Sashe 61
Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Suna shiga cikin falon ya wurgar da ita kan kujera har sai da ta buge auuch ta furta don bakaramin xafi taji ba ranta ya 6aci sosai da wannan abin da abduljabbar yake mata dole ta d'au mataki kuwa, kafar shi ya d'ora d'aya kan kujerar ya sunkuyo da kanshi saitin fuskar ta yana kallon ta fuskar nan tashi a murtike cikin tsawa yace
"na fuskanci so kike xuciya ta, ta tarwatse na mutu na barmiki duniyar gaba d'aya don na fuskanci bakya k'aunar ganina nauwara "
Sauke numfashi yayi sannan ya cigaba da cewa
"Kinsan yanda nake bala'in kishin ki shine kike kwaso wasu kaxaman samarin ki cikin gidan nan da uban me suka fi ni iyeee tell me?"
Hararar shi tayi kafin tace
"wlh ka daina kiran su kaxamai don sun fi min kai sau dubu kuma kallo xan auri d'aya daga cikin su saboda na tabbatar su masoya nane na gaske Duk abin da nayi baxa su guje ni ba"
Kafin ta rufe bakin ta taji saukan wani lafiyayyen mari a kuncin ta wani irin ihu ta saki tare da dafe kumatun ta cikin masifa yana nuna ta da hannu yace
"wallahi ki kiyaye ni bana d'aukar rai ni, a gaba na ki furta xaki auri wani daban ba ni ba ki rubuta Ki ajiye ba wanda xaki aura sai ni, kuma daga yau kada ki k'ara kawo wani d'an iska cikin gidan nan naga ya miki "
Cikin wani 6acin rai hawaye suna xuba daga idanun ta ta fara tafa hannun ta sannan tace
"dakyau abduljabbar kawai ka fad'a min kai tsaye wannan gidan ku ne kada na k'ara shigo muku da wani dad'in abin ba daga sama na fad'o ba ina da gidan xan koma daga yau na bar maka gidan nan xan koma Inda na fito "
Kusan suman tsaye abduljabbar yayi cike da mamakin nauwara wai shi yau xata kirawo da abduljabbar kai tsaye Lallai ya kai ta bango kada fa garin neman gira ya rasa ido
"babu Inda xaki nauwara muna tare sai dai shi ya bar gidan"
Da sauri suka juya bayan su umma suka gani a tsaye ranta a 6ace k'araso wa tayi ta rik'e hannun nauwara ta Kalli abduljabbar tace
"wlh ka kiyaye ni abduljabbar ina sane da yanda kake tak'ura mata a gidan nan ana so dole ne ko kuma dole sai ta koma gidan ka ne? "
Kwantar da kai yayi tare da marairaice fuska yace
"Haba umma nasan ke ma wlh kinaso ta dawo gida na da Zama ki lalla6a min ita ta yarda please "
Harara umma ta watsa mishi kafin tace
"yaushe na fad'a maka haka ni ba ruwa na nauwara wuce mu tafi "
Suka tafi suka bar abduljabbar a tsaye a wajen ya rasa inda xai sa kanshi yaji dad'i gaba d'aya ya girgixa da jin kalaman nauwara ta dai na sona kenan wata xuciyar ta ce mishi hka da sauri yana girgixa kai yace
"noooo baxai yiwu ba nasan nauwara tana har yanxu nasan rama abin da nayi mata take"
Sauke ajiyar xuciya yayi tare da cewa "i luv yhu nauwarah! i really luv u baxan iya bari wani ya aure ki ba, Kece uwar 'ya'yanah "
Yana gama fad'in hka ya fice daga falon, wasu hawaye ne masu xafin gaske suka xubo daga idanun nauwara duk abin da yake tana kallon shi ta upstairs ya matuk'ar bata tausayi amman dole sai ya gane kuskuren shi a hankali ta furta
"i luv yhu too much my Abduljabbar "
Tana gama fad'in hka ta shige cikin bedroom d'in xuciyar ta ba dad'i
Cikin wannan lokacin aminu da Dr muh'd sun hurawa nauwara wuta kowanne yana son ya turo magabatan shi wurin Abba duk tabi ta kid'ime ta rasa yanda xatayi, Hka 6angaren abduljabbar Abba ya hura mishi wuta Lallai sai ya mayar da jiddah shi kuma wallahi baya k'aunar sake xama da ita ya tsane ta tun da ita tayi sanadiyyar raba shi da nauwara don hka ko Kad'an yak'i yaje gidan su, shi so yake ya shawo kan abba ya yarda a mayar da auren shi da nauwara da twins d'in shi su su bar nigeria di'n baxai dawo ba sai jiddah ta hak'ura dashi ta auri wani sannan xasu dawo don xai iya ajiye aikin shi akan nauwara (toh readers kunji tunanin MG abduljabbar).
Jiddah kuwa gaba d'aya tayi sanyi da abduljabbar ganin ko ta kirawo shi baya picking ko message ta tura mishi babu reply har ta hak'ura da kiran nashi ta fara fitar da ran sake xama dashi ta Duk'ufa da addu'a sosai Allah ya xa6a abin da yafi alkhairi, suna mutunci sosai da nauwara yanxu har waya suke da junan su gashi tana yawan xuwa gidan don kawai taga twins don tana bala'in k'aunar twins komai ta samu haka xata kawo musu ko ta aiko musu .
Kiran ta awaya text messages na ban hak'uri Hka kullum abduljabbar yake turo wa nauwara amman bata d'aukan wayar tashi, text mssg di'n kuwa ko karanta wa bata yi take goge wa, ya damu iya damuwa bashi Kano bashi abuja kullum cikin xirga xirga tsakanin kano da abuja har ya fara bawa aunty sadiya, kausar da saleem tausayi sosai suna bayan shi da ya mayar da nauwara don duk basa son Dr muh'd da aminu, saleem har ya tsani suxo gidan don har maganar ya ta6a yiwa nauwara amman hka ta runtse idon ta ta kore shi daga d'akin sam tak'i sauraren shi.
Tuni abduljabbar ya xuge 'ya'yan shi sun fara canja wa Dr muh'd da aminu fuska ko wajen su basa xuwa idan sun xo, kuma duk lokacin da suka xo na'eem da ameer sun fara 6ata rai kenan har sai sun tafi, tun basu gane abin da twins suke ba har sun fara fahimta don akwai lokacin da Dr muh'd ya kawo musu ice cream, chocolates, sweets biscuits ya mik'a wa na'eem Amman sai yaron ya yamutsa fuska yace
"ka barshi mun gode don dadyn mu yana siyo mana"
Cikin mamaki nauwara da Dr muh'd suke kallon su amman ya daure yace
"na dadyn ku daban wannan daban don hka oya kar6i kuje kusha"
"nooo mun fison na dadyn mu thank u "
Ameer ya fad'i hkan tare da kama hannun na'eem suka shige cikin gida ko k'ara waiwaiyar su basu yi ba, kunya ta rufe nauwara kamar ta nutse a k'asa cikin sanyin murya tace
"I'm sorry Dr akan abin...... "
"ba matsala nauwara "
Dr muh'd ya katse nauwara duk ta kasa sake wa can ya sauke numfashi Kafin yace
"anya twins ba suna taya baban su kishi ba, a yanda na fuskance su suna so ki koma wurin baban su right"
Cikin mamaki take kallon shi d'an murmishin yak'e yayi yace
"ki daina mamaki na gama gane su "
"Indai har kina sona ki bani damar turo magabata na a cikin Wannan week d'in "
Girgixa kai tayi can kuma tace
"ba damuwa Allah ya kaimu ya xa6a mana abin da yafi alkhairi "
Cikin jin dad'i yace "Ameeen thumma Ameeen "
Daga hka suka yi sallama ya tafi ta dawo lokacin da ta shiga falo na'eem da ameer taga suna waya da abduljabbar fuskar su d'auke da farinciki suna ganin ta suka kwasa a guje sai bedroom d'in umma kwafa tayi tare da cewa
"xan kama Kune xaku yi bayani ne"
Acikin wannan satin ne Dr muh'd ya aiko manyan shi aka gama magana sun bayar da duk wani abu da ake gabatar wa wajen neman aure har da sadakin su, sannan suka tafi aka rabu cikin farinciki
A ranar abduljabbar yaji labari a bakin twins sun kirawo shi a waya har da kukan su hankalin shi ba k'aramin bashi yayi ba a lokacin ya bar duk wani aiki ya taho kano