Sashe 43
Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sun d'au wajen mintuna 5 a Hka Sannan ya sake ta duk kan bed suka xube suna mayar da numfashi a kunyace ta tashi yasa hannu ya xaunar da ita kan cinyar shi yana cewa "ina xakiji "
Jikinta a sanyaye hka ma muryar ta tace "kitchen xan je na had'a mana breakfast "
"ai breakfast is ready don umma ta aiko mana dashi tashi muje ki gani"
Hannun ta ya rik'o suka fito falo har xuwa inda dinning table yake jere da abinci don hka kitchen ta shiga ta d'auko plates,forks da spoon sai cups di'n shan tea sai da ta wanke su tukunna ta fito daga kitchen d'in ta tarar dashi yana amsa waya hka ta xuba mishi chips nd eggs da plantain sai er source a gefe sannan ta hada mishi tea ta ajiye a gaban shi ita ma ta janyo cup ta had'a tea tana kok'arin xama ya rik'o ta ya xaunar da ita kan kafar shi sai da ya gama wayar sannan ya ce "oya bud'e bakin don dura xanyi miki jiya bakici abincin kirki ba "
A kunyace ta bud'e bakin yana bata shi ma yana ci har suka kammala
Fito wa main parlour suka yi ya kirawo jiddah a waya ta fito yana son ganin ta sai da ta6a lokaci Sannan ta fito tana faman cika tana batsewa sai hararar nauwara take wadda ke xaune kusa da abduljabbar kanta a sunkuye nasiha sosae yayi musu da su xauna lafia da juna baya son tashin hankali bayan ya gama ya buk'aci ko da me magana toh duk a jikin su ba wanda yayi magana daga K'arshe yayi musu addu'ar xaman lfy yana gama wa ta tashi ta fita daga falon ko gaisuwar nauwara bata amsa ba
Komawa sukayi part nauwara ko xama basu yi ba suka fara jin danna door bell kallon ta yayi yace "Wannan al'adar tana ban haushi wlh ace wai Idan mutum yayi aure ayi ta xuwa ana damunshi "Mtsww yaja tsaki yana ta mita tana jin shi dariya ce ta kusa kubce mata amman ta danne basu ankara sai jin sallamar mutane suka ji alamar har an bud'e musu kofa da aunty asma'u ya fara had'a ido harara ya dalla mata tare da had'e rai don da gaske sun bashi haushi dariya ta tuntsire da ita tana cewa "auu ashe angon yana nan tunda mun xo ai sai ka fita daman ai ba muxo kai amarya ba "
Mtsww yaja tsaki ya tashi xai fita yaja kunnen aunty asma'u er k'ara ta saki bai kulata ya fice yayin da tace "yau kuma ni xa'a yiwa muguntar lallai abdul"
Mutanen wurin sai dariya suke masu gaida su nauwara tayi sannan ta shiga kitchen tana kok'arin kawo musu drinks fa'iza ta shigo kitchen d'in da gudu ta rungume suna dariya ita ta taimaka mata suka kawo musu drinks da snacks sannan suka kule a daki suna xuba hira fa'iza tana fad'a mata yanda tayi kewar ta sannan ta bata sak'on saleem yana gaida ita
Sai wurin la'asar su aunty asma'u suka tafi Amman Kafin su tafi sai da kai wa jiddah nauwara akayi musu er nasiha ta xaman lfy tun da duk en uwa ne fa'iza bata bisu ba sai da ta taimaka wa nauwara ta gyara ko'ina tare da turare ko'ina da turaren wuta ko'ina ya d'auki k'amshi sannan tayi mata sallama ta tafi....
Aishat A muh'd
?🍀☘☘🍀🍀
*K'ARSHEN WAHALA*
🍀🍀☘☘🍀🍀
*written by*
Aishat A muh'd
*~Pg 68~*
Bayan tafiyar fa'iza wanka ta shiga tayi ta shirya cikin wata atampha d'inkin riga da siket sun amshe sosai light make up tayi kitchen ta shiga ta d'auko kayan abincin da umma ta aiko musu dashi na dare ta jera kan dinning table sannan ta yanka fruits a wani kyakkyawan bowl ta sanya a frige yayi sanyi sannan ta fito parlour kwanciya tayi kan kujera tana kallon wani series film a mbc bollywood tana xaune anan har aka idar da sallahr isha'e tana tunanin ina Yah abduljabbar ya tsaya sai lokacin ta tuna wayarta bata sa charge ba a kashe take bedroom ta shiga tana duban Inda ta ajiye wayar sai ta ganta kan bedside di'n gado tana jikin charge Allah sarki Yah abduljabbar ashe ya samin charge mybe yana ta kira na yaji a rufe tana kok'arin kunna wayar ya shigo bedroom d'in da sallama d'ago kai tayi ta ganshi ya tsaya alamar akwai abin da yake so tayi mishi ganin bata gane abin da yake nufi ba sai kallon kallo suke cikin murmishi yace "habibty baxan fah k'arasa shigo ba sai Kinxo Kinyi min Oyoyo "
Babu musu ta tashi a nutse cikin tafiyar ta ta d'aukan hankali ta K'arasa inda yake ai kuwa ya bud'e hannun shi ta shiga ya mayar ya rufe ajiyar xuciya suka saki lokaci d'aya ya dago kanta yana kallon kyakkyawar fuskar ta yace "kin ga na dad'e ko kiyi hak'uri na tsaya sallama da sauran mutanen da suka rage basu tafi ba sannan na biya ta wajen umma gashi nayi try d'in number ki a kashe I hope kinci abinci"
Ya K'arasa fad'i yana shafa cikinta cikin murmishi tace "naci kai fah "
"ai ni tun breakfast d'in safe ban k'ara cin komai ba "
zaro ido tayi cikin tausayin shi tace
"toh mu je kaci yanxu amman ka dai na xama da yunwa don Allah "
Yaji dad'in abin tace yana fatan xai samu kulawar da yake buk'ata Wajen nauwara langa6e kai yayi yana cewa
"an gama habibty baxan k'ara ba"
Xuba mishi abincin tayi da ido yayi mata alamar ta bashi abincin a baki hka ta daure take bashi har ya koshi sannan ta had'a mishi ruwan wanka yayi wanka bayan ya gyara jikin shi ta kawo mishi fruits di'n da ta yanka d'axu ai kuwa yaji dad'i don yana son shan fruits sai dai jiddah baxa had'a mishi ba sai dai idan yaje wurin umman shi
"Allah yayi miki albarka sweety nah"
Itace kalmar da ya fad'i mata cikin murmishi jin dad'i ita ma ta amsa da
"Ameeen "
Sun d'an ta6a hirar su irin ta mata da miji Kafin ya rungume ta a jikin shi suyi bacci
Tohh acikin en k'wanakin har xuwa lokacin da nauwara tayi Sati d'aya a ranar da tayi wanka period d'in ta ya d'auke a ranar abduljabbar xai bar d'akin ta baiso hkan ba amman bashi da yanda xai yi tunda hka addini ya tsara
Acikin k'wanakin nan ba k'aramin shakuwa da juna suka yi ba sosai nauwara take yi mishi biyayya da kyautata wa har wata er k'iba yayi ta kwanciyar hankali duk abin da yake so tana kok'arin yi mishi duk wani tsoron shi da take da ta daina ya janyo ta jikin shi sosai ya koyar da ita darrusa masu wuyar fassara kallon ta kawai ba k'aramin sashi farinciki yake ba
Tana kiran su umma a waya su gaisa ta kirawo fa'iza da saleem su sha hirar su sosai, yau gaba d'aya hka ta wuni cikin sanyin jiki saboda abduljabbar xai koma d'akin jiddah ya sabar mata da abubuwa sosai gashi xatayi missing di'n shi na tsayin k'wana 2
Bayan ta idar da sallah isha'e ne ta fito babban parlourn Inda xasu yi dinner d'in dare so yake ya had'a su a dunga cin abinci tare ko sa saba da juna xama tayi kan kujera ba kowa a parlour alamar abduljabbar bai dawo ba jiddah kuma ana d'aki
Sallamar shi ce ta katse mata tunanin da take da sauri ta tashi xata rungume shi sai ta tuna yau jiddah ce da wannan tar6ar xata juya kenan da sauri yasa hannu ya rungumo ta jikin shi yana cewa "ya xaki juya kuma bayan kuma Kinsan ke nake jira? "
Cikin sanyin murya tace
"kada aunty jiddah ta fito ta ganmu a haka baxa ta ji dad'i ba"
Mtsww yaja d'an k'aramin tsaki
"toh ai ba wani abun muka yi ba"
Suna cikin haka jiddah ta fito daga part d'in ta nan nauwara ta fara kici kicin kwace jikin ta amman sai ya sake Kank'ame ta ba k'aramin haushi ya bawa jiddah ba wani kishi ne ya kamata a fusace ta juya xata koma d'aki taji muryar shi yana cewa
"ina kuma xaki tafi ki xuba min abinci yunwa nake ji"
Juya wa tayi cikin 6acin rai ta nufi wajen dinning table tana gunguni, kamo hannun nauwara yayi suka K'arasa wajen tare da xama suka fa cin abincin toh ita dai nauwara Kad'an ta iya ci don abincin bai yi mata tana gama wa ta mik'e tsaye tana yi musu sai da safe da sauri ya Kalle ta yace
"ba dai bacci ba tun yanxu? "
Hammar k'arya tayi tace
"bacci nake ji Allah "
"okay ki Bari na rakaki "
"ah yi xaman ka, aunty jiddah asuba ta gari "
Harara ta watsa mata cikin tsanar ta hakan da tayi yasa nauwara wani dabara ya fad'o mata K'arasa wa tayi inda abduljabbar yake xaune ta rankwafo xuwa dai dai fuskar ta bashi peck a tsakiyar leb'en shi tare da cewa
"xanyi missing di'n ka baby nah gud nyt "
Tana gama fad'in hka ta wuce cikin tafiyar ta ta jan hankali don ta kular da jiddah kawai tayi hkan dariyar mugunta ta dunga yi a xuciyar ta
Sakin baki Jiddah tayi tana ganin wannan felek'en na nauwara xuciyar ta idan tayi dubu ta 6aci ga wani mahaukacin axabbaben kishi ya rufe ta shi kuwa abduljabbar mamakin abin da nauwara tayi ya dunga yi amman kuma tayi bala'in birge shi wani sonta da k'aunar ta tare da sha'awar ta suka k'ara shigar shi yana murmishin jin dad'i yace
"jiddah kinga yanda ake kula da miji ya kamata ki d'auki course"
Fuuu ta tashi a fusace ta bar wajen dariya sosai ya bata shima nashi d'akin yayi toh har bacci ya d'auke shi jiddah bata shigo d'akin ba yasan tayi fushi kuma bashi da lokacin tsayawa rarrashin ta da tunanin nauwarah bacci ya dauke shi