← Book details Abokin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 107 OF 177

Sashe 107

Abokin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

kula da motar Turhan dake can gefe ba domin hankalinta ba a gurin yake ba, ta fita mai gadin na tambayar lafiya bata kula shi ba. "Anya ba guduwa zan yi ba ni ma wannan zirga zirga kar wani abi ya faru ko ya bata a dora min laifi fa" Ya fada yana kallon Turhan daya juyo da mota da nufin bin sawunta. Achaba Emily ta hau ta fada masa inda zai kaita ta hau jikinta nata rawa gaba daya hankalinta ya gama tashi. [7/8, 11:19 AM] : https://www.wattpad.com/story/215276233?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_writing&wp_page=create&wp_uname=KhadeejaCandy ABOKIN RAYUWA
Chapter 107 · 0% Book details