Sashe 6
Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nauwara kuwa tun daga nesa Kad'an tace ya sauke ta ce " _don Allah malam ko xaka jira ni na fito ba dad'e wa xanyi ba xan biya ka har xaman da kayi_"
" _toh ba damuwa xan jira ki_"
Mai keken napep ya bata amsa juya wa tayi ta fara tafiya a hankali har ta k'araso gidan abin da ya bata mamaki ganin kofar a d'an bud'e a hnkl ta tura Kad'an ta d'an leka sai taga ba kowa tukunna ta shiga ciki da addu'a a bakin ta sai da tayi 'yar tafiya Kad'an tukunna ta isa bayan gidan ta window ta fara lek'e sai taga falo ne hadadde ladi na xaune akan kujera ita kad'ai bayan 'yan mintuna sai taga an bud'e kofar falon an shigo batayi mamakin ganin su ba Alhj salisu da Alhj lawan shana sai 'yar shi kuma matar Alhj salisu Wato hjy binta bata jin abin da suke fad'a amman ta ga ladi ta basu files d'in da ta d'auko sai da ya dudduba Kafin ya d'ago kai cikin b'acin rai yace da karfi har nauwara tana jiyo wa
" _wad'annan ae ba original d'in takardun bane me yasa baki duba sosai ba to ina computer tun da nasan duk wasu abu masu mahimmanci suna ciki_"
Cikin muryar 'yan duniya tace " _yo ae ni baka ce na d'auko da computer ba don wlh har naje xan d'auka na tuna bakace na d'auko ba_"
Mtssss suka ja wani tsaki a lokaci d'aya kafin tace " _yau da dare sai na d'auko amma kai xaka xo ka karb'a gaskia ni wlh wannan yarinyar nauwara ita take ban tsoro ta fiye sa ido da yawa ga shegiyar tambaya_"
A kufule Alhj salisu yace " _ina Ae xancen gama ya gama don bama xaki samu wannan computer ba amman nasan ta yarda xan b'ullo abun, ae ba ke kadai wannan shegiyar yarinyar take yiwa hka ba ko ni hka take min kuma na kusan kawo K'arshen al'amarin_"
Nan yayi musu magana a hankali gaba d'aya suka kyalkyale da dariyar da ta firgita nauwara jiki na rawa ta d'auke su pictures a wayar ta da gudu ta fice daga gidan ta fad'a cikin keken napep d'in tana mayar da numfashi Kafin tayi mishi magana su tafi ta da machine din yayi suka tafi......
Alhj salisu ya dawo da kallon shi daga jikin window da nauwara ta mak'ale ashe yana kula da ita shi yace ma mai gadin ya bar Wajen gate saboda yasan xata xo sosai yarinyar take bashi mamaki yanda take da jarumta hka da ace namiji ne ae da tuni asirin su ya tono kai dole ne ma ya d'au mataki akan yarinyar nan tun Kafin ta bashi mamaki bai sanar dasu ba da hka suka watse gaba d'ayan su
*_Aishat A muh'd {aunty}_* 😘
[2/19, 4:54 PM] Aishat A muh'd ✍🏻: 🍀🍀☘☘🍀🍀
K'ARSHEN WAHALA
🍀🍀☘☘🍀🍀
*NA*
*_Aishat A muh'd {Aunty}_*
*~pg 10~*
A dai2 bakin gate mai keke napep ya sauke nauwara ta fito bayan ta biyashi kud'in shi bata tsaya karb'ar canji ba ta wuce cikin gidan don gaba d'aya a rude take batasan mai uncle d'in su ya radawa masu a kunne ba don tasan abin arxiki bane sai da taxo dai2 shiga falo ta d'an dai daita nutsuwar ta da sallama ta shiga ammi da safah suka amsa mata kafin ta xauna safah tace
" a yawo sai ynx kikayi ra'ayin dawo wa"
Hararar ta nauwara tayi had'e da murguɗa mata baki kafin tace "ohhh aunty safah wllh kin cika sa ido ina ruwan ki dani ne"
Ammi ce tayi mata dak'uwa tace "gidan ku nauwara,safah kike cewa tana sa ido to idan bata sa miki ido ba wane xai sa miki ni wllh yawon nan naki ya isheni"
Cike da shagwaɓa tace "hba ammina Allah aunty safahr ce sai a hankali, kuma fitar da nake tana da dalili"
Kafin wani ya k'ara magana a cikin su ladi ta shigo falon da sallama ammi da safah sune suka amsa mata but nauwara harara ta watsa mata hannun ta d'auke da k'atuwar ghana must go kaya ne aciki amman ko rabin jakar basu kai ba cikin ladabin munafurci tace
"hajia na dawo"
"okay, sannu da dawo wa dafatan ba'a taɓa miki komai aciki ba?"ammi ta tambaye ta murmishi ta saki sannan tace
"ae naci sa'a hajia don basu taɓa komai ba hankalin su bai kai wajen ba"
Daga hka ta mik'e ta nufi bedroom d'in da aka bata nauwara ta bita da harara har da jan tsaki jin tsakin da taja yasa ammi da safah kallon ta
"Lfyn ki kuwa nauwara kike tsaki ke d'aya?"
ammi ta tambayi nauwara yatsina fuska tayi kafin tace "ni wllh ammi wannan er aikin da uncle ya kawo mana ita ban yarda da ita ba ni tsoro ma take bani"
Harara ammi ta xabga mata kafin tace "bana son irin hka nauwara Hka kawai ki tsani mutum ba dalili,idan ma tsoro take baki duk lokacin da kika ganta kiyi addu'a kawai amman kada ki sake ki nuna mata na gaya miki "
Zumɓura baki tayi kafin ta tashi tsaye tayi gaba tana d'an k'unk'uni safah tace " Allah ya shirya ki wllh"
Cikin tsiwa ta juyo tace "idan da gaske kike toh Ameeen "
Har ta bud'e baki xatayi magana ammi ta dakatar da ita ta hanyar d'aga mata hannu shiru tayi cike da takaicin abin da nauwara tayi mata.
*BAYAN K'WANA BIYU*............
Nauwara bata k'ara fita ba acikin k'wana 2 nan tana gida a xaune da tunanin yanda xata ɓillo da Wannan al'amarin don tana tsoron kada su nemi hallaka su wasu hawaye masu xafi suka sauka kan fuskar don ta tuno da abban ta takai wajen 5mint tana kuka Kafin ta mik'e ta shiga toilet alwala ta d'aura bayan ta fito ta shimfid'a abin sallah ta fara nafilfilo tare da addu'ar Allah ya shiga tsakanin su da su Alhj salisu.......
Kamar yau ranar monday da misalin karfe 1:30 na rana Alhj salisu ya xo gidan su nauwara a falon k'asa ya samu waje ya xauna bai fi 3mint da xama ba ladi mai aiki ta fito daga kitchen suna had'a ido dashi suka saki wani murmishi a tare kafin yace mata
"Yawwa ladi yi min magana da hajiar ki turo min ita don ina son a yau ayi ta takare wllh"
Harara ta watsa mishi kafin tace "nima ae na gaji da xaman bauta wlh gwara ayi ta a watse na samu kaso na sannan na tafi inda nafi wayo ( _daman ladi karuwa ce yaje ya d'auko ta don tayi mishi wani aikin da farko bata yarda ba sai da taji magudan kud'in da xasu bata yasa ta amince da hkan_)
"shegiyar karuwa ae kuwa anjima Kad'an xaki tafi sai ki d'ora inda kika tsaya"
Mtssss taja tsaki ta shige xuwa stairs don ta kirawo ammi da sallama ta shiga ammi ta amsa mata sallamar ta juyo don taji lfy wow masha Allah Kaee na yarda da salisu da nace sai ya aure ta Gasky akwai kyau sosai ita kanta ta burge ta balle namiji dakyar ta sai ta kanta cikin ladabin munafurci tace
"Hajia daman Alhj salisu ne yaxo yake son magana dake"
"okay,kice mishi ina xuwa Ki kai mishi ruwa da drinks"
"angama hajia"
Nan ta fito xuwa down stairs kitchen taje ta kawo mishi abin da ammi ta ce ta bashi ajiye mishi tayi akan table Kafin ta tsiyaya mishi lemon ta bashi cike da wani iyayi cikin murmishi tace
"amman don Allah anjima na d'an xagayo guest house ka d'an rage min xafi kaga yau wajen 1wk ba harka"
Ae tuni ta tsumashi da salon ta yace "kada ki damu ki xo nima na d'an huta da.............. "
Kafin ya K'arasa fad'i an turo kofar falon an shigo a raxane suka juya gaba d'ayan su cikin tsananin tsoro............
Toh masu karatu sai ku canka na baku gari lol
*_Aishat A muh'd {aunty}_*😘

*"Wannan pg d'in ki ne my sadeey saNaz thanks for the love and support, Allah ya bar xumunci ameeen*"
*~pg 11~*
A raxane suka juya don ganin mai shigowa a lokaci d'aya suka saki ajiyar xuciya ta kwanciyar hankali ganin safah ce ta shigo tuni Alhj salisu ya wayance yana cewa
"maxa ki d'auke drinks d'in nan ya isheni hka"
Da sauri ladi ta d'auka ta shige kitchen safah tace
"uncle ina yini? "
"Lfy qlau 'yata, ya skul dafatan ana bada himma a karatu?? "
Alhj salisu ya tambayi safah kamar wani na gari nan kuwa xuciyar shi cike da tarin tsanar ta Allah ya taimake shi ba shegiyar d'ayar bace (nauwara yake nufi) da itace sai ta d'ago wani abun cike da murmishi safah tace
"skul lfy qlau uncle, sosai ma ina mai da hankali"
"toh yayi kyau hakan"
Daga hka safah ta shige ta nufi stairs shi kuwa ya bita da harara kamar idanun shi sa fad'o k'asa shi ae kishi yake dasu kamar yanda yake kishi da uban su wani k'amshin turaren mai sanyin k'amshi ya shak'a a hancin shi da sauri ya d'ago kanshi tuni ya shiga wani hali ya kiɗime ganin yanda tayi mishi kyau kamar bata haifi su safah ba dakyar ya iya saita kanshi suka gaisa kafin su yi shiru na wani d'an lokaci can Alhj salisu ya fara da cewa
"daman abin da yasa kika ga naxo nasan xakiyi mamakin hkan toh ba wani abunne ba illa ina son ki amince min na aure ki!!!"
Dummm gaban ammi ya fad'i a matuk'ar tashin hankali ta d'ago kai ta kalle shi tace "sake mai2 ta abin da kace don banji sosai ba? "
Murmishi ya saki tare da gyara xaman shi tukunna ya sake mai2 ta mata maganar wani kallo ta watsa mishi cike da tsantsar tsanar don sai da gaban shi ya fad'i ganin yanda ya karanto tsantsar tsanar shi a fuskar ta amman hka ya dake cike da tsawa ammi tace