Sashe 38
Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
_wannnan shafin sadaukar wa ne ga duk masoyan *K'ARSHEN WAHALA* Kuyi hak'uri da baku ji ni jiya da yau ba uxiri ne ya rik'e ni_
*~Pg 62~*
Haka aka cigaba da shirye shiryen biki ba kama hannun yaro gaba d'aya Abduljabbar a busy yake ko lokacin kanshi baya samu saboda hidindimo wannan shine auren da ya gani yake so dole ya xage domin k'ayata bikin shi da habibty di'n shi xirga xirga tsakanin kano da abuja don ma abdulkareem yana taimaka shi gashi ogan su na wajen aiki ya shirya musu dinner party irin nasu na sojoji wanda xasu gabatar a kano don yana son abduljabbar sosai saboda jarumar takarshi rashin tsoro uwa uba kuma gaskiyar shi da rik'on amana
Su aunty asma'u da kausar fa'iza suma sun shirya irin nasu programs di'n da xasu gabatar umma ma da aunty sadiya sun shirya kayatatciyar walimah da xa'a yi wadda sukayi inviting di'n wata shaharririyar malama da xata gabatar da lecture, sun cigaba da shirye shiryen su har ya rage sauran 2 weeks biki
Gaba d'aya jiddah tasa bak'in kishi a xuciyar ta duk tabi ta rame ga kishi gashi abduljabbar baya shiga harkar ta abu fah ya tatar mata don ko murmishin shi ta daina gani kawai sai sha'anin gaban shi yake yanda yake nuna d'okin shi akan auren duk ta gama firgice wa gashi iyayen ta basa bi ta kanta balle su umma da hidimar biki ta d'auke musu hankali ganin wankin hula xai kaita dare yasa ta neman shi a waya sai da ta kusan 20 missed calls bai d'aga ba ganin ta dame yasa ya d'auka yana yi mata fad'a kan kiran shi da tayi toh kukan da yaji tana yi yasa mishi dakata wa da fad'an da yake yi mata hak'uri ta dunga bashi tare da alkawarin baxa ta sake aikata hkan ba sosai yaji tausayin ta nan dai dakyar ya hak'ura ai kuwa ta dunga xuba godia yaji dad'in hka har a xuciyar shi yana addu'ar yasa ta shiryu di'n ba tuban muxuru tayi ba
Xaune take a bedroom d'in su gaba d'aya jikin ta an mulke shi da had'in wani dilka na musamman ta rufe jikin ta ruf yayin da aka xuba wani turare mai mugun k'amshi a kaskon turaren wuta yana ratsa jikin ta sosai wayar ta ce ta d'au ringing Murmishi tayi don tasan mai kiran ringtone di'n shi na daban ne wak'ar aashiqui tasa mishi da sauri ta hau goge hannun ta yayin da fa'iza take mata dariyar k'eta ganin yak'i goguwa harara ta dalla mata tana cewa "Allah fa'iza kin rainani nifah matar yayace yanxu dole ki dunga ban respect "
"Sannu matar babban yaya sarkin son girma"
Yatsine fuska tayi tare da ta6e baki tana cewa "don Allah ki d'aga kisa min a kunne pls mata a gidan mus'ab haba tawan "
Ta K'arasa maganar kamar xata yi kuka saboda ganin wani kiran ya dad'a shigowa na uku kenan dariya tayi tana cewa "yarinya tunda kin fad'o sunan rabin raina angama"
Ta K'arasa fad'i tana hangin up d'in wayar ta k'ara mata a kunne cikin xaxxak'ar murya ta tayi mishi sallama amsa wa yayi Kafin ya d'ora da cewa "habibty ina kika shigane ina neman ki? "
Cikin yanayin muryar shagwa6a tace "gyaran jiki ake min so hannuna ya 6aci da dilka amman kayi hak'uri "
Lumshe idon shi yayi yana d'an murmishi mai sauti Kad'an yace "tunda ni ake gyarawa jikin ba matsala ko Yah? "
Ya fad'i yana d'aga gira kamar tana kusa dashi kunya ce ta kamata a lokacin da gabanta ya fad'i tare da jin wani tsoro yana shigar ta muryar shi taji yana cewa "Naga alama kunya kike ji bari na barki Hka gashi ina xaune duk tunanin ki ya hanani aiki ina son ganin ki rabon da mu had'u Anyi Wajen 1 month fah sai a waya nayi missing di'n kallon beauty face d'in ki"
Nok'e kai take kamar tana gaban shi yayi da fa'iza take dariya k'asa k'asa duk da soyayyar su tana bala'in birgeta da Hka dai sukayi sallama yace Idan ya samu time xai kirawo ta xuwa anjima Sannan yayi hanging d'in wayar ya jingina da kujera idon shi a lumshe gaba d'aya ji yake kamar ya janyo lokacin Hka yake ji soyayyar nauwara ba k'aramin kamu tayi mishi ba
Janye wayar fa'iza tayi tana yi mata shak'iyan ci duka ta kai mata tana cewa "Allah fa'iza bashi kika d'auka ka xan rama ne "
"yarinya sai dai Ki rame? "
Ta K'arasa fad'i tana dariyar k'eta harara ta watsa mata ta mai da hankalin ta kan t.v tana kallon film d'in India bodyguard wanda Salman Khan da Kareena kapoor suka yi a hankali taji FA'iza ta matso kusa da ita a kunnen ta ta rad'a mata "nauwara anya kuwa Kinsan mene aure??? "
Dummm gaban ta yayi mugun fad'uwa jin abin da fa'iza tace da sauri ta d'ago kai ta kalle ta har ta fara had'a xufa jikin ta ya d'au rawa ganin hka yasa fa'iza tuntsire wa da dariya tana cewa "wallahi Anyi matsoraciya anan daga magana kawai " tuni idon ta yayi rau rau alamar kiris ya rage ta fashe da kuka hannun fa'iza ta kamo cikin rawar murya tace "bayan abin da nasani nake karantawa a novels akwai wani abun kuma?"
Dariyar mugunta ta saki tana cewa "babu komai yarinya "
"Idan da wani abun ki sanar da ni pls? "
"Don wallahi ban yarda da dariyar mugunta nan ba "
Shigowar aunty kausar ne ya katse fa'iza daga maganar da tayi niyyar yi wani cup ne a hannun ta da wani plate ta dire a gaban nauwara tana cewa "gashi inji umma tace ki cinye tas Ki shanye abin cikin cup d'in nan"
Kallon fa'iza tayi wanda take toshe bakin ta saboda dariyar da take son kubce mata gaba d'aya ji tayi ta gama tsargu wa duk tayi wik'i wik'i da ido kamar wanda tayiwa sarki k'arya ganin hka yasa aunty kausar korar fa'iza daga d'akin ta lalla6a nauwara ta cinye tas tare da shanye abin da ke cikin cup d'in sannan aunty kausar tayi mata sallama kan sai ana sauran k'wana 2 biki xata dawo saboda sauran shirye shirye ta bar nauwara cikin tsananin tsoro tana addu'ar Allah yasa fa'iza ta dawo su K'arasa maganar toh har suka kwanta bacci bata fad'a mata kwakkwarar magana ba don hka taja bakinta tayi shiru sai dai har yanxu da tsoro a tattare da ita......
*Aishat A muh'd*
🍀🍀☘☘🍀🍀
*K'ARSHEN WAHALA*
🍀🍀☘☘🍀🍀
*written by*
Aishat A muh'd {Aunty}
*~Pg 63~*
Cikin en k'wanakin nan dai sai da nauwara ta d'an rame saboda tsabar tasa tsoro a ranta duk ta xama so silent ko abduljabbar ya kirawo ta awaya Bata sake wa dashi har ya gano hkan yake cewa "ba dai har kin fara jin tsoron nan da amarya take ba wlh kada kisa wani abun a ranki ya janyo miki wata matsala "
Gaba d'aya kunya ta rufe ta kamar ta nutse a k'asa kamar yana gabanta kasa cewa komai tayi shima er dariya yayi kawai wadda ta k'ara sata jin wata kunyar sam basuyi wata hirar kirki ba a lokacin ta kasa sakin jikin ta kamar da xabga tagumi tayi tana tunani Shigowar saleem ne ya katse mata tunanin da take hugging di'n ta yayi wani abu ne ya fad'o mata a ranta ta fashe da wani irin marayan kuka mai ban tausayi shima saleem kukan yake ba komai suka tuna ba illa rashin iyayen su da er uwar su fa'iza ce ta shigo itama ta fashe da kuka tana rungume su duk tausayin su ya kamata sai da umma taxo ta rarrashe su tare da yi musu nasiha tukunna suka hak'ura har suka warware suka cigaba da harkokin su
Hka dai lokaci ya cigaba da tafiya har ya rage sauran k'wanaki biyu a fara biki duk wasu en uwan abba dana umma sun fara xuwa aunty asma'u da aunty kausar ma tuni sun tarkato sun yo gida kowanne ka gani yana cikin farinciki
Ranar da xa'a fara gabatar da programs di'n biki na kamu ranar Captain abduljabbar ya shigo kano tare da tawagar abokanan shi sai da ya sama musu masauki mai kyau a guest house d'in abban shi sannan ya xarce gidan shi duk ya matsu yaga habibty di'n shi amman dole ya hak'ura har xuwa yamma lokacin da xa'a gabatar da kamu kamar yanda al'adar bahaushe take