Sashe 175
Abokin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
zo ya dauke ta bayan ya ajewa Mama Baraka siyaya kamar yadda ya saba. Abuja suka fara tafiya sai da suka kwana a gidan Dr A-B da ya bukaci su kwana a gidan amman Aliyu be yarda ba, sai ya kwana a gidansu gurin Ummi. Emily kuma ta kwana a gidan an'uwanta. Matarsa wayayyiya ce kamar shi, tana da son mutane da nuna kulawa Emily ta yaba da yadda aka tarbe ta. Alhaji Bulama na da na shi uzurin haka ya saka Dr A-B ba samu alfarma tafiya a jirgin mahaifinsa ba sai na kasuwa. Ba a cika samun direct flight daga Nigeria zuwa Scotland kai tsaye ba. Yawanci Ana tashi daga Lagos (Murtala Muhammed International Airport LOS) ko Abuja, kasancewar a Abuja suka kwana a nan jirginsu ya daga sai ya sauka a London Heathrow, sai da suka huta a wani hotel dake kusa da airport din sannan suka dawo suka shiga wani jirgin ya aga zuwa Scotland. Tafiyar daga Abuja zuwa London ta auke su kusan 6 7 hours. [9/7, 7:58 AM] : https://chat.whatsapp.com/HGRV2NYIoaCF7SIvPOIv08?mode=ac_t ABOKIN RAYUWA