Sashe 57
Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nasir ya datse wayar da yake amsawa cikin sakin fuska ya mika masa hannu gami da cewa"Arrama barka da asubah"
Sosai Malam Ya'u yayi mamakin wannan sauyin da a kasamu daga ban garan Nasir din,kawai sai ya barwa zuciyarsa abin shima ya mika masa hannu cikin walwala yace"barka dai Nasiru ka fito kenan"?
"Wallahi Kuwa"
Nasir yafada yana kokarin wucewa
Arrama Ya'u ya ce "to masha Allahu Allah yayi jagora, yaya Iyalin naka kuma"
"Alhamdullihi Arrama"
"Masha Allah, Allah yayi maka jagora yabaka ikon rikesu da amana"
"Ameen ya rabbi nagode Arrama"
Nasir yafada yana kokarin shigewa domin sauri yakeyi akwai mutanan dake jiranshi, Nafi'u yace"uncle bamu gaisaba fa ,ina Ya Maryam munyi ke warta sosai"
Murmushi yayi Wanda ya kyatar masa da fuska ya fito masa da tsantsar kyawun da Allah yayi mishi,har sai da kasan habarshi ya loba yace"Mai yasa baku bita ba,akwai guri in kuna bukatar zama tare da ita kayi min magana babu damuwa"
Cikin mamaki Nafi'u yace"haba uncle kamar ni ai nayi girma"
Da murmushi a fuskarshi yace"a ina kayi girma? har yanzu fa kananan a boy dinka yaro"
Yafada yana dukan kafadarshi kamar yadda ya saba yi musu suna yara.
Cikin dariya Nafi'u ya dunkule hannushi uncle din ma yayi yadda Nafi'un yayi sukayi abinda suka saba, sai dariya sukeyi, Miftahu na gefe yana murmushi, kawai shi daya ke duk ya manta da irin wannan abun tunda suka fara girma sai yazama kamar wani ustax dama Nafi'u ne mai irin akidar Nasir din
Malam Ya'u ma murumshi yayi kawai ya girgiza kai,nan sukayi sallama Nasir ya wuce part din Momy Giss na bin bayanshi, sukuma suka nufi kasuwa.
Momy na hakimce cikin kujera mai cin mutum daya taci uwar kwalliya da wani les mai uban tsada da kyau fuskarta sanye da glass dinta na fama, hira suke da Uwani cikin farin ciki Uwani tana bata labarin garinsu da yadda sukayi kuruciya Momy sai dariya take mata,
Haka Nasir ya shiga ya taddasu yaji bala'in dadi yadda Uwani take debawa Momynshi kewa yazo ya tadda ita tana dariya, shi yana can yana tunanin tana cikin damuwa kewarshi zata dameta
[16/06/2019 2:03 PM] Binta Umar Abbale: Kafin Momy ta amsa sallamarshi Uwani tayi karaf tace"sannu da zuwa uban dakina,Angon Mubina da Maryam, Allah ya tayaka riko, ai muna nan muna hiraraka nace Allah yasa nan da wata tara musa mu "yan biyu kyawawa masu kama da kai da amaryarka Maryama"
Tunda Uwani tafara magana bata tsayaba har sai da ta kai karshe,
Harararta yake a fakaice jin abinda take cewa shifa ya tsani mutum mai bala'in surutu da badi ba'atambaye ka ba,shi ina ruwanshi da wani da da haihuwa.
Zama yayi kan kujerar da take fuskantar Momyn nashi ya share Uwani da ita da maganganun da takeyi gaisuwarta ya amsa kawai, ya kwanta cikin kujera gami da lumshe idanshi
Ganin haka yasa Momy tasha jinin jikinta,a zuciyarta tace"yau "yan muskilanci ne a kusa Myson kenan,dubeshi kamar ba ango ba,ya wani matse cikin kananun kaya.
Uwani kuwa ganin yadda Nasir ya sharta yasa tayiwa Momy sallama gami da tambayarta abinda za'a dafa da rana
Momy tace"Uwani duk abinda kikayi zanci ke dai kawai kiyi kokarin gyara girkin duk da dai nasan kina iya bakin kokarinki"
"Insha Allah Hajiya"
Uwani tafada sannan ta kalli Nasir tace"Uban dakina a tashi lafiya"
Banza yayi mata har ta fice,shifa tunda tayi masa wannan zancan na haihuwa yaji ya tsaneta lokacin da shigo ya taddasu ita da Momynshi suna dariya,yaji dadin haka,dan har ya qudurta irin alkairin da zai mata, sabida yadda ta zauna tana kular mishi da rabin rayuwarshi, wato Momy amma duk da haka bai fasa ba tunda yayi niyya zai mata,din amma duk ranar da ta sake yi mishi irin wannan maganar,zai tsaya ne kawai shima ya gaggaya mata,magana, shi Sam bai shirya haihuwa yanzu ba.
Bayan futar Uwani Momy ta kalleshi cikin nazari tace" My son lafiya dai ko"
Idanshi guda ya bude kunyar abinda zai fada mata yakeyi sai ya mayar da idanshi ya rufe,ya Dan saki fuska gami da cewa"normal Momyna fatan kin tashi lafiya"?
"Lafiya garau Na tashi Myson"
"Masha Allah,ko da yake ma Momy naga kamar ba kiyi missing dina ba, mai yasa Momy ko dama kin gaji dani ne"
Yafada cikin shagwaba sai ka
ce kankanin Yaro.
"Ni nace My son ina nan ina keyawarka bini-bini na duba ago go amma shiru,sai daga baya nace yanzu fa yaro na ya girma tunda ya aje iyalinshi"
Tafada tana dariya
Shima dariyar yakeyi ya zakuda kafada gami da bude idanshi gaba daya ya sauke kan Momyn nashi ko kunyar ta baya ji
Tace"Yaya Mubina da Maryam din fatan suna nan lafiya Lou"
"Ko wacce tana lafiya Momy sai dai....
"Sai dai me, My son fadamin mana"
Momy tafada cikin damuwa
"Momy Maryam ce"
"Tayi me"
Momyn tafada cikin faduwar gaba"
"Bata da lafiya"
Yafada yana wani sinne kanshi,
Lokaci guda Momy ta fahimci abinda yake nufi
Girgiza kai tayi tana kallonshi sabida Tasan halinshi Na rashin hakuri tun yana yaro ya nuna
Fuskarta ta gyara alamun babu wasa tace"ka gwada mata karfi ko My son"?
"Momy wane qarfi na gwada mata"
Yafada cikin rainin hankalinshi da ya saba.
Hararasa tayi tace"zaka rai namin wayo kamar yadda kasaba, ko my son ina tambayarka kana tambayata Why"
"Dariya yayi kawai ya sunkuyar da kanshi kasa yana Sosa kai kamar wani munafiki
Tsaki taja gami da cewa"rashin imanin naka akan ta ya tsaya kenan yarinyar da bata da wani kwarin kirki
[16/06/2019 2:20 PM] Binta Umar Abbale: Momy ta cigaba da cewa"ina Mubina take?
Kafin daurin auranka da Maryam da Mubina s kafara mai yasa baka kwatanta adalci ba my son"
"Momy Mubina zagina tazo tanayi daga dawowata gida tana gwada min iko ni da gidana,shiyasa na koreta ita kuma wannan kin manta kece kika aje min ita a part dina, ni ba nine na kirata ba"
Girgiza kai Momy tayi na rashin abin fada tace"da na kawo maka ita cewa nayi ka kaita part dinta ai, ban ce kayi mata komai ba"
Cikin mamaki Nasir din yake kallon Momynshi ganin yadda ta fututtuke tana fada,Maryam fa matarshi ce yana da damar ya taketa a ko ina,
Shiru kawai yayi mata tana fada ta cigaba da cewa"yanzu ka duba musu yarinya babu wata matsala in ceko"?
"Momy babu Matsala fa, komai normal ki kwantar da hankalinki, Ita fa ba yarinya bace kamar yadda kike tunani"
"Maryam din guda nawa take my son"?
Momy tafada
Tabe baki yayi yana duba agogon hannunshi yace"Momy ni a gurina ba yarinya bace,
Shiru Momy tayi tana jin tsoran kar ya yanko mata maganar da zata kallanshi"
Tace"yanzu bacci tskeyi ko me"?
"Momy kin tambaye ni fa na baki amsa,tana can akwance tana bacci amma takasa tafiya, sai tale-tale takeyi, yana sane yayi mata wannan maganar domin ta rabu dashi da tambaye-tambaye
Aiko Momy hankalinta ya tashi sai ta mike tsaye tana kokarin hawa sama domin ta dauko gyale,
Yace"Momy ina zakije ne"
Ta tsaya tana kallonshi gami da cewa"muje in ga jikin yarinyar mutane myson nasan halinka"
"Mikewa tsaye yayi ranshi a dan bace yace" Momy ni ba gida zan koma ba ofis zan wuce,mutane na can na jira na, Na lura kin dai na sona yanzu sai wannan "yar"
"A'a My son jirani in fito ai soyayyarka ita ce ta shafi iyalinka"
Tafada lokacin da take hayewa sama,dakko gyale
Ficewarsa yayi ranshi a bace ganin rawar jikin da Momy take a kan Maryam sai kace itace autar mata,ko kuma a kanta haka ta taba faruwa,sai yaji wani mugun haushinta ya kamashi, sabida haka yana fitowa ya nufi mota,Giss dake tsaye kofar da zata sadaka da cikin falon ya rufa masa baya
Yana shiga mota ya bawa Tony umarnin tafiya tun kafin Momyn ta fito,har sun fice daga gidan.
[18/06, 02:40] +234 808 996 5176: [17/06/2019 9:40 PM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*122*
Sai bayan sha biyu na rana Maryam ta farka daga nannauyan baccin da ya dauketa,babu laifi taji dadin jikinta ba kamar dazu ba,da kyar ta mike tsaye ta nufi kofar fita daga dakin Nasir din, kai tsaye part din ta ta nufa,
Har yanzu key din na jiki kofar in da barshi budewa tayi kawai ta shiga cikin tsananin mutuwar jiki, sam bata tsaya ta karewa falon kallo ba,ta nufi daya daga cikin dakunan da suke cikin kayataccan falon
Toleit ta nufa ta hada ruwan zafi ba sosai ba, ta shiga ciki,wani zafi ne ya ratsata sosai amma ta daure ta zauna,sai da ta jima a ciki sannan ta daina jin zafin gurin.
Har wani bacci ne yake kokarin fizgarta sabida yadda takejin dadin zama cikin ruwan zafin
Da kyar ta fita daga ciki ta hada wani ruwan ta yi wanka sosai ta tsarkake jikinta , tafito a daddafe,ta kimtsa,sai sannan tayi sallahr Asubah,takaici da bakin ciki duk sun cika mata zuciya, sabida yadda Nasir yayi mata asarar Sallahr asuba babu abinda ya dameshi
Nasir yana ofis amma duk hankalinshi ya na kan Maryam,in ya tuno da yadda ya bar ta sai yaji gabanshi yana faduwa, haka dai yake daurewa yana sauraron abokan kasuwancin su, wasu baki ne suka zo daga Nijar, domin su duba sabbin motocin da suka shigo dasu abinda ya dauke masa hankali kenan.
Amma yana samun sukuni ya samu ya kunna wayarshi domin kiranta
Nan ya tuna ashe bashi da number ta
Sai ya ajiye wayar jikinshi a sanyaye zuciyarshi tana saka masa kawai ya tafi gida,yasan yarinyar tana bukatar taimako,
Adaddafe dai ya bari biyar na yamma tayi ya hada inashi inashi ya bar Abbas da jama'a ya gudu gida
Da sauri ya bude part din nashi ya shiga so yakeyi kawai yayi tozali da ita, amma sai yaga wayam babu kowa, har yanzu bed shirt din nanan kaca-kaca da jini kamar yadda ya fita ya barshi.
Kofa ya nufa da sauri wata zuciyar tace masa me kakeyi haka ne, Nasir kar ka manta kaifa babban yaro ne da ko wace mace take kaunarka,sabida kyau kudi da wayewa ko ta ina kayi zarra mai zai sa ka rika yin rawar jiki kan wata bagidajiyar yarinya mutukar ka sake ta gane son da kake mata ka shiga uku,sabida haka ka kiyaye.