Sashe 66
Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Da Sauri ya juyo tamkar bai san ta shigo farlon ba, cikin yaudara yace"Momy tun dazu na shigo Kyauta tace min kina sama"
"Wallahi na gaji da zaman jiranka shine bace bari inje inyi wanka mybe ina hawa sama ka shigo"
"Eh Momy haka jikin nata yayi"
yafada ya wani matsa mata hannaye
"Ai kai zan tambaya Myson, kaga dai yadda yarinyar mutane ta koma lokaci kankani"
"Momy nafada miki sam ban sani ba, tun a subah na bar gidan,gata nan ai ko a waya ta sanar dani in zo in bata kulawa"
Maryam ta kalleshi cikin mamakin sharrin sa, girgiza kai kawai tayi tana kokarin raba jikinta da nasa jin wani irin amai yana yunkuro masa sakamakon kamshin turaren dake jikinsa
Momy tace"ai da sauki tunda na sa mata ruwa gashi nan tana iya zama,amma lokacin da na dauko ta ai abun sai addu'a"
Kallon Maryam din yayi kamar gaske yace"Sannu Sweet kinji ya jikin naaa... kafin ya karasa maganar dake bakinsa Amai ya wanke masa wani irin kure fatau!dashi
Tsingar jikinsa ne ta mike da sauri ya bi jikinshi da kallo tamkar ya dora hannu a ka ya kurma ihu, lallai yarinyar nan bata da mutumci wato shi zata yiwa amai a jiki
Da sauri Momy ta mike ta karaso inda suke fuskarta a sake, ta dago Maryam din daga jikin Nasir din ,tace"wato tun yanzu anfara jegon tare da kai kenan,Myson an girma, Allah ya raba lafiya nima in samu Mai gida"
Kallonta yayi cikin mamakin maganarta, ya a kayi ta fahimci halin da ake ciki,wata zuciyar tace masa ka manta da cewar Momyn taka tsohowar Likita ce ne,
"Shikkenan nayi saken da Momy ta gane da cikin nan yanzu babu wata dabara"
Abinda yake ta fada kenan cikin zuciyarsa
Mikewa yayi jikinshi duk a mai ya nufu bedroom dinshi lokocin da yana gidan, ranshi a bace ya kwabe rigar ya zare wandon jikinshi hatta da Vest da gajeran wando duk sai da ya cire, yana jin wani irin kyamkyamin kanshi, ya daura towol ya nufi toilet. domin wanke jikinshi
[26/07, 01:49] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*139*
Wanka yayi ya fito ya jikinsa daure da towol ya tsaya kusa da dressing mirrow yana goge jikinshi cikin zuciyarsa yana tunanin yadda zai bullowa al'amarin nan domin shi kam a halin yanzu bai shirya zama Dady ba,dole sai ya san yadda yayi ya bata magani tunda cikin bai yi wani kwari ba,
Kananun kaya yasa dake akwai sauran kayansa a gidan, ya fito farlon fuskar shi babu walwala
Momy ta kalleshi a nutse tace"me makon ka kuma saka wasu manyan kayan shine ka sako kananu ,kaga kuwa yadda manyan kaya suke maka kyau kuwa"
"Momy zafi garin,kuma bani da manyan kaya a gidan nan"
yafada yana kokarin zama kusa da ita,
Maryam kuwa tunda ya fito tayi saurin rufe idonta sabuda bata kaunar su hada ido dashi,
Shi kuma tunda ya fito, ya ke kallonta tamkar wani maye,ko kunyar idanun Momyn baya ji
Momy tace"Myson girma yazo ko"?
"Momy wane girma kuma"?
" Ka kusa samun boy,ni kuma na kusa samun maigida"
Shiru yayi mata,
Momy ta cigaba da cewa"na lura Maryam cikin na bata wahala sosai, kasan ciki mai sa a mai bashi da dadi"
"Momy wacece take da ciki"?
yafada maganar kamar bai san komai ba.
Girgiza kai tayi tace" baka da kunya, wallahi yanzu kana nufin kace min baka san Maryam din na dauke da ciki ba"
"Momy aina zata yi ciki yarinyar da ban taba kula ta ba"
Wani iri Momy taji,jin abunda yace"tace wato zakayi min rainin hankalin naka ko"
"Momy mubar maganar nan dan Allah, ni dai nasan ban yi wata kyakykyawar mu'amala da ita ba balle har ta dauki ciki,ni nafi zaton ko maleria ce ko shawara suke damunta,amma babu wani ciki"
Shiru Momy tayi tana kallonshi tace"ko banyi aikin asibiti ba, na kalli yariyar nan nasan me ciki ce, yanzu ai in ta tashi daga bacci zan aunata domin in tabbatar"
"Momy ko kin tabbatar da ciki ko baki tabbatar da shi ba, ni dai nasan ba nawa bane, in ta tashi ki tambaye ta waye yayi mata ciki"
A furgice Momy ta kalleshi tace"Myson kanka daya kuwa, kar dai har yanzu kana shan Wsky din ta soma taba maka kwakwalwa"
"Momy ni lafiya lou nake"
yafada a dake!
Maryam kuwa dama duk abunda suke fada tanaji ido kawai ta rufe, bakin ciki ya cika mata kwarmin ido,kawai sai hawaye yafara biyo kuncinta ga idanun a rufe ruf! gashin idonta ne kawai yake motsi

*140*
Mikewa zaune take kokarin yi Momy taje ta kamata ta zaunar da ita sosai,
Momy tace"ki daina kuka Dota nasan karya yakeyi, ke kamilar macece,nasan baza ki taba zina ba, wannan cikin da yake jikinki kuma jinin sa ko yaki ko yaso,dan haka ma bazan bari ki koma gidan ba sai ankwana biyu zaki zauna anan jikinki yakara kwari"
Momy ta karashe maganar cikin sigar rarrashi
Jin abunda Momy tace yasa shi saurin dago kanshi yana kallonta, cikin Mamaki yace"pls Momy wannan ba shine hukunci ba, ni kuma ai za a shiga hakkina"
"Wane irin hakkin ka za's shiga Myson"?
tafada cikin mamaki
ta cigan da cewa" yanzu ka gama fadar cewa kai baka taba kwanciya da ita ba,yanzu me ya kawo maganar hakki
Sunkuyar da kanshi yayi fa sauri ya kama sosa kai cikin basarwa yace"Momy mubar zan can"
Rai a bace ta kalleshi tace"Wallahi zamuyi fada dakai matukar baka sauke wannan akida taka ba ra rashin son haihuwa, tunda har ta kai kazo kace, cikinka ba naka bane, sabuda kiyyayar da kakewa yariyar nan, ina laifin wanda ya yadda da kai har ya yadda ya aure ka, indai kanason kaga farin ciki na da walwalata to ka nutsu ka kula da matarka, ka tarairaye ta har Allah ya rabata da abunda ke cikinta, ni bance ku rike ba,ku bani ni zan rike muku ko guda nawa ne"
Momy ta inda ta shiga bata nan take futa ba,sosai tayiwa Myson din nata fata-fata, idanshi jajir! ya fuce daga gidan,tamkar wanda zai tashi sama
Ta kalli Maryam dake faman share hawaye, tace"kiyi hakurin kinji ko Dota, kina nan tare dani har sai cikin yayi kwari sannan domin ban yadda da shi ba, wallahi, narasa wace irin kiyayya yakewa haihuwa, dole ne kuma yadda a ka haifeshi shima ya haifa.
Nan Momy ta dinga rarrashin Maryam har ta saki jiki, suka cigaba da hirarsu gwanin sha'awa
Maryam taji dadin hukuncin da Momy ta yanke, sosai ta saki jikinta da Momy, dama tsoran Nasir din takeji,tasan da tana gidan da tuni ya zubar da cikin sabuda jarabarsa, sabuda haka nan da take gaban Momy sai ta tsoma goma ta wanke biyar duk abunda takeso Momy sai ta sanya kyauta mai aiki ta girka mata,lokaci guda ta hada kiba jikinta ya murje, sosai ga wani uban sheki da takeyi,kirjinta ya cika fam kana ganinta kaga mai yaron ciki,
tana so tayi Momy maganar tanaso taje ta gaida iyayenta kunya duk ta hanata, haka dai ta daure yau tayi mata maganar,
Momy tayi murmushi tace"ban hanaki kije ku gaisa da iyayenku ba, amma kibari mijinki yazo tukkuna sai ki tambayeshi, kina kallo yayi mana yaji tun sanda nai masa magana,ko waya baya yi,

*141*
Momy ta cigaba da cewa ko kuma ki kirashi a waya ki tambaye shi, nasan dai bazai hana ki ba"
Shiru tayi tana tunanin maganar Momy din, daga bisani tace"Momy to kirashi a wayar ki kinji"
Cikin dariya Momy tace"a gabanki fa nake kiranshi a waya yake kin dagawa yanzu kuma kice in kirashi, duk inda yake nasan yana lafiya,domin hausawa sukace lafiya ita ke boya, ina nan ina jiranshi zai gama fushin nasa yazo ya same ni,da ma ya saba ai"
Shiru Maryam tayi tana tunanin ta kirashi ko kar ta kirashi,
Ajiyar zuciya ta sauke tace"Momy zan kirashi idan anjima"
"Shikkenan Dota Allah ya kai mu anjima"
Momy tafada fuskarta a sake, suka cigaba da hira da Maryam din tamkar ba surukai ba
Wajejan Biyar na yamma Maryam ta haye sama inda dakinta yake, ta kwanta kan bed tana jin wani shauki da soyayyar Nasir din, ta dauki wayarta gabanta na wani irin faduwa, kwanan nan wani irin faduwar gaba takeji in ta tuna dashi,numabar sa ta laluba cikin wayarta, gabanta in banda faduwa babu abunda yake,ta kirashi
Suna kwance shida Mubina kan bed duk ya makale mata a jiki, sai fitina yake, Kwana biyu Mubina ta ga ta kanta dan ko da yaushe cikin damunta yake da sex babu dare babu rana, Ita kuma duk kokari take ta dauke masa hankali daga kan Kowa, ciki har da Maryam
Shi kuwa gogan yi yake amma baya samun gamsuwa,in ya tuno da yadda yake kwasar gara gurin Maryam sai yaji kamar ya kuka, yanzu ma suna kwance Mubina duk ta sare ta galabaita sai nishi take,anya zata iya jure jarabar Nasir kuwa
Shi kuwa yana kwance ya juya mata baya, yana fidda wani irin nishi! wani irin mugun haushin Mubina yake ji dalili dan taki dauke masa abunda yake damunsa,duk tsawon lokacin da ya dauka a kanta.