Sashe 73
Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Ganin wasu kyawawan yara nayi su hud'u maxa biyu mata biyu suna xaune a parlour kallon mbc 3 suke ana cartoon di'n toy Story duk sun nutsu suna kallon saboda yanxu suka gama fad'an su na yara nauwara tayi niyyar dukan su abduljabbar ya hana ta don hka ta xuciya a fusace ta bar falon to shine abduljabbar ya kunna musu cartoon suna kallo ya tafi rarrashin habibty di'n tashi.
Dakyar ya shawo kanta suka fito parlour suna ganin ta suka mik'e tsaye tare da durkusa wa agaban ta cikin had'in baki tare da rik'e kunnayen su suka ce
" I'm so sorry mamee baxa mu k'ara ba mun dai na rashin ji "
D'an hararar su tayi nan suka k'ara shagwa6e fuska tare da cewa "please mameen mu "
Tsugunna wa tayi tare da bud'e hannuwan ta da gudu suka k'araso cikin jikin ta tayi hugging di'n su tare da basu peck a kumatun su tana shafa gashin kan su d'ago kanta tayi ta kalli abduljabbar da ya langa6e kai yana wani marairaice fuska yace " sauran ni habibty "
Hararar wasa tayi mishi ae kuwa ba kunyar ganin yaran shi yaje ya rungume ta ta baya shi ma nan fah su safah da marwah suka fara yi mishi dariya yayin da na'eem da ameer suka tsokanar papa di'n su ganin yanda ya nannad'e a jikin nauwara kamar shi ne yaron.
Xaman lafia suke mai dad'in gaske a tsakanin su da yaran su suna basu lokacin sosai rayuwa kullum cigaba suke samu daman duk *K'ARSHEN WAHALA* dad'i yana nan xuwa.
Bayan sun kammala yin dinner d'in dare wajen 9, safah da marwah suka yi tafi d'akin su don lokacin baccin su yayi, haka na'eem da ameer ma suka nufi nasu d'akin aka bar nauwara da abduljabbar a parlour shi ma bai 6ata lokaci ba ya d'auki habibty di'n cak a hannu suka shige bedroom d'in su suna shiga toilet ya tsomata a bath di'n wanka wanda yake cike da ruwan d'umi bayan sun yi wanka cikin farinciki da so da k'aunar junan su, bayan sun fito sun shirya cikin sleeping dress kan bed suka fad'a suna rungume da junan su a kunne nauwara ta rada mishi "i really luv u yayanah!"
Yana kok'arin kissing d'in ta yace "i luv yhu too my habibty Allah ya bar mu tare "
"Ameeen " tana gama amsa wa ya rufe bakin shi da nata tare da jan blanket suka fara kok'arin faranta ran junan su, ganin haka yasa na tarkato na bar musu d'akin don na kyale su haka ni ma na huta da typing......
_Asubah ta gari_
*ALLAHAMDULLAH*
_dukkan Godiya sun tabbata ga Allah da ya bani rai da lafiyar rubuta musu wannan labarin na *K'arshen wahala* na fara shi lafia gashi a yau na kammala shi lafia_
*ke ta daban ce wlh a wurina my cwt sadeey saNaz i really luv u bani da bakin godia a gare ki sai dai ina miki fatan alkhairi a rayuwar ki ya albarkaci rayuwar ki ya cika miki burikan ki na alkhairi ya xa6a miki miji nagari wanda xai kular mana ke mu xo jigawa musha biki*_💃🏻❤😍
#complied by Princess Aysha Muhammad (Humaira)
*KUNA RAI NA SISTERS NAH*
Hafsat A aliyu
Mmn abiddeen
My Sumayya salees sadeeq (sumynbash)
My khadijah neena cool
Nafeesat Anka
Asy khaleel
Ummiey xeey
Ummi hambali
Mrs muktar
Mrs Umar
Miss maryam
Aishat aliyu garkuwa
Haleemah Ameen
Biebie deee
Ummu safwan
Sa'adah
Khalfana
S A muh'd
_da sauran wad'anda ban ambata ba ku sani kuna rai na i really luv u guys_❤😍
*masoyan asali*
Miss zahra mansur
Ummu abdul
deejah
Neena cool
Hadixa gidan d'orawa
Amina (mameen ammar da bilal)
_da sauran da ban ambata ba Aishat tana gaida ku_😍
Jinjinar ban girma gare ku
K'arshen wahala fans
Aunty & sadeey novels grp
dandalin hausa novels
Online hausa writers
Hikima writers HWA
Ummu safwan novels
Mrs Umar novels
Hausa novels group
My style grp
Ladies zone
Musan kanmu marubuta
Ruky & ashba
saNaz novella
Novellas lodge
Biebie & samrah
Nagode da k'aunar littafin nan da kuka yi ina yi muku fatan alkhairi en uwa ❤😍
_ku tare ni a littafi na na gaba *YAYI SAKE* amman sai bayan sallah saboda gabatowar wata mai albarka wato ramadan mu dage da ibada Allah ya nuna mana lokacin lafia Ameeen_
Aishat A muh'd ce
Complied by Princess Aysha Muhammad