Sashe 25
Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Nura ya kwalawa kira, Nura ya tsallako titi da sauri dady yace "maxa dauke shi mu tafi asibiti
Nasir kuwa yana tsaye jikinshi sai tsuma yake ,tamkar wanda yasha tsimin "yan bori ko a jikinshi marin da dady yayi mishi domin in da sabo ya saba, ka wai ya kama hanya zai wuce cikin zafin zuciya,ya bar dady a tsaye a gurin,
Dady ya jawoshi cikin fushi ,ya kara kai masa mari yace"wallahi ka shiga taitayinka dani Nasir in kayi kisan kai babu ruwana, wato duk ,bacin ran da nake ciki kai baka damu ba ko,yausa rabonka da gida,iyi?
Nasir ya daga kafada yana huci"yace dady mubar maganar ta wuce gidan ka ne kace in fita na futa shikkenan ai"
Dady yace"ni kake fadawa haka"?
Shiru yayi yana dauke kai!
"Owk ko zaka iya fada min mai ya hadaku da Anwar din kakeson kashe shi ?
Ashe kazama Dan ta'adda ban sani ba"
Dady yafada cikin tu'ajibin abinda Nasir din yake yi.
Zakuda kafada yayi yace"dady babu ruwanka da abinda ya hadamu dashi tsakaninmu ne"
"Wallahi baka isa ba dady yafada cikin bacin rai"
Hankalin shi nakan motarshi,yana lure da Maryam dake faman dukan glass din motar tana kuka,yayin da abba ya bawa motar baya shiyasa bai lura ba.
Gabanshi ya fadi ,domin yana jin tsoran dady ya gan ta ciki.
Sai ya yi sauri wuce dady ya nufi motarshi batare da yace dashi komai ba.
Dady ya bi bayanshi da kallo cikin mamakin yadda ya tabi ya harshi a gurin, yarasa me yake damun Nasir a rayuwarshi
Zai bude mota dady ya dakatar dashi ,ta hanyar cewa,"Kasan yarinyar nan Maryam an nema ta anrasa kimanin a wanni shida kenan tunda ta fito zata makaranta"
Nasir yayi sak! bai waiwayo ba yace"Allah ya bayyana ta.
Dady yace"Ameen
Nasir in dai nine na haifeka "ka wuce muje asibiti gurin yaron nan ,idan kai baka fada min abinda ya hadaku ba shi nasan zai fadamin tunda yana ganin mutumchi na.
Gabanshi yafadi jin abinda dady n yace "
Yace dady ka tafi a motanka na biyo bayanka,
"Baka isa ba dady yafada lokacin da yake karasowa bakin motar.
Dady ya tsargu ganin yadda Nasir ya diriri ce!
A take dady yace"baka da gaskiya Nasir mai ka boye a motar Wanda baka so a gan...
Kafin dady ya karasa maganarshiya hango mace cikin motar tana bubbuga glass din .
Cikin tsawa dady yace"bude motar naga mai ka boye,ka zama Dan yan kan kai ne"?!!!
[05/06, 18:53] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*62*
Nasir ya matsa jikin motar ,yana kallon dady I do da ido yace "dady wai ina ruwanka ne ,nifa kana takuramin wallahi ,kayi tafiyarka ka kyaleni , in ta fiyata.
Mamaki ya kashe dady domin tun da yake da Nasir duk rashin kunyarsa da tsaurin idon shi bai taba yi mishi magana makamanciyar irin wannan ba,
Dady ya hasala ,sosai!
Ya hankade Nasir daga jikin motar batare da yace"komai ba fara kokarin bude wa,
Dady na bude motar Maryam ta fado kasa domin tana jikin murfin numfashinta na fita sama-sama,
A gigice dady ya rafka salati tare da ambaton sunan ta,Maryam"
Shiru babu amsa tana kwance a kasa,da sauri dady ya dauke gami da mayar da ita motar,tunda motarsa Nura ya tafi da ita,kai Anwar din.
Ya kwantar da ita ,cikin kujera ,yana salati,yarinyar da ake ta faman nema tun karfe takwas saura nasafe ashe ta na hannun Nasir ko meye dalilinshi oho,
Jikinshi a sanyaye,tace" shiga mota ka kaimu asibiti Mutukar daya daga cikin mutum biyu nan suka mutu to babu ruwana Nasir
*innalillahi wa'ina ilaiyi rajiun*
Dady yafada jikinshi sai rawa yake yi.
Nasir ya bude mota ya shiga ya ja suka bar gurin.
Dady ya nisa yana sauke ajiyar zuciya mai zafi.
A kausashe yace" menene dalilin kidnaping din "yar mutane ,ko ka dauke ta ne kaje ka lalata mata rayuwa"?
Nasir yayi shiru yana jan mota,ranshi a bace,da irin mugayen maganganun da dady yake fada a kanshi tamkar bashi ya haife shi ba.
Sai cin magani yake yana dacin rai!
"Anyway idan kai baka fada min ba,ina fatan Maryam ta tashi lafiya,nasan zata fadamin komai ,tabbas idan abinda nake zargi hakane,babu shakka zakayi mamakin irin mummunan matakin da zandauka a kanka.
dady ya karashe maganar cikin zafin zuciya,
Ko gezau Nasir bai yi ba,sai ma wani zafi da yake ji cikin zuciyarshi,in ya tuno da yadda yaga Anwar a kan Maryam jikinta babu riga ,shi kuma ya sabule wando,tabbas yasan halin Anwar da mace, zuciyarsa ta shiga yin wasi wasi tabbas Anwar yayi sex da Maryam sabida yanayin da yansu babu shakka haka tafaru.
Ya daki! kan mota da qarfi !sai gumi yake ,idan haka ya zama gaskiya ne babu shakka sai yaga bayan Anwar a duniyar nan
Minti goma ce ta kaisu, wani kata faran asibiti ,wanda yake mallakin Nasir din babu abinda babu na kayan aiki, a ciki ,ranar Monday za'ayi bikin bude shi, A ranar Nasir din zai fara zama a ofis din shi,na cikakken likitan ma(Garny)
Dady ya fito ya bude mota ya fito da maryam din ,kamar yadda ya shiga da ita,
Shi kuma Nasir din ya nufi wani Ofis , dady ya biyo bayanshi da Maryam din a hannunshi
Kan kujere ya kwantar da ita,
Ya tsaya kawai tare da zubawa Nasir din ido
Shiko Nasir kai tsaye karfin Ac ya karo ya kureta ,tuntuni yasan yarinyar suma tayi ,amma ya lura dady bai gane ba
Ya tsaya a kanta yana kallonta, yana jin wani kunci a zuciyarsa in ya tuno da yadda ya ganta da Anwar,
Ya fi minti biyu yana tunanin wane taimako zai mata,
Batare da wani dogon nazari ba ya dago kafadun ta ya sanya bakinshi a nata numfashin su na haduwa da na juna.
Wannan shine taimakon ,gaggawar da yake tunanin zai iya bawa yarinyar
[05/06, 18:54] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*63*
Dady hankalinshi ya tashi ganin iskanci da Nasir yake a gabanshi,ya daka masa wata muguwar tsawa, yace"wannan wane irin iskanci ne,kake yiwa yarinyar mutane haka a ka taimako dan ubanka"!
Nasir ya dago kan shi ,bayan yaji numfashin Maryam din ya dawo, idan shi jajazir ya ke kallon dady dashi,shi yana mamaki mai yake damun dadyn shi haka, har da zagi abinda bai taba yi ba, ranshi a bace yaje ya samu kujera ya zauna jikinshi duk ya mutu ,sakamakon yadda yaji bakin yarinyar a nashi ya rinka jin wani iri a jikinshi
Dady ko a jikinshi ya nufi gurin Maryam din ganin ta farfado tana kokarin rikitowa daga kan karamin gadon da take kai.
Ya mikar da ita zaune,sai sannu yake mata.
Sannu a hankali Maryam tafara dawowa cikin hayyacin ta, ta kurawa dady ido ,sai tafashe da kuka,tana bin ofis din da kallo,lokaci guda ta kwala kara ,ta dirgo daga kan gadon ta rirriqe dady tana kuka tana nuna masa Nasir.
Dady ya rirruqeta yana tofa mata addu'a sai da tadawo cikin nutsuwarta sannan ya zaunar da ita kan gadon gami da riqe kafadunta yana nazarin ta.
Ita kam Maryam jikinta sai rawa yakeyi tana kallon Nasir.
Dady yayi gyaran murya yace"Maryam ki fadamin gaskiya duk abinda na tambaye ki,
Daga kai tayi,
Kafin dady yace komai Nasir ya mike tsaye,dady ya daka masa tsawa ,gami da cewa"koma ka zauna munafinkin Allah ta Allah wato kaji abinda akecewa sabida kasan baka da gaskiya shine zaka gudu.
Nasir bai ce komai ba ya nufi wata drowar dake gefen a ajiye,ya bude ya fito da kayan dressing ,yana so yayi wa hannunshi inda glass din ya shige masa fatar hannu .
Dady ya bishi da kallo har ya kuma kujerar da ya tashi ,ya zauna,
Ya dauke kanshi
Dady ya kalli Maryam yace"kifadamin Abinda wancan yayi miki zan bi miki hakkin ki ni zan tsaya miki kinji ko,
Zafi da radadi ne ya addabi Maryam a qirjinta ,ta kai hannu ta shafo gurin da take jin ciwo,jini ta gani a hannunta,
Dady ma ya gani, hankalinshi ya tashi,yace"maza cire hijab din nan naji kin ki,
*innalillahi*
Dady yafada cikin al'ajabi
Maryam ta cire hijab din tana hawaye ,ita kam wannan masifa ta ishe ta.
Da sauri dady ya kalli jikin rigar ganin yadda jini ya 6ata ta,hankalinshi ya tashi ,sosai ya kalli Nasir da sauri yace"kazo ka duba min yarinyar nan Nasir, Babu abinda zan ce da kai ka cuce ni"
Dariya ce taso ta kufcewa Nasir ganin yadda ya gigice gaskiya dady yana kaunar yarinyar sosai,hakan kuma baya rasa nasa ba,da yadda bashi da yara da yawa ne,
Fuskarshi a hade yace"da wane hannu zan taimake ta nima nawa hannun sun fashe duk a gurin taimakonta, ka kai ta wani hospital din mana dole sai ni"

*64*
"Baka isa ba"
Dady yafada kai tsaye,ya cigaba da cewa "kai ne wanda ya jawo mata ciwon kai ne kuma zaka duba ta,dole,babu wani asibitin da zamu ga ka a zaune.
Shiru Nasir yayi,dama ya fadi haka ne kawai,dan ya bata wa dady rai,amma ba zai iya yadda wani ya ga jikinta,tun a mota ya lura,gefen kafadar ta ,ya samu matsala,tun lokaci da yafasa glass din, shareware yayi kawai ,ya bar dady yana ta fadace-fadacensa.
Maryam tayi sauri tace"dady ba sai an duba min ba in mukaje gida zan cire glass din da akai na ai babu matsala sosai"
"Akwai matsala Maryama ,kiyi hakuri yayi miki dressing a gurin kinji ko ,sai muje gida,ina so ki fadamin duk abinda yafaru bayan fitar ki daga gida zuwa makaranta
Daga kai tayi tace"to dady"
Cikin zuciyarta tana addu'a Allah yasa Nasir yace "zai bata magani ba sai ya dubata ba,sabida in haka ta faru dole sai ta tube rigarta ,tanajin ciwon kasan Brest din ta da saman kafadarta,
Dady ya buga masa tsawa gami da cewa"kana batawa mutane lokaci kazo kayi abinda yake gabanka ,mu wuce gurin Anwar,din ka kira Nura a waya ka tambayeshi wane asibiti ya kai shi"
A nutse Nasir ya mike sai yanzu yake jin radadi a hannuwanshi ,amma dake namijin gaske ne ,bai nuna ba,ya dauki kayan aiki da hannun ya karasa in da suke zaune,
Dady sai hararasa yake yi.