← Book details Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 80

Sashe 26

Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Maryam din ya kalla ya wani sha kunu ,yace "je ki kwanta cikin waccan kujerar" ki cire wannan rigar dake jikinki cike da bada umarni yayi maganar.

Maryam tayi tsili-tsili tana zare ido ,kamar kace kyatt!

Ta zura da gudu jin furucin Nasir din wai ta cire rigarta Lallama
Dady yayi masa wani mugun kallo,yace"baza ta cire rigar ba, wannan maganar banza ce kake yi mtsss,kai ba likita bane duk yadda zakayi ka duba ta kasani bai sai ta cire riga ba a haka akeyi"
Nasir ya sauke ajiyar zuciya yana daga kafadu ,sama,alamun babu abinda ya dame shi,yace "ok shikken tunda haka kace ,dady ni gaskiya bazan iya dubata a haka ba, ciwon fa yana jikinta dole sai ta cire Na duba in da glass din ya shiga kasan dai sharrin kwalaba a jikin mutum , a kwai matanan da suka fita komai suna zuwa mu dubasu in lalura ta samesu, dady na karbi haihuwar mace sama da dari a america ,to mai zai dame ni mai zai dagamin hankali a jikint...

Dady ya katse shi da cewar"wadan nan ba musulmai bane ,muko nan muna girmama musuluncin mu yin hakan ya sabawa shari'a".

Cikin mamaki Nasir ya ke kallon dady nashi,wai shari'a ,to ai shari'ar ma ta yadda da abada taimakon idan abu irin wannan ya faru kamar dai haka,kwalba a jikin mutum a hatsari ce,amma ya lura dady ,sam bai gama fahimtar yadda ka'idojin aikin likata yake ba.

Ka wai sai ya wuce yana kokarin barin gurin batare da yacewa dady komai ba,har yanzu zuciyarsa sai faman tafasa takeyi ji yake zai iya kashe Anwar idan yakara arba dashi.

Babu yadda dady ya iya ,sabida shima ya fahimci dole sai hakan tafaru, ya kalli Nasir din yana kokarin zama kan kujerar da ya tashi ,yace "shikkenan zo ka dubata a wuce gurin, duk abinda kayi mata kanka"
Duk da a cikin bacin rai yake hakan bai hana shi sakin Murumushi ba jin maganar da dady n sa yake ,wai in ya cuceta kansa, dady kenan a kwai fada, shi yana mamakin fadansa,kuma ya lura shi kadai yakewa fadan,kamar bashi ne ya haifeshi ba.

Dady bai karacewa komai ba ,ya mike ya fita daga dakin,
[05/06, 18:54] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*65*
Dady na fita Nasir ya karaso kuda da Maryam Fuskarshi a hade
Ita kuma sai kallonshi take, wannan karon tayi alkwarin kwatar kanta a hannunshi ya daina ganin gazawarta
Yace"ke dan ubaki ni zaki kulle a cikin daki ko"?

Shiru tayi,gami da dauke kanta daga kanshi,
Ya ce"magana nake dake,munafuka mai fuska biyu ,dan uwarki mai ya kaiki motar Anwar kifadamin ko yanzu ,in kaca-kaca dake,!!

Yafada cikin tsawa
Cikin nutsuwa tace"taimakona yayi daga hannun azzalimi irinka"
Cikin mamaki Nasir ya dago kai yana kallonta
."waye azzalimi" yafada jikinshi na tsuma
Shiru tayi taqi tankwa
"Owk nine azzalimi ko,to yanzu zan nuna miki zalinci kara ra
Mikewa tayi cikin zafin nama zata gudu,
Ya damke ta gami da makure ta jikin bango ,ya kureta da jajajen idanunshi masu bata tsoro
Ita sai ta sama sa nata idan masu kassarashi,
Jukinshi ya mutu sosai
Ya dauke kanshi ,cikin tsawa yace "idan baki daina kallon ba sai na lahanta miki ido, mayya kawai.

Ya sake ya koma kan kujera ya zauna,cikin bada umarni yace "kicire duk kayan jikinki,wato kema kin San dadin namiji shine kika cirewa anwar riga yana sosa miki kina jindadi,to duk zanci ubanku ke dashi.

Maryam ta tsaya tana kallonshi,cikin mamaki sharrin sa wai ta cirewa Anwar riga,
Cikin tsawa yace"kara maimata maganar dazu
Maryam tace"in har sai na cire rigata sannan zaka duba ni to sai dai in hakura da ciwon.

Wani mugun kallo ya watsa mata yana ya tsine fuska,yace"da dai ina sha'awarki yarinyar ,amma banda yanzu ,sabida ni bana cin sauran wani,duk "yan matana nine nake fara saninsu ,sabida haka kije ki jika abinki kisha sadaka kika bani bazan karba"
Yafada yana wani zakuda kafada
Maryam tafashe da kuka tace"Allah ya isa tsakanina dakai uncle ni ba"yar iska ba, c...

Rufemin baki!!

Yafada cikin tsawa yaci gaba dacewa,ke ba "yar iska bace kika mikamasa kirjinki yana sosa miki"
Cikin kuka tace "uncle duk kai ka jawo min ,mai nayi maka,zaka dauke ni ka kai ni gidan ka keta min haddi na,ai gwara Anwar din a kanka"
Nasir ya taso a fusace yazo ya tsinka mata mari,yana huci!

Yace yes dole kice haka mana "yar iska tunda Anwar ya dandana miki kinji yadda abin yake ba,duk zanyi maganunku ke dashi
Maryam ta mike da sauri zata gudu ya ruqeta,da duk hannunwanshi ,ya fara kokarin cire mata kayan jikinta
[05/06, 19:00] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*66*
Kuka take yi tana tankwabe masa hannu duk a kokarin ta na ganin ta hanashi cire mata rigar jikinta,tunda yayi nasarar cire mata hijab.

Ya daka mata tsawa ,gami da cewa, " in
baki tsaya na duba ki babu ruwana, wallahi kuma karki sake naji kin fadawa dady cewa nine na dauke ki ,sai nayi miki muguwar illah a rayuwarki!!

Maryam ta kamkame jikinta ,yayin da Nasir yayi nasarar cire mata riga,ta sanya hannuwanta duk biyun ta kare kirjinta dashi, sai kuka takeyi cikin zuciyar in banda Allah ya isa babu abinda take masa.

Duk tsananin sha'awar Maryam da take cin Nasir ko gezau bai yi ba lokacin da yayi arba da qirjin Maryam abinda yake mutukar tayar masa da hankali ,duk sai yaji abin ya fice masa,a ka sabida shi mutum ne mai tsananin kishin tsiya shiyasa ba ko wacce mace yake kulawa ba.

Wani mugun abu ne yazo ya tokare masa a makoshi ji yakeyi kamar ya shaqe mata wuya ya huta da wannan bala'in da yakeji a zuciyarsa game da ita ,shi kanshi yarasa ko menene.

Tankwabe hannuwanta yayi daga kan qirjin na ta data kare, yana ya mutse fuska yace"ubanki kike boye min iyi?

Mai kike dashi a haka, duba ki ,sha sha sha kawai stupid!!

Cikin zafin zuciya yayi maganar , bai saurari koke koken da takeyi ba ya ciccibe ta yaje ya daura kan wani karamin gado ya kwantar da ita, yana bin ilahirin jikinta da kallo so yakeyi yaga iya wane guri glass din ya fasa a qirjin nata,
Babu yadda ya iya dole ya sanya safa a hannuwanshi yaje ya dakko kayan aiki,
Maryam ko tana kwance tana kuka bakin ciki kamar ranta zai fita,uncle ya cuceta ,ganin yadda ya ke kalle mata jiki.

Har yanzu hannuwanta na qirjinta ta kare,wai bataso ya gani.

Cikin rashin imani yazo ya tankwabe hannun a karo na biyu fuskarshi a murtuke, ya ciro wani abu mai tsayi yana da dan kaifi, ya daga mata Brest guda ,inda ya hango wata labcececiyar kwalba ta makale a gurin jini na fita, Ya sanya wannan abin ya fara aikinshi
Maryam ihu take kurmawa kamar ranta zai fita ,shi ko babu abinda ya dameshi ,sai da ya ciro kwalabar sannan ya sanya auduga a gurin ya tsane jinin dake fita, a gun ,ya cire ya dauko wani magani ,shima ya sanya auduga ya dangwalo ,ya manna a gurin ciwon cikin rashin tausayi!

Maryam ta fasa kara jin wani mugun radadin zafi yana tsirga mata a ko wane sassan jikinta ,riqe masa hannu tayi ,tana kuka tace"please uncle ka kyaleni haka,kar ka kashe ni ,na tuba ancle wallahi bazan fadawa dady komai ba"
Share tayi ya cigabah da aikin shi,yanda yayi wa kasan Brest din nata haka yayiwa saman kafadar ta,inda ya ciro wata katuwar kwalba,yana ji tana kuka gami da rokanshi yaki saurara mata,sai da yayi dressing din gurin yadda ya kamata,sannan ya sanye plasta ya manne gurin tsaf!
[05/06, 19:00] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*67*
Yana gama aikinshi ya matsa daga gurin , zuciyarshi sai faman tafasa takeyi, key din shi ya dauka ya fice daga ofis din sai huci yakeyi shi kanshi yarasa wace irin masifa wannan kishin yarinyar kamar ya kashe shi duk wata sha'awar ta da take damunshi ya neme ta yarasa.

Maryam tashi tayi da kyar ta lalubi rigarta ta saka ,sai faman kuka takeyi ta sauko daga kadon a hankali ,taje ta dauki hijab dinta ta saka,ita ma ta fita ,dady ya daga kai ya kalli Nasir lokacin da ya fito ,hankalin shi ya tashi,ganin Nasir din yana muzurai,yace"kai lafiya kuwa"?

Ina Maryam din"?

Kafin yace komai Marym ta fito tana goge fuska ,dady ya saki ajiyar zuciya, yace"sannu Maryam kinji ko,yanzu mai yake miki ciwo"?

Dady ya bata tausayi ganin yadda ya damu da lamarinta ,sosai dattijon yake burgeta,itama tana bala'in kaunarsa kamar yadda yake kaunarsu,tace "babu komai dady sai dai zugi da nake ji,shima nasan maganin da'akasa a gurin ne,"
Masha Allah ,Maryam Allah yakara kiyayewa kinji"
"Ameen dady nagode"
Maryam tafada kanta a sunkuye
Yace"shige muje mota kinji naga wancan yafito yana zare ido kamar mara gaskiya,dafatan dai bai miki komai ba"?

Kanta a kasa tace"dady babu abinda yayi min"
"Yawwa Allah yayi miki albarka, dady tafada cike da tausayin yarinyar.

Nasir na cikin mota yana jiran su ranshi duk a dagule yake,dady ya matsa lallai sai sunje duba Anwar yana ganin in yaje zai iya karasa shi mutukar sukai ido biyu
Dady ya bude mata kofa, yace"shiga ki zauna kinji, cikin jin kunya Maryam tace"dady da kanka,ai zan iya budewa"
"Nasani ai na hutassheki"
Babu yadda ta iya tashiga bayan motar tana jin nauyi sosai Lallai Alh huseen samun kamarshi a duniyar nan sai an tona.

Dady ya bude kujerar gaba kusa da Nasir din ya zauna ko kallonshi bai yi ba.

Nasir din ma haka,ya kunna mota suka bar hospital din
Dady yayiwa Nura waya suna wane asibiti'"?
Chapter 26 · 0% Book details