Sashe 45
Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan ta idar da sallah wanka ta shiga tayi ta fito ta shirya cikin wata yellow d'in atampha tayi kyau sosai ta d'an yi light make up ta xura sark'ar ta da abin hannu tana cikin fesa turare ta fara jin tashi kauri da sauri ta K'arasa fesa wa ta fito falo kitchen ta nufa don ta nan take jin kaurin turus tayi ta tsaya ganin abduljabbar sai faman had'a gumi yake yana kok'arin juya Kwan ya kasa da sauri ta K'arasa wajen ta kashe gas d'in tare da kamo hannun shi xuwa Wajen sink ta wanke mishi sannan ta janyo shi suka fito xuwa falo dariya ce ta kubce mata ganin yanda ya koma lokaci d'aya ganin tana mishi dariya yasa shi biyo ta da gudu suka dunga xagaye falon har yayi nasarar kamata
"Yawwa yarinya na kama ki xo ki fad'a min wa kike wa dariya"
Danne dariyar ta yi tace
"ni ba dake nake ba fah"
"toh da wa kike?"
Yatsine fuska tayi tare da xum6ora baki tace
"kawai haka kawai dariyar ta xo min "
Har ya bud'e baki xai yi magana yaji wayar shi tana ringing don hka ya dauka yana amsa wa bayan ya ajiye wayar ya mik'e tsaye yana cewa
"baby nah ki shirya kayan ki xamu shige abuja yanxu "
waro ido tayi waje tace "da gaske kake ?"
"ba da wasa nake ba habibty "
Tsalle tayi tare da shige wa d'aki da gudu da kallo ya bita yana dariya yaji dad'in yanda ta nuna murnar xata bishi
Cikin kankanin lokaci suka gama shirya wa ko breakfast basu yi ba yace su Bari Idan sun je gidan umma sa ci bayan ya gama fitar da kayan su driver ya xuba a boot sannan ya nufi d'akin jiddah da sallama ya shiga tana kwance kan gado ko wanka batayi ba tana sanye da sleeping dress bata amsa mishi sallamar ba kallo d'aya yayi mata yaji tausayin ta idanun ta sun kad'a sunyi ja dasu duk sun kumbura alamar Kwana tayi tana kuka xama yayi kusa da ita ya kamo hannun ta da sauri ta kwace hannun tana watsa mishi harara murmishi yayi yana cewa
"jiddah rigima to yau kuma laifin me nayi? "
Bata kula shi ba ganin haka ya mik'e tsaye yana cewa
"sauri nake abuja xan wuce har da nauwara don hka ga wannan... "
Ya fad'a cikin yana Mik'o mata kud'i kallon shi tayi tare da d'an jan tsaki a fusace tace
"bana so nagode aje a gyara wa amarya kofar da aka 6alla dasu"
wata er kunya ce ta kamashi yana sosa kai yace
"nasan da hka amman ki kar6a hakk'in ki ne"
"ni fah bana so na fad'a maka"
Share ta yayi ya ajiye su akan dressing mirror ya juya ya tafi kwafa ta saki tare da cewa
"xakai bayani wlh sai na raba ka da wannan tsinanniyar yarinyar "
Sun isa gidan umma anan suka yi breakfast sannan suka yi musu sallama basu had'u da fa'iza da saleem ba sun tafi skul suna isa airport ko 10 mint ba suyi ba jirgi ya tashi, suna isa gidan ya fita saboda ana neman shi a wajen aiki ya bar nauwara ta xage tana gyaran gidan Duk da ba wani datti yayi ba bayan ta gama tayi wanka sannan ta 6ingire da bacci cike da gajiya
Tun bayan tafiyar su tana tunanin wajen wa xataje ya bata shawarar fitar da nauwara daga xuciyar abduljabbar yaji ya tsane ta baya son ganin ta wayar ta ta d'auko ta duba contact di'n ta gaba d'aya ta rasa wanda xata kirawo idanun ta ne ya sauka akan number d'in farida bata tsaya tunani ba ta danna mata kira don idon ta ya rufe mafita take nema bayan sun gaisa take kora ta bayani ai kuwa tace su had'u a office gobe xasu tattauna yanda xasu 6ullo abin ba k'aramin jin dad'i tayi ba
Washe gari da xumud'i ta K'arasa office nan suka had'u da farida suka xauna shawarar yanda abduljabbar xai tsani nauwara har takai ya rabu da ita gaba d'aya
Yinin ranar basu yi aikin kirki a office ba sai neman mafita suke daga K'arshe farida ta kama kunnen jiddah ta rad'a mata wata magana da farko ta d'an tsorata amman daga baya xai ta amince don itace kawai mafita tunda bata ra'ayin bin malamai da farin ciki ta dawo gida tana mai jin dad'in shawarar da farida ta bata........
Aishat A muh'd
🍀🍀☘☘🍀🍀
*K'ARSHEN WAHALA*
🍀🍀☘☘🍀🍀
*written by*
Aishat A muh'd
*~Pg 71~*
Rayuwa mai dad'i suke gudanar wa abduljabbar da nauwara ba k'aramin kula dashi ba take tana tattalin shi bata gajiyawa da hidimar shi, shima anashi 6angaren yana tattalin ta sosai soyayya sosai suke xuba wa kuma suna kiran su umma su gaisa
Kamar yau misalin karfe 8 na dare ta fito daga wanka tana d'aure da towel a jikin ta gaban dressing mirror ta tsaya tana gyara jikin ta a k'alla yau watan su 3 da xuwa abuja bata fita ko'ina ko gidan aunty asma'u ya hanata xuwa sai dai ita taxo tayi mata yini sannan yaran ta suna xuwa mata weekend don hka yau tayi niyyar sake tambayar shi ya barta taje gobe
"habibty! "
Taji muryar shi yana kiranta Kafin ta amsa ya shigo d'akin cikin sauri ya k'araso ya d'aga ta sama yana juyi da ita suna dariya kafin su xube kan bed suna mayar da numfashi cikin murmishin jin dad'i tace
"sweetheart me yafaru naga kana cikin farinciki? "
Yana gyara mata gashin kanta da ya barbaxu yace
"kawai son ki ne yake kok'arin fasa min xuciya i luv u baby nah"
Cikin jin dad'i tace
"i luv u too my cwt dear"
Nan ya fara aika mata da wasu xafafan sak'onnin shi yana nuna mata irin yanda yake sonta tuni sun fice daga hayyacin su kowanne yana kok'arin nuna wa d'an uwan shi yanda yake son shi
Bayan sun yi wanka yana rungume da ita a jikin shi tana faman xuba mishi shagwa6a yana lalla6a hannun shi ta rik'o tana kallon shi cikin marairaicewa tace
"my dear don Allah ka bar ni naje gidan aunty asma'u gobe plsss"
Shiru yayi na d'an lokaci Kafin yace
"bana son kina fita ne ana kallar min ke saboda Kinsan yanda nake bala'in kishin ki "
"Don Allah ka barni naje idan xaka tafi office sai ka sauke ni kaga Idan ka tashi sai ka biyo mu tafi "
Hannun shi yasa ya rik'o kumatun ta duk biyun yace
"an gama ranki ya dad'e "
Cikin d'oki tace
"ka barni kenan? "
Gid'a kai yayi alamar ehh yana murmishi nan ta fara murna ta rungume shi tana mishi godiya kafin ta sanya bakin ta cikin nashi nan salo ya canja suka fara faranta ran junan su
Washe gari da wuri ta tashi duk ta gama abin da xatayi tayi wanka ta shirya cikin wani material pink colour tayi light make up ba k'aramin kyau tayi ba tana cikin fesa perfumes abduljabbar ya fito daga toilet ita ta taimaka mishi ya shirya cikin army uniform d'in shi sannan suka fito dakyar ta iya tsaya wa tayi breakfast saboda d'okin fita da har tace ta koshi ya d'an harare ta tare da cewa
"Indai baki tsaya Kinyi breakfast sai a hak'ura da fitar "
Da sauri ta fara cin abincin har ta bashi dariya saboda yanda take ci bayan sun kammala cin abincin taje ta d'auko mayafin ta da hill shoe sai handbag mahadin takalmin sannan suka fito da sauri driver di'n shi joseph ya taso ya bud'e musu motar yana kawo gaisuwa ga iyayen gidan nashi da fara'a nauwara ta amsa mishi sannan ya shiga yayi wa motar key suka fita daga gidan
Sai da suka tsaya ta yiwa yaran aunty asma'u shopping tukunna suka K'arasa gidan yana rik'e da hannun ta har xuwa parlourn gidan suka shiga aunty asma'u da ke xaune a parlour ta mik'e tsaye tana amsa sallamar da sauri ta K'arasa wajen aunty asma'u suka rungume juna cikin tsananin farinciki tana yiwa nauwara sannu da xuwa yayin da abduljabbar yake a tsaye yana kallon su hararar shi aunty asma'u tayi sannan tace
"uhm sai yanxu a kaga dama ta xo min koh? "
Xama yayi kusa da nauwara yana cewa
"yanxun ma sa'a kika ci na kawo ta"
"ai sai ka d'auke ta yanxu ku tafi idan ka isa kabi ka kulle yarinya a gida ita kad'ai"
"Kinsan xan iya mayar da ita gida yanxu idan kin cika baki "
Ya fad'i yana er dariya girgixa kai kawai aunty asma'u tayi yayin da nauwara sai faman murmishin jin dad'i take bayan sun gama gaisa ya sunkuyo da kanshi saitin fuskar nauwara yayi kissing d'in ta a kumatu da saman leb'e yana cewa "sai na dawo habibty"
Aunty asma'u wadda ta saki baki tana ganin rashin kunyar abduljabbar tace
"Lallai abdul baka da kunya a gaba na"
D'an hararar ta yayi sannan yana tafiya yace
"so what! xan ma iyayin abin da yafi hka "
Ya fice daga falon cikin tafiyar shi ta kasaita duk kunya ta rufe nauwara dakyar ta saki jikin ta suka sha hira har xuwa lokacin da yaran ta suka dawo daga skul cikin farinciki suka rungume ta suna bata labarin skul d'in su dariya ta dunga yi Kafin ta rarraba musu chocolates,sweets dasu biscuits masu dad'i ai kuwa suka dunga tsallen murna yinin farin ciki tayi ranar sosai
Sai bayan mangarib abduljabbar ya xo yaran suka rungume shi suna xuba mishi surutu shi ma ya biye musu don yana bala'in son yara sai da suka yi dinner tukunna suka taho gidan su wanka suka yi kawai suka bi lafiyar gado tuni bacci yayi awon gaba da su
Haka lokaci ya cigaba da tafiya kowanne yana tattalin d'ayan su xaman lfy suke sosai nauwara ta dad'a kyau tayi wani irin haske, sai da suka yi wata 6 a abuja basu xo kano ba saboda aikin da ya rik'e abduljabbar ba lokaci kullum cikin aiki yake