Sashe 51
Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka bakuwar dasu abba suka taimaka watan ta uku kenan a gidan tayi kyau abinta duk ramar nan ta ciko umma har tsorata take da kyanta basu ta6a had'u wa da nauwara da saleem ba sai fa'iza ta sani duk sa6ani suke sau nawa nauwara take kai mata abinci ko ta shigo 6angaren umma amman basu ta6a hadu wa da juna ba
******
Yau tun safe nauwara fa'iza da saleem ba xama don yau ne birthday d'in na'eem da ameer yau suka cika shekara uku da haihu 6angaren garden nan xasu yi taron birthday di'n an gyara wajen ya sha decoration Kala Kala masu matuk'ar kyau wajen ya had'u sosai anyi musu birthday cake mai hawa uku an rubuta sunan su yayi kyau ga en skul d'in su en yara an gayyato su wasu ma har da iyayen su
Tun safe aunty asma'u ta taho tare da yaran ta Hka ma aunty kausar sai shirye shiryen su suke da yamma xa'a yi duk an gama shirya komai har da abincin da snacks xuwa su drinks duk an tanadar wanda xa'a ci a sha
Karfe 4 na yamma mutane suka fara taruwa a gidan sai kaga mata da miji da en yaran su sun taho gwanin sha'awa duk an taru an xaxxauna ana jiran Fitowar twins kid'a ne mai taushi da sanyi yake tashi a wajen ga sassanyar iskar yammaci mai dad'in gaske ga k'amshin furanni da suke tashi a wajen
Wow masha Allah kallo ya koma kan su nauwara da twins tasha wata hadaddiyar gown pink colour mai adon flowers black a jiki tayi rolling d'in kanta da black veil mai adon flowers d'in pink takalmi hill shoe bak'i shi ma tayi matuk'ar yin kyau baka ce ita ta haifi su na'eem tana rik'e da hannun twins sun sha kaya iri d'aya english wears jeans ne Blue a jikin su da maroon di'n riga sai takalmi min kafar su maroon da ratsin bak'i a jiki ba k'aramin kyau suka yi ba yaran kannan nasu yasha gyara irin gyaran gashin kan sharukhan da yayi a film d'in R one...lols
Cikin nutsuwa suka K'arasa wajen nan aka fara tafi ana yi musu wak'ar happy birthday fa'iza da saleem suna watsa musu red flowers a jikin su sosai abin ya k'ayatar da mutanen gurin masu d'aukan pictures a camera da waya sai fama suke
"Don Allah ki d'aure ki tashi muje Wajen birthday d'in nan"
Cewar umma tana xaune kusa da maimuna murmishi tayi sannan tace
"da ban yi niyyar xuwa ba saboda xan tuna wani lokaci kamar hka da ya wuce a rayuwa ta amman tun da kin matsa tashi mu tafi murmishin jin dad'i umma ta saki sannan tace
"Yawwa k'awata nagode sosai "
Tashi tayi had'e da d'auko k'aramin kwalin gifts di'n da xata bawa twins sannan suka fito daman tuni aunty sadiya ta wuce wajen partyn
Sun xo wajen farfajiyar gidan mai gadi ya bud'e get wata hadaddiyar mota k'irar Range Rover black colour ta danno cikin gidan umma taja ta tsaya cike da mamakin wane a wannan motar a hankali mai tuk'in motar yayi parking ya fito ganin abdulkareem ne ya fito yasa umma murmishi daman shi ake jira difff wannan murmishin ya mak'ale sakamakon Fitowar abduljabbar daga cikin motar yana sanye da kakin shi ya k'ara kyau sosae cikin tafiyar shi ta sadaukan maxa ya K'arasa inda umma take tayi suman tsaye don bata ta6a tunanin xata ganshi a wannan lokacin ba cikin tsananin farinciki ya rungume ta yana cewa "Nayi missing di'n ki umma nah nasan ni mai laifi ne but I'm so sorry baxan k'ara mai maita hkan ba i promise to u baxan kuma ba kiyi hak'uri ki yafe min "
Ture shi tayi daga jikin ta ta Kalli abdulkareem da maimuna tace
"mu k'arasa wajen kada a yanka cake muna nan"
Duk jikin su yayi sanyi ganin ko halin ko in kula da tayi da abduljabbar ta kama hannun ta suka yi gaba abduljabbar kuwa jikin shi ya gama yin sanyi abdulkareem ne ya rik'e mishi hannu yana cewa
"kayi hak'uri daman dole sai ka fuskanci hkan mu tafi wajen birthday d'in twins di'n naka, ina ka ajiye gifts di'n da xata basu d'auko mu tafi "
D'an murmishi yak'e yayi jikin shi a sanyaye ya bud'e motar ya d'auko sannan suka nufi wajen
Nauwara lokaci guda taji gaban ta yana mugun fad'uwa ta rasa dalilin Hka addu'a ta cigaba da yi a xuciyar ta har xuwa lokacin da xa'a yanka cake
It's ce a tsakiya ta d'an rankwafo Kad'an hannun ta rik'e da wukar yayin da na'eem yake daman ta ameer 6angaren hagun ta sun sanya hannun su d'aya d'aya sun rik'e wukar da hka suka yanka cake ta yanko ta bawa na'eem sannan ameer sannan ita ma suka bata a baki gaba d'aya wajen ya d'au tafi
A dai dai lokacin umma da maimuna suka k'araso wajen tare da su Abduljabbar dake bayan su tun da ya d'ora ido akanta ya gane ta don baxai ta6a manta kamannin ta ba tsayin shekara uku da rabuwar su sai yau ya sake sanya ta a idon shi yayi mamakin yanda ta k'ara kyau ta goge kamar ba nauwaran da ya sani ba wayyo readers xan so ku ga yanda abduljabbar ya koma a lokacin kasa tafiya yayi sai da abdulkareem yaja hannun shi ko takan twins di'n da yake d'okin gani bai yi ba tun da yaga nauwara komai nashi ya tsaya da aiki
A nutse ta dago da dara daran idanun ta suka had'a ido da abduljabbar ido cikin ido wata irin fad'uwar gaba taji lokaci guda shekara uku rabon da ta ganshi amman sai ta wayance har da murmishin yak'e ta Kalli abdulkareem da yake mik'a wa twins gifts di'n shi cikin xaxxak'ar murya ta wadda ta kusan sumar da abduljabbar tace
"mun yi fushi uncle sai yanxu kaga damar xuwa"
Cikin er dariya abdulkareem yace "ayi min afuwa wani babban uxiri ne ya rik'e ni amman ai gashi naxo"
"toh anyi maka amman ka sani wannan shine last"
"na yarda mamien twins "
Lokaci d'aya suka saki murmishi sannan ta wuce ko Inda abduljabbar yake bata k'ara kallo ba suna tsaye ana ta basu gifts nauwara ta d'an ja gefe tana amsa waya duk inda tayi abduljabbar ya kafe ta ido ga wani shegen kishi da yake nukurkusar shi ganin yanda maxan wajen suke bin ta da kallo ( ni kuwa nace tabbb abduljabbar kana da aiki a gaba)
A lokacin maimuna ta k'araso wajen xata bawa twins gifts har ta basu xata juya ta tafi wayar hannun ta ta fad'i k'asa da sauri nauwara ta tsugunna xata Mik'o mata tun daxu take kallon matar amman bata ga fuskar ta ba ita ma maimuna a dai dai lokacin ta mik'a hannu xata dauki wayar sai dai nauwara ta riga ta d'auka mik'a mata wayar take a dai dai lokacin ta d'ago kanta karaf suka had'a ido nauwara da matar lokaci d'aya suka yi suman tsaye baki na karkarwa nauwara tana son magana amman maganar tak'i fito wa daga bakin sai ta tafi luuuuu xata fad'i k'asa cikin matuk'ar xafin nama abduljabbar da Duk idon shi yake kan nauwara ya taro ta jikin shi a sume "nauwarahhh!!! "
Ya furta da k'arfi yana Jijjiga ta hkan da yayi shi ya janyo hankalin su umma da sauran jama'a kansu matar tana tsaye ita ma har lokacin da sauri saleem ya d'auko robar ruwa xai xuba mata sai suka had'a ido da maimuna cillar da robar ruwan yayi tare da d'ora hannun shi a kai yace "am....... " bai K'arasa fad'i ba ya xube shi ma sume ita ma maimuna xube wa tayi a sumen saboda tsabar kad'uwa da tayi da fatalwar yaran ta......
Aishat A muh'd
🍀☘☘🍀🍀
*K'ARSHEN WAHALA*
🍀🍀☘☘🍀🍀
*written by*
Aishat A muh'd
*~Pg 78~*
Gaba d'aya hankalin su umma yayi masifar tashi ganin su nauwara a sume duk matan sun rud'e sai abdulkareem ne yayi jarumtar yayyafa musu ruwa ban da nauwara da take jikin abduljabbar yana faman jijjiga ta tare da kiran sunan ta ga twins a hannun fa'iza suna kuka da kiran mamien su
Hankalin umma ne yayi kan nauwara sai lokacin ta ankara da tana jikin abduljabbar ai kuwa wajen ta nufa tare da sa hannu ta rik'o ta, tana kok'arin raba ta da jikin abduljabbar cikin marairaicewa yace
"umma bari na kai ta hospital Har yanxu bata farfad'o ba "
Duk da halin da suke ciki na tashin hankali sai da umma ta dalla mishi harara tare da cewa
"cika min yarinya ba ruwan ka da ita Idan ma ta kama akaita hospital d'in ae ba kai xaka kai ta ba"
ranshi ya 6aci da abin da umma tace sai kawai ya sake ta ya fice daga wajen a fusace ko ta kan twins bai yi ba
Ajiyar xuciya ta saki tare da bud'e idon ta a nutse ta fara duba cikin d'akin tare da tunanin mai ya same ta cikin lokaci k'alilan ta tuno da komai xumbur ta tashi daga kwance da take sai lokacin su umma suka san ta farka
"ammi nah!"
Da sauri maimuna wadda nauwara ta kirawo da ammi ta isa inda take ta rungume nauwara
"ammi na mafarki nake ko ido biyu ke nake gani? "
cikin kuka ammi tace
"ba mafarki kike ba nauwara nice ammin ki ashe kuna raye bai kashe min ku ba "
Saleem ma yaxo ya rungume su suna kuka bana wasa ba su umma suna daga gefe suna goge hawayen tausayin su, sai da suka yi kuka sosai umma da aunty sadiya dasu aunty asma'u suna rarrashin su sannan suka dai na kukan sai faman sauke ajiyar xuciya suke gashi suna rik'e da hannun ammi don gani suke kamar xata dad'a gudu wa ta bar su