Sashe 4
Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Alhj Huseen suka dai yake jira a kimtse yake domin tafiya gurin Aiki ko dasuka karaso gidan Ya'u ya tsorata ganin wasu irin dogayen gidaje masu kyau ya lura tunda suka shi go Unguwar ko wane gida bana wasa shi kanshi kofar gidan Alhji Huseen din Police ne a zaune kan banci Gabanshi yafadi Amma kawai sai yafara Addu'a cikin zuciyarsa karfa maganar ilu tazama gaskiya!
*MRS AHAMAD GWADABE*
[23/04, 14:57] +234 808 996 5176:
YARO DA KUDI*
WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
Ko da Malam Ya'u yashiga gidan di maucewa yayi kanshi tafara juya masa jin haushin karnuka sun cija gidan sakamakon ganin bakuwar fuska da sukayi sai Da Alhji yasa ka janyesu sannan a kasamu lafiya da jikin Ya'u sukazo suna shanshanawa kamar zasu cijeshi
Nan Alhji huseen ya gabatar da Ya'u ga ma'aikatan gidan yace Dan gidane shi yayiwa babangida bayanin zai dinga zama tare dashi bakin Get kafin ya samar masa Abinyi Wani katon daki nan Alhji ya nunawa Ya'u yace yashiga ya aje kayanshi ciki ya kwantar da hankalunshi Allah ne ya hadusu cinshi da shanshi duk yana hannushi kar ya damu a kwai Wanda yake dafa musu Abinci isu isu mai rai da lafiya A kwan kankace kwabo Ya'u ya murmure ya saba da kowa na gidan Kulum suna tare da Babangida jininsu ya hadu sosai dake baban gida mutumin kirki ne gashi dama Ba yaro bane shi ya kusa haifar Ya'u ma shiyasa yakesonshi sabida bashida da namiji Cikin hukuncin Ubangiji soyyaya mai karfi ta kullu tsakanin Ya'u da yarunyar Babangida wato Suwaibah yarinyace nitsatsiya shiyasa ko lokacin da Alh Huseen ya ji labarin yayi Farinciki sosai shi yayi walicin Ya'u yashige gabah a ka daura Auran babu Abinda bai yimishi Ba nagata bangaran sa daban komai ya zuba masa na more rayuwa
Lokacin Nasir shekarunsa Sha biyu a duniya Jininshi ya hadu da Ya'u I Dan babu skull haka zai tafi bakin get ya zauna tsakiyarsu suy ta bashi labari yana dariya musamman in Ya'u na bashi labarin garinsu da yanda suke rayuwarsu a saukake da irin cimarsu duk da karanchin shekarunsa a wancan lokacin ya fahimchi Ya'u bashi da kowa a duniya sai dady dinshi dake Nasir yana da tausayi da zuciyar mai saurin kuka idan Ya'u nabashi labari bakar wuyar da sukesha dashi da "yan uwansa sai yaita tsiyayar da hawaye nan suka shaqo sosai da Ya'u idan dady dinshi yadawo daga Aiki yatar dashi gurinsu yanajin dadi dama yanaso yaron yataso da zuciyar da tausayin nakasa dashi bayason danshi yatashi da girmankai irin nawasu yaran masu kudi
Momy dinshi ko babu Abinda yadameta ita ma duk Abinda yaronta take so tanaso domin bata son Abinda zai bakanta ran sa ko kadan
Bashi da gurin Zuwa sai bangarn Ya'u idan Suwaibah tayi girginsu na gargajiya ya zauna yaci tun bai iya cibah ya koya haka zai ta santa Aunty nashi namasa dariya domin Aunty yake cemata
Lokacin da Farga Suwaibah na da ciki Munna yayi tayi kasancewar shi daya JAL babu wa babu kwanwa sakamakon tsarin iyalin da Mom dinshi take ita lailai bazata haihu bah sabida Aikinta
Yace Auntyna Allah yasa ki hafarmana baby girl Allah ina son baby ni dai
Duk lokacin da yayi mata irin wannan maganar dariya take tace Nasir kenan to Allah yasa ya Amshi addu'arka!!
*MRS AHAMAD GWADABE*
[23/04, 14:57] +234 808 996 5176:
YARO DA KUDI*
WRITTEN BY*
Binta Omar
(MANAN ABDUL WAHABU)
Dariya ya kanyi a lokacin yace duk ran da kika samar nin baby hannun Mom dina zata dawo gaba daya zaki bar mana ita taxama tamu dariya kawai Suwaibah takeyi a lokacin in taji Nasir na fadin haka sai tai ta biye masa
Ranar da suwaibah ta haihu Nasir bayanan yana skull ko da yadawo tunda ga bakin get Babangida yayi mishi Albishir kai tsaye bangaransu Ya'u ya nufa Fuskarsa sake yana Murna ko ya tsaya ya tambayeshi namiji ko mace yana shiga ya hau kwalawa Aunty tashi kira yace Aunty Allah yasa baby girl ce Allah ya Amshi Addu'a ta bata falon a lokacin da yake maaganar tana toilet sai wata dattijowa yayar mahaifiyarta tana zaune dauke da jaririya A hannu bayan taga mata Wanka!
Tace A,a "yan samari shigo mana ai tana bandaki tana Wanka zo ka dauki jinjinniyar gata nan tubarkallah da sauri yakarasa falon Hannushi yana karkarwa ya karbi baby sai sakin murmushi yake bakinshi ya daura a fuskarata a lamun kiss yayi mata ya kura mata ido yana kallo yarinyar kyakkyawa yafada cikin ransa Abin mamaki babyn ta bude ido sukai ido hudu da sauri ya dauke idonshi gabansa na faduwa wannan wane irin ido ne Anya wannan baby n mutum ce yake fada ci kin zuciyarsa ya qara kallonta a karo na biyu still idon baby a bude yake Sai jikinshi yafara rawa domin shi dai bai taba ganin "Dan hausawa da irin wannan idon Ba ko a turawa ma sai an tona za'samu duk da ce wa skull dinsu turawa ne mafi a kasarin malamansu ya Sabah kallon irin wannan hallitar Amma fa na wannan baby yayi yawa kwayar ido blue Allah mai iko duk da take jaririya baiwar da Allah yayi mata tafito sosai domin Ba kowace hallita Allah yakewa wannan baiwar bah
Da sauri ya mika ta ga wannan dattijiwar yamike yace idan Aunty tafito kice mata Nasir yazo yaga baby Allah yaraya ya fice yana mamaki
Ko da Aunty tafito take tambayar waye yazo yakumbonta tace wani yaro ne dan kyakykyawa da Alama shine Nasir din dakike fada yaron masu gidan
Dan yace a cemiki Nasir ne zai dawo in an jima
Dariya Aunty tayi tace shine mana yadauki baby ne?
"Eh ya dauketa Amma kamar a tsorace da Alama bai saba da daukar jirajirai bah
Kwarai kuwa bashi da wa ko qanwa shiyasa ya kallafa rai ai na haifi mace wai zai kawa mom dinshi na sake haifo wata dariya yakumbo tasa tace ai suncancanci Abasu duk abinda suka nema sai kicika Alkawari tunda kin dauka" dariya Aunty tasa tace Nasir Rigima kenan nan da anjima zakiga ya dawo
To Abin Mamaki har bayan isha babu Nasir babu labarinsa Aunty tashiga mamaki cikin ranta tace duk yadda a kai babu lafiya tasan da tuni ya shi go!
*MRS AHAMAD GWADABE*
[23/04, 14:57] +234 808 996 5176:
*YARO DA KUDI*
WRITTEN BY*
Binta Omar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
Har gari ya waye babu labarin Nasir sai da zai tafi skull ne ma yashiga ko zama baiyi Ba daga tsaye suka gaisa da Aunty nashi tace jiya nai tajiranka ka dawo naji shiru lokacin da kashigo ina ban daki wallahi wai harkagama dokin baby ne kashigo ka dauketa
Dariya yayi kan yana dauke Fuska yace yanzu sauri nake aunty in na dawo na dauke ta Ammafa baby naki tana da kyau sosai Allah ya rayata Aunty tace babyn ka dai ko kafasa dauka na bar ma girgiza kai yayi yana ya mutse fuska yace Babar miki a barki aunty kwata kwata batayi min Ba in kin samu wata na dauka yafada babu Abinda yadameshi da yake daman can shi bashi da rufa rufa ko munafurchi shiyasa ba'agulma a gabanshi Dan Wanda yayi gulma a gabanshi sha'Allahu mutumin da'akai yi dashi na zuwa gurin zai fada mishi ya kuma nuna Wanda yayi dashi yana dariya shiyasa ko a skull a bokananshi suke shakkarsa sabida Fayyace gaskiya komai dacinta yana da kirki sosai gami da Fara'a yana da farin jin mutane mussaman ''yan mata gashi da kyauta bai raina talaka a yanda yake haka duk juma'a sai yabi massalan juma'a yarabawa Al'majirai sadaqa na kudi da Abinchi da tufafi shidai kawai barshi da mugayen halayenshi Wanda Allah ya jarrabeshi dasu
Cikin Mamaki Aunty tace haka zamuyi da kai Dan gidana meye laifin wannan baby nawa yace bata da Laifi Aunty baby kin tayi kyau wallahi kawai idonta ne banaso
Dariya Aunty tasa tace Nasir kenan to Ai shikkenan.
Allah yabani wata babyn nayi maka Alkawarin baka ita har'abada sakin Fuska yayi yace OK Aunty na godiya nake bari in wuce.
In tafi kar inyi latti Auty tace to Allah ya tsare yabada Abinda a katafi nema
Amin yace yasa kai yafice daga dakin cikin ransa haka ka wai yaji baya son kallon babyn Aunty sai yaji yana tsanarta a zuciyarsa yace anya wannan "yar Ba "yar ruwa bace aunty ta haifa farinta yayi yawa idan ko babu daya to tabbabs zai fadawa Arrama Ya'u yakaita likita ya dubata batada cikkakiyar lafiya
A kwan haka a kayi bayan yadawo daga skull da yamma yaje yasamu Arrama 'Ya'u dake haka yake cemasa sabida yawan wa'azin dayake masa lokaci zuwa lokaci shine kawai yake cemasa Arrama ammafa bata iskancibah cikin sigar mutumci
Yace mai zai hana a kira Doctor ya dubah baby naga kamar batada lafiya ne idonta kamar Ba daidai yake Ba
Dariya Abun yabawa malam Ya'u yace ya'Asalin ba'a daidai yake Ba Nasiru.
Shiru nasir yayi yana ya mutse fuska Malam Ya'u yacigaba dacewa ai haka hallitar idonta take mahaifiyata ta gado ai yadda idon mahaifiyata yake har yafi na Maryam din
Kallonsa Nasir yayi yace Sunanta Maryam Ashe?!!
*MRS AHAMAD GWADABE*
[23/04, 14:58] +234 808 996 5176:
YARO DA KUDI*
WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
Eh Ai tun jiya nayi mata hudubah da sunan maihafiya ne.