Sashe 11
Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"gani aunty nauwarah a Kusa dake"
Lalibe yaga tana yi cikin kuka take cewa "saleem kana ina bana gani gashi kuma na kasa tashi kafata tayi wani iri kana ina ne yanxu muna ina?"
Sosai hankalin saleem ya tashi cikin kuka ya fara cewa "Muna asibiti aunty da gaske bakya gani na wayyo Allah na"
Nan ya rungume ta suka fashe da wani irin kuka mai ban tausayi koni sunyi bala'in ban tausayi har bansan lokacin da nima na fara goge hawaye na ba....
Bud'e kofar akayi doctor ne ya shigo da wanda ya fara ganin su a kwance a hanya bayan an kad'e su don shi yake dawainiya dasu nan saleem cikin kuka yace
"doctor I beg you ka taimaka min kada aunty nauwara ta samu matsala plz"
Cikin tausayin su doctor yace "kada ka damu saleem I will try Insha Allah xata samu lfy"
"doctor bata gani fah kuma ta kasa d'aga kafar ta"
A rikice suka kalle shi har suna had'a baki wajen cewa "da gaske kake saleem"
"k'warai da gaske yake yanxu hka bana ganin ku sai maganar ku nake ji kawai?"
Nauwara ta fad'i hkan tana kuka gaba d'aya sunyi matuk'ar tausaya mata wannan ai shine ana wata ga wata turkashi............
_masoya na ngde da irin k'aunar da kuke nuna min tnx for luv nd support nima ina kaunar ku_❤😘
*```Aishat A muh'd {Aunty }*```😘
[2/19, 4:54 PM] Aishat A muh'd ✍🏻: 🍀🍀☘☘🍀🍀
*K'ARSHEN WAHALA*
🍀🍀☘☘🍀🍀
*NA*
*Aishat A muh'd {Aunty }*😘
_wannan page d'in sadaukar wa ce da hadiza (sarauta) grp admin d'in ladies zone, da en grp d'in Aunty & sadeey novels grp da saNaz fans luv you so much_❤😘
*~pg 18~*
Cikin sauri doctor ya shiga duba ta sai dai kash iya kacin dubuwar shi ya kasa gane mai ya faru da idon ta ta daina gani da kafar ta da tak'i amfani gashi babu kwararrun kayan aiki da xa'a bincike ta gashi wanda yake d'aukar nauyin kula dasu bashi da kud'in da xai iya kaisu asibitin da xa'a duba ta dole tasa dakyar ya had'a kud'i ya siya wa nauwara kujerar guragu
Saleem da nauwara sun ci kuka sosai amman basu da xasu iya dole suka rungumi k'addara gashi jakar su mai tattare da duk mahimman abubuwa ta b'ata don an neme ta an rasa har wajen mutumin mai suna Aminu yaje ya duba mata but bai ganta ba a ranar yini nauwara tayi tana kuka dakyar suka rarrashe ta tukunna ta yi shiru amma duk wanda ya kalle ta yasan tana tare da damuwa duk tabi ta rame tayi duhu kai ba kace wannan nauwaran ce ba ma'abociyar kyau da son gayu rayuwa kenan juyi juyi wai kad'o ya fad'a ruwan xafi
Kamar yau da safe wajen 12 na rana doctor ya basu sallama wasu nurse suka d'ora nauwara kan keken saleem ya fara tura ta aminu yana bayan su da hka suka fice daga asibitin adai2 bakin gate suka tsaya aminu yace
"toh ni nauwara ina xan kai ku don ni kano na nufa yanxu saboda ni d'an can ne wlh tausayin ku ne yasa ni tsayawa "
"kano "nauwara da saleem suka mai2 ta da sauri nauwara tace "mu tafi kanon tare sai ka barmu xamu nemi d'an uwan abba na acan "
"toh Shikenan ba damuwa "
Da hka suka shiga motar shi nauwara tana xaune a baya saleem a gaba shi kuma aminu yana sit d'in driver da key yayi motar bayan sun gama karanta addu'ar tafiya nan ya d'auki hanyar da xata kaisu kano.
*********
6pm ta shigo gidan a gajiye take saboda tasha aiki sosai a office kan kujera ta xube tare da kwala wa er aikin ta larai kira da sauri ta shigo falon har tana tuntube saboda tsoron masifar jiddah a gaban ta ta durkusa tana cewa "gani hajia"
Sai da ta gama shan k'amshin ta kamar wata jinin sarautah sannan tace "5 alive xaki kawo min mai sanyi da cake guda 3"
"toh hajia "
Larai ta bata amsa tana mik'e wa da sauri ta shige kitchen ta d'auko mata five alive din da cake a wani k'aramin tray ta kawo mata falon lokacin har ta cire d'an kwalin kanta a kan k'aramin table d'in dake gaban ta ta ajiye mata har ta juya da nufin tafiya taji jiddah tace
"ji mana larai da dare ina son ki dafa min jellop d'in taliya da kifi sosai a ciki "
"toh hajia "
Tana gama fad'in hka ta shige kitchen ita kuma jiddah ta fara shan drink d'in tana had'a wa da cake hannun ta d'ayan tana faman chatting har aka kirawo sallah a masallaci aka idar ba tayi niyyan tashi ba balle tayi sallahr sai faman hira take xuba wa a group tana faman dariya
9pm ya shigo gidan da sallama d'auke a bakin shi, tana xaune a dinning table ko d'aga kai bata yi ba ta kalle shi balle ta amsa mishi sallamar shi ma bai kula ta ba stairs ya nufa ta bishi da harara har da jan d'an siririn tsaki ta juyar da kanta tana cin abincin ta hankali kwance tana gama wa ta tattara tarkacen ta bedroom ta nufa gado ta fad'a cike da gajiya bacci yayi awon gaba da ita
*BAYAN KWANA BIYU*
Acikin wad'annan kwanakin jiddah da abduljabbar sam basa shiri ko magana basa yi a junan kowa harkar gaban shi ya keyi
Zaune suke a falon abdulkareem suna er hira sam babu walwala a fuskar abduljabbar yana kula dashi yasan matsalar d'an uwan nashi bai wuce jiddah ba don itace matsalar shi hannu yasa ya dafa kafad'ar shi cike da kulawa yace
"kayi hak'uri abduljabbar komai yayi xafi maganin shi Allah nasan wannan damuwar taka bai wuce jiddah ba hak'uri xakayi da ita tunda umma tana sonta"
Ajiyar xuciya ya saki kafin yace "hmm abdul na dai na sa damuwar jiddah a raina don wllh aure xan saki duk da bani da ra'ayin sake aure amman jiddah ta kaini bango ace mace k'wata 2 bata iya kula da miji ba babu tarairayar miji Bata iya girki ba da kula da gida ba, babu abin da ta sani daga kallo sai chatting sai xuwa office kana ganin tak'i bina abuja sai dai duk weekend ina hanyar xuwa kano Wlh duk ranar da na samu yarinyar da nake so na aura Idan na d'auke ta na tafi xaku dad'e baku ganni ba taje taci aiki"
Ya K'arasa maganar yana faman huci abin ya bawa abdulkareem dariya sai dai ya danne ta saboda sanin halin abduljabbar yanxu ya dad'a tunxura shi hak'uri ya bashi tare da lalla6a shi har ya samu ya d'an huci
Washe gari da safe ya huce xuwa abuja saboda ta kama ranar monday don ko had'u wa da jiddah basu yi ba sai farka wa tayi taga damin kudade a falon ta nan ta dauke su cikin farinciki Ko nuna damuwar ta ya tafi basu yi sallama ba bata yi ba......
*```Aishat A muh'd*```😘

*Aishat A muh'd {Aunty}*😘
*~pg 19~*
Su nauwara sun shigo kano lfy wajen da yamma lis waje ya samu yayi parking tukunna yace "toh nauwara da saleem Allah ya kawo mu lafia yanxu a ina xan sauke ku don ina son tafiya gida? "
Nan hankalin nauwara ya mugun tashi tayi shiru don ta rasa abin cewa tun da wannan Karon shine farkon xuwan ta kano ba tasan ko'ina ba can tace "ka sauke mu anan ya isa ma saleem xai nemo mana gidan "
"ayi hka kuwa nauwara ku fad'a min gasky idan ina da halin da xan taimake ku xan taimaka muku"
Cikin rawar murya kamar xata fashe da kuka tace "a gaskia mu marayu iyayen mu sun rasu shine muka fito neman dangin mahaifin mu to shine mota ta kad'e mu "(ta b'oye mishi gaskiyar labarin nasu ko saboda me ohho ita ta barwa kanta sani)
Sosai aminu ya tausaya musu don hka yace " ba damuwa xan taimaka muku tsakani da Allah baxan cutar da kuba ina da mata guda d'aya da yara 2 xan kaiku gida na ku xauna acan Kafin musan yanda Allah xai kawo muku mafita "
Wata sassayan ajiyar xuciya nauwara ta saki tare da jin wani irin dad'i a xuciyar ta "Mun gode Allah ya saka maka da alkhairi "
Nan suka dunga yi mishi godiya har sai da yace "Ya isa hka godiyar nauwara Allah ya baki Lfy " "Ameeen "suka amsa nan ya yiwa motar key sai unguwar gadon k'aya anan yake da xama gidan shi mai dai dai ci mai kyau yana da rufin asirin shi don ma'aikaci ne a gidan radio freedom wato d'an jarida ne
Da sallama suka shiga falon gidan saleem yana tura nauwara a kan keken guragu shi kuma aminu yana gaba suna bayan shi da matar gidan ta amsa mishi sallamar shi da fara'a a fuskar ta taso don tarar shi tana ganin shi tare dasu nauwara tayi kicin kicin ta b'ata fuska kamar ba itace mai fara'a yanxu ba cikin b'acin rai tace
"Abban jamila lafia na ganka da wad'annan yaran?"
Kallon ta yayi yana d'an murmishin yak'e don sam ya mance da halin matar tashi don hindatu bata son taga an rab'i mijin ta daga ita sai ya'yan su yace "ai Kya bari mu huta kafin nayi miki bayanin ko suwaye, yanxu ki kaisu d'akin da muke saukar baki su yi wanka ki basu abinci"
Sam ba'a son ranta ta yarda ba saleem da nauwara sun gaida ita amman bata amsa ba tun daga Wannan lokacin jikin su yayi sanyi don dakyar xa'a dai dai ta da matar gidan, tana kaisu d'akin ta juya ta fita bayan ta nuna wa saleem toilet d'in dake cikin bedroom d'in da hannun ta bayan ta fita daga d'akin nauwara tace "saleem anya wannan matar xata karb'e mu kuwa duk da bana ganin ta banga yanayin ta ba amman nasan xaman mu a gidanan ba mai d'orewa bane uncle ka cuce mu ka tarwatsa mana rayuwar mu Insha Allah sai Allah ya saka mana mugu axxalimi "