Sashe 22
Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dama duk sanda Rana ta baci suna yin Fada Amma Na yau yafi Na kullum ,part dinshi ya bude ya shiga ya kwanta a kan bed yana Jan Numfashi ,dama can tun yana Yaro shi mai zuciya ne inda yace ya'aje Abu ya aje shi kenan har Abada,Lallai dole zai barwa Dady gidanshi kamar yadda ya bukata Ammafa dole ya dauki Mataki kan Wacce tayi silar Faruwar hakan,
Mikewa yayi cikin zafin Nama ya shige toilet ,Wanka yayi ya fito ,ya shirya Tsaf!!
Cikin Kananun kaya,Sun mishi kyau Sosai ya zuba sarkokinshi har da Dan kunne, duk Dan ya batawa Dady Rai!
Ya kawo tafkeken Agogonshi Nafama yasanya As'usel ya tsunshi Sanye da Manya Manyan a zirfa Masu tsada ,Yayi kyau Sosai ,kana ganinshi kaga "Handsome kyau Ilimi Wayewa Uwa Uba *Kudi* ya na cin Magani ya Nufi Motarshi ,Malam Ya'u Na masa Magana ,Ya shareshi kawai ya Fafari Motarshi ya fice daga gidan,kai tsaye ,Can Mahadarsu ya Nufa
[19/05/2019 8:11 AM] Binta Umar Abbale: Guri ya ka came da Da gayu ,Yana zuwa Matasan suka Fara yi masa kirarin shi kamar yadda suka saba ,Ya samu kujera ya hakince ,yana Wani shan qamshi.
Tamkar Mace,Nan "Yan Mata sukayi caaa!
A kanshi ko wacce tanaso ya Taya,
Kudi ya fito dashi kamar yadda ya saba ya je kan Teble din dake gabanshi, Ya Dora kafa daya kan daya ,yana Bin tarin Matan da suke ta kara kai Na a kan shi,bin su yake da Kallo Sosai har yanzu bai ga Wacce zata iya da Shi ba Babu Kalarshi a gurin ,Ya fara ya mutse Fuska,yana Tunanin Maryam Yarinyar da ta dama masa Lissafi yau ta rikitashi gashi har yanzu yanajin Abinda yake ji game da ita"
Can ya Hango Anwar Cikin Mata suna ta rawa Cikin kwarewa hannunshi Riqe da kwalbar Wsky yana Sha, Sai rungume Rungume suke,
Nan take yaji tana Sha'awar Sha, Kafin Yayi Wani yun kuri,Wata Sisi ta karaso gurinsa ita da tsirara babu Mara ba .
Hannunta dauke da karamin tire cike da Abubuwan Sa
Ta karaso gurin gami da ajiye tiren kan teble din kusa dashi,
Nasir ya bita da Wani Mayataccan Kallo yana Lumshe ido ganin Baby din tana da Manya-Manyan Boss!
Abinda ya ka Mutukar burge shi a jikin "Ya Mace
Ya kamo Hannunta gami da jawo ta ya dora kan ciyarshi ,ya sabule Figigiyar rigar jikinta ,Ya shiga Wasa da Jikinta cikin tsabar kwarewa da iya bariki!
Ihu Yarinyar Ta rika yi Na dadi ta Makale Shi Yau *Yaro da kudi* ya Kula ta har yana romance da ita Lallai Yau ta fito bariki a sa'a
Guri ya hargitse kowa yanayin Abinda yake so
*Wa'iyazubillahi*
Nan Nasir ta ciccbeta sukayi daya daga cikin dakunan dake Katon gurin.
Yarinyar duk ta rikitashi da Salonta.
A takaice dai Nasir nan ya kwana,Tare da Sabuwar Yarinyarshi suka Sheqe a yarsu Yadda ya kamata,
Ranar ya sha kayan Mayen da ya Dade bai shaba Sakamakon Bacin ran da Dady din shi ya Hadda sa Masa.
*YARO DA KUDI*
Can Guest
Haush Din shi ya Tafi ,Da gari ya Waye, Kwata kwata basu hadu da Anwar ba, Sabida jiya kwana yayi baya cikin Nutsuwa ,babu Laifi Yarinyar ta Dan rage Masa Radadin Abinda yake damunshi,
Babu Abinda babu a gurin Na more Rayuwa ,shi kanshi dady bai San da gurin ba, Dama yasa an gina masa ne Sabida irin wannan ranar"
Nan ya baje kolinshi duk Abinda yake so yake babu takurawa,Har BudyGard ya Samu Masu yi masa tsaron gurin hakanan in zai fita suna Take mishi baya.
****
Kwana Biyu Mom ta dai Na jin Motsin sa ko wayarsa ta kira bata Shiga Hankalinta ya tashi,Tasamu dady tana kuka Tana bashi , Hakuri
Dady yace"Ta rabu dashi shi ba yaro ba ne, duk in da yake yasa ni tunda shi bashi da bakin da zai bashi hakuri sai ita, To Yaje babu shi babu shi ,Tunda bai isa dashi ba, Dady ya rika fada ranshi a bace
Momy ta Hasala!
Ita ma tace" Yanzu akan Mutanan da bakasan Asalin su ba ka fifitasu a kan Dan ka,Lallai watara Na a kansu nima zaka iya cewa Na fita Na bar maka gidanka
Ganin Ranta ya baci yasa Dadyn Sassauta Murya yace" Gida na ne ina da ikon da zan kawo duk Wanda nake so ya zauna ciki Na lura ke kike daure masa gindi, In ban da haka Na isa in zartar da hukunci yace ga yadda yakeso ayi Sabida baya kaunar Yarinyar,yaje duk in da zashi ,zai dawo ne,Tilas Ranar Monday ya Fara Zuwa Aiki ko yaqi ko ya so
[19/05/2019 8:12 AM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*53*
Momy dai haka ta kara ci koke koken ta ita kadai a farlou Nasir taurin kai Dady ma haka babu Wanda za'a fadawa yaji a cikinsu, wayarta takara dauka a karo na Uku ta na gwada kiran Nasir din
Cikin Sa'a wayar ta shiga ya dauke,cikin Nutsuwa,kafin yace komai momy ta fashe da kuka tace"My son kai da dady ka kuna so kuga Kun kashe ni ko," kullum sai nafada maka ka rika kiyaye bacin ran mahaifinka kaqi ji"
"Momy please I'm sorry ,ki kwantar da hankalinki ,ina nan lafiya kalau,a gabanki fa yace in fitar mishi a gida Mom kamar bashi ya haife ni ba,Narasa mai nayi mishi komai fada"
"Aa my son kai ma da naka laifin mai yasa baka bashi hakuri ba a lokacin"
"Momy mubar maganar kawai duk ran da ya huce yana bukatata a gidansa sai in dawo"
"Owk yanzu ya maganar Aikin ka"?
"Tananan Momy in sha Allah Ranar Monday zan fara fita .aiki
"Allah ya taimaka my son"
"Ameen momy na ,kiyi hakuri ki kwantar da hankalin zan riqa kiranki a waya kullum
Haka dai Nasir ya riqa tausar zuciyar Momyn shi tayi-tayi yafada mata yana wane guri yaqi
Yarinyar shi ta jiya Ita ce tazo ta taya shi kwana yau sabida yaji dadin mu'amala da ita jiya ya fuskanci za'aje da ita
Bai gayawa Baby ba sabida yasan halinta sai ta tattaro kayanta tace tadawo gaba ki daya,
Zata hanashi ya sake sosai yasan halin jarabar ta
*****
Washe gari ranar Sunday kenan da Wuri ya tashi ,ya fita trening bayan ya dawo yayi Wanka.
Ya shirya tsaf!
Cikin yanayin shigarsa ta kowane lokaci,ya zauna kan daining Yana karyawa inda Yaron shi yayi mishi Abinci lafiyyaye,
Bayan ya gama,ya mike ya daga daining din kai tsaye Kofar fita ya nufa,Cikin irin tafiyarsu ta gayu!
Budyguerd dinshi Na tsaye bakin kofa ,suka bashi hanya ya wuce bayan sun gaisa ,suka rufa masa baya ,ya bude bayan mota ya shiga,daya ya zauna kusa dashi daya ya zauna set din drever ,ya ja motar bayan ya saki Music wakar (ain to mama) ce take tashi ,wacce mawaqiyar nan tayi wato Janeefar Lopez.
Kwanciya yayi Sosai ya na jin Nishadi Yana son wakokin janeefar Sosai
"Boss" ina zamuje ne"?
Daya daga cikinsu ya fada,
Kai tsaye yace"Kubi titin Sulaimanu ,Ina nufin titin gidan Dadyna.
*YARO DA KUDI*
*54*
Can gefe guda ya sa yaronshi yayi parking yana kwance cikin mota idanunshi kan Get din gidan dady yana dakon fitowar ta,domin yasan lokacin makaranta zuwanta makaranta ne,
Aiko ko minti biyar basu da tsayuwa ba Maryam ta fito cikin shirin makaranta ,kamar ko da yaushe ta rufe fuskarta da niqab kafafunta sanye cikin safa baka,ta rataya jaka a kafadarta wacce take dauke da Alkur'ani hade da sauran littafan addini, yau su Nafi'u sun rigata tafiya , ta makara a gurguje take sauri ,Nasir ya bawa yaron shi umarnin tafiya bayan yaga Maryam tayi nisa da gurin,
Yace "tare gaban yarinyar can mai tafiya"
Yes Boss!
Da sauri ya sha gabanta tamkar zai banke ta da motar,
Nasir yayi saurin daukar hularshi wato person cape ya san ya , ya bude motar ya fito ya karasa in da take tsaye ,Jkinta na tsuma,ga layin nasu shiru babu motsin mutane kasancewar unguwace ta wane da wane, ta daga kai cikin tsoro gami da zuba masa idanunta masu firgitashi, ya daka mata wata muguwar tsawa,gami da fadin " dai Na kallona mai sufar aljanu ,munafuka ,kawai ,yau sai Na dai-dai ta miki rayuwa yafada gami da fizgarta ya tura a mota ya shiga shima gami da bawa Yaronshi umarnin tafiya
Maryam jikinta ya ruqa kar-karwa tamkar ta saki fitsari ganin wasu gudun duma gunduman mutane ,duk girman Ancle din sun fishi,sai ta fashe da kuka tana kallonshi tace "Uncle mai nayi maka zaka siyar dani ,kayi hakuri dan Allah
Bakinta ya gwabe da hannunshi yace"dan ubanki rufe min baki, ko siyar da mutane nake yaushe zan yi wahar siyar dake,wannan kan naki ai bazai yi tsada ba, yau zaki fadamin wane irin surkulle kuka yiwa dady dake da iyayenki ,Wa
nda bayason ganin bacin ranku
Kuka take tana bashi hakuri ,yayi mata banza,sai ya dauko sigari ya kunna,yana zuqa yana fesa mata hayaqin ta,
Maryam ta riqa tari tana kau da kai sabida warin tabar!
Ganin batason warin yasa ya juyo da fuskarta ya time sosai da ya zuqa sai ya fesa mata a fuska.
[19/05/2019 8:15 AM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*55*
Kau da
fuskar ta take tamkar zata shide sabida yadda hayaqin yake hawa kan ta,idon ta yayi jajazur, sai ruwa yake ,
Shiko Nasir bai bar busa mata haqin sai da ya shanye tas sannan ya sake ta tafadi cikin kujera tana fidda numfashi na wahala.
Da kyar ta dawo hayyacin ta,tafara bin titi da kallo ganin su a bayan gari tunda take bata taba biyo hanyar ba mai ma zai kawo ta,
Addu'oi tafara yi cikin zuciyarta tana kuka sosai sabida ta saddaqar da Uncle zai sai da ita ne ,
Kan ta a sunye taji an yi parking din mota,ta dago kai tana bin ilahirin gurin da kallo har yanzu bata fasa yin addu'a ba,Nasir ya bude mota yafito yana mata wani banzan kallo ,yace fito min a mota bagidajiya kawai"
Cikin kwarin gwaiwa ta fito albarkacin addu'ar da take bakinta,amma duk da haka gabanta bai bar faduwa ba.