Sashe 18
Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A kofar gidan matar suka tsaya nan ta fito da kujerar nauwara ta k'ara d'aukan ta ta xaunar da ita suka shiga cikin gidan da sallama d'aya Matar wadda suke xaune tare ita er dattijuwar ce ta amsa musu sallamar da fara'ar ta tare da yi musu sannu da xuwa
Ko xama saude bata yi ba ta hura wuta ta dafa ruwan xafi ta hadawa nauwara ruwan wanka take mata toilet sannan ta kamata ta kaita bandakin tayi wanka sannan ta fito da ita had'e da bata buta tayi alwala don lokacin mangariba tayi
Kamar yanda tayi wa nauwara haka tayi wa saleem sosai su nauwara sunji dad'in wankan dama duk xafi ya ishe su bayan sun idar da sallahr isha'e ne ta kawo musu abinci sukaci suka koshi sannan suka xauna a tsakar gida suna jin hirar dasu saude suke har lokacin bacci yayi suka kwanta
Washe gari da safe bayan sunyi wanka basu da kayan sawa sai xanin saude ta d'aura bayan sun karya bata fita siyar da abinci ba sai da ta wanke musu kayan su tsab, ta ajiye musu abincin rana sannan ta tafi wurin sana'ar ta, yini suka yi su nauwara suna bacci sai dai idan lokacin sallah yayi su tashi saleem ya taimaka mata tayi alwala lokacin da suka ji yunwa suka ci abincin da saude ta bar musu
Sai wajen 6 na yamma saude ta dawo suka yi mata sannu da xuwa ta amsa da fara'ar tare da cewa "ya bakunta? "
Murmishi nauwara kawai tayi a Gaskia matar nan ba k'aramin mutunci ne da ita ba don har kafar wambai taje ta siyo wa su nauwara kaya en gwanjo Kala uku uku ita da saleem sosai suka yi mata godiya tare da addu'ar Allah ya saka mata da alkhairi
Hka xaman su ya cigaba a wajen saude mai abinci cikin jin dad'i da kwanciyar hankali dai dai da wanke, kai ruwan wanka da yanke farce haka take xama tayi musu ga kuma aikin ta don sai da ta nemi er taye wajen siyar da abincin ta kawai don su nauwara kawai ita dai tana k'aunar yaran har cikin xuciyar ta, tuni su nauwara hankali ya kwanta babu horan yunwa da duka ko hantara sun d'an murmure sunyi kyau abun su...
????☘☘????
*K'ARSHEN WAHALA*
????☘☘????
*Written by*
*Aishat A muh'd {Aunty}*
_wannan page d'in sadaukar wa ne ga en group d'in *Mrs Umar* nagode da yanda kuke k'aunar littafin nan sosai Allah ya bani ikon gama shi lafia_❤??
*~Pg 32~*
*AFTER 6 MONTH'S*
bayan wad'annan watannin abduljabbar ya dawo daga cos d'in da aka tura su cikin samun nasarar da abin da akaje nema sai da ya k'ara 1 week a abuja tukunna ya taho kano hankalin shi kwance don ya daina sa tunanin jiddah a ranshi
Direct gidan su ya shige ae kuwa yayi nasarar samun abban shi a gida hakan ba k'aramin dad'i yayi mishi ba yana shiga falon abban suka rungume juna cike da murna kamar wasu friends Kafin su xauna tare nan suka d'an yi hira tukunna ya tashi ya shiga part d'in umma cikin sallama yayar shi aunty asma'u da kausar kanwar shi suka amsa mishi sallamar cikin mamaki yake kallon su kafin ya yatsine fuska yace
"ku kuma lafia kuka xo mana gida "
"Lallai ma abdul mu da gidan mu kace lafia don mun xo"
Aunty asma'u ta bashi amsa tana dariya shima d'an murmusawa yayi yace "Gaskia xan yiwa maxan ku magana su dai na barin ku xuwa gida haka kawai"
"iyeee lallai ma yaron nan ai kuwa kasan ka fad'a ne don kaji dad'in bakin ka"
Aunty asma'un ce dai take bashi amsa kausar sai dai tayi dariya don baya bata fuskar hakan ita da FA'iza umma tana xaune gefe sai murmishi take yi cike da jin dad'in dawowar d'an gaban goshin ta yana kok'arin xama kusa da umma yana cewa "ki xuba ido ki gani mana tun daga abuja ki kwaso yara ki taho"
"Hmm naga ai gwara ni akan kai da duk weekend kana hanyar kano,yawwa umma na tuna kiyi wa yaron nan magana wlh sam baya kai min xiyara can sai dai waya fah gashi muna gari d'aya "
"toh an gaya miki aikin irin na ragwaye ne bana samun time ne sosai, sannan kawai sai aganni ina xuwa gidan ki kamar wata yaya ta"
Dariya suka tuntsire da ita Kafin aunty asma'u tace "sai ka fad'a wa wanda bai sani ba yaro"
Shan mur yayi jin ta ambaci shi da yaro gaban kannen shi don hka yace "umma Allah ki fad'a wa wannan asma'un ta dai na cemin yaro idan ba hka..... tom"
Murmishi umman tayi sai lokacin ta bud'e baki tace "hka ne gaskia ke ki dai na ce mishi yaro daga yanxu tun da baya so "
Cikin dariya aunty asma'un tace "angama umma baxa a sake fad'a ba"
Gwalo yayi mata umma da asma'un sun ganshi kawai sai murmishi sukayi tun da rabon da ya xauna Hka acikin su ayi hira kamar hka an dad'e cikin muryar shagwa6a yace
"umma na yunwa nake ji ataimako da abinci"
Kafin umma tayi magana caraf aunty asma'u tace "ka tashi ka tafi gidan ka kaci mana"
D'aure fuska yayi tare da watsa mata harara umma ma alama tayi mata da tayi shiru don hka da dakyar ta gimtse dariyar ta don sun riga da sun san halin Jiddah tun tuni shi yasa sam basa shiri da juna da kanta ta tashi kitchen ta nufa ta shiryo mishi abinci da drink mai sanyi ta kawo mishi cike da tausayin d'an k'anin nata tana addu'ar Allah ya bashi mace ta gari wadda xata dunga kyautata mishi tun da tasan komai yana fad'a mata matsalar shi
Bai sake yi min magana ba yayi bismillah Ya fara cin abincin shi a nutse da ganin fuskar shi akwai tarin damuwa Shigowar aunty sadiya kishiyar umma da yaran aunty asma'u hanan da khalipa sai d'an kausar naufal shi yasa shi d'an sakin fuska yana bala'in k'aunar yara sosai
Bayan sun gaisa da aunty sadiya ya kwashi yaran suka fita sae da ya kaisu shan ice cream tukunna ya dawo dasu kowanne yaro da ledar shi a hannu cike da kayan ciye ciye sai tsallen murna suke yana ajiye su ko cikin gidan bai shiga ba ya juya ya tafi gidan shi don ya kwanta ya huta Agajiye yake sosai
Door bell ya danna larai er aiki ta xo ta bud'e mishi tare da yi mishi Sannu da xuwa amsawa yayi sannan yayi gaba upstairs ya haye sai da yayi wanka ya shirya cikin three quarter white da riga mara hannu black colour ce mai ratsin fari yayi kyau sosai kan nan nashi yasha gyara ya fito daga bedroom d'in sai k'amshin turare yake xama yayi a falo ranshi a 6ace saboda jikin shi ya bashi jiddah bata gidan kwanciya yayi akan three stairs ya lumshe idon shi yana tunani
Ya kai wajen 20 mints a hka Kafin ta shigo cikin gidan ko dar batayi ba na tsoron ganin shi a gidan tunda bai sanar mata ba don hka cikin kissa ta Karaso kusa da shi tana wani firiri ta
"Ah my soja na saukar yaushe? " a hankali ya bud'e idon shi ya watsa su akan ta sai da taji d'an tsoro ganin yanda idon nashi suka kankance cike da 6acin rai bai kula ta K'arshe da ta dame shi da surutu d'akin shi ya tashi ya shige ya barta baki sake tana kallon shi sai dai bata yi fushi ba tunda neman hanyar da xai hak'ura take
Wanka tayi ta shirya cikin wasu shegun sleeping dress taci kwalliya sai k'amshin turare take sai da ta bud'e drowern bed side ta d'auko wani pill ta kora da ruwa tukunna ta nufi bedroom d'in shi akan gado ta same shi ya lumshe idon shi kamar mai bacci yayi mata kyau sosai gaskia ina son wannan guy d'in da yawa da ace ra'ayin mu yaxo d'aya dashi da ba k'aramin dad'i xata ji ba sai dai kash abduljabbar yana da wani irin murd'ad'd'en hali xama dashi sai mace mai hak'uri
Jikin shi ta fad'a tare da rungume shi tana bashi hak'uri cikin salon kissa wata wawuyar ajiyar xuciya ya saki tare da k'ara rungume ta a jikin sa nan suka cigaba da faranta ran junan su...
Washe gari ba laifi ya d'an tashi da sukuni a xuciyar shi yana gama breakfast ya fice xuwa gidan abdulkareem daga nan suka wuce xuwa gidan su abduljabbar...
********
Wata mata na gani er dattijuwa tana tsaye bakin titi da alamar tsallaka wa take son yi gashi yamma tayi sosai don gaf ake da kiran sallahr mangariba gashi Motoci sai shige wa suke ba kakkauta wa tayi tsayin 30 mints a tsaye Kafin taga sun d'an ragu
Cikin sauri ta taho xata tsallaka sam bata tsaya dubawa ba saboda saurin da take ai kuwa tana tahowa dai dai tsakiyar titin wata mota ta taho da bala'in gudu gaba d'aya mutanen wajen suka d'ora hannun su akai cike da tashin hankali........
????☘☘????
*K'ARSHEN WAHALA*
????☘☘????
*Written by*
*Aishat A muh'd {Aunty}*??
*~Pg 33~*
Duk yanda mai motar yaso ya kauce Amman ya kasa sai da ya bige er dattijuwar nan ai kuwa ta gangara kan titi tuni jini ya soma fita daga jikin ta nan da nan aka kwashe ta sai asibiti nan likitoci suka Duk'ufa akan ta domin ceto rayuwar ta...
Nauwara tana xaune ita da saleem a tsakar gida suna er hira tare da d'aya er hayar har xuwa wucer lokacin da saude take dawowa daga tasha Amman shiru bata dawo ba har aka idar da sallahr isha'e shiru nan fah hankalin su ya fara tashi tunda bata ta6a kai wannan lokacin bata dawo ba
Suna cikin hka aka kwad'a sallama mijin matar nan ne ya fita da sauri ko 5 mint bai yi ba ya shigo cikin gidan hankalin a matuk'ar tashe bai 6ata lokaci ba wajen sanar dasu halin da ake ciki wayyo xo kuga tashin hankali wajen nauwara kuka sosai take yi gwanin ban tausayi saleem ma kukan yake sunyi matuk'ar tausaya musu kafin ya ce