← Book details Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 80

Sashe 69

Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya karashe maganar muryarshi na karkarwa
[26/07, 01:50] +234 808 996 5176: [7/10, 11:19 AM] BintuBatula,BintUAbble
: *YARO DA KUDI*
*147*
Zama tayi kujerar dake fuskantar sa, ta sunkuyar da kai domin bata san irin kallon da yake mata, duk da idanunshi sakaye suke da glss ta gane kallon kurrula yake mata,
Muryarshi ya kashe sosai yace"dawo wannan kujerar zamufi jin dadin cin abunci,"
Mikewa tayi ta koma kujerar dake kusa dashi, ta zauna, ya debo abinci cikin cokali yace"bude bakin"
A hankali ta bude bakinta ya fara ciyar da ita, a nutse yana bata yana kallonta kamar ya cinye ta,
Momy kuwa dadi duk ya ishe ta,
ganin shi baya cin abuncin yasa tace"ancle kai bazakaci ba"
"So nake kici ki koshi sai nima ki bani"
yafada yana kanne mata ido guda
Murmushi tayi kawai
ganin yana ta cusa mata abuni yasa tace"ancle na koshi haka"
"Ok nima bani"
yafada yana mika mata cokali
haka ta kar6a tafara ciyar dashi, da yawa ta debo cikin cokalin ya dan ya mutse fuska yace"ki aje haka na koshi"
"ancle baifi cokali uku kaci ba fa"
Harararta yayi kadan yace"na koshi nace, ko sai kin fada Momy taji"
Girgiza kai tayi,yace"Ok tashi kije ki shirya muje ki gaida su aunty daga nan sai ki rakani unguwa"
"Ancle yau na gaji kabari sai gobe maje"
"Naki na hakura ki tashi ki shirya kawai"
Kin tashi tayi, duk da take me kananun shekaru ta gano shi, yace"Ok dama karya kike dazu kika kirani a waya ko makaryaciyar banza"
Ganin ranshi ya baci yasa tace"ba haka bane ancle yanzu ne nagaji babu abunda nakeso illa in kwanta inyi bacci"
Shan kunu yayi sosai yace"wallahi ranki zai baci ki tashi kije ki shirya kamar yadda na umarce ki,ko na hada ki da Momy"
Momy ta juyo tana kallonsu tace"ai naji abunda yake faruwa, Dota ban sanki da gaddama ba, ki bi umarnin mijinki"
Jiki a sanyaye Mary ta mike ta nufi sama, ta sanyo wata doguwar riga ta yi roling da karamin mayafi, tayi kyau sosai takalmi plete ta sanya a kafarta ta sakko, nan Momy tayi musu fatan dawowa lafiya, suka futa,
Tunda suka futa taga ya canza yanayin fuskarshi ya hade rai tamau! tamkar bai taba dariya ba, gaba yayi tana binshi a baya har suka isa bangaran su,
Su Aunty na zaune a tsakar gida suna hira, har Malam dama haka yake idan ya dawo daga kasuwa sai aunt tayi masa shinfida a tsakar gida ya zauna cikin iyalinshi, a ci abunci ai t wasa da dariya,
Aunty ta dinga murna ina zata saka Ancle, shikuma yana tsugune gefe guda suka gaisa sama-sama, Malam yana ta jansa da zance, shi kuma hankalinshi na kan su Nafi'u yace"Yanzu me kuke yi"?

Muftahu yace"Babu komai ancle tunda mukayi candy shikkenan sai kasuwa da muke zuwa"
Mikewa yayi yana kallon a gogon hannushi yace"Ok ku same ni a gida ai kunsan gidan ko"
Nafi'u yace"A'a ancle, bamu sani ba"
Hannu ya zira cikin aljihun jins din dake jiknshi ya futo da wani karamin kati ya mikawa Nafi'u yace"ka same ni a ofis dina ga adrees nan"
Naf'iu ya karba yana godiya, nan yayiwa Su aunty Sallama ya futa,
Maryam ta gyara zama sosai suka gaisa da iyayenta, Malam yana ta tambayat ta zaman su, ta e"lafiya kalau, aunty kuwa kallo guda tayi mata ta fahimci tana dauke da ciki, murna tayi sosai, tana maita addu's cikin zuciyarta, minti goma da futarsa ya kira wayar ta, tana jin muryarshi a dakile yace"ki futo ke nake jira"
Dake handsfree ne duk sunji Malam yace"tashi maza ku tafi Allah yayi muku albarka, mikewa tayi kamar ta fashe da kuka , tana son zama cikin danginta ya hanata
Yana cikin mota, a zaune ya ware kida, yana sauraron Wzzkiy sai gyada kai yakeyi yana bin wakar tamkar shi ya rere ta, haka ta karaso ta bude motar ta shiga gabanta na faduwa,
Tunda suka hau kwalta yake kwarara uban gudu, ta dan saci kallonsa, sai taga fuskarsa a hade, yana gyada kai, da alama, yana jin dadin Music din,
Sauri dauke kanta tayi ganin sun nufi gidanshi na shakatawa, gidan da bazata taba mancewa dashi ba
Me gadi na kokarin bude masa get, Ya hango motar baby ta shigo, bai ji wata fargaba ko kadan, ya shiga ya gyara parking baby ma ta shigo da tata tagyara parking kusan a tare suka futo,
Maryam gani tayi kawai Baby ta tawo da gudu ta dane jikin Nasir, shi kuma ya sanya hannuwanshi duk biyun ya rungume ta yana shashshafa jikinta,
Gabanta taji yana faduwa, sai ta matsa gefe ta basu guri, ya sauke Baby kasa fuskarsa a sake yace"daga ina kike a daranan"
Hararasa tayi tace"au tambayata kake ko my love kayi aure ka guje ni idan da alkwari ai baza ka yarda ni, ni takace kai nawa ne, ni nafi kowa sanin waye kai"
takarashe maganar tanawa Maryam wani irin kallo, tabe baki tayi tace"wannan fa me kama da aljana a ina kasamo ta, wannan ai dagani karni zatayi sabuda hasken ta yayi yawa"
Dariya yayi yana kallon Maryam, yace"Wannan ita ce mamata ta biyu sunanta Marya...
kafin ya karasa baby ta karasa kusa da Maryam jikinta na kyarma ta fidda hannu zata tsinka mata mari, Maryam tayi sauri ta rike hannun suka fara kallon kallo.
[26/07, 01:51] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*148*
Tsayawa yayi yana kallon su, Baby ta fuzge hannuta tana kallon Maryam cikin masifa tace"kinyi karya, wallahi da kika shiga gonar da bata ki ba, dube ki ke kanki kinsan wannan ya fiki karfin ki" tafada tana nuna Nasir dake tsaye yana kallonsu,ta cigaba da cewa" dama kece "yar gidan me g
adi, wanda ba'asan asalin sa ba, duk ina da wannan labarin,kuma ki rubuta ki aje nice ajalin ki, mutukar baki sakar min kurwar mijina ba, shegiya mayya kawai"
Tsitt! gurin yayi Nasir na tsaya yana kallonsu fuskar shi dauke da murmushi,yana so yaga ana rigima a kanshi,so yake yaga wane irin hukunci Maryam din zata dauka a kan baby
Kasa cewa komai tayi kawai tayi kasa da kanta, zuciyarta sai tafarfasa take ancle naji ana ci mata mutumci yayi shiru, bai tsawatar ba,
Riko hannunshi baby tayi ta jingina da jikinshi,shi kuma ya jingine jikin mota, ta shafo fuskar sa duk Maryam din na kallonsu, baby tace"Mylove mushiga ciki don Allah kwana biyu a matse nake da kai,wallahi kasan babu me iyawa dani sai kai" ta karashe maganar tana shashshafa masa jiki
Nasir tuni ya fara kwancewa dama a matse yake, da sauri ya kai hannu ya cafki brest din Baby wanda yake cikin wata karamar riga top me yankakken wuya gami da gajeran hannu, lumshe ido tayi tana kara gantsaro masa kirjin nata.

Saura kadan Maryam ta kifa a gurin, ganin abunda yake faruwa, duhu-duhu tafara gani a idanta ga wani irin jiri da yake dibar ta,kwata-kwata bata kallon gabanta, ta nufi kofar futa.

Nasir na can suna shafe-shafensu da Baby, bai san Maryam ta bar gurin ba tsahon minti goma, ya juyo, yaga babu ita babu dalilin ta
Baby ya ingije daga jikinshi wacce tabi ta makalkale masa, da gani ta kamu a hannu, rashin karfin jiki yasa tafadi a gurin,shi kuma cikin sarsarfa ya futa daga gidan,
Can ya hango ta ta mike titi dodar tana tafiya, da sauri ya dawo ciki ya shiga mota,ko takan Baby bai bi ba, ya futa a guje, Baby ma ta mike da sauri ta shiga tata ta rufa masa baya, dan yau taci alwashin sai ya biya mata bukatar ta ko ta halin kaka, domin shine ya horar da ita, shi kadai ne namijin da yake gamsar da ita,
Dake Baby ta iya mota sosai kuma ko wane irin tuki tanayi na ganganci haka tazo ta wuce Nasir din fiuuuuu, taje ta sha gaban Maryam,kamar zata buge ta
Cikin tsoro Maryam taja ta tsaya kamar zata fadi domin tangadi takeyi, sabuda jirin da yake dibar ta.

Baby ta futo daga mota da sauri ta karaso inga Maryam din take tsaye, ta mata wani bangaza, wacce tasa Maryam din zubewa kan kwalta, Baby ta daga kafarta wacce take sanye da wani mugun takalmi mai tsini zata buga a fuskar Maryam din, kawai taji anyi sama da ita, ta hatsila ta fadi kasa wanwar, ko ta kanta bai bi ya sukunya ya dauki Maryam kamar yarinya, ya nufi mota da ita, yana tafiya yana kallon fuskar ta,
Kauda fuskar ta take domin kwata-kwata bata kaunar ta kalli fuskar sa,wani irin tsanarsa takeji cikin zuciyar ta, kwantar da ita yayi a motar ya rufe da sauri ya zagaya ya bude gurin zamanshi ya zauna ya kunna mota, da gudu ya fafari motar,
Ganin inda ya nufa, yasa Maryam mikewa zaune ta fashe da kuka tana dukan motar, take cewa"Kamayar dani gida, ancle in ka cuce ni Allah sai ya sakamin ancle baka da adalci a rayuwarka, ka cuce ni bazan taba yafe maka ba,
Cikin kuka ta karashe maganar
*YARO DA KUDI*
*149*
Ko sauraron ta bai ba, ya shiga da motar get din, me gadin gurin ya mayar da get din ya rufe, ya koma gurin zaman shi, shi kuma yayi parking din motar ya futo daga ciki, yazo ya bude mata kof'ar Cikin bada umarni yace"futar min a mota"
K'in futowa tayi yayi-yayi ta futo tak'i, ranshi ya soma b'aci ya zira jikin shi jikin motar yana kok"arin ciccibo ta, ta dunga dukan hannayen sa, tana kuka, sam taki yadda ya tab'a mata jiki, cikin kuka tace"Kar ka k'ara taba min jikina da wannan k'azamin hannun naka, domin ni jikina tsarkakke ne"
Mari! ya kai mata a zafafe! tayi saurin kaucewa had'e da matse jikinta guri guda a motar gabanta sai faduwa yake, taga yanda za'ayi ta futo daga motar nan.
Chapter 69 · 0% Book details