← Book details Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 73

Sashe 44

Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hka yayi kwanakin shi Biyu a matsayin jiddah ce ke da girki sai dai ta d'au fushi sosai ko d'akin shi Bata xuwa shi kuwa abduljabbar a en k'wanakin nan wata irin sha'awa ce take masifar damun shi gashi da mata 2 a gida amman bai samu yanda yake so .......

Aishat A muh'd
🍀🍀☘☘🍀🍀
*K'ARSHEN WAHALA*
🍀🍀☘☘🍀🍀

*written by*
Aishat A muh'd

*~Pg 69~*

A yau ne nauwara ta amshi girki don hka tun safe ake aiki ta gyara ko'ina kitchen ta shiga da kanta ta shirya musu abincin dare tuni gidan ya d'auki k'amshin girkin da take bayan ta gama ta shirya su akan table duk abin da xasu buk'ata na wajen cin abincin ta ajiye shi wanka ta shiga tayi ta shirya cikin wasu english wears siket ne dogo bak'i da wata er top maroon colour ta gyara gashin kanta ta had'e shi da ribbom sai tayi rolling d'in kanta da black d'in veil tayi kyau sosai ta fesa different perfumes a jikin ta

Xama tayi tana jiran dawowar abduljabbar ko 5 mint batayi da xama taji sallamar da sauri ta tashi ta nufi inda yake tsaye hannun shi yasa ya rungumo cikin jikin shi tare da shak'ar k'amshin turaren ta cikin kunnen ta ya rad'a mata
"Kinyi kyau babyna I luv u"
Cikin d'an murmishi tace
"i luv u too yayanah "
Sake rungume ta yayi a jikin shi cikin tare da kai bakinshi kan bakin ta lumshe idon ta tayi jin shigar bakin shi cikin nata sun dad'e a hka gaba d'aya jikin shi rawa yake ya gama rikice wa dakyar ya iya sakin ta sai faman ajiyar xuciya yake saki nauwara ta d'ago kanta ta kalle shi duk idanun shi sunyi ja sosai sai da gabanta ya fad'i ganin yanda ya koma lokaci d'aya

"bari naje na kirawo aunty jiddah muci abinci "
Ta fad'a cikin rawar murya gid'a kai kawai ya iya yi don ya kasa magana saboda yanayin da yake ciki hakan ba k'aramin k'ara tsorata nauwara yayi ba hka ta fice xuwa part din jiddah tayi knocking da har tayi tunanin juya wa ta tafi ganin ba'a bud'e ba sai taji an bud'e kofar juyo wa tayi suka had'a ido da jiddah cikin d'an murmishi tace
"aunty jiddah ki fito muci abinci "
Harara ta dalla mata sannan tace
"baxan ci ba kuma wlh daga yau kada na k'ara ganin Kinxo min d'aki "
"ikon Allah "
Nauwara ta fad'i tana ta6e baki a fusace jiddah tace
"uban me kike nufi nace baxan ci ba ki bar nan Kafin naci uban ki daman haushin ki nake ji shegiya mai kama da aljanu"
Garam ta ja kofa ta rufe ta bar nauwara a tsaye girgixa kai kawai tayi
"Allah ya shirya "
Abin da ta fad'i tana juya wa bata sa abin a ranta ba tasan xata aikata abin da yafi hka ma
Inda ta barshi a hka taxo ta same shi
"Yah abduljabbar ka tashi muje muci abinci "
Dakyar ya iya tashi tsaye suka nufi dinning table gaba d'aya ta kasa cin abincin sai juya spoon di'n take saboda yanda gaba d'aya Abduljabbar ya kafe da ido duk a tsorace take K'arshe ma tashi tayi xata gudu d'aki tana tunanin tana shiga d'aki xata danna key a kofar sai taji ya fisgo ta jikin shi yana cewa
"ba dai har kin koshi "
A tsorace ta d'aga kan ta alamar ehh ta koshi d'an murmishi yayi Kafin yace
"kin tabbatar don ina so kici ki koshi kada na baki wahala"
K'ululu cikin nauwara ya bada sautin hka ta kasa cewa komai duk a firgice take har xuwa lokacin da yaja ta bedroom d'in shi ya xaunar da ita kan bed sannan ya shiga toilet a gurguje yayi wanka ya fito d'aure da rigar wanka kasa d'ago kanta tayi ta kalle shi yana goge gashin kan shi da k'aramin towel yace
"habibty kije kiyi wanka "
Da sauri ta tashi xata fice daga d'akin yace
"ina kuma xaki tafi"
"am am xan je nayi wankan ne "
Ta fad'a cikin rawar murya kamar yasan abin da take son aikatawa yace
"Wannan toilet d'in d'akin laifi yayi miki da baxa ki shiga ba"
Sum sum tayi ta shige toilet d'in a hka tayi wanka ta d'aura towel Kasa fito wa daga haka tayi ta tsaya sai faman safa da marwa take tana yarfe hannu hannun ta
Jin shiru har yanxu bata fito ba yasa shi bin ta toilet hannun shi yasa ya d'auke a tsorace ta bud'e baki xata saki ihu yayi saurin rufe mata bakin ta da nashi har suka K'arasa kan bed ya kwantar da ita hannun shi yasa yayi switch off d'in hasken d'akin

Cikin rawar jiki ya fara aika mata da wasu xafafan sak'onnin shi lokaci d'aya ya fita daga hayyacin shi yayin da nauwara ta fara kuka ganin yana kok'arin kunce towel d'in jikinta wani karfi taji ya xo mata batasan lokacin da ture shi ba daga jikin ta da wani bala'in gudu ta bar d'akin nashi ta shiga d'akin ta key ta yiwa kofar tana faman ajiyar xuciya gaba d'aya ta gama tsorata da Yah abduljabbar

"noooooo nauwara kada kiyi min haka ki taimaka min pls"
Juyi yake kan bed ya rasa abin da yake mishi dad'i xumbur ya mik'e tsaye yana cewa
"baxan iya hak'ura da ke ba nauwara a yau di'n nan "
Fita yayi daga bedroom d'in nashi ya nufi d'akin nauwara ya ta6a kofar yaji ta a rufe knocking ya fara yi mata amman nauwara tsoro ya hanata bud'e wa gaba d'aya ya hargitsa bashi da nutsuwa a tattare dashi
Duk abin da suke jiddah na jin shi kuka ne ya kubce mata saboda bala'in kishi duk abduljabbar ya mayar da kanshi wajen nauwara kamar bashi ba Duk miskilan cin nan nashi Indai a gabanta ne baya yi

Ganin tana 6ata mishi lokaci tak'i bud'e kofar duka d'aya yayi wa kofar ta rufta ciki duk kuwa da karfin kofar haka ya 6alla ta ya shiga cikin cikin d'akin d'akin duhu dulum Inda shashshak'ar kukan ta yake ji nan yayi ya kamo ta ya hada ta da jikin shi cikin rawar jiki ya fara sarrafa ta yanda yake so gaba d'aya ya gama fita a hayyacin shi kuka nauwara kuwa ta k'asa ma da hka har abduljabbar ya cimma burin shi

Bayan komai ya kammala ya d'auke ta cak toilet yayi da ita ya taimaka mata tayi wanka sannan ya fito da ita shi ma yayi nashi lokacin da ya fito tuni xaxxafan xaxxa6i ya rufe nauwara nan dakyar ya lalla6a ta tasha magani sannan ya rungume ta bata dad'e ba bacci ya dauke ta yayin da shi kuma xuciyar shi cike da tsantsar farin ciki yanda ya samu nauwara a yau sake rungume ta yayi xuciyar cike da farin ciki yayin da sonta ke k'ara ratsa xuciya shi da hka bacci ya d'auke shi

*ASUBA TA GARI NAUWARAN ABDULJABBAR*

Aishat A muh'd
☘☘🍀🍀
*K'ARSHEN WAHALA*
🍀🍀☘☘🍀🍀

*written by*
Aishat A muh'd

_nagode da yanda kike k'aunar littafin nan hafsat muh'd Abdullah (ibsart) wannan page d'in sadaukar wa ne gare ki_❤

*~Pg 70~*

Da asuba ya tashi ya tafi masallaci har ya dawo nauwara bata iya tashi ba tana baccin ta xama yayi kusa da kanta ya sunkuyo da kanshi saitin fuskar ta ya xuba ido ya jima yana kallon ta sannan ya fara shafa mata fuska a nutse ta bud'e idanun ta suka sauka a kanshi lumshe idon tayi tana tunano abin da ya faru tsakanin su jiya da dare wata iriyar kunya ce ta lullu6e ta ta kasa tashi cikin murmishi yace
"morning cwt baby "
Kau da kai tayi tare da xum6ora baki sannan ta juyo ta kalle shi ganin yanda ya xuba mata ido yana kallon ta sai ta d'an harare shi er dariya yayi yana cewa
"I'm so sorry baby nah duk ke kika jawo hakan amman baxa k'ara wahalar da ke ba"
Ya fad'i yana rik'o kunnen shi duk biyun Ya wani marairaice fuska sai abin ya bata dariya duka ta kai mishi a faffad'en kirjin shi hannu yasa ya fisgo ta jikin shi da sauri ta saki er k'ara Kad'an tana cewa
"Arghhh"
A rud'e yace
"mai ya faru habibty "
Cikin shagwa6a tace
"ba kai bane ba ka janyo ni da karfi"
"sorry mu je ki sallah "
Shi ya d'auke ta ya kai ta toilet sannan ya fito wayar shi ne ya d'auki ringing d'an tsaki yaja kowa ne xai dame shi da sassafen dauka yayi da niyyar kashe wayar gaba d'aya sai yaga ogan shi ne yake kira da sauri yayi picking d'in wayar bayan sun gaisa yake sanar dashi wani aiki ne ya taso ana neman da gaggawa nan da 1 na rana ya taho abuja ya amsa okay sir sannan ya ajiye wayar xama yayi yana tunanin gaskia baxai iya tafiya ya bar nauwara sai dai su tafi tare abdulkareem ya nema a waya yana fad'a mishi yayi mishi buking d'in jirgi wanda xai tafi abuja shi da nauwara sannan ya juyo yana kallon nauwara da ke sallah

Tashi yayi ya fita don shiga kitchen ko tea da eggs ne ya soya musu suyi breakfast tsaya wa yayi a kitchen d'in yana tunanin ta yanda xai fara bai iya girki ba flaks di'n shayi ya duba Allah ya taimake shi da akwai don hka ya d'auko frying pan Ya d'ebo eggs da yawa ya fara fasa wa bayan ya gama ya d'auko maggi ya xabga da yawa sannan ya fara yanka albasa tuni ya fara hawaye saboda irin mai shegen yajin nan ce ita ma ya xuba sannan ya kunna gas ya d'ora frying pan ya xuba mai da yawa bai jira yayi xafi ba ya k'wara eggs d'in akai yana jira ya siyo
Chapter 44 · 0% Book details