Sashe 9
Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin Ladabi Baito tace A'a Hajiya shima babu Dan mukulli wallahi dakin A kulle yake
A jiyar zuciya Mom ta sauke tace wallahi duk na Manta ina sauri in fita kar in makara yasa ban bar miki ba
Yanzu dai maza zo ki kar6i key din kije ki gyara masa wancan din
Na San wancan part din nashi yanzu a hargitse yake dole in ya dawo nan zai sauka cewa zai yi can a lalace yake
Da sauri Baito ta karbi key din domin Aywatar da Abinda A ka Umarceta dashi
Kai tsaye Mom din sama ta hau Dan duk taga ji Wanka take son yi
To ko da Maryam tadawo daga Makaranta ko kallon bangaransu bata yi ba Jakarta ta mikawa Nafi'u tace ya tafi da ita yacewa Auntynsu tana bangaran Mom zata yi mata wani Aiki
Cikin Ladabi yaron ya kar6a domin suna mutukar girmamata A matsayinta na yayarsu,
Ko da tashiga bangaran Mom din babu kowa A farlour din sai TV tana faman yi ita kadai sai ta zauna cikin kujera tace qila Mom din tana sama da Alama bata Dade da tashi daga gurin ba ganin glass din ta kan kujera da wasu littatafai da Alama dubawa takeyi tatashi daga gurin
Bata gama tunanin ba Mom din ta sauko Cikin Kwalliya shar da'ita gaskya Momy "yar kwalliya ce ba Wanda zai ce ta haifi Nasir
Dariya tayi tana zama cikin kujera idonta kan Maryam tace "yan Makaranta Andawo kenan ,dadi na dake Maryam ba kya manta Alkawari ,Murmushi Maryam tayi cikin Sanyi Muryar ta tace yaya za'ayi in manta da Alkawarin Momy na"
Farin ciki ne ya lullube Mom din jin Abinda Maryam tafada ita dai Allah ya sanya mata kaunar yarinyar a cikin zuciyarta nutsuwar ta tana burgeta
Tace tabbas haka ne daughter na ,Yanzu Abinda nake so dake Shine Aiki nake so na saki nasan ki da Nutsuwa Part din Nasir zaki je ki gyara masa ,nasan yanzu yayi kaca kaca kasancewar yau Abokannanshi sun cika tabbas in yadawo ya tadda gurin haka A kwai rigima duk da cewar su ka lalata gurin
Duk wani Abin da kika Sani ba mai Amfani bane ki fito dashi nasan shi da tara shirgi tamkar mace
Gabanta ne ya fadi Jin Abinda Mom take cewa wai taje ta gyarawa wancan lalataccan dakinshi ita ko A lahira bata fata Allah ya hadata da Nasir Asabili da irin tsanarta da yayi shiyasa ita ma takeyin kaffa kaffa dashi da Al'amuranshi'.
Bata kaunar Abinda zai hada ta dashi daidai da kwayar zarra ita har manta kammaninsa take ,Sabida yadda baya kaunar ya kalli Fuskarta ita ma ba ta kaunar ta kalli tashi' sai dazu da'a ka samu mistek a ba kin get suka hada ido bai fi ba sakon daya ba nan ta kare masa kallo taga yadda yayi wani irin girma tamkar Wanda a ke Hurawa ya wani tara power tamkar Dan dambe
Jiki a sanyaye ta ce to Mom babu komai ae duk Abinda kika umar ceni dashi Anyi "
Yawwa Diyar Albarka Allah yaba ki Miji Nagari kinji ko Dan Allah ki dinga hakuri da Halin Nasir kinji ko
Dariya Maryam tayi kadan ta na Mikewa gami da karbar key din da Mom din take bata ,tace haba dai Mom ae Auncle baya Laifi Wallahi babu Abinda yake yi min yanzu Lafiya Lou muke gaisawa"
,,,,,,,,*
YARO DA KUDI*
WRITTEN BY*
~*Binta Umar*~
~*MAMAN ABDUL WAHABU*~
To masha Allah Mom tace dama ae ni haka nakeso duk da nasan ba laifin ki bane dama nashi ne.
Bata ce komai ba ta karbi key din kanta a qasa ta kama hanyar fita daga farlour n Nom tace kiyi sauri ki gama mybe yanzu ki kanshi domin Lokacin shigowar ne yanzu mussaman yafita tun safe nasan dole zai dawo ko Dan yin Wanka ,sannan
Cikin nutsuwa tace in sha Allahu zan yi sauri Momy ,
Yawwa Allah yayi miki Albarka Maryam
Amin tace ta kama hanyar fita daga Farlour nan
To ko da Maryam ta bude shashin Uncle din Abin yayi mugun bata mamaki ganin yadda ko ina yake a hargitse babu gyara A fili tace gayu an sanku ba'a San makwancinku ba ta6!
Yanzu shi duk gayunshi dakinshin haka yake lallai
Bata kara tsinkewa da Abin ba ma sai da ta shiga bedroom dinshi taga kaca kaca komai a hautsine kayanshi barbaje kan bed dinshi wasu a qasa wasu a kan kujera takalma a haushine duk da gurin ajiyarsu suke mirrow dinshi kaca kaca turarurruka ne masu Dan karan tsada a zube a gurin gami da mayuka sun fi kala a shirin wasu har sun fado kasa,
Toilet din tabude ta shiga ,Wai Abin sai a hankali da'alama tunda ya tafi Momy ba sosai take sawa a gyara dakin ba domin bacin da yayi,, yayi yawa gajerun wando nane sunfi kala goma gasu Nan a zube cikin Abin Tara wanki da'Alama kullum sai ya balle sabo ganin ledodinsu a gurin ,
Nan da Nan ta Tara ruwa tafara Aikin toilet din tsaf ta'hada kayan wanki dasuke gurin ,kananun kayan kuwa ta zuba su cikin ijin wanki ta kunna shi ,sannan ta ciga da Aikinta ,duk wasu tarkacan su gwangwanin turarurrukan Wanka gami da kwalayen sabulai da sauransu sai da takwashe tsaf cikin wani katon duzbin' tafito dashi can harabar gidan,
Ta koma ta matse kayan da ta zuba cikin Abin wanki ta shanyasu tsaff jikin hangar dake manne a toilet din ,takashe injin,gami da qara wanke toilet din tas sai da ta tabbatar da yayi mata yadda take so sannan tafito tafara Aikin bedroom din cikin Nutsuwar ta
Hijab din jikinta ta cire ganin yana hana ya Aiki kafin ta Ankara tafara jin kiran sallah magariba Cikin sauri ta karasa shimfida bed shirt din ta jera fililon kan tsaff ta karasa kan Mirrow din tafara gyara ka yayyakin dake Kai tsaf ta jere su gwanin sha'awa ta share dakin Tass tafitar da duk wani Abu Mara muhimanci gurin takalmanshi ma tsaff ta gyara masa dakin sai fitar da wani irin qamshi yake mai dadi ,Cikin sauri tafito farlaur din hannunta riqe da wata katuwar Leda da ta zuba tarkacan da ta sharo a dakin ,shaf ta manta da hijab din ta a dakin sabida yadda take sauri kar ta rasa Sallahr magari ba Dan gaskiya maryam bata qara'i Lokacin sallah nayi take gabatar da ita Allah ya huwace mata wannan,
*Allah kasamu a danshinta*
Turus tayi gabanta yana wani mugun duka ,ganin su da tayi a zaune su hudu da Alama shigowarsu kenan Dan ko Alama bataji shigowarsu ba,Nasir ya na kokarin bude dakin suka buga karo,da'ita da sauri ya dago kai hannunshi dafe da goshin Cikin Mamaki yaga Maryam tsaye ta zuba masa idanunta Wanda ya tsana a rayuwarshi,
Da mugun sauri ya koma da baya yana sakin ajiyar zuciya domin ya zata mafarki yakeyi Wanda ya sabayi nata duk daran duniya,yafara nunata da hannu bakinshi na rawa yaga za furta ko kalma daya,
Ganin Abinda yakeyi yasa tace Auncle nice Maryam fa Momy CE tace in zo in gyara maka shashinka yanzu na gyara maka ciki nan nakeso in gyara a nutse take maganar,
Anwar!!
Anwar!!
Ya kwala masa kira Cikin mugun bacin rai!!
Da sauri Anwar ya karaso gurin ,yace kai A boy wannan kira haka kaifa dadi na dakai a kwai takurawa wallah....
Kafin ya karasa idonshi yayi tozali da Maryam tsaye jikin kofar dakin nasir kanta a sunkuye tana wasa da hannuta ,bata son kallon Nasir ganin irin wulakantancan kallon da yakeyi mata,
Gashi babu hijab a jikinta a takure ta ke jinta,sai maqe jikinta takeyi jikin kofar,
Wani murmushi Anwar ya saki yana Sosa Kanshi sai wani kallon kurrula yakewa Maryam tamkar ya lasheta
Tsaki Nasir yaja ,yace ga tsuntsu daga sama ga tanan dama kana nemanta kaga ba sai kasha wahala ba yafada tana yi mata wani Dan iskan kallon raini ,cikin wata muguwar tsawa gami da kyara yace kauce min anan Fockyou mother fourkar!! yafada yana wani tsale tamkar zai kai mata duka,da sauri Maryam ta kauce ta bashi hanya jikinta yana kyarma ,ya zo ya wuce yana wani ya mutse fuska tamkar yaga kashi ,ya kakalo yawo ya taufa mata ajiki ya shige dakin gami da banko kofa,
Jikin kofar ta makale tana takure jikinta ganin yadda Anwar ya ke kusantar ta yana kokarin Rungumeta,
,,,,,,,*
*YARO DA KUDI*
WRITTEN BY*
~*Binta umar*~
~*MAMAN ABDUL WAHABU*~
~*MRS AHAMAD GWADABE*~
~*DEDIGATED TO: MY FAN'S*~
Ya karaso daf da ita yana mata wani kallo irin nasu na "yan duniya sai lasar baki yake yi tamkar wani tsuhon maye,
Hannunta ya kama ya riqe cikin nashi yace baby kin hadu fa wallahi babu karya ina son ki kina so na kema?
Yafada yana kanne mata ido daya,
Kauda kan ta tariqa yai ganin fuskarsa dab da tata ,tayi shiru bata ce komai kokarin ta kawai yadda zata gudu daga hannun waddanan Azzaliman,
Sai yafara hade ta da jikin kofar dakin Nasir din da take makale ya sanya hannuwanshi duk biyun yana lalubarta, Bige hannun tayi tana kokarin fashewa da kuka,ya kara mai da hannunshi jikinta a karo na biyu
Sai tafashe da kuka cikin kuka" tace Uncle ka fito ka tai make ni zai keta min haddi ni back"yar iska bace"
Kafin ta rufe bakinta suka fadi rigib!
Ita da Anwar din sakamakon bude kofar da Nasir yayi babu zato ,
Tana kan ruwan cikin Anwar din tana kokarin tashi daga kansa yayi da shi kuma ya sanya duk hannuwanshi biyun ya ruqunqume ta kam!