Sashe 54
Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"E akwai key a jikin kofar da manta ban cire ba, amma bedroom dina a rufe yake"
"Ok babu Matsala my son zamu ajeta nan amma don Allah ka dawo gida da wuri"
"Insha Allahu Momyna"
Momy ta kashe wayar tana kallonsu Ya Rabi tace"kuyi haukri dan Allah ni nasan dama akwai abinda ya tsareshi, yanzu zamu ajeta s part dinshi kafin yadawo ya bude mata nata"
"Haba Hajiya ai babu komai Maryam matar Nasir ce yana da iko da ita, mu duk inda zai ajeta bamu da horomi da zamu hanashi burinmu kawai yarinyarmu ta zauna lafiya gidan Mijinta"
Hajiya Aishatu tafada tana gyarawa Maryam din lulllubin mayafinta.
[11/06/2019 10:54 PM] Binta Umar Abbale: Kai tsaye part din Nasir suka nufa da Maryam,
Momy ce a kan gaba, duk wannan turka turka dake faruwa Maryam naji shiru kawai tayi sabida tasan sabida ya tozarta ta yayi mata haka zai ce wai ya manta da key tasan rashin mutumci ne kawai, yasa ya barta a waje tsawon a wa guda a matsayinta na amarya
Wani irin sanyi-sanyi da dadin kamshi ne ya ziyarci lokacin da Momyn tabude falo nan Nasir kafafunsu suka lume cikin wani haddadan kafet Wanda ni kaina ban taba ganin irinshi ba , komai na falon Milk ne hatta da kujerun da suke kewaye a falon kayan kawa da more rayuwa babu abinda babu ko ina ka kalla haske da walwali ne yake tashi
Momy ta zaunar da Maryam a kujera sannan ta zauna kusa da ita gami da dafa kafadarta
Maryam kuwa gabanta ne yake dukan uku-uku domin tunda aka fara lamarin bata tabajin fargaba da tashin hankali ba kamar na yanzu, innalilahi kawai take maimaitawa
Momy tace"ki kwantar da hankalinki Dota ki zauna nan kafin yadawo ya bude miki naki gurin ina fatan dukkanin nasihar da nayi miki kin riketa"
Daga kai tayi kawai tana kokarin danne kukan da yakeso ya kufce mata
Momy ta mike tsaye suma suka mike da nufin tafiya Yaya Rabi tace"zamu tafi Allah ya Baku zaman lafiya"
Maryam ta fashe da kuka ta sauko daga kan kujerar ta riqe kafafun Ya Rabi da kyau tana kuka
Da kyar Momy ta raba kafar da hannunta suka fice suka barta dur kushe a gurin tana kuka tamkar wata Mara galihu
[12/06, 14:48] +234 808 996 5176: [12/06/2019 9:33 AM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*117*
kuka Maryam take sosai na tausayin kanta sabida batasan wace irin rayuwa zatayi da mutumin da baya kaunarta baya kaunar ya bude ido yayi tozali da ita
Tafi rabin a wa zaune a gurin sannan ta mike ta koma kan kujera ta zauna gami da lullube jikinta da mayafinta har kafafunta yanzu tsoran falon takeyi duk da cewar ko ina ta kalla haske ne tar wai
Ashe duk wannan abun dake faruwa a idan Mubina domin ta window din dakinta babu abinda bata gani ba, harsu Momy suka fito daga part din Nasir din akan idonta, kawayenta kafin su tafi sai da su gama tunzurata kan taje taci mutumcin Maryam din kafin angon nasu ya dawo ai ita yafi kamata a kaita part dinsa tunda itace uwargida, sabida haka cikin sauri tayi Wanka ta kimtsa cikin wasu "yan iskan kayan bacci tafito daga part din nata kai tsaye part din Nasir ya ta nufa
Maryam na qudun dune cikin kujera takasayin kwakwkwaran motsi sabida tsabar tsoran da takeji sai taji ana kokarin bude kofar dakin
Gabanta ya rinka faduwa duk a zatonta Nasir ne , cikin zuciyarta tace"ko da wane wulakanci ya shigo min"
Kawai sai taga inuwar mutum a tsaye a kanta
A furgice ta mike zaune tana kallon Mubina cikin tsananin tsoro da faduwar gaba
Mubina tayi mata wani dan iskan kallo tace"ke "yar gidan fukara'u "yar gidan mai gadi mai dattin hula to masu gadon mayyata, karuwa mutsiya ciya "yar iska, wato har kin samu filin da zaki mike kafa ki kwanta kan kujera kina bacci ko"?
Maryam zuciyarta ta dinga bugawa zata iya jurar komai amma banda zagin iyayenta
Ta yunkura zata mike kenan Mubina ta kwashe ta tafadi kasa rigib tace"wato ina miki magana kin mayar dani "yar iska har yaushe matsayinki ya kai haka"
Cikin zafi zuciya Maryam ta mike ta kai wa Muniba wani ba hagon mari Wanda ya dauke mata hankali na wucin gadi
Kafin Mubina ta dawo hayyacinta Maryam ta nufi kofar fita da sauri, suka ci karo dashi ya shigo tayi saurin kaucewa tana kallonshi, shima ita yake kallon Na tsawon minti biyu kana ya mayar da hankalinshi kan Mubina dake tsaye tsakiyar falo hannunta dafe da kumcita sai numfarfashi takeyi
Ganin yana kokarin shigewa ciki batare da ya tankawa kowa ba yasa Mubina tarar gabanshi tana matso kwalla har yanxu hannuta na dafe a kumcinta
Maryam kuwa bude kofar falon tayi tayi ficewarta gwara ta kwana a waje kan ta kwana a gurinshi domin bata San wace irin musiba ce zata biyo baya ba
[12/06/2019 9:46 AM] Binta Umar Abbale: Cikin kukan kissa Mubina tace"Nasir kaga dalilin da yasa nace bazan zauna gida daya da matarka ba ko, sabida nasan bata da mutumci yanzu kamar ni zata tsinkawa Mari daga gaya mata gaskiya"
Kallonta yayi cike da mamaki yace"ke mai ya kawoki nan ina ce Na baku mukuli ko"?
"Yaya baza ka ganni ba dawa a kafara daura maka aure ne"?
Tafada tana tsareshi da ido har da rike qugu
Tsaki yaja yace"ban sani ba shashasha kawai kina girma kina cin kasa"
Ya wuce bedroom dinshi
Tarar gabanshi tayi tace " ni kake zagi kan gaskiyata"?
"Girgiza kai yayi ranshi a bace yace"wallahi kishiga hanlalinki in ba haka ba zan zane miki jiki kuma in kwana lafiya, aikin banza kawai an kama an kakabamin tsohowa kinzo zaki dameni da masifa mtssss"
Ya bude kofar dakinshi ya shige gami da banko kofar da karfi!
Zubewa tayi a gurin tana kukan cin mutumcin da Nasir yayi mata ita a rayuwarta ta tsani ace mata tsohowa shiyasa kullum cikin rage shekaru take a cikin jama'a ita lallai bazata girma ba
Ta dade zaune a gurin tana koke koke daga bisani ta tashi fuhh ta fita daga dakin
Maryam Na ra kube taji alamun bude kofa tayi saurin matsawa daga jikin kofar tana kallon Mubina tafito fuuuu, ta nufi part din ta, tasan basu kwashe lafiya da Nasir din ba.
[14/06, 13:01] +234 808 996 5176: [12/06/2019 2:01 PM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*118*
Tsoro ne ya kamata ganin yadda gidan yayi shiru sai haushin karnuka takeji gashi tana jin tsoran shiga ciki sabida batasan yadda zata kaya tsakaninta dashi ba,a gogon hannuta ta kalla sha daya dai-dai na dare,qirjinta ya dinga bugawa, da kyar ta lallaba ta bude kofar falon ta shiga ciki ko ina tar da haske tamkar rana ga tv a kunne, cikin sanda taje ta sami kujera ta lafe tana zare ido, kwata-kwata bataji motsinsa ba
Bacci ne ya soma fizgarta kadan kadan sai ta tashi a furgice tana bin falon da kallo cikin tsoro
Nasir kuwa yana cikin bedrom dinshi hankalinsa a kwance yana duba desktop dinshi kwata-kwata ya manta da wata Maryam sai wajan daya shaura ya kammala abinda yakeyi kana ya je yayi Wanka ya fito yana goge jikinshi, daga shi sai karamin wando ya nufi falo yunwa yakeji sosai gashi ya manta da kayan zaqinshi a mota dole sai ya fita ya dauko
Har ya bude kofa zai fita jikinshi ya bashi ana kallonshi yana juyowa sukayi ido hudu da Maryam, yayi saurin kauda kanshi ganin yadda ta dallareshi da mayun idanunta masu kama da cocilan
Bude kofar yayi yai ficewarsa
Maryam kuwa tashi tayi ta zauna sosai cikin kujerar zuciyar ta tana harbawa sosai yanzu mutumin nata kwarjini yake mata ,ita kanta tasan yayi jihadi ya taimaketa lokacin da ake shirin tona mata asari a idan duniya sabida haka zata jure ko wane irin wulakancinsa
Hannunshi rike da wasu manya manyan ledoji masu tambarin wani sto kwata-kwata bai kalli inda take ba ya nufi dakinshi
Ganin haka yasa ta mike tsaye da sauri tana fuskantarsa tace"uncle nagode sosai da wannan karamcin naka, ban taba tsammanin haka kake ba, a rayuwata babu mutumin da ya taba tona min asiri irin Anwar shiyasa kullum cikin addu'ata nake neman sakayya ta gurin Allah,
Yanzu bani da burin da ya wuce in ga mun zauna lafiya dani da kai domin kayi min abinda ba kowane namiji ne zai iya yi ba"
Wani irin tsuma jikinshi yakeyi tamkar yanzu abin ya faru ita kanta Maryam din tayi da tasanin fadar maganar sabida yadda taga idanshi yayi jajazir sabida tsabar bacin rai!
Ya kalleta sama da kasa yana girgiza kai yace"wato ni kike fadama Anwar zai tona miki asiri ko?