Sashe 42
Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan an idar da sallahr isha'e xa'a tafi dinner d'in da ogan abduljabbar ya shirya mishi na sojoji daga nan sai a xarce da amarya gidanta umma aunty sadiya maryam matar da abba suka xauna suka yiwa nauwara nasiha sosae kanta a sunkuye in banda kuka babu abin da take yi bayan sun gama mata nasihar suka dawo suna sanya mata albarka tare da yi mata kyawawan addu'o'i
Aunty asma'u aunty kausar da aunty maryam matar abdulkareem suka yi mata nasu nasihar ta manyan yayyanni tare da bata shawarwari masu kyau da amfani saleem ne ya shigo d'akin suka rungume junan su tare da fashe wa da kuka duk ba k'aramin tausaya musu suka yi ba hka fa'iza ma ta rungume ta suna kuka sosai dakyar aka lalla6i saleem ya tafi tukunna nauwara ta shiga wanka bayan ta fito aunty asma'u ta bata wani material yellow mai matuk'ar kyau da tsada d'inkin riga da siket ne sun kamata tsam tukunna mai make up tayi tare da yi mata d'aurin d'an kwalin ya xauna a kanta sosae sannan aunty ta turare mata jiki da wani shi'umin turare mai masifar k'amshi ta nade ta a cikin bakar laffaya sark'ar wuyan ta, ta gwal ce mai had'e da warwaro guda biyu har da sark'ar kafa irin siririyar nan da ake d'aura wa takalmin ta yellow ne da ratsin yellow Hka ma poss di'n hannun ta sannan ta dad'a fesa mata different perfumes a jikin ta rungume aunty asma'u tayi xata saki kuka da sauri ta girgixa mata kai alamar kada tayi Hka ta danne kukan Amman duk da hka sai da hawaye suka xubo mata
Har wajen mota umma da aunty sadiya suka rakata tun da dinner d'in ban da manya rungume umma tayi tana kuka dakyar suka rarrashe ta ta shiga motar kamar jira yake ta shiga yayi mata kyakkyawan masauki a jikin shi yana rad'a mata wasu kalmomi masu xafi a kunnen ta har suka k'araso wajen sai da suka fita daga motar tukunna ta lura Ashe kakin shi ya saka shima ba k'aramin kyau suka yi mishi ba duk wayanci sojoji ne wasu da matan su wasu kuma emmatan su da alamar sun tsara hkan don kowanne table kujera 2 ne wajen ba k'aramin k'ayatar wa yayi ba an bada tarin ango abdulkareem ne ya bayar cikin harshen turanci fa'iza kuma ta bayar da tarihi amarya sun yanka cake sun ciyar da junan sannan suka rufe da yin faratin sojoji sai wurin 11:30 suka tashi nan ya tsaya sallama da jama'a don wasu gobe da sassafe xasu wuce abuja sai da kowa ya tafi sannan ya nufi mota Inda nauwara take xaune abdulkareem ne da maryam matar shi a gaba nauwara tana xaune a baya bud'e motar yayi ya shiga suka tafi yana xolayar shi ko ya kirawo aunty asma'u ta d'auki nauwara xuwa gida gobe a kawo ta da yamma tunda yanxu dare yayi bai kula shi ba haka yake ta tsokanar shi har suka K'arasa gida Aunty maryam ce ta rakata har part d'inta tukunna tayi mata sallama ta fice basu tsaya ba sai a gidan su don ba k'aramin gajiya suka yi ba
Gaskia nauwara bata da bakin gode wa su umma yanda suka k'ayata mata Wajen ta ba k'aramin kud'i suka kashe ba wannan ko su ammin ta iyakar abin da xasu xuba mata a nutse ya shigo bedroom d'in da sallamar shi dummmm gaban nauwara ya fad'i tuni tsoro ya kamata....
*Aishat A muh'd*
🍀🍀☘☘🍀🍀
*K'ARSHEN WAHALA*
🍀🍀☘☘🍀🍀
*written by*
Aishat A muh'd
*~Pg 67~*
Dummmm gaban nauwara yayi mugun fad'uwa jin sallamar abduljabbar muryar ta na rawa dakyar ta iya amsa sallamar xama yayi kusa da ita tare da sa hannun shi ya bud'e fuskar ta kallo d'aya yayi mata ya fuskanci yanayin tsoro a tattare da ita "baby na bakya jin xafi ne?" Cewar abduljabbar yana kamo hannun ta tare da murxa su a hankali jin tayi shiru sai shashshak'ar kukan ta kawai yake ji cika mata hannu yayi shi fah bai iya wani rarrashin mace ba toh ya xai yi ya tambayi xuciyar shi ko dai Bari nayi mata yanda ake rarrashin jariri Idan yana kuka yana gama yanke shawarar nan ya d'auke ta cak ya d'ora ta kan cinyar shi tare da warware laffaya dake jikin ta jin yanda jikin ta yake rawa yasa shi cewa "relax nauwara ki nutsu wannan rawar jikin naki da tsoro yayi yawa Kinsan ina son ki baxan cutar da ke ba"
Rarrashin ta ya dunga yi har ya samu ta nutsu jikin ta ya dai na 6ari ganin tana kok'arin yin bacci yasa shi rad'a mata a kunne "baby na ki tashi mu yi nafila ta godewa Allah da bamu ikon mallakar junan mu ki samu kici wani abun don ina lura dake a wurin dinner baki ci komai ba"
D'an turo bakin ta tayi tace " ni Allah bacci nake ji na gaji " hannun shi yake kan bakin ta ya d'an buge shi Kad'an cikin wani irin salo yanda Tayi magana acikin shagwa6a shima cikin shagwa6ar yace "nak'i wayon yarinya Kinsan dai wannan daren mai mahimmanci ne a gare mu ba bacci " ya K'arasa fad'i cikin tsokanar ta tuni idon nauwara ya raina fata jin abin da abduljabbar yake fad'i er sakewar da tayi dashi yanxu tuni tsoron ya dawo sabo ganin yanda ta firgice abin ya bashi dariya sosai tuni ya fara yi mata dariyar mugunta dakyar ya had'iye dariyar shi jin har ta fara d'an kuka "kin fiye tsoro da yawa habibty oya tashi kije kiyi alwala ko ni xai kai ki toilet d'in.. "
Bai gama rufe bakin shi ba xumbur ta mik'e daga jikin shi da sauri tayi hanyar toilet Har tana tuntu6e bin ta da kallo yayi yana girgixa kai
Tana shiga cikin toilet d'in sai taji wani yanayi a jikinta wanda ya tabbatar mata period d'in tace ta xo wani irin sanyin dad'i taji ya xiyarci xuciyar ta sai a lokacin taji hankalin ta ya d'an kwanta cikin sauri ta had'a ruwa mai d'umi a bath tayi wanka sai da ta gama wanka ta fara duba cikin toilet ko xata ga pad tana cikin duba wa har Allah ya taimake ta ta samu ta gyara jikinta sannan ta sa rigar wanka fara ko gwiwar ta bata kai ba kallon jikinta tayi tace "tabbb a hka xan fita gaban Yah abduljabbar ni wlh kunya nake ji " tana Murgud'a baki ita kad'ai tana nan dai a tsaye ta kasa fita
Kamar ance ta Kalli madubin toilet d'in ta had'a ido da abduljabbar yana jingine jikin kofar ya harde hannuwan shi a kirjin shi yana kallon ta shima yayi wankan shi ya shirya cikin sleeping dress kalar light blue jin ta dad'e a toilet d'in ya biyo ta
Wata er k'ara ta saki xata xube a k'asan toilet d'in cikin xafin nama ya taro ta jikin shi daukan ta yayi kamar wata er baby suka fito daga toilet d'in kan bed ya kwantar da ita sannan ya bud'e wardrobe wata night gown blue colour ya d'auko mata tukunna ya koma Inda ya barta duk ta tukunkune jikinta waje d'aya hannun shi yasa xai kunce abin da ake d'aure rigar xumbur ta tashi xaune gaban sai fad'uwa yake cikin dariya yace "ba fah wani abun xan miki ba kaya xan sa miki tun da wannan abin yaxo ya katse min hanxari "
Xaro ido tayi tana mamakin yanda ake ya gane halin da take ciki hure mata idon Yayi yana cewa "Ki daina mamaki yanda akai na gane hkan "
Ganin duk ta k'asa sakin jikin ta ya sashi mikewa ya fita daga d'akin ai kuwa da sauri ta sanya night gown d'in har da sa hijab a Hka yaxo ya same ta kaji da drinks fresh milk da ya siyo dakyar ya lalla6a taci Kad'an ya kwashe komai ya mayar dasu kitchen sannan yaja hannun ta xuwa toilet suka yi brush sannan suka fito
Kwantar da ita yayi kan bed tare da rufe ta da blanket abin sallah ya shimfid'a ya fara nafilfilo tun tana kallon shi yana yin sallahr a nutse har bacci yaci k'arfin idon ta, bayan ya gama sallahr yayi addu'o'in shi sannan ya juyo yaga har tayi bacci duk ta yaye rufar jikinta d'an murmishi yayi Kafin ya tashi ya kashe light d'in d'akin gaba d'aya ya kanta tare da janyo wa ta jikinshi ya rungume ta tsam da haka bacci yayi awon gaba da shi
A hankali ta bud'e idon da sauri ta runtse idon saboda hasken ranar da ya hudo ta tsakanin labule sake bud'e idon tayi ta tashi xaune tare da yin mik'a tana addu'ar tashi daga bacci toilet ta fad'a wanka tayi ta fito a gurguje ta shirya cikin wani swiss less blue da touch d'in pink a jiki d'inkin riga da siket ne ta d'anyi light make up sannan ta fesa different perfumes a jikin ta agogo ta kalla ganin har 10 na safe yayi gyaran d'akin ta fara yi cikinta sai kugin yunwa yake tsaya wa tayi tana duba d'akin don ganin yayi mata yanda take so bata ji bud'e kofar shi ba sai jinta da tayi a jikin shi ya rungume ta ta baya ya xuro da hannun shi ta tsakanin gefe da gefen ta ya rik'e hannayen ta xuro da kanshi yayi ta kafad'ar ta a kunnen ta ya rad'a mata "habibty har kin tashi?" xame wa take kok'arin yi ajikin shi don ta samu damar tsugunna wa ta gaida shi ya sake rik'e ta tsam yana shinshinar wuyanta cikin sark'ewar murya tace "ina k'wana Yah abduljabbar? "
"lafia ba lafia ba " da sauri tace "me ya faru? " nauwara ta fad'a tana d'an waro ido " bayan baccin ki kika yi kin kyale ni da juyi " ya fad'i hkan yana jiyo da ita suna kallon junan su cikin er kunya tace "Kaiii Yah abduljabbar " "Ehh ai gaskia na fad'a " yana kashe mata ido d'aya d'an turo bakin ta tayi yarrr yaji wani abu ya tsarga mishi ganin yanda tayi da baki kafin ta ankara taji bakin shi cikin nata yana kissing d'in ta