Sashe 2
Karshen Wahala Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A fusace tace " _Wannan wanne irin rashin mutunci ne salisu kaxo har gida na a gaba na kana ciwa mijina mutunci tohh wlh baxan yarda ba idan ka k'ara xan dau mataki akan ka_?
Ranshi idan yayi dubu ya b'aci amma da yake d'an duniya ne ya k'ak'alo murmishin dole yace " _okay ayi min afuwa baxan k'ara ba matar babban yaya d'an yi min magana dashi don Allah_"
Sai da ta saki tsaki kafin ta mik'e ta nufi stairs shi kuma ya bita da kallon yana had'yar yawu tare da lashe leb'en shi yana tunanin abubuwa da yawa a ran shi....
Bata da deba yaji tahowar su don yana jin dariyar su k'asa k'asa alamar magana mai dad'i suke fad'a wa junan su wani abu yaji ya tokare shi a mak'wogaron shi ya fad'a tunani sai da yayan shi ya dafa mishi Kafad'a sannan ya dawo hayyacin shi ya saki wani huci mai zafi kafin ya fara magana ba alamar ma xai gaida yayan nashi yace
" _daman yarinyar da xan aura ce na samu sai old man yace bai yarda ba to nasan yafi jin maganar ka shine nake son kayi mishi magana don gaskia baxan iya hak'uri da ita ba idan yak'i yarda xan gudu a neme ni a rasa sunan yarinyar binta lawan shana_"
Yana gama maganar ya kad'e rigar shi ya fice daga falon ya bar sa'eed kamar an dasashi a wajen cike da tunanin abin da salisu yake kok'arin janyo musu..........
*_Aishat A muh'd {Aunty}_*😘
[2/19, 4:54 PM] Aishat A muh'd ✍🏻: 🍀🍀☘☘🍀🍀
*K'ARSHEN WAHALA*🍀🍀☘☘🍀🍀
*NA*
*_Aishat A muh'd {Aunty}_*😘
*~pg 3~*
Dafa mishi kafad'ar akayi da sauri ya juyo sai yayi arba da kyakkyawar fuskar matar shi tana yi mishi Murmishi amma ganin tarin damuwa a fuskar gwarxon mijin ta nan da nan fuskar ta ta rine xuwa tarin damuwa cikin muryar kwantar da hankali tace
" _ya kai mijina menene dalilin shigar ka damuwa?_"
Kamo hannun ta yayi ya xaunar da ita kan kujera shima ya xauna yana fuskantar ta sai da ya sauke numfashi Kafin yace
" _ba wanine ya sani shiga damuwa ba illa salisu da yake kok'arin janyo wa kanshi abin da yafi k'arfin shi?_"
" _me yake kok'arin janyo_?"
" _wai aure yake son yi baffah bai amince da yarinyar ba shine yaxo wae baffah yafi jin magana ta nayi mishi mgn idan ba hka ba xa'a neme shi a rasa_"
Shiru tayi na d'an lokacin k'alilan tukunna ta sauke ajiyar xuciya tace
" _idan yak'i yarda ya hak'ura da yarinyar toh ku kyale shi ya aure ta sai mu taya shi da addu'a kada ya gudu kasan xai aikata hakan_"
Shiru yayi na 'yan Mintuna Kafin yace
" _xamu yi mgn da baffah ngde da shawarar da kika bani idan Allah ya K'addara wannan auren Shikenan fatan mu Allah ya xa6a mishi abin da yafi alkhairi amma salisu sai a hankali ya fiye rigima wlh Kinsan wacce yarinya ce kuwa?_"
Girgixa kai tayi alamar a'a " _toh 'yar gdn lawan Shana ce_"
Zaro ido tayi Kafin ta gid'a kai tace " _Allah ya kyauta amma sam bai yi dace da mace ta gari ba_"
" _Ameeen dai amma shi ae idon shi ya rufe bae ga hkan ba_"
*WANE LAWAN SHANA*
Alhaji lawan Shana shine cikakken sunan shi don anfi sanin shi da lawan Shana sunan shana ya samo asali daga lokacin samartakar shi saboda tantirin d'an duniya ne mai son ya shana a duniya yana d'an rufin asiri ba laifi akwai masifar son yaga ya tara dukiya matan shi 4 da tarin yara har 13 gaba d'aya tarbiyyar su sae a hankali....
Acikin su akwai wata binta Tana da kyau ba laifi sai dai maimuna tafi ta kyau nesa ba kusa ba gaba d'aya ta kwashe halin baban ta _100 percent_ shi yasa yake masifar son ta a 'ya'yan shi komai xata iya aikata wa don ta samu kud'i a kaduna polytechnic take karatu duk da bata bashi mahimmanci irin 'yan d'umama benci ne,ita ta fara cewa tana son salisu don da alama xata huta a gdn shi baya aurar da yaran shi talaka sai mai kud'i idan talaka ne mai yaci balle ya bawa 'yar shi kaji shi sai kace shi ba talakan bane ya mance Allah ne mai axurta bawan shi......
An kai ruwa rana kafin baffah ya amince don salisu akwai shi da kafe ya da hka akayi auren duk 'yan uwan shi basa so daga shi sai babar shi inna larai...
Bayan 2weeks da bikin salisu maimuna ta haihu yaro yaci suna saleem........
*******
*MUN DAWO LABARI*
A kayattaccen bedroom d'in su na hango nauwarah ta k'ure volume d'in tv tana jin wak'ar da deepika tayi a film d'in rasleela ram Leela kamar wadda tayi practice d'in rawar hka take yi ta iya rawar sosae kamar itace deepika d'in {lol}
Gaba d'aya ta cikawa safah kunne da kunne da k'ara gashi karatu take saboda gobe tana da test a schl gaba d'aya tabi ta dame ta a fusace tace
" _wannan kuma sabon wani wulak'ancin ne nauwarah ina karatu kin samu kin k'ure volume_"
Sae da ta Murgud'a mata baki Kafin tace " _hba aunty safah don Allah ki kyale ni nayi nishad'i man Kinsan ina bala'in son wak'ar nan_"
" _ki tafi falo mana kiji_"
Zaro ido tayi tana cewa " _tabbb kina so ammi ta doke ni tana falo fah a xaune_"
Tsaki safah ta ja kafin ta tashi afusace tayi kan nauwarah da gudu tayi hanyar fita daga d'akin sai taga ashe kid'an ta kashe ta juyo Tana kallon nauwarah tayi wuk'i wuk'i da ido hararar ta tayi kafin ta juya ta xauna tana cewa
" _sai tsabar tsokana amma tsoro fal ciki_"
Ta dauki buk d'in ta tana dubawa ganin hka yasa nauwarah ta lalla6a tana Xumbura baki taje ta jona socket d'in da safah ta kashe iya k'uluwa safah ta k'ulu ta tashi da sauri tayi kan nauwarah ae kuwa ta kwasa da gudu sai falo ita ma safah ta bita da gudu sai ganin su ammi tayi kamar wad'anda aka cillo da sauri ta mik'e Tana cewa
" _lfy safah me yafaru?_"
nauwarah tana ihun _Wayyo Mumy Ki taimaka min aunty safah xata Duke ne_"
Duk tabi ta cikawa ammi kunne da ihu gashi ta ruk'unk'u ne ta cikin fusata tace
" _ammi wannan mara kunyar yarinyar ce ina karatu ta ishe ni da jin wak'a duk ta hanani karatu_"
Ammi tace " _baki da kunya nauwarah koh safah kike yiwa hka ba yayar ki ce ba ki bata hak'uri kuma kada Ki sake na gaya miki_?
Cikin murya kamar xata fashe da kuka tace " _I'm so sorry my aunty safah na dai na amma kada Ki doke ni plss_"
K'wafa tayi sannan ta bar wajen nauwarah ta fito daga bayan ammi tana sakin ajiyar xuciya can kuma ta kyalkyale da dariya tace " _ohhh thank god to save me_"
Harara ammi ta watsa mata sum sum ta shige tana dariya.............

*K'ARSHEN WAHALA*
🍀🍀☘☘🍀🍀
*NA*
*_Aishat A muh'd {Aunty}_*😘
*~pg 4~*
Xaune suke a falo Alhaji salisu da Alhaji lawan sai hajia binta suna yin wasu maganganu da alama maganar da suke yi ta sirri ce ba kowa ake so yaji ba can naji muryar Alhaji salisu yana cewa
" _ya kamata mu gama samu mafita don ni wlh na gaji da ganin shi awannan duniyar ta mu da shi da wad'annan 'yan iskar 'ya'yan nashi don ni wlh kishi nake dasu kamar yanda nake kishi da uban su_"
Hajia binta ta xabga mishi wata harara kamar idon ta ya fad'i k'asa taja wani shegen tsaki a fusace tace
" _wlh salisu baka da mutunci kana tunanin idan ina raye xaka auri wannan shegiyar matar mai kama da aljanu, toh wlh tun wuri kama cire son ta daga xuciyar ka idan ba hka ba sai na.................. "
Kafin ta K'arasa fad'in hka Alhaji lawan ya daka mata wata tsawa ba shiri ta hadiye sauran maganar ta ta fuska a d'aure yace
" _na fuskanci baku damu da abin da ya tara mu anan ba toh wlh xan tashi na tafi tunda baku tanadi abin fad'a ba,ke kuma binta idan ba rashin hankali da tunani ba ina ruwan ki da son ta da yake yi ke dai ba kud'i kike so xaki wani cikawa mutane kunne da ihu_"
Cike da rashin kunya tace " _ae bani kad'ai ce mai son kud'in ba naga Har kafi ni son su taya xae dunga maganar wannan mai kama da aljanun_"
" _yayi d'in don uban ki tunda ke baki da mutunci ni uban Ki kike gaya wa hka ko_"
Alhaji lawan yayi maganar a fusace har ta bud'e baki xatayi magana Alhaji salisu ya dakatar da ita da hannu Kafin ya d'ora da cewa
" _don ynx wannan bata ta so ba ni kawai so nake a fara kawar dashi tukunna_"
Nan kowa ya fara kawo tashi shawarar idan suka duba sai aga batayi ba sun d'auki wajen _1 hour_ suna magana da K'arshe har xasu tashi da xummar kowa yaje yayi tunani akai sai har sun mik'e tsaye sai suka ga Alhaji lawan ya kwashe da dariyar mugunta ya dad'e yana dariya kafin ya tsaya su kuma suka xuba masa ido suna kallon shi cike da mamakin abin da yasa shi dariya dakyar ya tsagaita da dariyar Kafin yace
" _kun ga ina dariya kamar na haukace ko toh mafitah na samo mana kuma mai sauk'in gaske ku kawo kunnen ku kuji saboda ina tsoron kada iska ta kwashi sauti na aji koh yah_"
Ae kuwa da sauri suka mik'a mishi kunnen su ya d'au tsahon _10 mint_ yana magana Kafin lokaci d'aya su kwashe da wata mahaukaciyar dariya ke bakace d'an adam ne ke yi ba daga hka duk suka tarwatse xuciyoyin cike da farin ciki........
*********