Sashe 31
Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Bismillah yayi ya fara cin abincin lumshe idon shi yayi saboda jin dad'in girki kai gaskia Idan na samu yarinyar nan naga ma more wa ta had'a duk abin da nake so wajen macen da nake so, abincin nan yaci sosai yaushe rabon da yaci abinci kamar hka har ya mance yana cikin hka umma suka dawo ba k'aramin jin dad'in ganin shi umma tayi ba bakin ta yak'i rufuwa shima kanshi yaji dad'in ganin umman tashi fa'iza tana gaida shi ta wuce d'akin su
Kwance ta tarar da nauwara kan bed sai faman chatting take a what's app d'ago kanta cikin murmishi tace "Har Kun dawo, shine kuka gudu kuka barni? "
"umma ce ta ce a kyale ki tun da bacci kike"Cewar fa'iza "kinga Yah abduljabbar kuwa yanda ya koma yayi kyau kamar mai rayuwa a kasashen k'ank'ara "fad'in nauwara kenan dariya fa'iza tayi sannan tace "kai nauwara? "
"wlh da gaske nake, ai ina mamakin yanda jiddah take 6ata mishi rai duk lokacin da ya sake aure matar tana kyautata mishi wlh ta xama sorry"cewar nauwara, fa'iza ta amshe da cewa "ke dai kyale ta kawai swai sunan Hka wayayyiwa tafi bawa aikin ta mahimmanci akan kula da mijin ta "
"Hmmm nauwara tace sannan ta cigaba da cewa "tabbb wlh na samu miji kamar Yah abduljabbar xa'a ga kula da miji ba macen da xai k'ara kallo da sunan auren ta"
"ai anyi k'atuwar banxa bata iya komai ba "
Dariya suka tuntsire da ita tare da tafawa sannan suka mik'e parlour suka fito suka tarar baya nan har ya tafi nan nauwara tayi wa umma da sannu da dawo wa
A hankali wani tunani ya fara darsuwa cikin xuciyar umma wanda ta tabbatar Idan hkan ya kasance xata fi kowa farinciki.......
*Aishat A muh'd*😘
🍀🍀☘☘🍀🍀
*K'ARSHEN WAHALA*
🍀🍀☘☘🍀🍀
*written by*
*Aishat A muh'd {Aunty}*😘
*~Pg 54~*
Jiddah fah ta shiga wani hali akan yanda abduljabbar ya d'auke mata wuta baya shiga harkar ta k'wata k'wata ko kallon Inda take baya yi abin ba k'aramin damun ta yake ba karshe sai ta yanke kai k'arar shi wajen umma don hka ana tashi daga office tayi gidan su Abduljabbar
Xaune suke a bedroom d'in umma bayan jiddah ta gama kwararo mata bayanin halin da take ciki nan dai umma tayi mata nasiha sosae don hannun ka baya ta6a ri6ewa ka yanke duk da ba k'aramin jin haushin jiddah tayi ba akan xubar da ciki sai dai aikin gama ya gama sai dai a guji gaba
Bayan ta gama yi mata nasiha ne umma ta kirawo abduljabbar kan bayan sallahr mangariba tana neman shi yaxo, bai kawo komai a ranshi don hka ya tabbatar mata Insha Allah xai xo suna gama wayar ta Kalli jiddah tace "fita parlour ki xauna wajen en uwan ki, Kafin yaxo "
Badan taso ba ta fito parlourn ranta a had'e Don ba k'aramin tsanar nauwara tayi sai dai bata same ta a wajen ba sai fa'iza da saleem suna kallo
Ko kallon Inda suke batayi ba xama tayi akan kujera tare da kiran er aikin umma hajja ta k'araso da sauri ta xube a gaban ta cikin girmama wa sai da ta harare ta tare da jan tsaki sannan tace "maltina Mai sanyi xaki kawo"
"toh "
Ta amsa tana mik'e wa har ta juya taji tace "ji mana" jiyo ta tare da sake tsugunna wa tace "me kuka girka ne? "
"ai umma da kanta take girkin su en aiki basa yi mata" Cewar hajja mai aiki
"okay ki xubo min Ko mai suka girka yanxu ki kawo min"
Tashi tayi ta wuce kitchen cikin en mintuna ta shirya mata abinci ta kawo mata gaban ta sannan ta juya ta tafi, fara cin abincin tayi tare da janyo wayar ta data ta bud'e nan messages suka fara shigo wa tana cin abinci tana faman chatting, fa'iza tana daga gefe tana aika mata da harara wannan matar akwai shegen iyaye kamar wata er shugaban k'asa Mtsww taja d'an tsaki cike da jin haushin jiddah
Lokacin da umma ta kirawo shi yana tare da abdulkareem yana fad'a mishi abin da yake cikin xuciyar shi kusan shekara 2 yana fama da son ta shifa ya gaji da wannan abun yana fad'i wa abdulkareem mai xaiyi Idan ba dariya ba sai da yayi san ranshi dakyar ya tsagaita da dariyar saboda ganin ran abduljabbar ya soma 6aci mik'e wa yayi tsaye yace "Don ina fad'a maka matsala ta naxo ka bani shawara shine xaka tasa ni a gaba ka nayi min dariya ngde "
Da sauri abdulkareem ya rik'o shi cikin rarrashi yace "calm down captain Idan dariya ta ta6ata maka rai I'm sorry xauna muyi magana wlh naji dad'in wannan maganar sosai "
Xama sukayi sannan abdulkareem ya cigaba da cewa "so ni a tawa shawarar kawai ka xaunar da ita ka fayyace mata abin da ke cikin xuciyar ka"
Harara captain ya watsa mishi kafin yace "Wannan ai salon raini ne ina fad'a mata xata rainani kasan kuma banason raini"
Dariya ya ke son yi amman ya danne ta saboda sanini halin abokin nashi shima hararar tashi irin ta wasa yace "Haba captain wanne raini kuma kasan nauwara bata daga cikin irin yaran nan masu rawar kai a nutsu take ba ruwan ta wlh kawai ka yarda da abin da nace "
Gid'a kai kawai captain yayi ba don ya yarda da abin da abdulkareem yace ba shi ai yana ganin xubar da girma ne ya dubi tsakar idon ta ya furta mata kalmar so da hka suka yi sallama abdulkareem yana k'ara bashi k'warin gwiwa
Kai tsaye masallaci ya nufa bayan yayi sallahr mangariba sai ya xauna sauraren wa'azi sai da akayi sallahr isha'e sannan ya shiga motar shi kai tsaye gidan su ya nufa hon yayi Mai gadi ya bud'e mishi gate tun Kafin yayi parking idanun shi suka hasko masa ita da taimakon hasken da mamaye farfajiyar gidan kamar rana tana xaune kan farare kujeru tare da wani matashin saurayi suna hira cikin kwanciyar hankali sai faman murmishi nan nata wanda yake matuk'ar so take yi har da er dariyar nan ta ta mai ban sha'awa
Wayyo Allah xan so kuga yanda fuskar abduljabbar ta koma nan da nan idanun shi suka kad'a sukayi ja fuskar nan ta gama rine wa da 6acin rai tsantsa jikin shi har wani rawa yake saboda tsabar kishi a fusace ya fito daga motar ya nufi inda suke
Yana k'araso wa kafa yasa yayi ball da table d'in dake gaban su wanda yana fad'uwa ya rugurguje lemo da ruwan kai had'e da kofuna suka tarwatse a firgice suka mik'e tsaye nauwara kallon fuskar shi tayi sai da fitsari ya kusan kubce mata irin yanayin da ta ganshi iri d'aya da yanayin da ya ta6a tarfa su a abuja jikin ta 6ari kawai yake
Cakumo wuyan rigar guy d'in yayi cikin wata irin tsawa yace "Kaiii Mai kake yi anan uban wa ya baka ixinin shigowa gidan nan?"
Guy d'in da ya gama tsorata da abduljabbar cikin rawar murya ya fara magana "ni... ni sau.... saurayin ta ne mun had'u a skul ne kuma auren ta xanyi tsakani da Allah"
Cikin 6acin rai yace "toh wa ka tambaya har ya baka ixinin shigowa? "
Shiru yayi yana rarraba ido hanyar gudu wa kawai yake nema kuma ya rasa nan captain ya sake daka mishi tsawa cikin rawar jiki ya ce "a gaskia ban nemi ixinin kowa ba na tura a kirawo min ita amman don Allah kayi hak'uri xan turo iyaye na ayi magana wlh da gaske n....... "
Kafin ya K'arasa fad'i captain ya watsa mishi mari cike da tsananin kishi sai da guy d'in nan yayi er k'ara saboda xafin marin yana huci yace "daga yau kada na sake ganin ka a gidan nan kuma ko a hanya ka sake tare ta xakayi bayani san sa a kulle ka naga uban da ya tsaya maka irin Kune masu hure wa yara kunne don hka get outttt"
Ai bai gama rufe bakin shi ba tuni ya K'arasa motar shi a 360 yaja motar da gudu ya bar gidan baya fatan sake xuwa har abada don ba k'aramin tsorata yayi da captain ba
Yana fita daga gidan nauwara ta tattara siket d'inta ta kwasa da gudu cikin gidan karaf suka yi karo da jiddah wadda ta gaji da xaman jiran abduljabbar ta taso xata tafin kallon kallon suka tsaya yi a fusace jiddah ta d'aga hannu xata mari nauwara caraf taji an rik'e hannun nata da sauri ta d'ago kai don ganin wane ya rik'e mata hannu............
*Aishat A muh'd*😘
🍀🍀☘☘🍀🍀
*K'ARSHEN WAHALA*
🍀🍀☘☘🍀🍀
*written by*
*Aishat A muh'd {Aunty}*😘
*~Pg 55~*