Sashe 2
Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana Wani irin Abu irin nasu na nigogi gami da gyara wani tabkeken Agogo dake daure a hannusa mai bala'in tsada yace waddanan kayan ai sun Dade a ajiye ka wai banyi Amfani dasu bane!
"Kayi kyau sosai dole in kar6i kayannan nima in maqala "kasan Mutumi na ne 50 Cent na Lura shigarshi ka hada!!
Dariya Nasir yayi yace kwarai kuwa ni har yanzu duk mawaqr A America bani da gwani kamarshi kasan ya'iya raff"hippo)
Abbas yace a ganinka Ba!
Wasu Riga da wando ne jikin Nasir wandon iya gwuwa ne wani burgujeje yasha a do ajikinshi birjik da Alji wuna gaba da baya rigar kuwa me kamar vest ce mai kauri da yankakken hannu itama burgujejiya da photon wani tsohon mawaqin kasar America 50cent a jikinta tafkeke sai wasu iyayen sarkoki a wuyanshi sai sheqi suke da Wata shigiyar hana sallah mai bala'in tsada da yasa a kansa!
Humm Fadin tsadar takalimin da'ike sanye a qafarsa bata lokaci ne totally in zaka lissafa kudin wannan kwalliyar Nasir sun tassama dubbannin daruruwa domin shi kanshi takalmin ya kai dubu Dari da hamsin!!
"Cikin Nishadi suka Fita daga part din nsa ya sanya key ya kulle!!
Wata Shegiyar mota suka Nufa samanta a bude kalarta jace sosai tayi masifar haduwa dagani sabuwar zuwace domin bata baza gari Ba gashi dagani sai an sanya kudade masu nauyi za'a mallaketaa!!
Zama sukayi ciki kana Nasir yatashi motar hade da sakin waqar Mawaqiyar nan (Rihanna) tuni Harabar gurin ya karade da dukan sifiqa ji kake duff Duff!
Da Sauri Malm Yau mai gadi yatashi domin bude get ganin yadda Nasir ya fafaro motar kamar zai tashi sama!
Tana Zaune kan bai n ci kamar ko da yaushe takan fito ta zauna kusa da mahaifinta ta Dan tayashi hira!
Tunda ga Fitowarsu Nasir har shigarsu mota bata dauke idonta daga Kansu Ba tanajin wani irin mugun bakinciki ganin yadda suka yi shiga kamar Ba "ya"yan musulmai Ba
Ran tane yabaci ganin yadda Mahaifinta ya mike yana rawar jiki domin bude musu kofaa"
Daga yau ta dauki Alkawarin mutukar tananan bata tafi skull ba zata dingaa bude musu get din!!!
*MUJE ZUWA*
[23/04, 14:55] +234 808 996 5176:
YARO DA KUDI*
WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
Malam Ya'u nata kici kicin bude get da Sauri ta Mike takarasa gurin tafara kokarin tayashi budewa!
A tare suka bude get din ita dashi sannan ta matsa gefe guda tana Dan sauke nuffamfashi domin dai get din bana wasa bane!!
Abin Mamaki motar taga ta tsaya Nasir ya zuge glass din motar Fuskarsa a sake ya Mikwa malam Ya'u hannu yace Arrama barka da Safiya"
Shima malam Ya'u hannusa ya mikawa Nasir din cikin Mutmchi suka gaisa Malam Ya'u yace za'a fita ne Nasiru Don Allah A kula da duniyar nan ka rike sallah ka dinga yi kan lokacinta duk Abinda kake idan lokacinta yayi kabari kaje kayi!
In da Sabo Nasir yasaba da Wannan surutan da Malam Ya'u take masa indai zaifita sai ya tsayar dashi yana masa Wasu maganganu a cewarsa"
Dariya Nasir yayi kadan yana satar kallon inda take tsaye tayi Saurin dauke kai domin kwata kwata baya San su hada ido da yarinyar Sabida idonta kamar na mage ne kwayar idon blue yarinyar Kamar wata Al'jana Shiyasa in zasu hadu sau dubu baya gangancin kallonta Dan wani Sa'in in ya hada ido da'ita kwana yake da yini gabanshi na Faduwa yarasa gane wace irin Masifa CE wannan Shine dalilin da yasa ya daurawa yarinyar karan tsana!!
"Yace karkar kadamu Arrama zamu kiyaye in sha Allahu A cigaba da Addu'a yafada yana kara tashin Motar a karo na biyu!!
Malam Ya'u ya matsa gefe yabashi hanya yana daga Masa Hannu tare da yimin shi Addu'oi iri iri gami da Fatan Alkairi!
Ranta A mutukar 6ace taje ta zauna kan bainci tana zumbura baki!
Ma Haifinnata yazo ya zauna kusa da ita yace yaya A kayi ne Yarinyar kirki kina yimin magana banji Ba Mai A kace a siya a Makarantar!?
"Cikin Shagwaba tace wallahi Baba ina tausaya Maka in dai nayi kudi sai ka bar wannan Aikin qaskancin da kake yi zan sai mana gida mutashi daga Wannan!
Dariya Malam Ya'u yayi yana girgiza kai yace ta yaro kyau take bata karko Allah ya Amsa Addu'ar ki Maryam zan fison haka nima !!
Amma kisani Babu Abinda Alh' Huseen Zai nema ban mishi Ba A rayuwata Sabida mutum ne shi Dan Halak tun kafin A haifeki yayi min Hallicin da bazan ta6a man tawa Ba a rayuwata!!
********************
Asalin Malam Ya'u Malam Yau dai haifaffen kasar kamaru ne Ba fulatani ne tsantsan ko a can kasar tasu a cikin qwauye suke sosai shiyasa ko Kalmar A!
Da Hausa basu sani bah!!
*MUJE ZUWA*
*MRS AHAMAD GWADABE*
[23/04, 14:55] +234 808 996 5176:
YARO DA KUDI*
WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
'A zahirin Gaskiya ya'u suna fama da kanta ta talauchi sai a wayi gari su rasa Abinda zasu saka a bakin salati ga mahaifinsa karfinsa ya qare shannusa da yake kiwo dasu duk ya kadar da wasu duk domin Asirinsu ya lullubu mahaifiyarshi ya Findu tana da lalaura ta rashin gani gashi kurma ce bataji sosai sai anyi magana da kyau sannan!
Tare suke fadi tashi da Maihafinsa da sauran "yan uwansa har ta kai takawo suka hana maihafin nasu fita kiwo sabida girma da yafara kamashi rannan suna tafiya shida "yan Uwansa ya kallesu yace cikin fillanchi nifa ina tunanin in bar garin nan zan fita nema ko Allah zai sa a dace Amma ina tunanin fadawa Baffah Ba lailai ne ya yadda bah"
Wani yayan shi jibo yace kayi tunani mai kyau Ya'u kasamu baffa kayi masa bayani watakila ta Amince kasan Arzikin bawa baya wuceshi kila wani Alkairin ne yake kiranka!
Yaci gaba dacewa kai yanzu idan kabar nan wane gari zaka tafi ko in ce wace kasa kake son zuwa domin naiman kudi!
"Ya'u yace zan tafi Najeria ne kawai naji Ana cewa cibiyar kasuwanchi ce mussaman wata jaha a cikin jahohin Najeria mai suna Kano naji su "Ilu suna fadin Wai ko baka da ko sisi kashiga wannan jahar zaka samu Alkairi sannan zaka SHIGA kasuwanni kasan cewar tanada manyan kasuwanni zaka shiga kayi buge bugenka babu mai hanaka in kanada rabo sai kasamu uban gida da zai tallafa maka har ka tsaya da kafafunka" duk cikin fillanci suke magana!
Babban cikinsu yace kayi dabara nima sai naji ina sha'awar binka to Amma mu muna da iyali baza mu tafi gari yagari kamar wannan Ba mubarsu wqzai kular mana dasu da iyayenmu kai din dai dama dabaka da Aure kai Yagi ldacewa kaje din zan samu Baffah in yimasa bayani Sosaoi"
Ya'u yaji dadin qarfin gwiwar da "yan Uwansa suka bashi yayi ta Farin ciki sosai!!
To koda Jibo yafadawa baffah qudirin Ya'u nabarin kasartasu ta gado Abin mamaki basu Sha wata wahalar shawo kanshi Ba yaAmince yace yaji dadi da hakan Allah yasa Alkairi ne yake kiransa yace dasu suka shanu biyu a kasuwa domin a bawa Ya'u kidin guziri da Abinda baza'arasa Ba Abinda yayi saura a hannushi sai yafara Sana'a ko ta turawa a baro ce!!
Batare da bata lokaci bah a kasiyar da Shanu a kahadawa Ya'u kudi ranka ta kaff Ana jiran ranar tafiya
A kwai Abokinsa ilu tare zasu tafi ilu yadan fi Ya'u wayewa yanaji Hausa kadan kadan kasancewarsa mutum ne mai kurda kurda Ba Lamar Ya'u Ba ya kanshiga cikin kasuwannin cikin garinnasu yayi buge bugensa to A nan yake Dan tsintar ya rirrika daban daban!
Allah buwayi gagara Misali kamar jira a ke su Ya'u subar wannan kauyen nasu Annoba ta sauka a garin ta Ambaliyar ruwa Wanda ta tafi da bukkokin Al'uma gami da rayukan jama'a Wanda kafatin dangi da iyayen Ya'u suka shafe kamar babu su a doran duniya Ruwa ya tafi dasu
*inna lillahi wa'inna ilaiyi raji'un*
*MUJE ZUWA*
*MRS AHAMAD GWADABE*
[23/04, 14:56] +234 808 996 5176:
YARO DA KUDI*
WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
Lokacin da labari ya iski su Ya'u sun shiga halin dimuwa da tashin hankali To haka suka hakura suka fawwalawa Allah domin ko dasu kayi yunkurin koma grain nasu mutumin da yakawo musu labarin faruwar hakan yace ko sunje babu wanda zasu samu domin qauyen ya shafe waddanda suke da shauran shan ruwansu a duniya suna gadon Asibiti sannan gwamnnatin kasar tana Aiki a gurin!
Haka su Ya'u suka hakura suka cigaba da yiwa "iyayensu da "yan uwansu addu'ar samun rahamar Allah suka cigaba da yawon buge buge cikin kasuwanni kafin Hausa ta zauna bakin Ya'u sai da aka yara sannan yafara ji da mayarwa Sukafara harkar sai da ruwa (garuwa) suna bin Unguwanni sun samu Alkairi sosai da sosai suka samu suka kama hayar shago suna kwana ciki shida ilu rannan ilu yace mai zaihana mu shiga kasuwa ne da waddan kudin da muka Tara da na hannunka sai mu sari takalma murinqa turawa ko a baro ne!
Ya'u yace hakan yayi kyau gobe idan Allah ya kaimu sai mufita da Wuri!
Allah kasa mufara Asa'a
Allah mai iko A kwai wasu "yan shayeshaye dasuke makalewa jikin katangar gidan da su Ya'u suka kama hayar shago Ashe sunji duk Abinda suke cewa suka biyo dare suka kwashe kudin nan tas sai wayar gari sukayi suka babu kudi inda suka'aje Neman duniya basu gansu bah
*innalillahi wa'inna'illahi raji'u*
Kuka wurjajan ilu yake yakasa daurewa!
Shi ko Ya'u na zucci yake yana tabawa ilu hakuri Amma ina ilu yaki yin ta wakkali!!
Ilu yana kuka yace yanzu kai Ya'u wakake tunanin zai sace mana kudin nan naga kamar bakadamu Ba wai kai ko da hadin bakinka aka sace mana kudine!
Cikin Mamaki Ya'u yake kallon ilu yace haba ilu wannan wace irin magana kakeyi kudinka fa basukai yawan nawa kudin fa dawa kake tunanin zan hada baki wana Sani a nan garin Dan Allah kacire wannan zargin cikin zuciyarka!
Ilu yace babu wani zargi Ai gaskiyace gashi nan baka damu Ba kamar yadda na damu to waye zai shi go yayi mana sata tunda dakin A kullle yake wallahi Kaine ka dauke ko kasa a dauke sai bayan kwana biyu kafito dasu kace tarawa kayi!