← Book details Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 73

Sashe 21

Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Abduljabbar ya Jijjiga kai alamar ehh doctor ya cigaba da cewa "to a yanda na kula da kafar ta xamu iya yi mata aiki ta dawo dai tana tafiya kamar da sai dai aikin akwai matuk'ar tsada gaskiya, idanun ta kuma ssai an dad'a dubawa ko suma xamu iya aiki akan su"....

???☘☘????
*K'ARSHEN WAHALA*
????☘☘????
*Written by*

*Aishat A muh'd {Aunty}*??

_hak'k'a rayuwa da masoyi na tsakani da Allah Akwai dad'i don kowanne hali kashiga baxai guje ka sai ma ya k'ara nuna maka kauna da tausayi, Allah ka barmu da masoyan mu Ameeen thumma Ameeen_❤

*~Pg 37~*

Shiru yayi na en mintuna Kafin yaja gwauran numfashi ya fara da cewa "Wannan ba matsala bane doctor Indai xata samu lafia is good,yaushe kake ganin xa'a ku fara yi mata aikin? "

"ehhh toh sai dai an gama binciken tukunna xamu ga yaushe xaayi aikin"

"Shikenan sai ku fara daga yau, xuwa anjima xan dawo naji komai "

"an gama yalla6ai "

Daga hka ya fice daga office d'in bai k'ara shiga d'akin su nauwara ba ya fice daga asibitin gaba d'aya, gidan su ya nufa kai tsaye akan bed d'in umma ya xube yana tunanin yanda kaddara ta had'a su da yaran nan ya matsu yaji labarin su don yasan yanda xai taimaka musu yana cikin tunanin nan umma ta shigo d'akin kai tsaye don tasan bata bar kowa a d'akin ba don ko sallama batayi ba turus tayi taja ta tsaya cikin mamaki don sam batayi tunanin yaxo kano ba k'araso wa tayi kusa da gadon ganin baisan ta shigo d'akin ba don ya xurfafa a tunani sosai

A hankali umma ta d'ora hannun ta akan shi cikin nutsuwa tace "Abdul lafia kake kuwa irin wannan dogon tunanin? "

Lumshe idon shi yayi Kafin ya sake bud'e su gaba d'aya cikin yanayin er shagwa6ar da 'ya'ya suke yiwa iyayen su ya fara magana "umma na gaji ne kawai jiya Shigowar dare nayi bansamu cikakken bacci ba gashi da safe da wuri na tashi "

Murmishi tayi sannan tace "hmm Abdul ni ina mamakin ka ace wai baxa ka dunga shiga jirgi ba sai dai ka taho a mota komai dare "

Er dariya yayi mai ban sha'awa wadda ta k'ara fito da tsantsar kyanshi yace "uhm uhm umma na fison tafiyar mota shi yasa "

Ya cigaba da cewa "Yawwa umma na mance ban sanar miki ba komai fa ya kammala na bud'e wurin sai da motocin nan "

Cikin mamaki tace"kai haba? "

"da gaske umma na tura abdulkareem xai shigo da motocin, don mun gama magana da Abba shi xan d'ora matsayin MD cos ba lokaci nake samu ba "

Murmishi tayi sannan tace "hkan yayi abdul Allah ya taimaka yasa a fara a sa'a"

"Ameeen umma na" ya fad'i hkan yana tashi xaune sannan ya rik'o hannun umma da alama akwai muhimmiyar magana xai yi mata ita ma umma ta mayar da hankalin ta kan shi don tsab ta gama karantar shi da yanayin shi Indai xai yi mata magana mai mahimmanci baya iya b'oye mata abu

Cikin nutsuwa ya fara bata labarin su nauwara tun lokacin da suka fara haduwa har ya mare ta da kuma taimakon da yayi musu daren jiya da ake kok'arin yi mata fyad'e da kuma taimakon da xai yi musu a gaba ya K'arasa maganar shi da cewa

"ina so umma xan rik'e yaran nan kawai haka naji ina tausayin su"

Sauke numfashi umma tayi kafin ta dafa kafad'ar shi tace "d'ana baxan hana ka samun lada ba abin da xance kawai shine ka kula da kyau Allah ya taimaka "

Cikin farinciki ya rungume ta suna dariya "hmm wacce magana ake tsakanin uwa da d'a hka har ake dariya?"

Suka ji maganar abba ya fad'a yana shigo wa d'akin dariya suka sake yi kawai "wlh Naga alama d'an ki duk son kud'ina yafi ni baki ga yanda ya shirya wurin sai da motocin shi ba yayi kyau Allah ya bada sa'a "

Abba ya fad'a cikin tsokana yana kallon abduljabbar da umman shi don da ganin yanda ya fad'a tsokana yake

Dariya suka sake yi saboda jin abin da Abba yace daga hka umma ta fad'a mishi maganar su nauwara girgixa kai yayi cike da tausayin su (hmm wai don ma basu ji cikakken labarin su ba), shima addu'ar fatan Allah ya taya shi rik'o yayi Kafin Abba yace

"gobe ina son xuwa kaduna xiyarar aminina na dad'e rabo na dashi don xamu kai tsawon shekara d'aya bamu had'u ba, sai awaya gashi k'wanan bana samun number d'in shi a kashe, shine nake son xuwa"

"Allah sarki gaskiya ya kamata kuwa an dad'e ba'a ga juna ba"

Cewar umma "k'warai kuwa don gobe sai kaduna don naje xumunci "

Abba ya fad'a yana mik'e wa tsaye har ya kusa fita ya d'an jiyo ya Kalli abduljabbar yace "son Duk da dai ni ba mai kud'i bane xan bada gudummowa ta don wlh ina kallo baxa ka kwashe ladan kai kad'ai ba "

Gaba d'ayan su dariya suka tuntsire da ita Kafin abdul yace "tohh Abba na "

Daga hka ya fice daga d'akin abduljabbar ma ya mik'e yana cewa "umma a had'a min fruit a kawo min wajen aunty sadiya xan shiga can "

"toh Shikenan bari nasa FA'iza ta had'a maka "

Yatsine fuska yayi Sannan cikin shagwa6a yace "ni nafi son naki umma yafi dad'i kiyi min da kan ki pls "

Ya K'arasa fad'i yana kamo hannun ta murmishi tayi kawai in ban da abin abdul ko mene banbancin yanda take had'a mishi hka FA'iza xata had'a Amman har yasan da banbanci hmm abdul rigima kenan da haka ta shige kitchen shi kuwa yayi part d'in aunty sadiya

Sun d'an tab'a hira da ita har FA'iza ta kawo mishi fruit d'in sannan ta juya ta fita Don kada tayi wani laifin ya jibge ta a banxa tunda ba laifi FA'iza akwai rawar kai ga shegen surutu

Aunty sadiya ma sai da ya bata labarin su nauwara kuma fatan Allah ya taya shi rik'o tayi sannan tace "ya kamata a samu wadda xata xauna da su, kuma gobe da safe Idan xaka je ka biyo mu tafi na duba su "

Hkan ba k'aramin yi mishi dad'i yayi ba "ai aunty akwai wata nurse xata xauna da su"

Girgixa kai tayi tace "xan baku aron talatuwa (er dattijuwa ce wadda take taimaka wa aunty sadiya da aiki) don ta kula dasu xuwa a sallame su kuma ba sai kana takeaway kana aika musu ba kullum xan dunga bayar wa ana kai musu abinci tun daga breakfast har xuwa dinner "

Hannu yasa yana hautsina gashin kanshi yana d'an murmishin jin dad'in kulawar da aunty sadiya xata bawa su nauwara godia yayi mata sannan ya tashi tsaye alamar tafiya xai yi dakatar da shi tayi tace "ina xuwa d'ana "

Kitchen ta shige bata dad'e ba sai gata da wani basket dauke da foodflaks har 3 a ciki ga plates da spoon ta mik'a shi tana cewa "akai musu wannan yanxu talatuwa xata fito"

"thank u so much my aunty, amman ita talatuwan ta taho dashi ina mota ina jiran ta "

Murmishi kawai tayi shima fice wa yayi kai tsaye asibitin tafi sai da ya nuna mata d'akin su nauwara tukunna ya tafi office d'in doctor don jin me ake ciki........

??☘☘????
*K'ARSHEN WAHALA*
????☘☘????
*Written by*
*Aishat A muh'd {Aunty}*??

*~Pg 38~*

Yana shiga office d'in doctor ya xauna sannan doctor ya fara bayanin shi kamar haka "yalla6ai mun gama duk abin da ya kamata na bincike amman sai nan da 2 days xamu yi mata aikin kafar saboda acikin k'wana 2 nan xamu d'ora ta akan wasu magunguna "

Shiru Abduljabbar yayi yana sauraren doctor ganin haka ya cigaba da cewa "sai dai idanun tane duk iya binciken mu har yanxu bamu fahimci abin da same su ba har bata gani dasu, don hka xamu fara yi mata aikin kafar muna dad'a duba idanun nata ko xamu iya yi mata aikin "

Yana gama fad'in hka ya janyo wasu file yana rubuta akan su a hankali abduljabbar ya bud'e bakin shi yace "okay ba matsala yanxu na kawo wata xata dunga kula dasu "

"Shikenan yalla6ai wannan ba matsala bace"

Ya Mik'o wa mishi wata paper yana fad'in "ga wannan takardar Idan ka duba sai kaje ka biya kud'in aikin da sauran abubuwa irin su maganin da xa'a yi amfani dasu"

Yatsine fuska yayi ya kar6a ya karanta sannan ya sake Mik'o wa doctor yana cewa "ka turo min number account d'in asibitin xan turo "

"toh Shikenan "

Daga hka ya mik'e suka yi sallama da doctor ya fita har yaxo d'akin su nauwara xai shiga sai kuma ya fasa to me xai je yayi musu, sai kawai ya tsinci kanshi da lek'a su ta window suna xaune kan gado saleem yana bata abinci a baki suna hira da dariya

Nauwara sai kyalkyala dariya take kawai sai ya tsinci kanshi da xuba mata ido yana kallon ta yana jin wani irin yanayi a jikin shi share abun yayi ya juya ya tafi

Yana shiga falo ido hud'u sukayi da jiddah cikin mamaki take kallon shi don sam batasan yaxo kano ba ta d'auka wannan weekend d'in baxai xo ba don hka cikin yanayi na mamaki tace

"my soja na saukar yaushe ?"

Harara ya watsa mata ganin hka yasa da gudu ta K'arasa inda yake ta rungume shi cikin kissa tana wani marairaice wa tace "Haba my darling me kuma nayi daga tambaya sai harara? "

Tana yi mishi maganar tana wani shafa shi a hankali,tuni ta tsokano shi daman a matse yake gashi yau da yamma xai wuce abuja saboda neman shi da ake tuni jiddah tayi janyo hankalin shi tun yana d'an kyale tare da sharewa har takai Jiddah ta gama tasar masa da hankali ya kasa d'aure wa tuni ya bada had'in kai har takai su da faranta ran junan su
Chapter 21 · 0% Book details