Sashe 67
Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Daya daga cikin wayoyinsa ne tayi kara alamun kira, sharewa yayi har ta katse bai dauka ba wani kiran ya kara shigowa, Mubina ta lalubo wayar can gefe ta duba, fuskar Wayar, Princess sunan da ta gani yana yawo kan fuskar wayar, cikin mamaki tace"wacece Princess, gata tana kiranka"
A solow ya juyo ya karbi wayar ya mike zumbur! ya nufi kofar futa, da sauri Mubina tadiro daga kan bed din daga ita sai wani karamin wando hade da wata brezia mai madauri, ta biyo bayanshi.
[26/07, 01:49] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*142*
Juyowa yayi ya na wa Mubina wani irin kallo, haushinta kawai yakeji, yace"me zaki min zaki biyo ni waya zan amsa"
Tare masa kofar fita tayi tace"wallahi baka isa ba, muna kwance da kai wata mace ta kiraka a waya ka futa ka barni ba,ni da nake matarka ka raina ni,kamar ba yanzu kagama sasakata ba,
"Kinga Mubina dan Allah ki rabu dani dan Allahi, wallahi ni yanzu a yadda nake jin jikina, kamar ban yi wani sex ba sabuda gaskiyar magana bazan munafurce ki ba, sabuda ke kanki kinsan hakan ba halina bane,ni sam bakya gamsar dani, har gwara waccan me kama da kazar mayun tafiki tes da gamsarawa"
Mubina ji tayi kamar ta kurma ihu lokacin da Nasir ya ambaci Maryam, wacce a yanzu taleji bata da babbar makiyya kamar ta,
Kafin ta dawo daga tashin hankalin da tashi ga, tuni ya fuce daga dakin ya nufi part dinsa
Kafin ya karasa wani kiran ne ya kara shigowa wayar tasa a karo na biyu, ita ce, dai, in banda Mubina babu wanda yasan yayi serving din numarta da Princess, numbar ma a wayar Momy dinshi ya sata shekara daya da ta wuce,
Dagawa yayi ya dakile murya yace"Waye"?
Jin muryarshi yasa jikinta karkarwa pillo ta dauko ta rungume tana lumshe ido tace"nice Ancle"
Sai da ya kusa faduwa lokacin da tayi magana cikin siririyar muryar ta, da sauri ya zube cikin kujerun da ke kewaye da farlon, har yanzu muryarshi babu sassauci yace"ke wacece, ban gane me magana ba, kiyi min bayanin kanki"
Muryar ta na rawa, sosai tace"Nice Maryam"
Ajiyar zuciya ya sauke minti biyu bai ce komai ba, sannan yace"menene to"?
"Ancle Momy ce tace" in kira in sanar da kai cewar zani gurinsu aunty mu gaisa"
Duk da ya gane abunda take nufi, amma sai ya basar, ya gyata kwanciya sosai kan kujera, yace"suwaye aunty"?
Shiru tayi
Yace"ko ba kyajin abunda nace ne"
"Ancle Aunt ce bak...... ka tseta yayi da sauri ta hanyar cewa" Ok,Ok na fahimta, kina so ki ce min kinaso kije ku gaisa da iyayanki,ko? to bada yawo na ba,wannan zaman da kike gaban Momy ma ba da yadda ta ba, sabuda haka ni ba zance ki dawo ba,duk sanda kuka ga dama kya dawo, kuma wannan cikin na jikinki da kuke rawar kai dake da Momy a kanshi,to kisan yadda zakiyi dashi,domin bazan yadda ba, kawai daga kwanciya sau daya ki dauki ciki, kije duk inda kika san zakije kije ki zubar dashi domin har yanzu inanan a kan bakana, in kuma baki da yadda zakiyi dashi to ni ina dashi, sabuda haka kikiyaye ranar haduwar mu dake"
Tunda ya fara zuba mata wannan rashin mutumci wani gumi ya ke zubo mata miyau din bakinta ya bushe, wani jiri ne ya fara dibarta, kawai sai ta saki wayar ta fadi kan bed,shi kuma yana can yana zuba mata ruwan rashin mutumci a waya.
[26/07, 01:49] +234 808 996 5176: *143*
Momy ce ta turo kofar
dakin, ta shigo da sauri ta yi ruf da ciki tana goge hawayen ta
Momy ta tsaya gefan gadon tace"Dota bacci kike ne"?
"A'a Momy"
Tafada tana kokarin gyara muryar ta,
"Ok naji shiru baki sakko ba ne yasa na biyo baya,kin kira Mijin naki ne"
"Eh Momy"
tafada ba tare da juyo ba
"Ok me yace miki?
" Momy yace"kar inje"
Cikin mamaki Momy tace"kan wane dalili zai fadi haka,sake kiranshi a wayar ki bashi tunda dai ke kina da mutumci har ya dauki wayarki"
Hannunta na rawa ta kirashi, ganin tafara ringin tai sauri ta mika ma Momy wayar batare da waiwayo ba
Momy ta karbi wayar, tana jiran ya daga,
"Menene wai zaki damu mutane, da kiran waya, nace baza kije ba, in kuma kika sake kika je zaki fuskanci hukunci"
"Ya'isa"?
Momy ta dakatar dashi
Jin muryar Momynsa yasa ya kwantar dakai murya a kasa yace" Momy barka da yamma"
"Yayi maka kyau Myson"
Momy tafada tana sauke ajiyar zuciya, ta cigaba da cewa"wato ni ban isa in yanke hukunci kan iyalanka ba,sai ka dauki fushi dani ko,yanzu yau kwananka nawa baka zo gidannan ba"
"Momy na manta"
yafada yana sosa kai kamar tana kallonshi
Inda Sabo ta saba da rainin hankalinsa,shiyasa ta share shi kawai tace"Doto tana san taje ta gaida iyayenta, wai ka hana hakane ko"?
Shiru yayi
"Magana nake maka"
"Momy ba yanzu ba"
"Ok sai yaushe,zataje yarinya tana gida kusa da iyayenta, kace ba yanzu ba, me kake nufi ne"
"Momy tabari in zo sai muje tare"
"Yaushe zaka shigo"!
Momy tafada kai tsaye
" Zan shigo yau tunda dai kuna nema na yanzu"
"Dama kai ne ka dauki fushi ai,babu wanda ya kore ka"
Momy tafada tana tabe baki
"Zan shigo bayan sallahr isha'i akwai inda nake so ta rakani"
Yafada yana sosa kai yana jin tsoran kar Momy ta gano shi,sabuda ya santa da saurin fahimta
"Ina zata raka ka yawo ita da bata da lafiya,babu inda zata"
Momy tafada cikin fada
"Ok shikkenan Momy sai na shigo din"
yafada yana kokarin kashe waya, a zuciyarsa yace"in kunsan wata ai baku san wata ba
Mikewa yayi da sauri ya fada toliet yayi wanka gami da dauro alwala sabuda gabatowar sallahr magariba, tsaf ya shirya kamar ko da yaushe sai kamshi yake ya futo harabar gidan, su Giss suna zaune, jin anfara kiran sallah yasa ya daga musu hannu kai tsaye masjid ya nufa wanda yake jikin gidan nasa, Sallah yayi yayi addu'oi iya inda ya sauwaka, cikin gidan ya koma yana wata irin tafiya,irin tasu kana ganinshi zaka san yana jin dadin duniyar, Tony yace"Oga futa zamuyi ne"?
"Ni kadai yau zan futa, zanje can gurin Momy bayan nan zani wani guri"
"Ok Oga sai ka dawo"
Tony yafada ya koma ya zauna
Giss ya mike ya bi bayan Nasir din har gurin mota ya bude masa, nan Nasir din ya dakatar dashi shima yace ya koma yayi zamansa yau shi kadai yake sha'awar futa,
Komawa yayi gurin zamanshi ya zauna, suna kallonshi ya shiga mota ya futa daga gidan, suka daga masa hannu da fatan dawowar lafiya
Kai tsaye Gidan Momy ya nufa, yana jin wani nishadi, yau zai kawar da damuwar da take damunsa,ko ta halin kaka
[26/07, 01:50] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*144*
Suna zaune a farlo suna hira, Kyauta mai aikin Momy sai basu labarin abun dariya take,Maryam kamar cikinta zai ciwo sabuda dariya
Cikin Sallama ya shiga farlo, da yake kujerar da take zaune tana kallon kofar shigowa karaf! suka hada ido, tai saurin kauda kanta,gabanta yana faduwa, ta gyara fuskarta sosai kamar ba ita ce me dariya ba,yau dole ta nuna masa bacin ranta
Momy ce ta amsa tana masa sannu da zuwa, Kyauta kuwa kamar ta kifa sabuda rawar jiki, sai da ya zauna sannan hankalinta ya kwanta, ta washe baki tace"Uban gida barka sa shigowa,
Shiru yayi kamar bai ji abunda Kyauta take cewa ba,kwata-kwat hankalinshi na kan Maryam ko kunyar Momyn baya ji
Girgiza kai Momy tayi tace"Wulakanci yaron nan da yawa yake, tace"Myson kana ji Kyauta tana gai da kai ko"
eirpix din dake Kunneshi guda ya cire yace"Momy banji ba ai eirpix ne a kunne na"
Hararasa Momy tayi tace"babu wani eirpix idan kunne daya kana jin music dashi, shi daya kunnen meye amfaninshi"
Kallon Kyauta yayi sai washe baki take,sam taki ta kama kanta,shi dama abunda yake hada shi da ita kenan tun fil'azal, Kyauta tana da kirki da din zama,domin ya fuskanci duk masu aikin da Momynshi tayi babu wacce suka shaku kamar ta, ita matsalar ta, kawai surutun ta wannan shine abunda yake hadashi da ita
"Baba Kyauta barka da dare"
Tana dariya tace"barka kadai Uban gida,ai nace dama kila bakaji bane wallahi ya aiki ya iyali"?
"Lafiya"
yace kawai ya mai da hankalin shi kan Momy ya ce"Momy barka da yamma"
"Barkamu, ka gama fushin"?
" Momy dawa zanyi fushi"?