Sashe 61
Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
"Me zanyi da Baby Tony yanzu in kaga zan aureta ai ka hanani ko"
suka dariya gaba daya
"Oga ai kai namijin duniya ne kawai ka fada"
Tony yafada cikin yanayin hausarshi
"in kanaso sai in daura maka aure da ita kawai, amma ni yanzu bazan iya da mata uku ba , biyun ma Allah yasa in iya"
Tony yace"Oga addininku yana bani sha'awa sosai kunji dadin ku,zaku iya auran mata hudu ko more rayuwarku"
Nasir yasa dariya gami da dacewa "Tony ina kaji hausa ne"?
yana dariya yace" Ina rayuwa cikin hausawa oga"
girgiza kai kawai Nasir yayi ya mai da hankalinshi kan waya yana duba sakkoni
haka suka isa gidan Momy suna barkwanci sosai sukaji dadin yadda Ogansu ya sake dasu yau suna wasa da dariya
babu da abinda Momy ta sauke dashi sai abinci dole babu yadda ya iya ya zauna yaci sosai, dama akwai yunwa a cikinsa,
sannan ne suka zauna suka gaisa sosai tana tambayarshi iyali,
yace"Momy ke zan tambaya ai ni da bana garin"
"kamar yaya zaka tambaye ni, bakwa waya dasu ne,
" ba sosai ba Momy"
"Ok Maryam dai lafiyan ta lau sabisa kullum muna waya da ita, jiya ne ma tace min tana zazzabi"
gabanshi ya fadi jin abinsa Momy tafada a kan Maryam din, shifa bazai yadda da wannan shirman ba, sabida haka sai yaji duk wata hira dasu ke da Momy nashi ta fice masa daga rai, ya kalli agogo gami da mikewa tsaye, yace"Momy zan wuce sai da safe zan shigo da wuri mu kara gaisawa"
Momy ta mike ta biyo bayanshi suna cigaba da hira, sai da taga fitar motarshi daga gidan sannan ta koma ciki
[25/07, 22:37] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*127*
Mubina ta dameshi da kiran waya, ganin har karfe tara da rabi bai shigo gidan ba, yace"wai in nazo mai zakiyi min ne kin dameni da kiran waya,ina fatan dai kin min tanadi mai kyau"
share maganarsa tayi tace"wai amma dai ka je gurin Momy ko"?
"e yanzu ma daga can nake, ganinan kan hanya"
"Ok sai ka shigo"
tafada tana kokarin kashe wayar
Kai tsaye part din ta ya nufa da ya shigo gidan,
taci wata uwar kwalliya, tana zaune a farlo yayi sallama ya shigo
Ta mike da sauri ta tareshi, gami da karbar abubuwan dake hannunshi, shikuwa ya jikinta kawai yake bi da kallo, kamar maye, ganin abubuwan da yakeso sun fito fili,hannu ya sa saman qirjinya yana latsawa,ta wani lumshe ido, sabida yadda taji shigar abin a jikinta
muryarshi a sarke yace"Aunty Mubina kin hadu da yawa fa, kina da boss"
yafada yana kara latsawa,
bige hannushi tayi kamar gaske tace "kai kam baka da kunya wallahi"
yace"a ina a ke siyarwa ki siyo min,ni in dai a kanku ne naji bani da kunya"
"Ai ba sai ka fada min ba,duba dan Allah sabida tsabar jarabar ka daga dawowa lafara tabe-tabe"
"Yanzu nan zanyi mai gaba daya ma"
yafada yana cakumarta
kwacewa tayi daga hannusa tace" wallahi kirkin ka kadan ne, kana sex dani kana kiran wata "yar iska"
tsayawa yayi yana kallonta cikin mamaki yace"wa na kira miki, lokacin ina sex da ke"?
"Wancan yarinyar mai siffar al'janu mana"
lokaci guda ya fahimci Maryam take nufi
yace"serious"?
"Kasan dai bazan maka karya ba"
"Sorry My Mubina, wallahi ni kai na yarinyar ta daure ni, kullum ina jinta cikin zuciyata, ko kuma daga na tuna ta gaba na yake faduwa, mafarkinta kuwa kullum sai nayi sai dai in ban kwanta bacci ba, narasa yadda zanyi da ita,kuma abin nan na dade ina jinshi"
Sakin baki Mubina tayi kawai tana kallonshi tsakaninshi da Allah yake maganar shi, sai taji kamar da gayya yake fada mata haka,ji takeyi kamar zuciyarta zatayi bin diga ta tarwatse dan tsabar takaici, sai kawai tafashe da kuka tana da tasani bata fada mishi maganar ba
qugunta ya kama yana shashshafa jikinta yace"muje ki fada min wane irin tanadi kikai min,har yanzu banga kin nuna min irin missing din da kikayi dani ba"
Hannushi ta buge a karo na biyu a zafafe tace"wallahi babu abinda zan maka,kaje can wajan matar taka sai ta debe maka kewa amma ba ni ba"
kawai ta shige bedroom din ta fuuuuuuu!
Dariya ce ta kusa subce masa, ganin yadda Mubina ta shaqa da yawa, shi matsalarsa sam bai iya boye abinda yake cikin zuciyarsa ba bai iya munafurci ba, sabida haka sai kawai ya juya ya fita daga farlon nata a fili yace babu wani rarrashin ki da zanyi kiyi ki gama"
Har ya bude part dinshi zai shiga wata zuciyar tace masa kaje ka duba waccan yarinyar mana
Kai tsaye ya nufi part din Maryam din,
shiru Falon babu motsin komai sam baza ka taba cewa wani mutum na rayuwa ciki ba, ya rika bin falon da kallo ko ina tsaf-tsaf, bedroom din ta ya nufa kai tsay
fitowarta daga wanka kenan tana daure da wani guntun towol, jikinta wanda bai gama rufe mata jiki ba ma asali ma da kyar ya ratsa mata qirji, ga cinyoyin ta nan a waje, tana zaune kan stool hannuta tana rike da abin busar da kai tana gasa gashin ta,
Ya bude dakin ya shigo.