Sashe 18
Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
In kin damu dani ai kina da number Na meyasa Baki kirani ba"
Farin ciki ya lullube Hanifa ganin yadda Nasir ya ke kulata ,ta matso daf dashi kamar zata rungumeshi tace"haba my Love ka manta ne ,Amma kasan ina kiranka ,ba ka dagawa ne ko kuma in ka daga kace baka gane ne number ba"
Numfashi ya sauke a hankali yana lumshe ido jin wani irin mugun kamshi da Hanifa take bugawa ,Wanda yakara saka shi cikin wani yanayi gata tsaye daf dashi ta turo masa kirjinta.
Yace"karya kike yaushe kika kirani a waya kika ce kece har da zan kashe miki waya"
Cikin mamaki take kallonsa tace"kadai manta ne ,Amma najima INA kiranka ka Na nuna baka gane wacece ba"
Tabe baki yayi yace"mybe lokacin karatu ya sha min kai"
Dady ya waigo yana kallonsu fuskarshi a sake yanajin dadin yadda Nasir yake sakewa da "yan uwansa yanzu,ya kalli Nasir din yace "ina su Maryam din"
"Suna cikin mota dady"
Dady ya bata rai!
Yace"sai ka barsu cikin mota haka ake baza ka jagorancesu ba"owk yi musu magana su fito cikin "yan uwansu
Dady yafada yana tafiya
Ranshi a bace ya bude mota yanawa Maryam wukantaccen kallo fuska a hade yace"Ku fito"
Cikin tsarguwa Maryam ta bude mota suka fito ita da qannenta a darare take bin gurin da kallo
Gaban Hanifa yayi muguwar faduwa ganin wacce tafito daga bayan motar dady yarinyar Maigadin gidansu Nasir ce,yarinyar da tayiwa muguwar tsana sabida tarin baiwar da Allah ya aje mata,
In taje Hutu gidansu Nasir har bataso yarinyar ta shiga part din momy sabida yadda take jin wani mugun kishinta gashi momyn tai ta ji da ita,wannan ne dalilin da yasa ta tsaneta.!
*BINTA UMAR ABBALE*
*MARUBUCIYAR*
*NANA KHADIJA*
*YARO DA KUDI*
*GIMBIYA BALARABA*
08089965176
[12/04, 03:03] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?
YARO DA KUDI*
*writting by*
_*BINTA UMAR*_
*MAMAN ABDUL WAHABU*
_ALLAH MAI JI NE KUMA MAI GANI NE_
Hanifa tabi Maryam da wani irin kallon Wulakacin tana tabe baki tace"My love wannan fah"?
Ina ce yarinyar mai gadin gidan Ku ce ko"?
Domin ya ba kantawa Maryam din rai yace"Eh ita ce mana, ke kin ga tana kama da Family namu ,duba da kyau Yarinya kamar zabiya"
Hanifa ta sheqe da dariya tace"wallahi my Nasir baka da kyau,eh ko da yake Maganarka haka take domin irinsu in ka giftasu sai kaji har qarni suke"
Tabe baki Nasir yayi bai ce komai ba yana hangen karasowar Mubina gurinsu,
Cikin zuciyarsa yace "ke ma kizo duk zan iya daku shashashai kawai , ni Sam!
Bana wani sha'awar Auran zumunchi daku"
Maryam Na jingine jikin mota kanta a kasa tana jin duk irin cin mutumcin da suke mata ,idon ta ya Tara hawaye tana ta kokarin mayar dasu,sabida bata bukatar zubowarsu gurin,dalili kuwa tasan in dady ya gani ran Nasir ne zai baci,,
Dama sai da tacewa Aunt bata son zuwa gurin Ta balbaleta da fada wai bata son mutane,ita kuma wulakaci take gudu.
Mubina ta karaso gurin ta hararar Hanifa ,Tace"Sarki shishigi da kwala kai har anzo Neman magana ko"?
Hanifa tai mata nata kallon Na Tara saura kwata tace"ke kai sarkin shishshigi ,ke ko kunya bakiji ba kinzo gurin Mijin kanwarki a haka,Dan Nasir Mijina ne ba Na wata "yar iskar ba"
Tofa!!
Baki yasan Abinda zai fada Amma bai San Abinda za'a mayar masa ba.
Shareta kawai Mubina tayi sabida ta Riga tasan halin Hanifa da muguwar rashin kunya,yanzu sai ta zage babu Abinda ya dame ta.
Tun kafin tace komai Nasir yace"my Aunt Ina kwana?
Yafada cike da zolaya da Neman magana
Aiko jakar hannunta ta kwala masa tana harararsa cikin so da kauna tace"Wai tuntuni bana ce ka dai na ce min Aunty ba"
Yana dariya yace"kamar yaya in dai Na kiranki da Aunty bayan nasan ke din Aunty Na ce tunda kin girme ni, in haka ne kuwa ban zama *YARO* Mai biyyaya ba"
Dariya Hanifa take yi tana kallon Mubina da tayi kici kici!!
Da fuska a sabila da ta tsani Nasir ya kira ta da Aunty a cewarta girman da tayi mishi ai bai taka kara ya karya ba,du du du ko shekara daya bata bashi ba.
Tace"please Bana so kawai tunda nace bana so ka daina kirana da haka ,kawai ka zabi sunan da ya dace dani ka kirani dashi"
Hanifa tayi karaf!!
Tace "wane suna zai kiraki dashi bayan sunanki Aunt Mubina,ai irin wannan sunayen da kike mafarki ,sai da ya kira ni dasu".
Nasir yana tsaye yana kallonsu Fuskarshi dauke da Murmushi,gefe kuma yana mamakin haukansu ,wai son shi suke,duk su biyu shi kwata kwata bashi da ra'ayin Auran zumunchi,Ba wai Dan basu yi mai ba dukkaninsu babu ta yarwa Dan sun Amsa sunansu Na mata masu Aji da kyawu ga ilimi uwa uba nasaba da tarin dukiya
Mubina taja tsaki tana kallon Hanifa a dage!
Tace"bani da lokacinki ni ke kike haukanki"
Ta kama hannun Nasir tace "muje ga guri can Na tanadar maka,sweetyna"
Babu wata damuwa ya bita,sunyi taku Uku ya tuna da.su Maryam
Shaf!
Ya manta dasu wallahi
Ya jiyo yana kallon gurin,tana tsaye jikin mota ita kadai har yanzu kanta a kasa ta kasa dagowa ,Amma duk tana jin Abinda suke yi
Yace"ke!!
"
Tayi sauri ta dago kanta gami da zuba masa idanuwanta masu rikitashi,sai yayi saurin yin kasa da nasa idon gabanshi yana faduwa,
Yace"ina su Nafi'un suke"?
Sai tafara waige waige domin ita duk a zatonta suna gurin a tsaye suna wasa,
Babu su babu dalilinsu sun shiga cikin Jama'a
Da sauri!
Ya fizge hannunshi daga Na Mubina ,ya karasa jikin motar da take jingine ,yayi mata rumfa ,har tana jiyo hucin numfashinsa,yace"Wallahi ki nemo kanneniki kar ki sake ki sako sunana a gurin Dady ,shashashar yarinya kina can kina kallon Munafurci da kauyanci kin saki yara a wannan gurin ,to duk in da suke ki shiga ki lalubo su"
Maryam ta diridirce sai raba ido take a gurin tanaso ta hango su Nafi'u ,babu su babu Alamar su.
Tuni hawaye yafara zuba daga idonta.
Mubina ta karaso gurin ,tana kallon Maryam,cikin izgilanci ta kalli Nasir tace"Wannan fah daga ina"!!
*BINTA UMAR ABBALE*
_MARUBUCIYAR_
*NANA KHADIJA*
*YARO DA KUDI*
*GIMBIYA BALARABA*
08089965176
[23/04, 23:57] +234 808 996 5176:
YARO DA KUDI*
Written by*
_*BINTA UMAR*_
*MAMAN ABDUL WAHABU*
*ZAMANI WRITES ASSOCIATOIN*
_KABI DUNIYA SANNU SANNU YADDA KA DAUKE TA HAKA ZATA DAUKE KA ,DUNIYA BUDUWAR WAWA ,ALLAH KASA MUGAMA LAFIYA_
_BISSIMILLAHI_
Hanifah ta karaso gurin tace "kin gama da mu ne ,yarinyar maigadin gidansu ce,tazo kalan dangi"
Tsaki Mubina taja Tanawa Maryam kaskantaccen kallo tace"to waya gayyace ta zuwa nan in banda shishshigi irin Na talakawan daji ,Malama ki zauna a Matsayinki bama bukatar bara gurbi cikin danginmu"
Vrystupid!!
Tafada tana wani ya mutse fuska
Maryam ko hankalinta baya Kansu da duk Abinda suke tana can Neman "yan uwanta,kokarin barin gurin take batare da tace musu komai ba,Mubina "Yar zafin kai!
Ta janyo ta da qarfi gami da tsinka mata mari tace" kamar ni "Yar me gadi ina mata Magana ta shareni Dan raini to yau zan nuna miki matsayin ki,tafada tana kokarin kai wa Maryam din duka.
Abdul latif yayi saurin karaso wa gurin yana hararar Mubina ,yace"ke dai anyi babbar kwabo wallahi me tayi miki kike dukanta"?
Shiru Mubina tayi tana kauda da kai sabida tasan Halin Abdul yanzu sai ya ramawa Maryam din.
Ya kalli Nasir Wanda yayi kicin kicin!
Da fuska yace" nan ka gayyato ta azo a ci mata mutumci,?
Wai me yasa baka da kirki ne"?
"Mtssss!!
Nasir ya ja yace" kaga dallah Malam kar ka dame ni ,Kaje ka tambayi Dady dalilin zuwanta gurin Ashe kai ma ka fahimci bata da Alaqa da nan din ,zakazo kana min surutu a kai,yana gama fada yayi tafiyarshi ya barsu tsaye a gurin
Abdul ya kalli su Hanifa yana harara yace"wallahi babu ruwanku da yarinyar nan nasan halinku,in dai kuka yi mata wani Abin ,Allah sai Na saba muku"
Cikin kunkuni Mubina tace"Tsabar shishshigi ne kawai in son ta kake kafito kafada,ka daina boyewa"
Tayi tafiyarta itama Mubina tsaki taja tayi gaba ta barsu tsaye a gurin.
Abdul ya kalli Maryam dake goge hawaye yace" kiyi hakuri kinji Maryam ,ki riqa taka tsan tsan da Nasir da Abokanshi ,babu ke babu su Hanifa,tunda sun girmeki nasan halinsu basu da kirki"
Cikin sanyin Murya tace"Nagode Ya Abdul Allah ya saka da Alkairi,
"Babu komai ,yace wuce mutafi ko"
Tayi diri diri tana kara goge hawayenta,tace"su Nafi'u ne suka bace cikin gurin nan tun dazu ban gansu ba"
"Subahannallahi"
"Garin yaya"
"Wallahi muna tsaye a tare a gurin ,nan"
"Owk karki damu kinji ko mybe sun shige cikin yara"
Muje ki zauna yanzu zan sanya a duba su babu in da zasuje tunda a kwai security a gurin"
Jikinta a sanyaye tabi bayanshi tana da ta sanin zuwanta gurin,
Duk Abinda suke yi idonshi a kansu har suka so suka zauna bai dauke idonshi ba yana jin haushin Abdul latif ganin yadda yake wani shishshigewa Maryam din.
Yayi saurin dauke kanshi daga kansu ganin Maryam ta dago kai tana waige waige .
Yana jin Mubina Na faman naniqarshi tana masa magana qasa qasa, Nan da nan jikinshi yafara Daukar zafi,yanayin shi ya soma sauyawa dama ya kwana yanajin wani mugun feeling a tattare dashi ,tun jiya da yayi ar ba da Maryam babu hijab yake jin wata muguwar sha'awar ta,
Idonshi a lumshe yake yana jin duk irin surutun da mubina take masa ya share ta, domin shiyasan Halin da yake ciki,
Minti Uku ya bude idonshi yana kallon in da Maryam take zaune,babu ita babu dalilinta,sai ya bude idon gaba daya ,yana bin ilahirin gurin da kallo ko zai ganta,nan ya hango Naf'iu da miftahu kusa da dadynshi sai gaisawa suke da jama'a.
Ya zakuda gami da Dan ture Mubina ,daga jikinshi yana kokarin mikewa tsaye
Ta riqe hannunsa GAM!