← Book details Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 80

Sashe 80

Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Kullum sai yazo gidan Momy duk ta gane inda ya dosa shiyasa bata bari su sake da Maryam sai da ta mika masa dansa,suyi ta wasa ya siyo masa kayan wasa kamar hauka duk shiriricewa yake a d'akin yaron Momy tayi tai musu dariya,sai tayi da gaske sannan yake tafiya harkokinsa,
Kwanan Maryam ashrin da biyar ta fara sallah a kan idon Nasir ya dawo da yamma wani dadi ya dunga ji ya zauna yana mata hira me dadi,sai dariya suke cikin farin ciki,lokacin Momy bata nan ta lek'e can gidan su Abdul dubiya Sam batayi tsammanin zuwansa gidan ba saboda yazo da safe,kuma yace mata zasu gombe zasu kai wasu kaya,shiyasa ta saki jiki sosai
Masoya biyu kuwa Maryam da Nasir soyyauarsu suka sha sosai Maryam ta sakar masa jiki ya samu biyan buk'atar sosai ya dunga lallabata ko da wasa Momy bata fahimci wani abu ya faru ba, shi kuma ko zuwa yayi baya zakewa ganin yadda Momy take samusu ido, sai Momy ta matsa suke rungume rungumensu da tsotsa-tsonsu cikin so da kauna
Maryam kuwa taga ya dena rawar jiki a kan Maryam din abun ya bata mamaki,kawai sai ta basar ta cigaba da gyara Maryam din.

Watan ta biyu da haihuwa tafara laulayin ci,
Lokaci guda Maryam ta gane aikuwa ta fusata ta dunga fada tace"wato ni nake wahalar da kaina abanza saboda dake har kinje kin mik'a masa kanki yakara yi miki wani cikin sai kuje Ku karata,bari yazo ya ttatara ki Ku tafi,ko tausayin danku bakwaji ai shikkenan.

Maryam kasa kata bus tayi saboda yanzu itama ta gazgazta cewar cikin ne da ita, kuka ta dungayi sosai tana tunanin wane irin kalubale zata fyskanta gurin uban gayyar.

Aikuwa ko da yazo Momy ya rufe shi da fada tace"Momy bake CE kikenso yara ba,ni kuma Allah yayi ni me haihuwa to me yasa kike fada a kai,insha Allah sai na haidi yaya 12 kamar yadda kika fada"
Tqbe baki tayi tace maza kaje ka dauki matarka Ku tafi, nagaji da wannan rashin kunyar taku
Dariya yayi ya nufi sama Maryam ya tadda tana kuka rungumeta yayi yana rarrashinta sosai sai da ta shi shiru sannan tafad'a mata abunda Momyn tace, Tace Ancle nima nafison mutafi, rungumeta yayi suka sauka kas Momy tayi saurin d'auke kanta tana mamakin rashin kunyarsu mota ya kaita ya dawo zai dauki Sudais sunan da suke kiran yaron kenan, Momy ta hana tace"kuje Ku karata dai Ku bar min yarona nan zan d'ora shi kan madara"
Futa yayi yana dariya
Duniya sabuwa Maryam da Nasir suke bud'e soyyayar da ba'ayita ba itace akeyi sosai suke zuba love, Mubina ta zama "yar kallo sai Maryam ma na tursasahi yake zuwa part dinta domin yin adalci,
Haka suka cigaba da rainon cikin su cikin amunci da yarda da juna
Mubina kuwa tayi kuka ta gaji ta barwa Allah tasan dai ta cuci kanta tunda ta yarda da hudubar da Nasir yayi mata.
_Da wannan nake kira ga mata su guji yarda da yaudarar maza kan cewar suyi tsarin iyali domin su more rayuwarsu, sai tab'a zaki fuskanci kalubale_
*Allah kasa mu dace*
*Nan na kawo karshen wannan littafin Allah yasa ku amfana da abunda nake nufi*
Zanzo muku da sabon book d'i na nan tab'a kad'an me suna
*CIN AMANA*
_LITTAFIN NA DAUKE DA DARUSA SOSAI, AKWAI SOYYAYA A CIKI ZAMBA CIKIN AMINCI CIN AMANA TSANTSA AMINTAKA GAMI DA SADAUKARWA_
*Kar kubari a Baku labari*
_Naira Dari biyu kacal_
*Zaka biya domin samun book din tundaga farko har k'arashe*
*Cin Amana*
Littafi me d'auke da darrusa kala-kala
_sai kunji daga gare ni_
_Zan fara rubuta shi a wannan satin in sha Allahu_
*GA ME BUKATA*
SAI YA TUNTUBE NI A WANNAN NUMBAR
08089965176
07084653262
, . 0 2 : < > @
. 0 2 < > @
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
25901fd28ad9486da9a7f60c8362dc22
Chapter 80 · 0% Book details