← Book details Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 80

Sashe 33

Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai daukar ido yake ko ina ka kalla haske da walkiya kamshi sai tashi yakeyi a ko'ina sai da suka tabbatar ko'ina yayi tsaf-tsaf sannan suka shige dakunansu
To suma su aunty wani haddadan daki suka shiga ,sabida har yanzu basu samu damar ganin Baban gida ba ,dama Nasir ya bada Umarnin cewa kar abar kowa ya shiga , shiyasa da aunty ta ga wata nurse tace"Dan Allah tabarsu su shiga
Tace An hana har sai oga ya bada Umarni amma su kwantar da hankalinsu yanzu ya farka ma kuma yana cikin koshin lafiya.
[21/05/2019 9:19 AM] Binta Umar Abbale: Abinda ya kwantar musu da hankali kenan,suka saki ransu suna hira sama-sama Yaya Rabi tace"wannan Yaro Allah dai yayi mishi albarka babu abinda zamuce dashi"
Ajiyar zuciya aunty ta sauke tace"ai ni har narasa ma abinda zance wallahi ,wai ki duba ki gani Yaya Rabi duk irin dawainiyar da yaron nan yake damu ,ki duba kiga rashin mutumcin da yarinyar nan tayi masa dazu"
Yaya tace"gaskiya Maryam baki kyauta ba ,ai duk abinda yayi bai kamata kiyi masa haka nasan da ciwo a dinga ciwa iyayenka zarafi a gabanka tabbas abinda yayi bai dace ba kuma bai kyauta ba,to amma dai kina jin abinda mahaifiyarsa tace a kansa cewar ita ma yi mata yakeyi ,abinda ya dace ayi masa uziri kawai sabuda kinsan giyar kudi babu abinda bata sawa mutum ,yana da kudi dole yayi izza!

Da takama"
"Hummm!

Yaya Rabi kenan kece kike ganin haka ,a kan Nasir wallahi kwata-kwat ba halinshi bane wulakanci da izza ni zan fada miki halinshi a ciki babu Wanda ban sani ba tunda kusan a gurina ya taso nasan Halinshi tsaf! dama Maryam ta rai nashi Wanda ko gaisuwa bai isa tayi mishi ba ,kallon wulakanci ne a tsakaninsu ,sai kace wani sa'anta bata da abin rai nawa sai Wanda take ci a karkashinsa ,ai wallahi yau ba sai gobe ba sai ta je ta bashi hakuri ,sannan zan daina fushi da ita zan gani tsakanin ni da ita wayafi wani taurin kai"
Aunty ta karasa maganar tata cikin zafin zuciya
"Wannan shine dai-dai kawai in ya shigo taje tabashi hakuri a zauna lafiya"
Yaya Rabi tafada tana goyan bayan abinda "yar uwarta tace
Maryam kuka takeyi kamar ranta zai fita ,wannan shine a dakeka a hanaka kuka ita tarasa yaya zatayiwa auntt ta fahimce ta ta lura Sam!

Auntt bata ganin laifi Nasir kullum sai nata ,yanzu da zata fada mata abinda uncle din yayi mata kafin rasuwar dady cewa zarayi karya take masa domin tasan bazata yadda ba
Tace"aunt kiyi hakuri zanje in bawa uncle hakuri kamar yadda kikace din in har zaki dai na fushi dani ,amma ki sani aunt uncle baya kaunata baya kaunar ya bude ido ya ganni a duniyar nan,narasa me nayi masa a rayuwa tun ina "yar karama uncle ya tsaneni baya so na bazan taba mantawa ba"
Aunt ta zabura!

Cikin fada tace"ai tunda kince baya kaunarki mai yasa bai kasheki ba tun kina karama ,sai yanzu ai in mutum baya son mutum sai ya kasheshi ,wallahi kar nakarajin kinyi wannan maganar ranki zaiyi mummunan baci"
Maryam tayi shiru kawai tana kuka mai cin rai!

Haka aunty tayi mata fada ,Yaya Rabi tana bata hakuri
****
Nasir kuwa lokacin da ya fita daga asibitinsa kai tsaye Club ya nufa zuciyarsa tana tafarfasa a halin da yake ciki a yanzu in bai je ya zuqi wsky ba ba zai ji dadi ba a zuciyarsa abinda ya jima bai sha ba tun lokacin mutuwar dady dinshi Yau kusan wata tara kenan ,sai yau Lallai Maryam ta cuceshi.

Ko da ya 'isa dayawa daga cikin abokanshi sunyi mamaki ,sosai hakanan "yan matanshi Baby kamar ta zuba ruwa a kasa tasha sabida farin ciki,takaraso in da yake hannunta dauke da tire jere da abubuwan sha,masu tsada ,ga wata mutsiyaciyar shiga a ajikinta Wanda da ita gwara babu ,tunda ga nesa yake kare mata kallo yana lasar baki nan take wata mutsiyaciyar sha' awa ta kamashi ,abinda yayi alkwarin ba zai sake ai katawa ba,amma yana ji dole yau ya karya alkwarin nan da yayi sabida yadda yake ji a jikinshi
Tazo ta haye jikinshi tana goga masa kirjinta a fuskarshi sai wani lumshe masa ido takeyi cikin kwarewa da iya bariki
Shiko qirjinta ya tsurawa ido kamar tsohon maye , ya sa lebanshi nakasa a bakinshi yana tsosa,baby ta karka da ido race"My love kwana biyu ka guje ni nayi missing din ka sosai da sosai yau dai tunda naga kazo nan nasan kai ma a matse kake kamar yadda nake a matse da kai kasan kai kadai ne kake iya gamsar da ni"
Babu abinda yace mata ya karbi tire din hannuta ya aje kan teble din dake gabanshi ,ya dauki kwalbar Wsky guda daya ya bude ya kafa ta a bakinshi yafara ,sha jikinshi Na tsuma ,sabida yadda yaji tana ratsashi gaskiya yayi missing din abar sosai
[21/05/2019 9:42 AM] Binta Umar Abbale: Baby ta rika sha fa kansa tana sosa masa kunne cikin kwarewa ,Nasir ya dinga jinsa a sama, I do ya lumshe yana jin dadin abinda take masa,sai yaqi yake da zuciyarsa a kan hanata abinda takeso amma ina zuciyarshi tafi karfinshi domin yadda yakejin jin jikinshi in bai rage abinda yake mararshi ba a kwai matsala ,nan ya yiwa baby daukar jarirai kwata-kwata baya ganin gabanshi ya nufi wani daki a gurin
Anwar na zaune can gefe ,suna buga wasan lido shida abokanshi Duk yana kallon shigowar Nasir din da lokacin da suka shiga daki shida baby,sai ya sheqe da wata mahaukaciyar dariya tace"Shege mai tuban muzuru ai in sha Allahu ,sai mun fara shiryiwa sannan Kai zaka shiryu Nasir ,Dan iska mutsiyaci ,sai na kulla maka rashin mutumci ,zakasan cewar bariki ma iyawa ce , tawa barikin tafi taka"
Ra'is ya bashi hannu suka tafa suna dariya yace"wato da shi ya shiryu kenan sabida ubanshi ya mutu ,to Dan uwarsa mu da iyayen namu suka mutu a mu wannan ne lokacin da zamu baje kolinmu ,mu shakata mu wala"
Dariya suke yi cike da farin ciki,Ra'is ya cigaba da cewa ,amma gaskiya gayan nan ya cuceka Anwar dubi yadda ya yi maka"
Yafada yana nuna gefan giran Anwar din inda Nasir ya yankeshi da kwalba lokacin da yake kokarin kwatar Maryam a hannunshi
Anwar yace"ka rabu da Dan iska ina nan ina shirya masa tsiya wallahi"
Ra'is yayi dariya cikin shaqiyanci yace"amma na tayaka bakin ciki ,kana dab da shiga wani gari ,Dan iska yazo ya cuce ka kaga kayi biyu babu ko daya ,ga tabo yayi maka a goshi ,gashi baka ji yaya koramar take ba"
Anwar ya sha kunu sosai yana kallon Ra'is din yace"kai dai bari Alh wallahi nake fada maka , kaji yadda yarinyan take da taushi kuwa ,wow!!

Wai!

Humm a kwai Brest na ban mamaki Wanda lokacin da Na latsa sai da na kusa shidewa.
[06/06, 01:43] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*82*
Ra'is ya kwashe da wata mahaukaciyar dariya yana nuna Anwar da hannu ,sai kace wani shashasha yace"gaskiya baka da mutumci wallahi ,zanso inga wannan yarinyar ko ni bazan kyaleta ba wallahi tunda naji kana ko da ta"
"Mtsss kai dai
mubar maganar ai sai na kawar da kwadayi na a kanta har yanzu inanan a kan bakana wallahi"
Anwar ya fada yana wani cije baki
Nan dai suka zauna sukai ta shirmensu,su a ganinsu waye wa ce yin hakan
Nasir da baby kuwa suna cikin wata duniya domin baby wani irin salo takewa Nasir Wanda ya rikita masa lissafi,yana daf da biya musu bukatarsu ,sai yaji kamar muryar dady din shi a kunnenshi yana cewa Nasir kar ka ai kata abinda kayi niyya!

A firgice ya sauka daga kan baby ,wacce take kwance zigidir haihuwar uwarta tana rirriqeshi gami da kai masa wasu zafafen kiss duk ta gigice a lokacin babu abinda takeso taji illa taji Nasir na biya mata bukata,Dan haka a gigice ta rungomushi tana lasar fuskarsa tamkar wata mayya.

Nasir ya angiza ta yana fidda nishi cikin tsananin damuwa ya fara kokarin mayar da kayansa
Ta mike da sauri zata kara rungumeshi ya daga mata hannu alamar ta kyaleshi
Jiki a sanyaye baby take kallonsa ,tarasa abinda zatace masa ,ganin yana kokarin fita daga dakin ne tayi saurin tarar gabansa ta riqe qugu tace"wai me kake nufi ne bayan kagama jagwalgwala ni shine zaka gudu ka barni kasan ka riga ka gama tayar min da sha'awa ta kuma sanin kanka ne babu da Namijin da zai iya kawar min da idan ba kai ba, sabida haka dole ka tsaya ka biya min bukata ta"
Cikin mamaki Nasir ya tsurawa Baby ido na minti biyu ya dauke kansa domin sai yaji kwata kwata bayason kallon tsaraicin baby abinda da yake daukar hankalinshi ,da kyar ya bude baki yace "bani hanya in wuce ko ranki ya baci"
Baby ta kare hanya tana wani irin Abu da idonta duk a kokarinta Na ta ja ra'ayinsa
Yayi mata kallon banza kawai ya zira hannu a aljihu ya Ciro kudi kamar yadda ya saba ya kama hannunta ya sanya mata a ciki, ya bangajeta ya bude kofar zai fita
Baby ta cikwikwiye shi ta baya tana kuka take fadin babu inda zakaje wallahi ,yau ko ni ko kai ,haka kawai ina zaman zama ka tayar min da hankal...
[06/06, 01:43] +234 808 996 5176: [22/05/2019 10:02 AM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*83*
Mamaki ya kashe Nasir ganin abinda baby take masa kuka takeyi bilhakki tsakaninta da Allah
Ya juyo a fusace! ya tsinka mata mari ,abinda bai ta bayi mata duk tsawon zamansu ,duk da cewa bariki ce amma shi kwata-kwata bashi da dabi'ar dukan matan bariki,baby ta dafe kuncin ta cikin mamaki da damuwa tace"yanzu ni ka Mara Nasir dama wannan lokacin zaizo"?
Chapter 33 · 0% Book details