Sashe 126
Abokin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
sai idan dai Lake lake dangin nepa, ko lake laken ne ma Wallahi babu kama, Mama Barakat ki ma daina alakanta kanki da watsan yar iskar yarinyar kafirar ba..." Bata kai karshe ba Mama Barakat ta dauke fuskarta da mari. "Fita daga falon nan" Kameela ta juya da sauri ta fice daga falon babu shiri, domin da take da Mama Barakat bata taba ganin bacin ranta irin yau ba, gashi har ya kai ga ta mareta. "Ahhh Ahhh ni fa duk ban gane wannan ba, anya shekarar nan ba so ake na haukace ba? To ta ina ma zata zama... Oh.... Hadin kai aka yi da Aliyu ko Ummi wai ni ake son durawa bakinciki" Ta shiga bangarensu rike da fuska tana ta mamaki sai tunani take. [7/21, 9:49 PM] : https://chat.whatsapp.com/HGRV2NYIoaCF7SIvPOIv08?mode=r_t ABOKIN RAYUWA