Sashe 4
Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*_Aishat A muh'd {Aunty}_*😘
[2/19, 4:54 PM] Aishat A muh'd ✍🏻: 🍀🍀☘☘🍀🍀
*K'ARSHEN WAHALA*
🍀🍀☘☘🍀🍀
*NA*
*_Aishat A muh'd {Aunty}_* 😘
*~pg 6~*
Cikin nutsuwa da iya tuk'i driver yake jan motar sautin karatun alqur'an cikin suratul baqara yana tashi a cikin mota sunyi nisa da tafiya sun shigo irin jeje nan da ba mutane sai Shigewar ababan hawa wata babbar mota ce ta taho da gudun bala'i kan motar tayi gadan gadan kansu
Duk cikin motar ba wanda ya ankara da motar sai da taxo daf dasu Innalillahi wa'inna ilaihir rajiun abin da suka fad'a lokaci d'aya driven yayi kok'arin kaucewa amma ina tuni motar tayi ciki dasu gangara wa ta dunga yi Kafin ta daki wata bishiya ta tsaya cak shi kuma mai babbar mota tuni ya arce da gudun tsiya ya bace bac.......
A hankali wata mota k'irar jeep black colour ta fito daga duhun bishiyo duk abin da ya faru akan idon su lokaci d'aya suka kyalkyale da dariyar mugunta sannan motar ta juya ta nufi cikin garin kaduna
Motoci masu shige wa sune suka kawo d'auki aka kirawo police bayan sun xo da motar ambulance dakyar aka xaro su daga cikin motar ba wanda yake motsi da gaggawa aka shige dasu babban asibitin kd likitoci suka Duk'ufa akan su.......
*After 2 hour's later*
Bayan wad'annan lokacin likitocin dake kan kula da su fito wa sukayi daga d'akin cike rashin kuxari a tare dasu don gaba d'aya basa sa ran rayuwar su sai wani ikon ubangiji,police d'in suka koma wajen da akayi accident d'in suka k'ara bincike awajen nan suka ga wayar shi da card d'in shi sosai sun shi don ba boyayye ne ba
Kwance take a kan kafar ammi gaba d'aya wata matsanancin fad'uwar gaba take ji tana jin ammi da safah da saleem suna hira amma bakin ta yayi dauyi kiran wayar ammi da akayi dai dai lokacin taji wata fad'uwar gaba wadda tafi ta baya Murmishi ammi tayi kafin ta d'aga wayar ta Kalli nauwara tace
" _toh ga abban naki ya kirawo nasan ynx sun isa kanon Mybe suna haramar taho wa_"
Nauwara Bata ce komai ba ammi ta d'aga wayar da sallama wata irin mik'ewa tayi a xaburi ta dafe kirji Tana fad'in " _Innalillahi wa'inna ilaihir rajiun yanxu suna wanne asibitin_?"
Nan aka fad'a mata tun lokacin da ta mik'e tsaye su safah nauwara da saleem suma suka mik'e tsaye suna cewa " _ammi lfy me ya samu abba_"
Ina ammi ba bakin magana da gudu ta shige d'aki ta xundumo hijabi tayi hanyar waje suma suka bita da gudu driven ammi da mai gadi suna ganin su da hka Sun san ba lfy tambayar ta suke amma ta kasa magana mota ta shige suma su safah suka bita drive ya shiga motar dakyar ta iya furta sunan asibitin da xai kai su nan drive yaja mota da gudu don da ganin iyalan mai gidan nashi ya san ba lfy mai gadi ya bisu da addu'ar fatan alkhairi
Cikin 30 mint suka isa asibitin police suka tarar a wajen suka yi musu bayanin komai gaba d'aya suka rushe da wani kuka mai ban tausayi sun bawa mutanen wajen tausayi wasu har da d'an hawayen su nima da nake d'aukar rahoto da k'awata saNaz mai min rakiya muka ja gefe guda muna share hawaye.....
Driven ammi ne yaje ya sanar da baffah da inna habiba yana kuka yana sanar da su don Alhaji sa'eed haruna mutum ne managarci mai taimako baya kyamar talaka tuni inna habiba an fara share hawaye sun isa asibitin a lokacin da safiyya kanwar Alhaji sa'eed suka isa abin da yayi matuk'ar daure min kai har na dakata da kukan da nake ganin Alhaji salisu da matar shi hajia binta sun fito a mota d'aya da safiyya suna kuka
Kukan da yanke mai suna da kukan munafurci ashe shine ya je ya taho da safiyya ya biya ta gida don d'auko su baffah ya tarar sun taho yanda hankalin shi ya tashi sai ka d'auka basa hannun shi nan na bashi number 1 na masanin tuggu da iya yaudara
Daf da sallahr la'asar Alhaji sa'eed haruna da driven shi malam inuwa suka amsa kiran ubangiji Allah Akbar rayuwa kenan ya tafi ya barsu da duniyar suyi abin da xasu yi wataran suma xasu xama kamar hka don Allah {swa} yana cewa acikin suratul al imraan { *kullu nafsin xa'ikatul maut Wato kowanne mai rai xai d'an d'ani d'acin mutuwa* yau gare ka gobe ga wanin ka jebi a kan ka don hka ina kira a gare mu da mu kyautata rayuwar mu Wajen aikata abu mai kyau don mutuwar nan ba sallama take yi ba *_Allah yasa mu dace duniya da lahira Ameeen thumma Ameeen_*}
Shi kanshi babban likitan dakyar ya iya yi musu bayani don sai da ya fara da yi musu nasiha Kafin ya sanar su ae Kafin su ankara ammi nauwara da inna habiba sunyi baya a sume...........
_ni kai na tsananin tausayin su yasa ban san lokacin da wayar tawa ta subuce ba don hka fans Kuyi hak'uri sai na dawo hayyaci na xan cigaba da d'aukar muku rahoto shin Wacce irin *K'ARSHEN WAHALA* wad'annan familyn xasu shiga????_.

*~pg 7~*
Gaba d'aya waje ya rud'ai da kuka hankali sun tashi safah da saleem sun gigice iya gigicewa ga mutuwar abba sannan ga ammi da nauwara a sume kuka kawai suke yi
Nan likitoci suka basu taimakon gaggawa bayan sun farfado aka basu gawar Alhaji sa'eed da driven suka nufo gida don a sada su da gidan su na gaskia
Cikin lokaci k'alilan mutuwar Alhaji sa'eed haruna ta kewaye garin kaduna ae kuwa nan da nan mutane suka dunga taho wa domin halarta jana'ixa suna alhinin mutuwar bawan Allah kenan mutumin da yake xaune da kowa lfy bashi da abokin hamayya
Bayan an kammala had'a su aka umarci makusantar shi dasu xo ko da wanda xai mishi kallon K'arshe ko aaddu'a dama an nemo iyalan malam inuwa drive don hka kowa yaje inda gawar d'an uwan shi suke masu karatun alqur'an da Addu'o'i nayi masu kuka Nayi don nauwara bakin ta yayi mata nauyi ta kasa bud'e shi har gwanda ammi da safah sun kokar ta yi mishi addu'a sai mahaifin shi baffah haruna managarcin tsoho kenan yayi jarumatar sosae don mutuwar d'an shi ta buge shi sosai shine yayi kok'arin yi mishi karatun alqur'an
Ganin ana kok'arin d'aukar makara yasa nauwara tafi karfin hali wajen kwararo wa abban ta Addu'o'i don neman dace wa da rahmar ubanjigi lokacin da aka d'auki makarar gaban nauwara ya fad'i Shikenan baxa ta k'ara ganin abban ta ba baxa ta k'ara jin muryar shi ba har abada ya tafi ya barsu a duniyar nan mai cike da rikici da tashin hankali kuka ta saki da karfin gaske amma da yake muryar ta ta dushashe ba'a jin sautin kukan sosai
Kamar ance ta d'aga kan ta, ta Kalli mutanen wajen karaf ta tsinci Murmishi akan fuskar Alhaji salisu gaban nauwara ya fad'i dum dum cak ta tsaya da kukan ta xuba mishi ido sai da akace ya kama makara tukunna ya tak'ark'are ya fashe da kuka mutane na bashi hak'uri
Gaba d'aya hankalin nauwara ya tashi sosai kuma bata yarda da uncle d'in ta ba sam kuma tayi wa kanta alkawarin sai tayi binciken dalilin mutuwar abban ta.
*1 week later*
Bayan k'wana 7 da rasuwar Alhaji sa'eed haruna yau aka kammala xaman makoki duk mutane suka watse sai iya 'yan gida kawai su nauwara duk sun rame sosai abin gwanin ban tausayi musamman nauwara da abu 2 suka had'e mata mutuwar abban ta da kuma ta yanda xata fara bincike akan uncle d'in ta don sanin me yasa shi murmishi a lokacin da ake cikin tashin hankali na mutuwar d'an uwan shi yayan shi????
Bayan sallahr isha'e baffah haruna da matan shi inna habiba da inna larai sai ammi, safah, nauwarah da saleem sai safiyya kanwar Alhaji sa'eed da kuma Alhaji salisu k'anin shi suna xaune a falon bayan baffah ya bud'e taro da addu'a sannan ya fara da yiwa su ammi da nasiha mai ratsa xuciya da suyi hkari hka Allah ya shirya iyakar lokacin da aka d'ibar wa sa'eed kenan a duniya muma nan ita muke jira Kafin ya d'ora da cewa.
" _yanxu mun gama shiryawa xamu tafi ki kula sosai da ke da yaran ki sai Kinsa ido akan su sosai idan kina neman taimako sai ki neme mu_"
Cikin muryar kuka tace " _toh baffah Insha Allah xan yi kok'ari wajen kula da hkan mun gode_"
Anan aka rufe taro da addu'ar Allah ya jik'an Alhaji sa'eed haruna ya kai rahma kabarin sa tare da sauran al umma da suka riga mu gidan gaskia Ameeen su amsa daga hka suka tafi akabar su ammi su kad'ai kad'aicin rashin abba ya dame su sosai dakyar bacci yayi awon gaba da su yayin da nauwara ta d'auko jakar da Abba ya bata ta fara bincike a ciki duk takardun dukiyar shi ne kusan gaba d'aya kuma original d'in ne sai wani pictures d'in su da suka d'auka gaba d'aya Mayar dasu cikin jakar tayi kafin ta tsunduma a tunanin yanda xata fara binciken ta
*After 2 month's later*