuciya da hud'ubar shaitan tare da kishin ki ya sani rubuta Hka ban shirya ba "
Dak'yar ya iya shiga mota drive yaja shi sai gida yana shiga part d'in jiddah xai shiga bedroom d'in ta kenan yaji maganar da take yi abin da yaji ba k'aramin kid'ima shi da gigita shi ya sake yi ba cikin wani irin yanayi da fusata ya banko kofar bedroom d'in nata......
Aishat A muh'd.
?☘☘🍀🍀
*K'ARSHEN WAHALA*
🍀🍀☘☘🍀🍀
*written by*
Aishat A muh'd
_Wannan shafin sadaukar wa gare ki nafeesat anka naji dad'i da nuna kulawar ki a gare ni ina miki fatan alkhairi Allah ya bar xumunci ameeen_❣
*~Pg 84~*